NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

Karfe 8pm ya shigo har ta fidda ran ganinsa ya shigo tare da waleed wani farin cki ne ya lullubeta take ta rungumi Dan nata se kuma hawaye ya cika idanunta bash yayi saurin kawar da kai gefe dakinsa ya wuce dakin an gyara shi tsab se qamshi Ke tashi nan ya fada wanka.shukrah kuwa se nan nan take da waleed kamar xata hadiyeshi tana kaunar yaron nata haka ta xuba masa abinci ita take basa a baki har ya koshi ta dauko masa chocolate yNa xaune a samN cinyRta yana xuba suru2 dai2* nan bash ya fito ckn jallabiya qamshin turarensa ya mamaye falon shukrah tana satar kallonsa yayi kyau sosai waya yake daga ji tasan umaima ce yana lallabata akan ta kwanta tayi bacci wani kishine ya turnuketa dakyar take karanta innalillh nan ta Dan samu sauki ta daure dakyar tace masa
” a xuba maka abinci ne” yana faman danna waya ya amsa da
“Barshi kawai bana jin yunwa” waleed yace
“Abba ba dazu a mota kace yunwa kke ji bah”
“Na koshi my dear muje kayi wanka ka kwanta koh”
“Abba ba xamu koma gidan mama ba”
“Sorry nan xamu kwana se gobe mu koma koh”
“Toh”daga nan ya ja hannun yaron Suka wuce dakinsa shukrah tayi niyyar share sa amma ta tuna shawarwarin shuairat dole ta kwantar da kai.. Haka ta tashi tabi bayansu tace xata ma waleed wanka babu gardama ya amince ta masa wanka tare da shafa masa mai uban ya fito da kayan barcinsa aka sanya masa nan ya kwantar dashi tare da tofa masa adu’oi ya kwanta a gefensa ya cigaba da danna waya.
Shukrah ta gaji da tsayawa ta koma dakinta ta sake wanka tare da saka er rigar baccinta mai daukar hnkli ta fesa turaruka daban2* sannan ta koma dakin nasa. waleed yayi bacci shi kuma yNa nan yana danne2* a wayarsa da alama chat yake da matarsa ta xauna a gefen gadon ckn sanyin murya tace
“Bbn waleed ka yafemin nasan nayi kuskure kuma..
“Na yafe miki shukrah don’t worry jeki ki kwanta “
Hawaye ne ya cika idonta a hnkli Suka fara sakkowa bash ya cigaba da abinda yake , sheshekar kukan nata ne ya janyo hankalinsa ckn Sauri ya daga kansa dama tunda ta shigo bai kalleta bah se ynxu…wow tayi kyau sosai shi kansa yasan tafi umaima diri cos tana da Dan jiki kadan take ta burkita masa lissafi ckn kasala yace
“Me na kuka kuma bayan nace na yafe miki ..haba shukrah ki daina kukan pls”
Bata sauraresa ba ta cigaba da kuka a hnkli ya sakko daga gadon ya dawo bangaren da take cak ya dagata sai dakinta ya dira ta kan gado yace
“Kiyi hakuri ki daina kuka na hakura ok..am sorry too nasan na miki laifi also ki yafemin” ckn dabara ta rungumesa yana jin dumin jikinta de labari ya chanza ???????? bakinsa ya tura ckn nata nan Suka fara kissin juna passionately tabbas yasan yayi missin nata ko kuma in ce sunyi missing din juna about 3months ko fiye da hakan..hmm a wannan daren shukrah taji jiki ???????? bash kuma se sambatu yake.

ina theme shukrah Ku fito mu taka????????

theme umaima nko??????????
Lols…
[2/21, 2:43 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
99
By Reefat yahya

Albishirn da mr president yayi wa shuairat dama na samun admission ne , ya sama mata makaranta a new Delhi can kasar India. Bayan kwana2 shuairat tayi sallama da en uwa da abokan arxiki jirginsu ya daga xuwa delhi tare Suka tafi da mr president sultan kuma ya koma gidan umaima a can xai cigaba da xama.
Sun sauka lfy mr president dama ya kama musu gida.bayan sati 1 shuairat ta fara xuwan skul salman kuma an kaishi day care mr president yana gudanar da harkokinsa ckn kwanciyar hnkli, haka rayuwarsu ta kasance ckn so da kulawa kullum suna waya da en gida salman ya kara haske ya girma yyi kyau sosai, sunyi shekara 1 a can da yake shuairat suna Hutu a makarantar tasu donhaka Suka shirya kawo xiyara a Nigeria.
Bash tare da umaima da sultan su sukaje tarbansu a airport umaima ta kankame shuairat tana dariya tace
“Wow..mom kin kara kyau gskiya xaman Delhi ya karbeki “
“Rily…
“Yeah…Allah kinyi kyau sosai”
Suna dariya ta juya gun dad yana dauke da salman tace
“Oh..sweetie an kara girma irin wannan jiki haka”
Tasa hannu ta karbesa sultan ya karasa kusa da shuairat yNa cewa
“Mom I rily miss u”
“Miss u more my boy.. Daz y nace tare da kai xamu koma”
“Allah mom…gskiya naji dadi”
Bash ya gaisa da surukin nasa ckn jin kunya umaima ma haka tana wani sunne kai sabida katon cki ne da ita yakai 9months haihuwa ko yau ko gobe. Shuairat ta CE
“Umaima da karanbani ..ina Ke ina daga salman a ckn wannan condition din da kke cki”
tasa hannu xata karbeshi ta cigaba da cewa
“Duk laifin dad ne yaro ya iya tafiya da kafafunsa amma kullum yana hannu tamkar wani jariri”
Mr president yayi carab yace
“Aa aa hajiya kada ki wahalar min da yaro bani shi a nan”
Yasa hannu ya karbe salman yaron se dariya yake daga nan Suka shiga mota se gida.
An share gidan ko ina fes fes ga abinci an jera musu a falo Suka xauna gaba daya ana ta hira masu aiki na shigowa suna musu Barka da xuwa mr president ya shige cki ya barsu shuairat tana murmushi ta kalli umaima tace
“Mom 2b”
Kunya ne ya kamata ta rufe fuska tana dariya tace
“Mom ki tayani da adua Allah a tsorace nake kullum ckn fargaba nake kwana”
“Dong worry insha Allah zaki sauka lfy babu wata matsala..ba kina tofa yasin da na gaya miki ki yawaita yi bah”
“Ehh ..ina yinsa ever month”
“Masha Allah…Allah ya raba lfy”
“Ameen mom Nagode”
Salman ne ya shigo tare da sultan yana tafiya irin tasu ta yara a hnkli yake takawa sultan na masa wasa se dariya yake gashi yana koyon magana umaima tabi yaron da ido daga bisani ta juya gun shuairat tace

“Allah mom kin iya haihuwa..bana gajiya da kallon sweetie “
Dariya sosai shuairat tare da cewa
“Kedai kina son sweetien nan naki..Allah yasa ki haifi mai kama dashi”
“Ameen wllhi da naji dadi kuwa..nayi nayi muje scanning HP Nah yaki amincewa wai mu jira lokaci”
“Hmm ai halin yaya se a slow..anyway kwana nawa ma ya rage, Allah de ya saukeki lfy”
“Ameen”sallama Suka ji daga bakin kofa shukrah ce ta shigo tare da waleed se kuma bash yana biye dasu a baya
“Oyoyo anty shuairat”
“Wani irin anty ..bayan kin ki xuwa daukata a airport ai takardar saki xan baki”
“Wayyo…mijin a min afuwa”
Dariya suke shukrah ta karasa ta xauna kusa da shuairat umaima ta mata Barka da xuwa ta amsa ba tare da ta kalleta bah , bash ne ya jawo hnklinsu yana yi wa umaima magana da cewa
“Baby akwai abinda kke bukata ne”
“Aa ba komai”
“Babu inda yake miki ciwo”
“Babu”
“Ok ki kular min da kanki da kuma baby Nah xan fita se dare xan dawo mu koma gida koh”
ta shagwabe fuska tace
“Haba HP ba anan xan kwana bah”ganin abun nasu ba karewa xaiyi ba
Shuairat ta wayance tace
“Kwana kuma? I tot da dawo wankan jego ne “
Bash ya harareta da cewa
“Wankan bom ne…babu inda xata dawo a gidan mijinta xata haihu a can xatayi wanka”
“Oh..yaya ko kunya babu Allah ya bada saa ka tafi nikam ka katse mana hirar mu”
Yana dariya ya juya yace
“Mmn waleed na tafi”
“A dawo lfy” ta amsa a gajarce daga gani kasan ranta a bace.bash ya juya yayi tafiyarsa umaima tayi saurin bin bayansa ko me xata gaya masa oho!
Idanun shukrah ya cika da kwalla shuairat tayi saurin cewa

“Haba bestie karki ban kunya mana..ynxu dan wannan abun ne xaisa ki kuka? Idan ta haihu kuma sumewa xakiyi kenan.. Pls act maturely ki danne xuciyarki nasan cin fuska ne amma kiyi hkri kiyi behavin kanki kada raini ya shiga tsakaninku”
Shukrah ta share hawaye tana mai cewa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button