NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Tunda nake a rayuwata bansan menene so bah, bansan ya ake yinshi bah.so daya tak! Na sani a duniya shine son da nake yiwa iyayena sai kuma lokacin da na samu ya’ya apart from dis bansan feelings for somtin else ba”
Ya ja wani dogon numfashi ya juya yana kallon fuskarta nan ya tallabo habarta yace

“Aysha! I want to b wit u har xuwa ranar da xan koma ga mahalicci na , pls accept me stay wit me n show me ur love n kia”
A hnkli shuairat takai fuskarta dai2 nasa hancinsu yana gogan juna idanunsu na kallon juna lebensu na taba juna ta xira harshenta ckn nasa ta fara tsotse bakin ba tantama ya fara maida mata da martani gaba daya ya rikice har ya fara fita daga hayyacinsa shuairat shu’umace haka ta cigaba da kissing nasa sai kuma ta tura yatsa ckn kunnensa tana masa tafiyan tsusa aikuwa lbri ya fara canzawa da ganin haka na ajiye pen dina na koma daga falo ina maida numfashi….

Hmmmmmm
Ku biyoni…

Reefat ce
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUAGABAN KASA????
60
By Reefat yahya

Wata duniya daban Suka fada..dakyar shuairat ta xame jikinta ta koma gefe ta kwanta idanunta a rufe mr president kam ko kwakwaran motsi ya kasa yi sun share 10mins a haka sannan ya jawota jikinsa a hnkli ya rada mata
” let’s sleep”
Haka ya rungumeta gam a jikinsa akan rug carpet din Suka kwanta ranan har bacci yayi gaba dasu.

Da safe bayan sungama brkfst mr president ya tafi office tana xaune a falo wayarta ya fara ringing anti mairo ce , ta daga ta kara a kunne

“My only anty”
“Ke ki kira wadannan securities naku su bani ixinin shigowa tun daxu muna bakin gate kamar masu shigan aljannah se wulakanta mu ake”

Dariyane ya kubce mata sannan tace
“Sorry anty gani nan fitowa”
Daga nan ta xaro mayafi tayi waje ana gaisheta tana amsawa direct wajen adana motocin da take fita dasu ta wuce nan kuwa aka bude mata ta shiga ta shaida musu inda xasu je wato babban gate na shiga gidan.
Anty mairo tare da shukrah ta hangosu suna tsaye ta fito da faraa ta karasa ta rungumesu sannan Suka dugunzuma xuwa mota basu tsaya ko ina ba sai can bangaren ta har ckn bedroom Suka shige , shuairat tana rike da waleed dan shukrah tana masa wasa.masu aiki Suka jera musu abinci da fruits da drinks kala2* bayan sun gaisa anty mairo tace
“Baby naga gidan da mr president ya ginawa iyayenki gskiya gidan ya hadu Allah ya kara budi ya Baku xaman lfy, gdkiya mijinki mutumin kirki ne ki kara godewa ubangiji da ya hadaku”

Murmushi take tana jin dadin kalaman anti mairo, shukrah ta harareta tace
“Munafuka da kince baki son tsoho fah, gashi ynxu kin fada tarkon sonsa”
“Kai shukrah ..ni nace miki ina sonsa ne?
“Ahaf..ga xahiri ! Daga yabonsa kawai kin hau murmushi babu gaira ba dalili..yarinya kibar munafurci idanunki ma sun bayyana karara kin dulmiya ckn kogin sonsa”
Gaba daya Suka fashe ta dariya anti mairo tace

“Yawwa..nikam ba wannan bah, wai ina lbrin haihuwa ne har ynxu shiru”
Shuairat ta sunkuyar da kai kasa tana wasa da hannun waleed
“Ah toh..gara dai kimata magana anti don gskiya ina xargin cewa dakyar in akwai abunda ya shiga tsakaninsu”
Shukrah ta fada tana hararar shuairat aikuwa anti mairo kamar jira take ta hau masifa
“Anya lfynki kuwa bby? Kinsan nauyin dake kanki kuwa? Ko angaya miki aure wasa ne…toh wllhi ki kiyayeni idan ba hakaba xan saba miki “
“Kiyi hkri anti Amma..
“Amma me? Rufemin baki wawiyar yarinya kawai, dame ya rage ki? Toh bari kiji wllhi samun nmji irinsu mr president sai antona a wannan xamanin namu.wani ma yana da kudin kina gani baxaki samu ba bare iyayenki, Amma bawan Allhn nan yanata hidima da danginki kaff babu Wanda ya bari, nidai ki farka daga baccin da kike kuma kiji tsoron Allah.
“Anti shima fa bai taba nemana bah” ta fada tana tura baki
Sallallami ne anti mairo ta fara yi sannan tace
“So kike yace miki ki zo mu sadu?
Shukrah da shuairat sun fashe da dariya sosai maganar ya basu dariya
“Aww..dariya na baki koh? Ki cigaba da rashin hnklin naki..wai ke ba na mace bane? Baki San yanda zaki ja raayin namji bah”
Haka dai anti mairo ta cire kunya ta wayar da kan shuairat sosai ta koya mata wasu abubuwa da dama , sun yini tare har yamma sannan Suka kira bash ya ajiyesu a gida.mr president bai shigo ba sai 11pm dakinsa ya wuce yayi wanka ya fito ya ci abinci har ya gama baiji motsinta bah dakinta ya shiga tare da sallama tana kwance a gado ckn wasu shu’uman kayan bacci , a hnkli ya karasa ya xauna kusa da ita ckn yanda da Jan hnkli tace
“Wlcm my man”
“Tnx my lady lfy yau baki xauna falo ba “
“Sorry kaji ni shiru koh..kaina kemin ciwo shine na dawo na kwanta”
Hannu yakai ya taba kan “eyya..sory gashi kai din baiyi wani zafi bah”
“Ehh..nasha magani ai”
“Ok..sorry”
“Tnx”
“Baraa tayani hira bane ko ciwon kan xe rabamu”
Tayi fari da ido tace
“Babu mai rabamu sai Allah”
“Hakane? “Ehh..ko kana shakka ne”
Murmushi ya sakar mata sannan ya gyara kwanciyarsa ya jawota a jiki ta kwantar da kanta a hnkli ta fara magana
“Mr president am so..sory nasan kana da juriya har ka xauna tsawon 1yr + baka taba Neman hakkinka ba duk da nasan cewa kana bukatar hakan, don Allah ka yafemin duk laifinda na aikata am sorry from….

“Shhhhh….Aysha ke nake so ba jikin ki bah, kuma na yafe miki. Idan har kina tare dani bana bukatar komai ok!
Ta daga kanta Suka hada ido yana murmushi yace
“Yes! Am ok..don’t worry about me”
Wani tausayinsa ne ya kamata ta rungumeshi sosai tace
“I love u so much…Allah yabar min kai har abada , kuma daga yau ni taka ce sai yanda kayi dani am all urs”
Kankameta yayi a jikinsa yana jin wani irin shauki nan Suka fara kissing din juna daga nan kuma Suka fada wata duniyar..ya rabata da kayan jikinta sannan yasa hannu a switch ya kashe wuta, wani salon romance ne shuairat tayi amfani dashi ta birkita kwakwalwar mr president tmkar bai taba sanin wata mace a duniya bah gaba daya ya fita hayyacinsa sai sambatu yake ……….

Hmmm muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
61
By Reefat yahya

Mr president ma ba tayan baya bane gun Iya sarrafa mace hmmm…wadan nan masoyan sun Lula sararin samaniya???????? sun Dade suna romancing juna kafin ya shigeta gaba daya basa ckn hayyacinsu, shuairat taji jiki kam ba laifi suna ta Abu daya har 3 kafin Suka sagaita nan kuwa ya kankameta a jikinsa sosai sai hawaye yakeyi duk da xafin da take ji bai hanata jin tausayin mijin nata bah a hnkli itama ta rungumesa bayan hnklinsa ya dawo jikinsa cak! Ya dagata xuwa toilet shi da kansa ya mata wanka sannan ya hada mata ruwan xafi yace ta xauna a ciki babu gardama ta xauna duk da radadin da takeji hakan nan ta hakura ta cigaba da xama a ckn shikuwa ya koma dakin ya cire bedsheet da Suka bata ya bude wardrobe ya fitar da wani ya shinfida sannan ya dawo ya sameta tana wankan tsarki daga nan ya dauketa ya shinfideta a gado ya rufa mata bargo sannan ya dawo yayi wanka . nafila yake yana kuka yana godewa ubangiji da irin ni’imomin da ya basa a rayuwa , shuairat kuwa tuni bacci yayi gaba da ita.
Da asuba ya tasheta ya taimaka mata tayi sallah sannan ta koma bacci.

11am ta bude ido ganin anti mairo tayi a gafen gado tana jera kwanukan abinci ckn mamaki ta tashi
“Anti ..
“Ah..Ya’r albrka har kin tashi ne, muje kiyi wanka kixo kici abinci koh”
Ba gardama ta tashi dakyar take Iya tfya anti mairo CE ta taimaka mata tayi wanka sannan ta hada mata ruwan xafi Wanda aka tafasa shi da magarya da bagaruwa tace ta xauna a cki, haka ta xauna kamar xatayi kuka bayan ta gama ta fito ta shirya ckn doguwar Riga lipgloss da powder kawai ta shafa sannan ta xauna cin abinci.farfesun kifi ne yasha hadi da kuma soyayyar dankalin Hausa sai kuma soyayyen kwai, tana ci mr president ya kira wayarta ta daga yana tmbayarta ya jiki.
Haka yinin ranar gaba daya anti mairo ce ke kula da ita, ko falo bata je bah mr president kuwa bayan kowane awa 1 sai ya kira yana aiki amma hnklinsa na gun shuairat. Kwana 2 anti mairo tayi tana jinyarta ta warke sumul kamar ba ita ba, daga nan ta shirya ta koma bayan tasha kyaututtuka gun mr president.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button