NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Don’t worry lfy suke babu abunda ya faru ok”
ta tura baki tare da marairaicewa
“How sure are u ko suna lfy”

“C’mon trust me..lfy lau don dazu na raka daddy yaje gun baba “
“Lfy dai koh?
“Uhm..kawai gaisuwa ce cos idan ya shiga hidimar bki baxai samu damar xuwa bah, kuma yayi inviting dinsa xuwa daurin aure “

“Ok yayi kyau”
Daga nan shiru sukayi kowa da tunanin da yake ya rungumeta sosai sannan ya kashe bedside lamp sukayi baccinsu.
asuba ta gari masoya????????

~Gobene fah..????????????rengem rengemgem gobe ne daurin auren umaima fah…rengem..rengem..gem..????????????????????????dafatan xaku xo fah…rengem????????????????~ dis1 naa gobe.. Oyakaka..original gobe.. ????????????lolx don’t mind me
U r all invited 2d wedding hop xaku xo fans..tohm duk mai xuwa ya daga hannu????????????????

????????????sai naji daga gareku..Lov u all Reefat CE
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
94
By Reefat yahya

yesss oooh…2day na 2day…auren umaima n basheer????????

12pm bash yana kwance a falon mahaifinsa baba ya fito ckn shirin jumaa yasha manyan kaya farare sol dasu se xuba uban qamshi yake..ya harari dan nasa tare da cewa
“Kwanciyan me kake min a falo baxaka je masallaci bane”
Ya marairaice kamar zaiyi kuka yace
“Allah baba bani da lfy I dnt tink xan iya xuwa “
“Bana son shashanci ka tashi maza ka shirya ynxun nan mu tafi don a can xaa daura auren umaima nasan take-taken naka salon kar kaje daurin auren ne kuma dole se kaje wllhi”
“Baba pls…
“Bana son maganar banxa ka tashi maxa ina nan ina jiranka”
Sum sum ya tashi ya koma dakin da yake zama ckn kankanin lokaci yayi wanka ya fito blue shadda yasa kayan sun masa kyau ba kadan bah ga qamshin turare kala2* ya ajiye hula sannan ya fito baba ya bisa da harara daga nan Suka wuce central mosque a can xaayi daurin auren.
Umaima tana kwance ta duba agogon dake makale a bangon dakin Karfe 1:10 shikenan saura kiris ta xama matar ismaeel , shuairat ce ta shigo tare da sallama abinci ta kawo mata farfesun kaxa ne yasha hadi sosai ta tura plate din agaban umaima ckn tamke fuska tace

“Maxa ki cinye ki bani plate ynxu”
“Mom sultan wai fushi kke dani”
“Mtsww..toh me! Ke kin damu kanki akan mutumin da bai damu dake bah, da a CE yana sonki ai da yaxo tuntuni amma saboda bai damu ba kinga ya nemeki ne? Kina nan kina Neman halaka kanki “

“Haba kinfi kowa sanin irin son da uncle bash yake min..ni nasan ba lfy bah…
“Dallah malama..ki ci abinci ki tashi ki shirya”
Tana kumbure2* haka tasha farfesun don bata ga alamar wasa a fuskar shuairat.
Bayan ta gama ta shiga bayi ta Dade kwance ckn jacuzzi tana lumshe idanunta hoton fuskan bash kawai take gani nan hawaye ya cika mata ido ta dauki tsawon minti 40 tana kwance , shuairat ce ta kira sunanta daga waje nan ta fara wanka daga bisani ta fito.
3:10pm an shiryata tayi kyau sosai ckn wasu dankareren leshi mai kyawun gaske umaima tayi kyau kamar a saceta a gudu a harabar gidan aka fito da ita masu daukar hotuna ne birjik ga nan yan uwa da abokan arxiki ma ga yan gayyan sodi irinsu Reefat???????? ga masu watsa labarai daga gidan telebijin da yan jarida , gidan de a cike makil da jamaa umaima de daurewa take tana kokarin boye halin da take cki shuairat ansha kyau ta xama tauraruwa sha kallo ga salman da sultan ma haka, abun de gwanin burgewa.
Momsi ta fito Suka fara daukar hotuna sunyi family pix kala2* dakyar na samu na dau kala 3nida shuairat da amarya se kuma Wanda mukayi tare da salman da sultan????????????.
Horn muka ji a bakin gate take maigadi ya wangale kofar motoci ne birjik har na kasa tantance ko guda nawa ne, securities na fara gani ckn bakaken suits nace ah abun na manya ne☹☹..Nigerian president ne a gefen mr president (dad) ga Chinese President daga barin hagu se kuma new faces da bansan ko su wanene bah daga gani dai kasan shuwagabannin kasacen duniya ne don daga irin shigar kayansu da masu tsaron dake xagaye dasu xaka gane hakan.ga can daddy a baya tare da abokanansa manyan mutane se kuma ismaeel na hNgo fuskarsa dauke da murmushi sai kuma bash daga can gefe yana ta gaisawa da mutane yNa dariya fuskarsa kamar gonar audugA..haaa..am confused???????? ya naga bash haka?? ..uhmmm.
Dakyar mr president tare da tawagarsa Suka samu hanyar shiga ckn gidan saboda jamaa sunyi yawa babu masaka tsinke. A can babban falon gidan Suka xauna daddy kuma yana dayan falon tare da tawagarsa , abinci da na sha aka ajiye musu suna ci suna taba hira ana dariya daga bisani yan jarida Suka fara daukan hotuna don yadawa a gidan labarai, shuairat da umaima sun shigo falon anyi hotunan tare dasu ana tayasu murna.har 5pm ana abu guda dakyar shuairat ta jawo umaima Suka koma bangarensu a daki Suka xauna shuairat tace
“Ki shirya anjima xaa ne dinner”
Idanunta sun cika da kwalla tace
“Allah na gaji baxan iya xuwa bah”
“Shikenan bari naje na sanar da dad “
Ckn Sauri tace

“Ah’ah pls kiyi hkri xan shirya ynxu”
Murmushi shuairat tayi sannan tace
“Kije falona babu kowa a can angon yana son ganin ki”
“Eyya mom..Allah na gaji sosai”
“Ok bari na kirashi yaxo ya sameki “
Bata jira amsa bah tayi waje dama su 2 ne kawai a ckn dakin sauran jama’an suna can kasa suna faman daukan hotuna. Umaima ta hada kanta da guiwa ta fara rusa kuka..shikenan yau ta xama matar wani !
Kofar dakin aka bude ta cigaba da kukan da take ba tare da ta daga kai bah..a hnkli ya xauna kusa da ita ya jawota a jikinsa , qamshin turaren da har abada baxata manta dashi bah ckn Sauri ta daga ido tare da cewa
“Uncle bash????????
Murmushi ya sakar mata mai sanyaya xuciya , nan kuwa ta turesa gefe tana hawaye tace

“Kasan de ynxu na xama matar wani”
“Har abada Ke matata CE mutuwa CE xata rabamu”
Wani murmushi mai ciwo tayi tana girgixa kai tare da cewa
“Kana magana tmkar baka San yau an daura aurena bah”
“Yes ofcoz an daura auren ki but da masoyinki aka daura auren”
Ya karasa magana tare da lakuce masa hanci ckn rashin fahimta tace

“Bangane bah”
“Yes umaima Allah ya cika mana burin mu an daura mana aure n…
Bai samu damar karasa maganar ba ta fada jikinsa ta rungumesa gam hawaye wani na bin wani..murmushi bash yayi tare da daura hannayensa shima ya rungumeta ????????????
Sun kasance ckn wannan hali har na lokaci mai tsaho sannan umaima ta xame jikinta sai kuma kunya ya kamata tasa tafin hannu ta rufe fuska wai ita kunya???????????? daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa…????????????.

Toh ya akayi abun ya juya aka daura da basheer???
????????????????????????????
Fans ..just ignore d typing errors cos bana editin
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
95
By Reefat yahya

Fuskokin nasu dauke da Murmushi suna kallon juna ..a hnkli bash ya jawota ya rike mata hannu tare da kura mata ido yace
“Baby no more kunya pls..kin xama matata u r mine n am urs murna xakiyi ki godewa Allah da ya cika mana burin mu”
ta daga kai tace
” but Bb ya akayi hakan ta faru har daddy ya amince aka daura mana aure”
“Ni zan baki amsa”
Shuairat ce ta shigo fuskarta dauke da murmushi ta cigaba da cewa
“Yau da safe na samu labarin but naki na gaya miki cos I want 2 surprise u”
Nan kuwa umaima ta ruga a guje ta rungumi shuairat tana dariya tace
“Tnk u so much mom..nasan da taimakon ki akayi wannan auren Nagode sosai Allah ne kadai zai biyaki tnx a lot”
“Mention not dia “
“Toh mom ki ban labarin ya akayi ..am waiting”
“Umaima hoo..irin xumudi haka”
Kunyace ya rufe ta nan ta koma gefen gado ta xauna bash kam se kallonta yake kamar wani tsohon maye ta birkita masa kwakwalwa ta kara kyau ba kadan bah..shuairat CE ta fara magana
“Jiya daddy yaje gun baba tare da dad naki sun dade suna hira har daddy xai dawo sai yake tambayan ina yaya don tunda yaxo be ganshi bah, aka ce masa yaya bashi da lfy yana bacci daga nan Suka dawo gida.yau da safe naje gun daddy bayan mun gaisa yake tmbyta ya me jiki ckn rashin fahimta nace masa waye ba lfy? Ckn mmki shima yace baki san yynki bashi da lfy bah? Nan hawaye ya cika idanu na hnklin daddy ya tashi ya fara bani hkri yace da yasan baa gayamin da baxai tmbyeni ba gashi ya dga min hnkli, nace masa ba batun rashin lfyn ne Ke sani kuka bah illa tausayin halin da yaya xai shiga nan gaba..daga nan na xayyana masa komai.fada yake ta inda yake shiga ba ta nan yake fita bah wai akan wane dalili xaa boye masa wannan lamarin, nace tun farko naso sanar da kai but baka saurareni bah daga nan ya kira baba nan ma fada yake akan cewa meyasa baba be sanar dashi bah.a takaice de haka ya kira ismaeel da babansa ya basu hakuri ya nuna musu yarinya bata so , haka Suka hakura har xuwa lokaci daurin auren ko shi yaya bai San cewa dashi xaa daura auren bah.toh kinji de yanda abun ya faru”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button