NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

10days leta… Gobene suke shirin komawa Nigeria by 11pm suna xaune a falo shuairat tayi filo da cinyar mr president suna kallon news ana election a can Nigeria shuairat ta daga kanta tana kallon mr president tace
“My man da ace kana nan akayi wannan zaben babu makawa na tabbata talakawa xasu xabeka”
Murmushi yayi yace
“Wllhi nikam dadi naji don dama ni ba son politics nake bah..wancan karon ma daddy ne da frenz dinsa Suka dage har na samu shiga but now I have u I have everything”
Ya manna mata peck a goshi tana murmushi ta gyara kwanciyarta batasan lokacin da bacci yayi awon gaba da ita bah.
1hr leta …ckn bacci taji ciwon Mara a hnkli ta bude ido mr president yana bacci a xaune har ynxu tana kan jikinsa hannu tasa ta shafa sajen fuskarsa dake kwance luf-luf a hnkli shima ya bude idon
“My man dauko min magunguna na marata ke min ciwo”
????ckn hanxari ya dagata yace
“Hospital xamu je am sure haihuwace my lady”
Ta tura baki tace
“Ah’ah nikam ba ynxu bah..kawai fah ciwon Mara CE da kuma ciwon baya”
Bai jira komai bah ya daga ta cak dama doguwar rigace a jikinta don haka yayi waje da ita tana tmbayar ina ze kaita bai kulata bah ckn sa’a kuwa a harabar asibitin ya hango wani mutum yayi parking motarsa yana fitowa wani Dan bature neh da harshen turanci Ya roki mutumin akan cewa ya taimaka ya kaisu asibiti matarsace take nakuda babu gardama mutumin ya bude musu gidan baya Suka shiga yana kallonsu ckn yanayin tausayi yana yiwa shuairat sannu.a wannan lokacin ne ciwo yace salamu alaikum Ashe da can wqsa ne aikuwa kuka ta fara masa ta kankameshi sosai gaba daya ya rikice haka nan baturen ma yana tuki yana juyawa yana mata sannu gudu yake da motar tamkar xasu tashi sama doughbunji hosptl Suka nufa ckn Sauri aka karbesu dakin haihuwa aka wuce da ita mr president ya nemi kujera ya xauna sai adua yake jerawa yana rokon Allah ya sauketa lfy.
45mins leta…wata nurse ta fito fuskarta dauke da murmushi ta hango mr president xaune ya buga uban tagumi tace
“Congratulations sir! Ur wife gave birth to a baby boy”
????????take fuskarka ya fadada da murmushi a hnkli ya furta
“Alhamdulillh.. Allah nagode maka da wannan kyauta”
Daga nan dakin Suka wuce an gyarasu ita da jaririn duka idanun mr president sun cika da kwallah ya wuce gun shuairat tana kallonsa sai murmushi take ya kankameta sosai a jikinsa yace
“Thank u so much my lady Allah yabar min ke “
Ya manna mata peck sannan ya wuce ya dauki yaron ya kura mishi ido suna kama sak babu abunda ya rabasu har hasken fata nan ya masa huduba sannan ya bude bakinsa ya tofa masa adu’oi da kuma sauran gabobin jikinsa haka nan ya dafe goshinsa ya karanta wata adu’a sai kuma ya shafa kansa yace
“Allah ya maka albarka yasa ka gama da duniya lfy Allah ya albarkaci rayuwarka ya tsareka da sharrin mutum da aljan ya doraka a tafarkin addinin Islam ameen “
Ya mikawa shuairat yana mata murmushi yace
” karbeshi ki masa adu’a Allah yana karban aduar iyaye ga ya’yansu ki sanya masa albarka”
Ckn jin kunya shuairat ta karbeshi tana kallonsa tana murmushi a ckn xuciya tayi tata adu’ar da ko ni Reefat bansamu naji me ta fada bah sai ta shafa kansa ta mikawa mr president yana dariya yace
“Aw..adu’ar sirri ne? Ba damuwa naga alama kunyarsa kike ji nidai kar kunya yasa a cutarmin da da’ “
Murmushi kawai tayi ta kawar da fuska gefe hmmmm…real Fulani kenan pulaku☺☺☺☺???????????????? daga nan mr president yayi waya akan cewa a turo masa private jet dinsa sai kuma ya kwantar da yaron gefen mamansa yace

“Ki kula dashi ina xuwa baxan Dade bah..saura kunya yasa ki barshi ya fado kasa”
Dariya sosai sukayi gaba daya, mr president yasa kai ya fice a nan ne ta samu ta karewa yaron kallo
Sak!! Yana kama da uban kamar an tsaga kara. Wata nurse CE ta shigo rike da wani tray da wani Dan container tana mata sannu da harshen turanci ta samu kujera ta xauna nan ta mika mata wani babban mug cup shuairat ta karba tana binta da ido wani karamin flask ta daga ta siyaya mata wani hadadden tea mai kauri sai qamshi ke tashi ga kuma Tiririn da yake nan ta umarci shuairat ta shanye ckn zare ido take kallonta aikuwa matar ta hada rai nan da nan tasa a baki a hnkli ta fara sha sai kuma taji dadinsa don haka ta cigaba da kurba matar ta ajiye containern da tazo dashi ga mmkin shuairat abun gasa nama ne da jajayen gawayi a kasa nan matar ta fara gashin tanayi tana juyawa har yayi dai2* yanda take so ta xuba a plate ta turawa shuairat. Gaskiya naman ya gasu woww….kan ta Ankara ta cinye fiye da rabi tayi nak! Ta mikawa matar plate tana godiya daga nan ta bata wasu magunguna tasha sannan ta fara bata shawarwari dangane da ydda xata kula da kanta.

1hr leta shuairat ta fara bacci bayan tafiyar wannan nurse din..mr president ne ya shigo tare da sallama ya tsaya a kanta tana bacci ckn kwanciyar hnkli jankim CE ta shigo tana murmushi ta dauki yaron tana masa dry mr president baya son tashinta don haka y dagata kamar wata karamar yarinya jankim tabi bayansa da jaririn. Wani lungu sukabi Suka haura xuwa lift, last floor sukaje shuairat ta lafe a jikinsa ta cigaba da barcin.bayan sun iso last floor din can harabar wajen Suka nufa haba sai kawai na hango bash tare da wasu mutane 3 ckn bakaken suit ga private jet nan mai Karen kyau a gefensu suna xuwa kowa ya shiga ,har jankim tana yaba kyawun jirgin ya hadu sosai ga manya2* Leda seats masu kyau.tana rungume da jaririn bayan kowa ya shirya pilot ya tada jirgi Suka tashi don dawowa kasarmu mai albarka
Nigeria
????????????????????
Ni Ree nace musu safe trip perfect couples????????????????????

Ku biyoni………
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
71
By Reefat yahya

Duk yanda Mr president yaso a wuce da Shuairat xuwa gidansa bai samu bh momsi taki amincewa tace lallai a wuce da ita gidan iyayenta babu yanda ya Iya dole ya hakura . gidan cike yake makil da jama’a cki kuwa har momsi da daddy, Shuairat kam dakin mama ta wuce bayan ta gaisa da surukan nata .momsi kuwa murna fal ckn ranta tana rike da jaririn anata musu barka.
Kwanciya tayi bayan kankanin lokaci anti mairo ta hada Mata ruwan wanka bayan ta gama ta sake zama ckn ruwan zafi Wanda aka tafasa da bagaruwa da magarya kamar zatayi kuka dole haka ta xauna acki .bayan ta fito aka kawo mata kunu da kuma tuwon semovita da miyar kuka ta xauna ta.cInyeshi Tass..sannan tabi lfyar gado bacci mai nauyi ya dauketa.

Da dare tana xaune bayan an wanke nonon ta fara bawa yaron yana tsotsa umaima ce ta shigo tare da sallama a gefenta ta xauna tana me sunkuyr da kai kasa ,Shuairat ta lura da ita tace
” umaima lfy akwai wata matsala ne?
“Umm..dama anti nazo ne domin na baki hkri kan abubuwanda suka faru a baya/, don Allah ki yafemin kiyi hkri”
“Dama don wannan ne? Ki kwantar da hnklinki ni ban taba rikeki a xuci bah”

“Nagode anti insha Allah daga yau ki daukeni a matsayin Ya’r da kika haifa ,ni kuma ina son ki xamo uwa a gareni”

“Nagode umaima insha Allah nayi alkawarin rikeku tskani da Allah ..Allah ya bani ikon cika alkawarin”
“Ameen”
Daga nan suka cigaba da hira sallama suka ji shukrah ce ta shigo sai wani yatsina take Shuairat dai tayi mamakin hakan Amma bata nuna bah..gaisuwa kawai sukyi bbu wata hirar arxiki tayi mata barka bayan yan mintuna tace xata tafi daga nan tasa kai tayi tafiyarta ko uffan bai hadata da umaima bah.
Bayan tafiyarta Shuairat tayi Jim..tana tunanin wannan sabon sauyin umaima ce tace mata
“Mom Shuairat kada kiyi mamakin ganinta ckn wannan yanyin ni nasan meyasa ta miki haka”
Daga nan ta labrta wa Shuairat irin xaman da tayi a gidan da kuma abubuwan da suka faru lokacin da take gidan bash.dariya sosai Shuairat tayi sannan tace

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button