NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“In banda shukrah da kishin hauka ni me nawa a cki idan ma kuna soyayya da yaya?
” oho..maybe gani takeyi tamkar dake ake hada baki ana cutar da ita “

“Allah dai ya kyauta irin wannan ai ba kyau cos zatone n kuma zato kuma kowa yasan xunubine koda ya xamto gaskiya”
“Hakane..Allah de ya shirya”
“Ameen”
Jankim ce ta shigo a gajiye ta fda gado tana maida numfashi murmushi Shuairat ta fara mata magana da turanci

“Ina kika shiga tunda muka zo ban kara ganinki bah”

” bari kawai..nagaji sosai , muna tare da sultan “

“Lallai kinsha surutu kuwa”

“Ni ina son yaron sosai…Shuairat mutanen garinku suna da kirki “

“Da gaske?
” ehh…suna da karamci naji dadin xuwa kasarku”
“Nagode jankim”
Daga nan ta fito da magunguna ta bata tasha suka cigaba da hira karar wayar Shuairat ce ta katse su Mr president ne ya Kira.
Ckn natsuwa ta Daga

“Hi swt hrt”
“Don’t swt hrt me…bayan kin manta dani “
Ya fda ckn tsigar wasa tana dariya tace

“Bahaka bane kayi hakuri wllhi baccin gajiya ne”

“Toh na yarda ya kike ya little dasu sultan”
“Lfyan mu kalau ya ka koma gida”

“Alhamdllh but nima ban Dade da shigowa gidan bah cos muna tare da jama’a a gidanku dasu daddy da baba”

“OK ya gidan toh”
“My lady u need to c d house.. Gaskiya gidan yayi tubarakallah..bash yayi kokari sosai Allah yasaka masa”

“Ameen..but kana ta yabashi gyara fa kawai yasa akayi”
“Yh I know..but samun Wanda xai kula maka lamura ma ai abun farin cki ne ,Amma gidan ba dadi “

“Haba meyasa?
” hmm..kinsani ai! Bcos baki kusa dani daz y, gaskiya na shaku dake sosai I’m realy missing u wllhi”

“Eyya my man sorrie…kayi hakuri ka daure just d matter of few days ne I miss u more”
Haka suka cigaba da soyewarsu ta waya jankim de ta xuba ido kawai tunda batajin me suke fada.
Umaima kuwa tana adu’a a ckn xuci itama Allah yasa bash ya sota.

Ku buyoni..Lov u all
wannan page din naki ne kawaalliya romon jaba @ nanastically????????
Lov u my fans n tanx 4yah support also my tanx goes to nazeer Adam of ~voice of ohr~
Tnx to all….
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
76
BY Reefat yahya

1wik sukayi a garin mubi mr president yaji dadin zama a garin yanayin weather dinsu ya burge shi sosai don haka ya nemi siyan fili a garin daga nan Suka wuce yola Airport Suka wuce nan Suka hau flight xuwa birnin tarayya.
A gajiye shuairat ta fada gado saboda hanyar mubi xuwa yola da dan tazara tsakaninsu, bayan ta huta kadan ta fada wanka ta fito kenan mr president ya shigo rike da salman yana murmushi yace
“Ke kuwa haka akeyi…daga dawowa se ki gudu dakinki kin bar min daddy na da yunwa “
Dariya takeyi tace

“Wannan Dan lukutin daddyn naka ya gama tsoseni yana ramar dani”
Ckn wasa ya harareta yace
“Wato daddyn nawa ne Dan lukuti koh…shikenan bari na kira daddyn Lagos sai na sanar dashi abunda kika fada”

“Lahh..rufamin asiri nikam ba ruwana wllhi”
Daga nan ta karbe yaron ta xauna a gefen gadi dama towel ne a jikinta nan ta bude ckn style ta fara bashi nonon yana sha mr president ya xauna a gefe ya tallabo kumatu yana kallonsu yana murmushn jin dadi..shikam de yayi sa’a a duniya babu abunda ya rage bai mallaka bah daga ya’ya har dukiya ga kwanciyar hnkli da koshin lafiya ga kuma mace ta gari wacce ta wadata shi da komai a hnkli ya furta
“Alhamdulillh”
Shuairat ta juya Suka hada ido tace

“Lfy my man? …naga kam zauna kayi shiru”
Ya taka ya dawo kusa da ita ya xauna yana murmushi yace
“Ina godewa ubangiji ne da ni’imomin da ya bani a rayuwa ..tabbas babu abunda narasa a nan duniya shiyasa nake godewa Allah da ya bani komai na rayuwa cki kuwa harda ke”
Ya karasa maganar yana shafa kumatunta wani dadi ne ya xiyarci xuciyar shuairat mr president ya lumshe ido sannan ya cigaba da cewa
“Ina alfahari dake akoda yaushe ..ina sonki har raina kuma baxan daina sonki ba har karshen rayuwata sabida ke kika dawo da farinciki a Rayuwa…da bansan me so bah, amma a kanki na fara soyayya nasan dadinta kuma a kanki na fara sanin menene shakuwa.shuairat ke abun alfahari na ne ..ina sonki sosai, kin soni kin zauna dani kin kular min da ya’ya na baki taba hantararsu bah kin jawosu a jiki kin maye gurmin mahaifiyarsu kin kula dani a lokacin da nake bukatar hakan baki gujeni bah kin xauna dani kin……

“Shhhhhh….haba ya isa haka pls”
Shuairat ta sanya Dan yatsa ta rufe masa baki
Wani guntun kwallah ne ya fito a idonsa yana murmushi yace

“Allow me ..kin cancanci yabo a gareni kinyi min halaccin da ba kowace mace bace xata iya yiwa mijinta”

“Nayi hakane saboda Allah da zuciya daya nayi ba don…
“I knw Ayshata..but u deserv it daz y…I rily Lov u Aysha”
“I lov u too”
Peck ya manna mata a goshi tana murmushi ta kwantar da salman a gado yana mata dariya tana kaunar yaron fiye da komai a duniya Amma kunyar mutane yasa take kawar da kai tana nuna masa halin ko in kula..hannu taji a saman kirjinta ckn tsananin kunya ta juya tace

“Haba swt hrt salman yana kallonka fah”
“Ah-ah yasha rabonsa saura ni “
Ba kunya kuwa ya fara tsotse na fulaninta shuairat kam kulle ido tayi wai tana kunyan salman????????????.yayi romancing dinta daga karshe ya dagata cak Suka fada bayi tare sukayi wankan sunayi suna wasanninsu irin ta masoya.

Bayan 5days ta gama ware gajiya ta shirya taje yini a gidansu ta kai musu tsarabar Adamawa da na Lagos sultan kuwa tamkar ya shige jikinta haka ma umaima yaran suna son shuairat ynxu jinta suke kamar ita ta haifesu.har yamma ta kira driver ya kaita gidan yayan ta, ta shigo da sallama a falon kida ke tashi kamar ana party a gidan carab! Suka hada ido da yarinyar shuairat ta nunata da yatsa

” kee…me kikeyi a nan gidan”
Yarinyar ta fara xaxxare ido…

???????????????? ina Suka taba haduwa???

Muje xuwa..Lov u all????????
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
77
By Reefat yahya

Shuairat da fatee sun tsaya suna kallon -kallo shukrah ce ta sakko daga bene tana ganin shuairat ta hada face tace

“Lfy sahiba na ganku cirko-cirko”
“Uhm..emm..ba komai bakuwa kika yi daz ol”
“Dole ki ce bakuwa ai munafuka gara ma ki tattara kibar gidan nan cos yaya ba….

Shukrah ta dagawa shuairat hannu tace
“Um um…malama dakata! Nan ba gidan mr president bane bare azo ana bada order..nan gidana nane baxaki shigo har gida ki ci mutuncin bakuwata “

“Aw..haka kika CE? Shikenan a bar maganar Amma duk abunda ya biyo baya ki kuka da kanki”
Daga nan shuairat ta juya ckn bacin rai tabar gidan Allah yasa dama driver na jiranta a waje daga nan ya ja mota Suka koma gidan iyayenta, dakinta ta wuce ta fada gado ckn tsananin damuwa umaima ta shigo rike da salman ta zauna a gefe
“Lfy mom ya na ganki wani iri haka”
“Him..shukrah tana ckn hadari wllhi”
???? me ya faru”

“Fatee lion na tarar a gidanta”
“Mom sultan wacece fatee lion kuma”
“Hmm..ynxu ne nagane meyasa shukrah ta canza min ta tsaneni ta daina kulani nasan duk hudubar fatee ce”

“Mom sultan kin ajiyeni a duhu”
“Umaima Allah ya rabamu da sharrin fatee cos yarinya ce mai hadarin gaske..ta kasance tana bin manyan mata masu kudi tana yin lesbianism dasu kuma tana asirce mazajensu ta rabasu sannan ta kwashe kudadensu tayi gaba, fatee bata taba yin aure bah kuma batada sha’awar hakan tafi son harka da mata a dalilinta mata dayawa Suka rabu da mazajensu she is a dangerous gal Allah”
Umaima ta nitsa tace

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button