NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Meyasa xan so auren tsoho ? Kawai de kai kafi bukatar auren ba ni bah”
Tana gama fadin haka ta juya tabar masa falon yana murmushi shi kadai.

A waje Suka ci karo da umaima kallon kallo Suka tsaya yi daga karshe shuairat tasa kai xata wuce umaima ta fisge hannunta da karfi
“Ina xaki je munafukar karuwa kawai kin xo kin like wa mahaifina daga ganin arxiki koh”

Wani shuumin murmushi shuairat ta sakar mata tare da cewa
“Karuwancin ma iyawa ne wata idan tayi ta samu kudi wata idan tace xatayi duka xata sha”

Hannu umaima ta daga da niyyar Marin shuairat cas ta cafke hannun tana murmushi ta nunata da yatsa
” yarinya kinyi kadan wannan fuskar ba kowane mahaluki bane xe iya taba shi ba kingane koh, n don’t 4get saura kankanin lokaci na xame miki uwa “

“Har abada Baxaki taba xama matsayin uwa a gareni bah”
Nan kuwa umaima ta fara hawayen jin an ambaci sunan uwa ta tuna da mahaifiyarta shuairat ta sake mata hannu ta juya xata tafi umaima ta sake Jan gyalenta da karfi ta juya suna fuskantar juna tace

“Ke umaima kike ko wa ki shiga taitayinki ni ba Saar yinki bane da mahaifinki nake dealing ba da ke ba , so ki kiyaye”
Bash ne ya hangosu ckn Sauri yaxo ya shiga tsakaninsu umaima ta fashe da kuka dai2 nan mr President ya fito don ganin meke faruwa shuairat ta juya ta kakkabe gyalen ta fara tafiya sai kuma ta juya ckn gadara tace

“Mr president I tink ya’r ka bata da tarbiya yana da kyau ka sanar da ita cewa aurenmu yana nan xuwa bada dadewa bah xan dawo gidan nan da xama she shul learn how to respect me “

Mr President da bash baki Suka bude suna kallon shuairat wacce ta wuce direct gun mota aka bude mata ta shiga umaima kuwa ta fashe da sabon kukan bakin ciki dad nata ya juya xai mata magana ta daga masa hannu alamar cewa bata bukatar jin komi daga garesa , wani dogon numfashi yaja sun hada ido da bash ya masa nuni da ido akan yaje ya mata magana hakan kuwa akayi umaima ta koma bangarenta bash yabi ta baya.

????????????lov u all
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
34
By Reefat yahya

Ta xauna dirshan a kasa wani irin bakin ciki take ji bash ne ya shigo yana mata murmushi ta kawar da fuskarta gefe handkerchief ya fara mika mata ta karba ta share hawayen sannan ya tashi ya bude fridge ya dauko mata ruwa mai sanyi nan ma batayi gardama ba ta karbi goran ta shanye tana sauke numfashi a hnkli nan kuwa taji hnklinta ya kwanta

“Umaima kiyi hakuri I know hw u feel”

“Hakurin me xanyi basheer? Nasan laifi na ne ni nafara nemanta da fada but…
Kuka ta fara yi bash ya cije lebe yana tunani halinsu iri daya da shuairat se saurin hawaye ga Neman magana koda yake mata ma dukkansu suna son kuka

“Bash baxan jure ganin dad da wata bah a matsayin matar da xai aura, it always reminds me of my mom”

“But umaima ya xakiyi? Allah ne ya kaddara hakan y not kiyi hakuri ki xuba musu ido”

“But na kasa bash! I can’t baxan jure ganinsu bah wai ma dad har soyayya yake da wannan yarinyar?

“Umaima…
“No bash! Kasan me yake bata min rai? Tun ynxu fah idan ta fadi Abu dad baya tsallakewa idan sunyi aure fah?

“Umaima don’t worry kiyi hakuri komi xai daidaita , nide ki rage yawan fushin da kike yi pls kuma ki daina disrespecting din dad naki pls”

“Ok “
“Pls promise me dat baxaki kara fushi da dad bah”

“Ok I promise”
“_gud girl daz y I like u”

Murmushi take ita kadai tasan abunda take ji, haka bash ya xauna yana debe mata kewa daga karshe ya mata sallama ya tafi.waya ta cire ta kira wata yar mamanta bayan sun gaisa take shaida mata cewa dad nasu xeyi aure haka anty kadi ta bata hakuri akan cewa ta kwantar da hnklinta dama dole wata ran xeyi aure ko ba ynxu ba.


Shuairat CE tare da shukrah suna xaune suna hira a falon shukrah ya shigo tare da sallama shukrah ta karbe jakan hannunsa shuairat ma ta masa sannu da dawowa yace

“Baby I don’t like wat u did today”

“Yaya ba laifina bane”
“I know but da kin kyaleta kawai”

“Haba yaya ya xaayi…
“Baby kada ki manta aure xakiyi ki koma a gidan bai dace Ku fara samun matsala tun ynxu bah”

“Yaya kasan baxan taba barinta ta mare ni ba koh”

“Yes na sani kuma ki rage nuna gadara da iko a gaban mr President he deserve som respect , duk da bansan limit na soyayyarku bah”
Shiru sukayi suna kallon kallo shukrah CE ta fito daga ckn daki tana kallon halin da suke ciki tace

“Lfy? Meke faruwa?
“Ba komai bash ya bata amsa sannan ya tashi tayi shigewarsa daki ya barsu ta juya gun shuairat tace

“Bestie menene?

“Ki tamabayi mijinki “
Nan itama ta fice ta koma bangarensu dakinta ta shiga ta fada gado ta rike kanta
“Ya Allah Kaine gata na ka xabamin mafi alheri tsakanina da mr President ” ta lumshe idonta nan ta fara tuna fuskar mr President farine Sol dogo mai matsakaicin jiki yana da saje da dimple gashin kansa baki mai laushi yana da shanyanyun idanu farare gashi nan so cool bai iya fada bah baya son hayaniya duk abunda tayi se ido kawai yake xuba mata baxai furta komai bah
“He is too young 4his age”
ta furta a hnkli se kuma tayi murmushi .

Hmmmmm Reefat tace
“Shuairat ar u in love???
Hmmmm muje xuwa

????????????????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
35
By Reefat yahya

Alh Mohammed mahaifin mr President ne yake saukowa daga benen jirgi ga nan jamaa da dama ciki kuwa harda mr President ga yan jarida birjik se daukansa hotuna suke mr President ya karasa ya rungumi mahaifin nasa ckn farin ciki ya rike shi a kafada suna dariya Suka wuce filin motocin da aka tanada musu convoy na motocin Suka dau hanyar xuwa gidan mr President.

   "Daddy nah I miss u so..much"

“I missed u too my boy”
Suna dariya bash ma yaso yin dariya Amma ya danne sarai mr President ya gane hakan se ya juya gun mahaifin nasa yace

“Daddy kaga wai kirani boy shine yake basu dariya”
Mahaifin nasa ya juya yana murmushi ya kalli bangaren da bash yake a gaban mota yace

“Yes! He is my boy cos shi kadai Allah ya bani kuma har ynxu ganin karamin yaro nake masa”
Murmushi sukayi haka Suka kasance har Suka karasa gida.
Umaima da sultan Suka fito da gudu Suka fada jikin kakan nasu yana dariyar jin dadi ya rungumesu sosai yaran na basa tausayi musamman idan ya tuna irin shakuwarsu da mahaifiyar tasu bayan sun shige katafaren falon mr President nan masu aiki Suka cika dinning da abinci kala2 ga yan xuwa barka da xuwa nan birjik bayan jamaa sun da tsagaita ne Suka wuce dinning table don cin abinci.
Mr President yana xaune kusa da mahaifinsa umaima kuwa tana gefen bangarensa na hagu sultan ne gefenta anyi serving dinsu kowa ya fara cin nasa, Alh Mohammed ne ya fara magana

“Son am so happy batun auren nan naka ka farantamin rai sosai”
Mr President ya fara tari daga nan ya dau ruwa yana kurba a hnkli sun hada ido da umaima ta kawar da fuska gefe.ya cigaba da cewa

“Dama naxo ne xancen auren naku , gobe xanje mu gana da iyayenta mu sa rana”

“Daddy y not…
“Boy bana son musu pls”

“Ok daddy Allah ya tabbatar da alkairi “

“Yawwa haka nake son ji.ynxu in banda abinka shkru nawa da rasuwar matarka amma ka kasa samun wata ko don yaran nan naka baka tunanin suna bukatar wacce xata debe musu kewa da rashin mahaifiyarsu?

Se ynxu umaima ta sa baki
“Granny mu bamu da matsala idan sultan ne kuwa yana da nannies masu kula dashi ba sai ya auro wata ya kawo bah”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button