NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA


Sanye take ckn abaya black da adon filawa blue tayi kyau sosai ta rike jaka blue se qamshi ke tashi ko ta ina.Mahmud ne ya iso da motarsa nan ya bude mata kofa ta shiga ya tada mota Suka wuce villa.
Tun a bakin gate securities Suka fara musu wasu tambayoyi duk da cewa sun nuna I.d card dinsu baisa aka barsu sun shiga ba, dakyar wani daga cikinsu ya basu damar shiga.dogon tafiya Suka yi ba komai se kyawawan flowers da kuma masu aiki duk inda ka duba securities ne , can Suka iso dab wani roundabout nan ma an dakatar dasu saida Suka nuna I.d sannan Suka wuce.a takaice de sunyi dogon tafiya kafin Suka fara hango building din ofishin. bayan an bazu izinin shiga wani daki , mamakine xalala a fuskar Mahmud saboda ganin yan jaridu daga kamfanoni daban daban suna xaune daga gani kasan abunda ya kawo su.
Suka sami kujera shi da shuairat Suka xauna se kalle kalle ake a yayinda bodyguards suna kaiwa da komowa.sun share awa 2 ba shugabankasa babu alamarsa , shuairat ta gaji sosai daga idon da xatayi kenan carab Suka hada da yayanta dashi da wasu mutane duk sanye suke ckn bakaken suits dagaa gani kasan securities na Mr president neh, ga wani mutum dogo amma ba can bah da alama de shine shugabankasa domin yanda aka sashi a tsakiya kadai zaka gane ana kula da lafiyarsa.nan take yan jarida Suka tashi kowanne na ribibin xuwa kusa da su ciki kuwa har da Mahmud, shuairat dai ta xauna tana binsu su ido.wani bodyguard ne ya dakatar dasu ta hanyar daga musu hannu sannan yayi magana ckn harshen turanci yace ” kuyi hakuri Mr president baxe samu damar ganawa da ku ba don yana da meeting yanxu se nan da awa 2 xe dawo” daga nan Suka juya sukayi gaba a yayinda yan jaridar Suka dinga daukansu hotuna.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
6
By Reefat yahya

Haka Suka cigaba da zama har bayan azahar babu Mr president ba labarinsa , yunwa ce ta addabi shuairat tamakr Mahmud yasan me ke damunta ya sa hannu ckn jaka ya fito da chi-exotic ya mika mata tare da cewa” ki karba nasan yunwa kike ji, kuma next tym idan xaki je aiki ki fito da shirin cewa xaki yini a can dou nasan is ur first tym” godiya ta masa ta karba tana sha a hnkli tmkar bata so. Bayan wani Dan lokaci Mr president ya shigo tare da tawagarsa ko ina jamaa ne, babu bata lokaci yan jarida Suka ruga xuwa inda suke.
Wani security ne ya sanar dasu cewa Mr president yana bukatar Hutu baze samu damar ganawa da su bah.
Jkn rashin kwarin guiwa Mahmud ya kira shuairat wacce take xaune ya sanar da ita halin da ake ciki nan Suka wuce mota ya sauketa a gida..
Bayan sallar isha tana xaune a falo ita kadai tana kallon CCTV ana yin wani series mai dadi , yaya bash ne ya shigo tare da sallama ta amsa yaxo kusa da ita ya xauna
” reporter Aisha bello ya akayi ” ya fada ckn tsigar tsokana ya sani sarai basu gana da Mr president bah.
Banza tayi masa ta cigaba da kallonta
” haba cute sis me laifin yaya”
” look guy am not in d mood , dama ai su shuwagabanni suna da girman kai da Raina talakawa bazasu taba….
“Calm down hajiya! Mr president bah haka yake bah is just dat u guys ar not lucky bcos 2day….
” yaya pls don’t try to convince ok!
” am not trying to my dia , I just want u 2understand d situation”
” hmmm yaya kenan baka son laifin megidanka koh, gaskiya am disappointed ban taba tsammanin haka yake treating na talakawa ba….
” hey sis! Ina son ki gane cewa Mr president bashi da laifi is just dat yana busy ne”
” ok fine naji” daga nan kowannensu yayi shiru .bash ya tashi ya koma dakinsa ita kuwa ta kira shukrah a waya Suka sha hirarsu.

Karfe 10 na safe ya samesu ne a gidan mr President, yauma irin na jiya ne ko kuma a CE gara jiya tunda sun sami ganinsa duk da cewa basu gana ba.haka Suka yini ko gistawa mr President beyi bah kuma an hanasu shiga har yamma Suka koma gida. A takaice de kwana 4 a Jere suna xuwa basu cimma burinsu bah.
Suna xaune ckn mota a harabar gidan shuairat ta juya ta kalli Mahmud tace ” kasan Allah! Yau baxan koma ba se na gana da Mr president”. Dariya ne kubcewa Mahmud yace ” kada kice haka shuairat”
” is not funny Mahmud trust me”
” ok fine.. I trust u” motocine a kalla xasu kai 11 kyawawa masu tsada Suka jera xasu fita da alama de mr President xashi wani wajene .
” Mahmud kabi bayansu pls”. ” ke lafiyanki kinsan ina zasu je ne?
” kada ka bata min lokaci pls” ba gardama Mahmud ya juya yana bin convoy na shugabankasa.sun kai 20mins suna tafiya shuairat ta umarci Mahmud yayi over taking ya je kusa da wata farar mota mai bakaken glass da alama shine wanda shugabankasa yake ciki.ckn tsoro Mahmud yace shi baxe Iya bah, shuairat ta cigqba da rokonsa dakyar ya amince yayi over taking yaje dab da motar. Sauran motocin Suka fara horn Mahmud kam ya razana , nan sauran motocin da suke gaba Suka ja birki wannan farar motar itama taja ta tsaya don son ganin wanene ke bin mr President.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
7
By Reefat yahya

Gaba dayan motocin sun xagaya su shuairat da kuma wannan farar motar.securities Suka fito rike da bindigogi babu bata lokaci Suka tunkari motar Mahmud Wanda yayi mutuwar xaune yasan lallai yau kashinsu ya bushe ya juya gun shuairat tana xaune ckn kwanciyar hnkli ta xare I.d card nata tana murmushi tace” idan kunsan wata Baku San wata ba ai”
Mahmud kam yana ta mmkin halayen yarinyar tana da confidence akan komi bai gama tunani ba ta sa hannu ta bude kofa ta fito rike da I.d card da kuma jotting book nata tana wani shuumin murmushi “freeze! Wani bakin security katon gaske ya fada da karfi a yayinda ya nuna ta da bindiga , hannayenta ta daga rike da I.d card da jotter tana murmushi. Securities din suna kallon juna suna mamaki kuma Kansu ya daure don basu taba tunanin cewa mace CE a ckn motar ba.shuairat ta kalli wannan bakin security tace ” I min no harm am just a reporter”
” hw can I trust u young lady” ta cire I’d card din ta mika masa yasa hannu ya karba a hnkli don su basu yarda da ita bah ganin ta suke tamkar wata Ya’r ta’adda wacce aka turo don kulla wani makirci.ya gana duba I.d card din yace ” me kike so?
Babu bata lokaci ta gaya masa bukatarta nan ya juya gun wannan farar motar a hnkli aka sauke glass .mr President yana zaune a baya da jarida a hannunsa ba tare da ya daga kai ya kalli securityn ba ya fara magana” me take bukata” ” she is a reporter sir!
” let her in”
????urxcellency!
” yes let her com in here”. ” but sir we can’t trust her”
” Adams dis my command not a request”. Ok sorry ur xcellency sir! Nan ya juya gun shuairat ya bata ixinin shiga wannan farar motar bayan ya bude mata kofa.mamakine karara a fuskokin bodyguards din kowannensu da tunanin da yake nan Suka sallami Mahmud.mr president ya basu umarnin tada motocin don xuwa meeting da zashi.shuairat ta daga kai a hnkli ta sake saukeshi saboda kwarjininsa tayi shiru ta kasa magana
” young lady ba interview kika zo yi bah? Shiru tayi ta kasa magana dakyar tace ” mr President idan bazaka damu ba ina son ka bani tym da zamu sameka a office ni da abokin aiki za….

” kina nufin ke bazaki Iya min tambayoyi ba se abokin aikin ki? Nan ma shiru tayi .yaga dai bata da niyar magana kawai ya umarci p.a dinsa Wanda yake xaune a gidan gaba cewa a rubutawa shuairat notice gobe ta samu ixinin ganin mr President a office. Tayi godiya ta karba sannan aka sauketa a gefen hanya, wani dogon numfashi taja gashi ba waya a hannunta bare ta kira Mahmud kawai ta sami taxi ta wuce office ta karbi kudi gun Sarah ta biya tana shigowa Suka gaisa Sarah tace” ynxun nan Mahmud ya shigo yana gun manager”
” ohh dama yana nan ? Ta tambaya a bukace
” manager ne ya kira shi yana ta fada wai gobene dateline din aikin da ya Baku” hmm manager baxai gane bane is not easy fah”
” har ynxu basu Baku chance bah? Sarah ta tamabaya tana kallon shuairat
” sarah aikin nan fah akwai wahala”
” yeah I knw , anyway wish u best of luck “
” tanx dear”
Mahmud ne ya fito daga ofishin mr Muawiya fuskarsa a hade amma suna hada ido da shuairat yaji wani sanyi a ransa.” Zo mu gana kanwata” nan yaja hannunta sukayi waje mota Suka shige ya juya suna fuskantar juna” gaskiya u did well”
” tanx” ” so ya labari”
” babu fan nikam nace masa gobe zamuje mu same….
” God ! Kin kwabsa girl kinyi wasa da opportunity y?”
” Mahmud mutumin yana da kwarjini sosai wllhi na kasa yin magana a gaban idonsa kuma kasan ni ban taba yiwa wani interview bah”
” haka ne nasan dis ur first tym , but kinsan me? Yanxu xan rubuta miki tambayoyin da zaki masa gobe idan munje ke zakiyi magana”
” but Mahmud….
” shhhhhh! Ya katse ta tayi shiru sannan yace ” idan na baki questions din sai ki kara da naki ok”
“Ok! Nan ya tada mota Suka kama hanyar gida.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
8
By Reefat yahya

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button