NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Daddy Nah”
“Boy an tashi lfy”
“Lfy alhamdulillh ya momsi “
“Lfy kalau ya iyali”
“Duka suna nan lfy “
“Masha Allah..dama xancen yaran nan ne gode idan Allah ya yadda muna nan tafe “

“OK Allah ya kawoku lfy”
Daga nan Suka ajiye wayan tare, umaima wacce ta kura masa ido kirjinta na dukan 3-3 shuairat ma haka ..ya lura dasu Amma ya share ya cigaba da cin abincinsa daga bisani yace
“Gobe su daddy zasu zo tare da wannan mutumin “
????????????
Umaima ta xare ido ckn firgita ta juya tana kallon shuairat. Shuairat tayi karfin hali tace
“Kana nufin….
Hannu ya daga mata yace
“Bana son jin komai..ba sharawa nake nema bah”
Daga nan ya tashi ya haura staircase xuwa floor dinsu, umaima kam hawaye sharr..wani na bin wani shuairat ta rasa ya xatayi tace
“Calm down princess evrtin will b fine”
Ckn Muryar kuka tace

“Wani irin fine mom..kina jin abinda dad ya fada, nidai shikenan an rabani da masoyina????????”
ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi shuairat ta hau lallashi daga bisani tace bari taje gun mijinta.
A can dakin mr president yana kwance yayi nisa ckn tunani ..har ga Allah shima yafi son ganin farin ckn umaima yafi son ta auri bash ko ba komai ya dade yana tare da basheer yasan halayensa mutumin kirkine ga rikon Amana ..amma wancan yana Lagos basu taba ganinsa bah basu San halayensa bah , kawai babu yanda ya iya adua shine mafita Allah ya xaba musu mafi alheri.shuairat CE ta shigo tare da sallama dakyar ya amsa domin shima yana ckn damuwa a hnkli ta karisa kusa dashi ta xauna yana kwance yana kallon ceiling daga ganinsa xaka San cewa yana ckn matsala tayi shiru ta rasa abun fadi , ta matso kusa dashi ta Dora kanta bisa kirjinsa tana jin karan bugun zuciyarsa.sun dau 5mins batare da wani yyi magana bah ..peck ta masa a kirji sannan ta daga kanta tana mai kallonsa ckn wata murya mai sace xuciya ta fara magana

“Swt hrt…duk da bansan meyake damunka bah..but ina son ka kwantar da hnklinka ka mika lamuranka ga ubangiji shi zai magance maka komai ckn sauki xai sama maka mafita, saboda haka bana son ganin kana daga hnklinka plss…
Yaji dadin kalamn nata ya juya idanunsa suna kallon kyakkyawar fuskarta yace

“Hakane my lady…Allah shike maganin komai, u knw wat? Ina son ganin farin ckn umaima but baxan iya rejecting offer din daddy na bah”

“Yeah..nasan kana son ta auri yaya but baka da ikon yin hakan, sabida daddy mahifinka ne baxe ji dadi bah idan ka nuna rashin amincewarka”
“Daz wat am thinking Aysha..Allah bana son auren nan da xaa hada”
Shuairat ta jawosa a jiki ya kankameta kamar xeyi kuka yace

“Ita marainiya ce nafison ta auri Wanda xe riketa har abada ..nasan halayen basheer na xauna dashi na tsawon lokaci bamu taba samun sabani dashi bah…
“Is ok swt hrt Allah xai kawo mana mafita don’t worry ok! I promise xanyi magana da daddy insha Allah xamuyi nasara “
“Ok…Allah yasa”
“Ameen..Nagode Ayshata I Lov u so much “
“Lov u more swt hrt”
Daga nan ta tura bakinta ckn nasa sun fada duniyar masoya…

Umaima tayi kuka mai Ban tausayi sultan tun yana bata hkri har ya gaji ya daina.dakinta ta shige ta kulle kofa ta cigaba da kukan ganin bashi da amfani yasa ta Ciro wayarta ta kira bash bugu 2 yayi picking tare da cewa
“Baby Nah..I rily miss u”
Nan ta fashe masa da kuka ckn tsananin tashin hnkli yace
“Baby wats wrong.. Tell me don Allah wani Abu aka miki ne?
Kukan takeyi dakyar tace
“Ina son ganin ka”
Murmushi yyi yace

“Oh bby shagwaba..I tot is somtin serious fah, kawai kice kin fara missing dina “
Bata ce komai bah ta cigaba da kukan da take ya sake cewa
“C’mon is ok mana! Kukan ya isa haka pls..ok toh gani nan xuwa ynxu shikenan koh”
Kai ta gyada tamkar yana ganinta daga nan ta kashe wayar..

-40minz later-
Bash ya kirata akan cewa yana garden din gidansu yana jiranta , hijabi kawai ta Dora akan doguwar rigar dake jikinta ckn sanyin jiki ta karasa babban garden din gidan nasu Wanda yake dauke da manyan bishiyoyi da flowers masu kyau ga kuma swimming pool a gefe…yana xaune akan wasu fararen kujerun da aka tanada a lambun yana ckn suit ash color da red shirt a cki ya mata kyau sosai ta kura masa ido tana kallonsa har ta karasa tare da sallama shima kallonta yake ya tashi ya tsaya ita kuwa ta sunkuyar da kai tana mai kallon kasa ckn tsananin mmki yace
“Subhannallhi..bby kukan ne yasa idanunki Suka kumbura haka? Y…??
Shiru tayi ya cigaba da kallonta ya sake cewa

“Tlk to me pls”
Wani sabon kuka ta fara yi nan take bash ya rude hnklinsa ya tashi ya fara tambayarta me yake sata kuka..ta sagaita kukan tare da cewa

“Gobe zasu zoh..”
“Su waye”
“Daddy da wannan mutumin “
“Wani mutum?
“Wanda xai aureni …xasu..
Bata karasa vah bash ya jawota ta fada jkinsa ya rungumeta sosai tamkar ya maidata cknsa hawayene Suka fara bin kumatunsa jikinsa har rawa yake ita ma kukan takeyi da karfi bash yace

“No…!!! Bazai yiwu bah…babu wanda xai rabani dake ..no!! It can’t hpn I will Neva allow dat to hpn , u r my wife insha Allah”

????????????????????????tohfah….Allah yasa…
Wayyo xaa raba laylah n majnoon????????????????????????????

Fans kun amince da hakan????
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
88
By Reefat yahya

Mr president ne yayi gyaran murya tare da cewa
“Ina son ganinku”
ckn tsananin jin kunya bash ya raba jikinsa da na umaima nan Suka bi bayan mr president.. Falon kasa Suka xaune Kansu na kallon kasa daga nan ya fara magana
“Bash na zauna tare da kai na lokaci mai tsawo bana taba bata min rai ko cin amanata bah, kai mutum ne nagartacce naso ace ka auri umaima don nasan ko bayan raina xaka rike iyalina bare kuma ynxu an xama daya..but unfortunately daddy yaxo min da wata magana mai girma Wanda ni kaina banso ace hakan ta kasance bah, amma da na duba cewa shi mahaifina ne bani da xabin da ya wuce na amince da hukuncinsa domin ko ni kaina idan ya umarceni da yin wani abu baxan tsallake bah talkless of ya’r da na Haifa..so am very sorry kuyi hakuri Allah ya zaba muku mafi alhri..umaima tashi ki koma ckn gida”
Ya mike ya haura sama ba tare da kara fadan wani Abu bah…ckn raxana bash ya daga kansa sun kurawa juna ido , umaima wacce idanunta sun cika da kwalla tunda dad ya fara magana hawayen suna gangarowa daga nan ta tashi ta fice tana kuka.
Bash ya share minti 30 a falon ya rasa me Ke masa dadi a nan duniya..baisan yyi nisa ckn son umaima se ynxu da xe rasata, dakyar ya tashi jiki ba karfi ya kama hnya tfy yake tamkar xai fadi jiri yake ji , hka ya cigaba da takawa a hnkli har ya kai inda yyi parking motarsa ya budeta a hnkli ya shiga cki ya hada kansa da siteri hawayene Ke fita a idanunsa ya dde ckn wannan yanayin daga karshe ya tada motar maigadi ya bude masa gate ya tafi, umaima wacce Ke kallonsa ta tagar dakinta nan ta fada gado ta cigaba da rusa kuka babu mai rarrashinta.a can bangaren mr president ma ya shiga dakinsa jiki a mace shuairat ce take kwantar masa da hnkli da kalamai masu sanyaya xuciya.

Bash bai tsaya ko ina bah sai gidan iyayensa dakin mama ya shige ya fada saman gado yana kuka wiwi kamar mace???????? mama ta fito daga dakin mijin nata taxo daukar abu a dakinta turus tana ta tsaya don ganin mutum akan gado ckn tsananin mamaki tace
“Lafiyanka kuwa”
Babu kunya bash ya tashi xaune yace
“Mama xasu rabani da umaima”
Mamakin nata ya wuce na farko domin kuwa bata taba Sabin cewa basheer yana kaunar umaima don ko alamar hakan bata taba gani bah duk tsawon xaman da sukayi da ita umaimar
“Wace umaima kake nufi?
“Umaim de wacce kika sani “
“Dama kuna soyayya ne da ita”
Ya tura baki ckn shagwaba yace
“Haba mama let’s b serious.. Wani xaa aura mata bani ba fah, pls do somtin Allah ina sonta”
Hhhhh sabon salo wai namiji da suna hajara..bash da ya kasance yaro mai tsananin kunya yau shi yake fadawa mamansa wai yana son wata! Ikon Allah..wani Abu se soyayya so Baka San kunya bah..hmm

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button