NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Yes of coz..I do Lov u wit all my hrt”
Nan ta fara mirginawa akan ciyayin tana murmushi haka nan shima yabi bayanta yace
“I Lov u my swt hrt”
Tace “I Lov u too..Darling”
“U are my hrt..
“U are my soul..
“U are my air..
“U are my water..????
“U are my world..
“U are my Paradise..
“U are my…my
“U are my everything????????

Hmmmm..ni Reefat nace abun ba sauki…tohfah romeo n Juliet

Hmmm ko burin masoyan zai cika???
Muje zuwa…Lov u all
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
86
By Reefat yahya

Haka rayuwa ta kasance kwanaki na tafiya lokaci na shudewa mr president da shuairat sun share mako 2 a can Seoul soyayya kawai suke xubawa tamkar masoyan da Suka fito honey moon , a dayan bangaren ma hakan ta kasance tsakanin bash da umaima ..ko sau 1 bash bai nemi shukrah bah.
Shuairat tana hada musu kaya a ckn jakan da Suka taho dashi don jirgin yamma xasu bi xuwa hong Kong washe garin kuma xasu koma Nigeria. Mr president yana kwance da salman a saman kirjinsa shuairat ta juya tana kallonsu cke da so tace
“Yobo…
tsaki ya ja yace
“Na gaya miki bana son sunan nan amma baki jin magana koh”
Ta fara dariya dama neman tsokana ce ta cigaba da cewa
“Haba yobo…sunan akwai dadi fah”
“Mtsww..wane irin dadi ? Idan ana pronouncing kamar nayi amai wllhi.., ke kin wani dage mah kinsan meaning na sunan ne?

“Na sani mana..ba honey bah…haka naji suke kiran maxajensu”
“Toh ni bana so…pls gara ki kirani honey direct akan wani yobo…kamar sunan mene oho!
Dariya sosai shuairat take masa bayan ta gama ta dawo kusa dashi ta xauna hannu tasa a hnkli tana shafa sumar kansa tana masa tafiyar tsusa tace
“Swt hrt..magana xamuyi plss..
“Yes…go on”
“Ahmm..dama maganar auren umaima ne”
“Me ya faru “
“Pls swt hrt idan batason auren gara…
“Um um madam…gara ma kiyi shiru da abunda kike son fada..aurene babu fashi undrstn?
“Haba mana my man…kasan fah…
“Ayshata kiyi hakuri pls..kar maganar auren umaima ya jawo prblm tsakanina dake pls”
Shuairat ta tashi ckn bacin rai tace

“Shikenan tunda ni baka daukeni a bakin komai bah..kuma don kana ganin bani na haifeta daz y”
Daga nan ta juya ta koma falo..mr president ya runtse ido yace
“Na shiga 3 yazanyi da Aysha ta fahimci me nake nufi ne”
Kwantar da salman yayi a gadon yana masa murmushi yace
“Sorry son…ur mom is angry dole dad ya bada hakuri koh”
Yaron kamar yasan me uban nasa ya fada nan ya fara dariya mr president yasa kai ya fice xuwa falo ta jingina da kujera tana sheshshekar kuka????????kukan munafurci koh…hmmm.
Cike da tashin hnkli ya karisa kusa da ita ya jawota a jiki tana wani fusgewa ya kankameta sosai sannan ya fara magana

“Haba my lady kiyi hakuri pls…ynxu dan abunda na fada shine zakiyi fushi ki barni ..OK am rily sorry kiyi hakuri don Allah pls”
Bata kulashi bah ta cigaba da kuka gaba daya ta daga masa hankali ya cigaba da rarrashinta yana shafa kanta kamar wata karamar yarinya dakyar ta sagaita kuka tace
” ynxu ne nasan matsayina kuma…
Ya tare numfashinta da cewa
“Haba matata..ki daina irin wannan maganar pls I don’t lyk it, ina son ki gane cewa bana son tilastawa umaima akan wannan auren but baxan faranta mata na bata ran mahaifina bah..daz y”
A hnkli ta daga kai tana kallonsa ckn mamaki tace

“Kana nufin cewa daddy ne ya hada auren?
Kai ya gyada tare da cewa
“Kin manta ranar da ya gaya mana wani abokinsa ne yake nemawa dansa auren?..shi daddy kai tsaye ya basu ixinin fitowa shiyasa nima bani da wani zabin “
Ta kwantar da kanta a kirjinsa a hnkli sannan tace

“Dama yaya bash ne ke son aurenta”
Wani murmushi mr president yayi yace
“At last de ya fito ya gaya mata yana sonta kenan”
“Ehh…dama kasan suna son juna ne?
“Hmmm..na dade da gane cewa umaima tana matukar kaunar yayanki ..don kuwa lokacin aurensa da shukrah har rashin lafiya umaima tayi duk ina sane da komai kawai na xuba ido ne naga karshen gudun ruwansu”
Shuairat ta gyara kwanciya tace
“Ynxu me mafita?
“Mafita guda daya ne..kiwa daddy magana idan ya amince fyn, kinga yafi jin maganar ki idan ni na tunkaresa wllhi nasan rai na sai ya baci”
“OK..Allah yasa ya amince”
“Ameen…don nima ina son farin ckin umaima kuma ko bayan raina nasan bash xe riketa da mutunci”
Haka Suka cigaba da hiransu kamar ba su Suka samu sabani bah…


Umaima tana kwance a kasan carpet din falonsu ita da waleed da sultan littafin kawa’idi ne a hannunta sultan yace
“Anty umaima na iya wannan fah..dama mom tana koyamin tun ina karamin yaro”
Dariya sosai umaima tayi sannan tace
“Iyye..su boy din mom an girma koh”
“Ehh mana…ynxu na kara girma baki ga na xama kato bah, next year xan kamo tsayinki “
“Lallai yaro ka rainani”
Waleed yace
“Anty maima..nima na girma koh”
Ta shafa kansa tace
“Yh..my swt hrt ya girma”
Sultan ya bata rai yace
“Meyasa ni bazaki cemin swt hrt bah”
Murmushi umaima take don kuwa sultan ya dago ta , waleed yana kama da mahaifinsa sosai shiyasa take son yaron tayi saurin cewa
“Bana son yawan surutu oya..mu cigaba da karatun”
Daga nan ta bude littafin tana karantawa sultan yana gaya mata fassarar idan yayi mistake ta gyara mishi ..tana mai cewa
“Tunda ka iya farillan alwala da na sallah da mustahabbansu , ynxu xamu shiga babin wajabta akan wanka da sunnoninsu..Amma kafin..

“Anty na iya duka fah”
“Kai sultan..
“Allah na haddace wannan littafin gaba daya, mom ce ta koyamin”
“Ok lemmi test u…babun fi guslil masnuni”
Sultan yana murmushi yace
“Babi a ckn bayanin wanka na sunna”
“Wa Amma guslul masnunu fa sab’un”
“Wanka na sunnah guda 7 ne”
“Guslun ki salaatil iyadaini”
“Wanka domin sallar idin karamar salla da babban salla”
“Wa guslun li salaatil jumu’ati”
“Wanka saboda sallar juma’a”
“Wa guslun li dukhuulil makkati”
“Wanka saboda shiga makka”
“Wa guslun may….
Bata karasa bah saboda jin kararar faduwar Abu , gada daya Suka juya ..bash ne ya fasa wani flower da akayi decorating falon dashi ..ya dade da shigowa Amma babu Wanda ya lura dashi.umaima ta tashi a gigice ta taka xuwa inda yake tana kallon jikinsa tace
“BB baka ji ciwo bah”
“No am ok”
Yana mata kallon so..falon Suka karasa ya xauna masu aikin gidan Suka shigo suna gyaran wanjen.waleed ya hau saman cinyarsa ya xauna yace
“Abbana kaga bro sultan ya iya karatu Amma ni Mamana bata koya min”
“Don’t worry soon kaima anti maima xata koya maka idan ta koma gidan mu da xama”
” lahhh..da gaske xata koma gidanmu”
Sultan ya juya yana murmushi yace
“Uncle bash aurenta xaka yi? …ohhhooo.. Shiyasa take kiran waleed da sweety”
Dariya sosai bash yake umaima kuwa haushin sultan ya cikata nan ta tashi xata kama shi ya gudu bayan bash ya tsaya kamar daga sama Suka ji Muryar mr president yana cewa

“Don ya fadi gaskiya shine zaki dake shi”
???????????? ckn mamaki Suka juya shuairat ta shigo fuskarta dauke da murmushi nan kuwa umaima ta ruga a guje Suka rungumi juna.

Ku biyoni….
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
87
BY Reefat yahya

salam readers ina mai Baku hkri akan postinng din page 81 da wata tayi wacce bansan ko wacece bah( don’t mind she is just trying 2b popular ne????????) but pls a kiyaye ban amince wata/wani ya canza min story bah duk wanda ya sake yi Allah ya isa kuma I’ll take serious action about it..tnx fans.Lov u all????????

8pm jirginsu na private ya sauka a babban kamfanin mr president daga nan driver ya saukesu gida bash kuwa gidan iyayensa ya wuce …
Washegari sun hallara wajen cin abinci, umaima ta fito ta jawo kujera ta xauna tare da cewa
“Morning dad..morning mom”
Shuairat ce ta amsa
“Morning ya gajiya”
“Akwai fah…wannan ma flight kenan , Allah nayi bacci mai nauyin gaske”
“Yawon da kikayi a can ai is not easy”
Umaima ta marairaice tana kallon dad tace
“Dad shine ko hi babu”
Yana kurban tea ya kalleta yace
“How r u”
“Am fine dad how was nyt”
“Alhamdulillh”
Shuairat tana kallon sultan tace
“Boy ina alkawarin mu”
Murmushi sultan yake tare da cewa
“Mom ban manta bah..kin manta ke kika gaya min cewa idan babba yana magana kada na sa baki “
“Hakane my boy Ashe dai baka mantuwa”
“Morning anty umaima “
Ta shafa kansa tace
“Morning mom’s boy”
Daga nan Suka cigaba da karyawa…wayar mr president ne ya hau ruri numban daddynsa ne nan ya daga tare da sallama

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button