NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Let’s sleep nagaji sosai wllhi”
“Da magana xamuyi but tunda ka gaji is ok sai gobe we’ll talk abt it”
“No…just say it now ina jin ki”
“Ok tnx…dama nace gashi munyi 3weeks tare kuma har yau baka koma gun Mmn waleed bah, nidai nasan 1week ya kamata muyi tare but har mun kara 2weeks akai gani nai….
Hannu ya daga mata yace
“Wannan ba maganar ki bah..kwanta kiyi baccin ki let’s nt talk abt dis”
“No HP pls..b serious kaga ynxu laifina xaa gani wasu xasu ce daga xuwana na rabaka da matar kah n …
” I said is non of ur business”
Umaima ta ja bakinta tayi shiru sai kuma ta juya masa baya ya runtse ido ya jawota a jiknsa ta fara kukan shagwabah

“Am sorry dear..I din min 2hurt u pls kiyi hkri”
Nan ya cigaba da bata hkri daga karshe ta bada kai bori ya hau ance idan kida ta canza dole rawa ma canza???????? wata duniya daban Suka fada…
Nasan wasu an baxa???????? ana jiran 1st nyt koh..tohmm ya wuce Ku domin umaima ta kirani a phn tamin gargadi????????

????????????????lov u all
[2/21, 2:43 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
97
By Reefat yahya

Yau umaima ta cika 1mont a gidan basheer ta shirya xai ajiyeta a gidansu se murna take ta gama shirinta tsab ta fito ya tsaya ya kura mata ido bbu ko kiftawa ta karasa kusa dashi tace
“Kai HP wane irin kallo ne haka”
“Alhamdulillh Allah Nagode maka da ka mallaka min umaima a matsayin matata”
Murmushi tayi tare da cewa
“Let’s go honie kaga lokaci na tafiya”
“Oh haka ma xaki fada koh..naga alama Ke baki dami dani bah se murnar xuwa gida kawai kike ni kuma tun ynxu na fara missing naki”
“Hp rigima koh..yini fa xanje ba kwana bah kake wani xancen missing dina”
“Toh an fasa tafiyar ma ki bari se next week”
Ta shagawabe fuska tace
“Don Allah ka bari bana so”
“Haba baby girl Nah …smile toh”
Dariya suke ya rike hannunta Suka wuce mota shi ya bude mata ta shiga ya rufe kofar sannan ya koma bangaren driver ya xauna daga nan Suka wuce gidan mr president.
Murna sosai suke sultan ya makale Ya’r uwar tasa nan Suka xauna ana ta hira daga bisani bash yyi sallama ya tafi.bayan axahar shuairat suna xaune a daki tare da umaima tace
“Yawwa mom ki ma bb Nah magana tun bayan auren mu har yau bai koma gidan Mmn waleed bah”
???????? shuairat ta xare ido ckn tsananin mmki tace
“Waat? Wata daya?.. Anya lfynsa kuwa…hmm bari yaxo ya sameni gskiya somtin is wrong”
“Allah babu yanda banyi dashi bah yaki komawa ..idan na kawo maganar ma se munyi fada wllhi”
“Barni dashi xai shigo ya sameni Allah se na hadashi da baba”
Haka Suka cigaba da yan hirarrakin su har xuwa dare bash yaxo daukar ta nan shuairat ta nemi yin magana dashi umaima ta tafi gun dad ta basu waje.
Shuairat ta hada fuska tace
“Yaya wat is wrong wit u..da hnklinka da tunaninka xaka share 1month kana danne hakkin matarka?..haba yaya ina amfanin ilimin da kke dashi..
“Baby ki bar maganar nan “
“No yaya let’s talk abt it pls..”
“Ok fine..since kowa yana bani laifi let me explain, da banyi niyyar gayawa kowa wannan magana bah cos is my secret but now I have to” nan y xayyana mata komai duk irin xaman da suke da shukrah har xuwa lokacin da yaji batun family planning da komai..hawaye ne ya cika idanun shuairat tace
“Allah sarki bestie… Wllhi nasan zugin bad frenz ne if not da ba haka take bah..ni nasan ba laifinta bane yaya kayi hakuri ka yafe mata pls”
“Hmm..baby kenan”
“Allah yaya trust me nasan akwai wata a kasa ba haka kurum bah..duk da haka de ka daure ka yafe mata n pls ka raba musu kwana kana shiga hakkinta Allah”
“Naji..xanyi naxari akai”
Daga nan shuairat ta fara masa nasiha mai kashe jiki yayi shiru yana sauraronta
“My yaya kasan shi xaman aure sai da hkri duk irin kaunar da kuke nunawa juna wata ran dole Ku samu sabani amma hakuri shine maganin komai..kuma hakkin aure ba abun wasa bah musamman adalci tsakanin matayen ka, shiyasa Allah yace Ku auri mata 2 ko 3 ko 4 idan xaku iya yin adalci a tsakaninsu idan baxaku iya bah Ku auri 1 Ku bata dukkan hakkin ta na ci da sha sutura da sauran hakkin aure. Shin kana son ranar gobe kiyama ka tashi ckn mazajen da basu nuna adalci tskanin matayen su? Haba yaya ina amfanin karatun da kayi idan har baxaka yi aiki dashi bah”
Haka de shuairat ta cigaba da masa nasiha tare da kawo masa hadisai da ayoyin Qur’an jikinsa yyi sanyi sosai umaima tare da mr president da suke tsaye a bakin kofa sunyi shiru suna sauraronta wani shaukin sonta ne mr president ya tsinci kansa a cki ..tabbas shikam yyi dace a duniya Allah ya hadashi da mace ta gari hawayen farin cki ne ya cika idanunsa ya tsaya kim ya kura mata ido ya daina sauraron me take fada sai bakinta kawai yake kallo ya shagala da kallon taji a jikinta kamar wani na kallonta nan ta juya idanunta Suka fada ckn nasa murmushi ta sakar masa ta sunkuyar da kai daga naN Suka karasa shi da umaima xama sukayi nan mr president ma ya dora nasa nasihar yana musu fatan xaman lfy daga nan sukayi sallama bash ya dauki matarsa Suka koma gidansu.
Mr president ya kasa hakura suna fita ya jawo matar tasa a jiki ya rungumeta gam tamkar xai maidata ckinsa tayi lamo a jikinsa tana jin bugun xuciyarsa a hnkli ya rada mata a kunne
“I Lov u so much Ayshata Allah ya barmin Ke har gidan aljannah”
“Lov u more swt hrt”
Ya sassauta rungumar yana kallon kyakkyawar fuskar ta yace
“Ina da albishir da xan miki but se kin bani goro Nah”
“Aw rily..muje toh ynxu xan baka kuwa”
Daki Suka wuce ni kuma na tsaya a falo nace abun yafi karfina dole na hakura har xuwa lokacin fitowar su.
Bash da umaima ma hakan ta kasance soyewarsu kawai suke ni Reefat nace oh..duk inda naje ana ta xuba Lov kawai toh ina zan samu labarin ne☹☹
Da safe around 10 bash yayi parking a ckn gidan shukrah ya fito se xuba qamshi yake ya bude kofar falon tare da sallama tana xaune ta buga uban tagumi ckn sanyin murya ta amsa sallamar ya nemi kujera ya xauna dakyar ta bude bakinta ta gaida shi y amsa ba yabo ba fallasa yana satar kallonta ta rame kuma tayi sanyi dayawa ba haka yasan ta bah, ita ma satar kallon nasa take yayi kyau sosai hnklinsa kwance wato shi bai damu da ita bah ..wani guntun kwalla ne ya xuba a fuskanta tayi saurin goge wa yayi kamar bai ganta bah..ya katse shirun da cewa
“Kina bukatar wani Abu ne?
Ckn rawar murya tace
“Dama..ina son xuwa ganin waleed “
“Yaushe kika fara damuwa da dan naki”
Kukan da take boyewa ne ya kubce mata ckn Muryar kuka tace
“Don Allah kayi hakuri ynxu ganinsa ne kadai xai ragemin radadin da nake ji pls ka taimaka min”
Ya tabe baki tabbas yaji tausayinta amma dole ya hora ta ya tashi tsaye yace
“Maybe anjima xan kawo shi”
“Nagode “
Bai ce komai ba yasa kai ya fice.ta koma ta xauna ta cigaba da kukan da take lallai rayuwa kenan..ta fara tuna rayuwar da sukayi a baya har xuwa lokacin haduwarta da fatee a watsap da kuma irin gurbatattun shawarwarin da tayi amfani dasu gashi yau an rabata da mahaifarta an kuma rabata da masoyinta na gaskiyA..tana ji tana gani ya auri wata babu yanda ta iya sallama taji ta daga kanta Suka hada ido carab da shuairat???????? ..

….
[2/21, 2:43 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
98
By Reefat yahya

Dakyar shukrah ta amsa sallamar ckn jin kunya idan ta tuna abubuwan da mata a baya batayi tsammanin xata sake xuwa gidan bah..Allah sarki shuairat bata chanja hali bah har ynxu tana nan yadda tasan ta.shuairat ta xauna fuskarta dauke da murmushi tace
“Shegiya anji jiki koh..naga kin rame nasan kinyi regretin “
Murmushin karfin hali shukrah tayi tana mamakin hali irin na shuairat Sam bata fushi bata dauki duniya a bakin komai bah bata…
“Bestie tunanin me kike haka..kinga yanda kika xama kuwa”
Hawaye ne ya fara saukowa nan ta fashe da kuka shuairat ta kwantar da salman ta dawo kusa da ita tace
“Pls..am here now kuka ya kare ki share hawayenki ki gayamin meke faruwa”
Haka kuwa shukrah tabi umarninta ta share hawayen tare da kwashe labarin komai ta xayyana mata shuairat tayi tsaki tare da cewa
“Daman nasani ai…tun ranar da na sameta a gidan nan nasan lallai kina ckn hadari amma baki saurareni bah, haba shukrah ya xaki yarda da wacce baki taba gani bah baki San daga ina ta fito bah daga haduwa a watsap shikenan? Haba kinsan koda a ce mutanen duniya xasu taru gaba daya su cutar dake kinsan baxan taba kasancewa daya daga cknsu bah , shukrah na xauna dake tun muna yara na dauke ki ne a matsayin Ya’r uwata ta jini bawai aminiya kawai bah..shukrah ba gori xan miki bah amma ina son ki sani cewa nice silar auren ki da yaya”
Shukrah ta xare ido ckn tsananin mamaki shuairat ta cigaba da cewa
“Yes…hakane shukrah ina son ki sani cewa xan iya mallaka miki duk abunda nake dashi a duniya bcos na dauke ki ne as my blood sister but meyasa xaki amince har mutane su shiga tsakaninmu? Y shukrah? U knw I Lov u”
Nan shukrah ta rungume shuairat suna ta kuka mai ban tausayi dakyar Suka sagaita kukan shuairat tace
“Ynxu duk ba wannan bah..ina son ki daura damarar gyara rayuwar aurenki ba don ance miki baxaki kara haihuwa Ke shikenan kin gama rayuwar aure bah no! Shukrah ki daidaita da mijinki Ku xauna lfy ki nemi lahirarki ki ajiye komai a gefe pls..
Shukrah tana kuka tana Neman gafara tana cewa
“Nasan duk duniya bayN iyayena bani da sama dake shuairat ki yafe min don Allah ba laifina bane sharrin shaidan ne”
Harararta tayi ckn wasa tace
“Ba wani sharrin shaidan dolancin ki ne ya jawo hakan”
“Ehh..koma menene de na amince ki kirani dashi nasan na cancanci hakan “
“C’mon ni baki min laifin komai bah..kedai ki bawa yayana hakuri Ku xauna lfy , shukrah kinsan Ke aminiyata CE kuma yar uwata umaima kuma ya’ta ce don haka ina Neman alfarma a wajenki pls ki danne xuciyarki ki daure Ku xauna lfy kishin hauka ba naki bane, babu ruwanki da ita ki kame girmanki kiyi sabgar ki pls”
“Insha Allah bani da matsala da wannan”
“Yawwa ..haka nake so kawata”
Shukrah ta sake rungumarta har ynxu bata
Daina kuka bah shuairat tace
“Haba kukan ya isa pls hajiya” murmushi tayi sannan ta juya gun salman tace
“Kinga har na manta da dana , rabona dashi tun kuna wankan jego”
Shuairat tayi dariya tace “baxai kira ki mom bah yana fushi dake”
“Ah ah yayi hakuri don Allah” daga nan ta dauki yaron katoto dashi tana cewa tubarakallah.shuairat ta tashi ta fara gyara gidan shukrah de se kallonta take tana jinjina mata a ckn xuciyarta shuairat tace
“Malama ba kallo xakiyi bah ki sauke wannan lukutin kixo mu kama aiki bamu da lokacin xama se mun gama gyara gidan nan”
Shukrah na murmushi ta nemi xani ta goya shi wannan suka cigaba da aiki, bayan sun gama gyara koina yayi fes Suka kunna turaren wuta se qamshi Ke tashi daga nan Suka fada kitchen lafiyayen girki sukayi abinci kala 3 Suka dafa.shukrah ta fada wanka tayi ado Wanda rabonta da kwalliya tun ranar fansan auren umaima , tayi kyau sosai ta fito fes shuairat ma ta watsa ruwa sannan tayi ma salman wanka ta chanja masa kaya daga nan Suka ci abinci bayan sun gama Suka cigaba da hirarsu, shuairat ta kawo mata tsaraba tun xuwansu China Hutu ..English wears ne masu kyau da kuma Chinese gowns da turaruka masu tsadan gaske shukrah kam se hawaye take shuairat na mata dariya tace
“Ke..namanta ma ban gaya miki bah, an sama min admission a new Delhi maybe next week xamu tafi”
“Da gaske wow na miki murna bestie Allah ya bada sa’a
“Ameen sahibata “
Daga jin wannan sunan shukrah ta hada rai shuairat tace
“Yaya de? “Mtsw..sahiba da kika kirani dashi ne ya tunamin tsinanniyar yarinyar can”
Dariya sosai take mata haka Suka cigaba da hira har bayan azahar shuairat ta kira driver nan sukayi sallama bayan ta tabbatar ta bawa aminiyar tata shawarwarin yanda xata shawo kan mijinta da kuma wasu bayanan sirri????????Daga nan sukayi sallama har bakin mota Suka rabu ckn kewar juna.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button