NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

Lols Ku biyoni

Reefatce????????????????????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
29
By Reefat yahya

Karfe 7 katon multipurpose hall din Adamawa state university mubi, ta cika makil da jamaa ga yan mata samari manyan mata da dai sauransu can na hango amarya tare da kawayenta dai Kelli suke ansha kyau.
Decoration din hall din ma abin kallo ne anyi decorating da purple n silver se fulawas masu kyau abun dai se Wanda ya gani.
Kawayen amarya na sanye da purple head da material ash colour n silver wyl amarya kuwa ta saka purple material da silver n ash colour head tie sunyi kyau sosai an fara program sannN ango ya shigo da tawagarsa ckn fararen kaya masu kyau sai shinning suke.
Anfara gabatar da taro su shuairat anyi rawa har an gaJi ga abinci da drinks kala kala anci ansha an xuba kudi kamar ba gobe su Rabi Oga tun daga Jada aka tashi aka je auren???? ga su nan dai matan gidan gyara birjik anyi ta kashe pix xaa canza dp.nima dakyar nasamu nayi pix 2 da amarya da kuma shuairat…
Bayan angama taro aka watse kowa ya kama hanyar gida.

A can Abj kuwa umaima aka kwantar a asibiti in banda kuka ba abunda take a waya aka hadata da mr President tmbayar duniyan nan ya mata Amma Sam tace xaxxabi ne ke damunta…( Kutt…Ashe dama she is in love wit yaya bash eyya poor umaima????????….lolx????)
Bayan an bata magunguna aka sallameta Suka koma gida tare da masu kula da lfyarta, yan uwan mamanta se kira sukeyi suna mata sannu haka nan iyayen mr President ma sun kirata sun gaishe ta.

****†

D next day da yamma su shuairat Suka hada walima na mata xalla anyi nasiha sosai akan hakkin aure shukrah ko har kuka se da tayi shuairat na tsokanRta
BayN wani lokaci Suka raba Qur’an da handfan da kuma memo daga nan aka raba abinci sannan akayi adua aka watse.

Ran jumaa aka daura auren shukrah Abubakar da Basheer Bello maiha daurin auren ya samu jamaa sosai.da dare aka kai amarya gidan mijinta.
D next day akayi fansar amarya da ango sannan da dare aka sallami kawaye shikenan jamaa kowa ya watse.

Shuairat CE tare da aminiyar tata tana bata yan shawarwari ynda xata xauna da mijin nata bash ne ya shigo tare da sallama shuairat CE ta amsa ya kalleta yace

“Ke me kike jira baki tafi gida bah”

“Ho…yaya korata xakayi yau”

“Ehh mana ba dole bah
“Hmmm…lallai gashi nikuma se nayi 1week kafin….

“1me? Tabdi ba dai a nan gidan bah, idan kinji haushi kema ki shirya a daura muku ke da wancan tsohon”

“Yaya….tsoho fa kace! Se na gaya masa kuwa”
Yana dariya yace
“Yi hakri ur Excellency kada a dakatar da salary nah na 1month”
Haka dai Suka cigaba da tadinsu ckn xolayar juna shukrah de bata sa musu baki bah daga karshe shuairat ta musu sallama Yayan nata ya ajiyeta a gida shukrah kuwa se hawaye take ????ni Reefat nace ki gama kukan munafurcin ki bada kai bori ya hau

Ku biyoni ku sha labari????

Reefat CE …..love u alll????????????????????
Hop kuna manage da hausar tawa????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
30
By Reefat yahya

Bayan sati daya da auren shukrah da bash Suka dugunxuma xuwa Abj shukrah tayi kukan rabuwa da iyaye da yan uwanta sosai.
Baba da mama flight Suka bi sannan bash shukrah da shuairat kuwa Suka bi hanyar mota.

Da yamma Suka iso garin shukrah ma tana kalle-kalle har Suka shiga gidan nasu bangaren yaya bash ta wuce sannan shuairat kuwa ta shige bangarensu.bayan sunyi wanka sun huta shukrah ta share bangaren tas ko’ina se Kelli yake ta kunna turaren wuta nan take qamshin ya gauraye gidan bash kuwa yana sauke baccin gajiya , shuairat CE ta shigo musu da abinci tare Suka ci nasu bayan ta ajiyewa bash nasa.

Bayan sallar magrib gaba daya Suka hallara a falonsu mama ana hira har da shukrah ta sake sosai a gidan bata daukesu a matsayin surukai ba, wayar bash ne ya fara ringing “umaima ! Ya gani a rubuce kwata2 ya manta da ita se kuma yaga be kyauta ba saboda be taba kiranta bah kuma bai gaya mata xaiyi aure bah.
Yayi picking tare da sallama ckn sanyin muryarta ta amsa tare da cewa
“Ina son ganinka yanxu”
Tana gama fadin haka ta kashe wayar.ya kurawa wayar ido sannan ya tashi yace
“Baba ana nema na a gidan mr President “
A dawo lfy Suka CE masa daga nan ya fice

Tana xaune a falonta ita kadai sultan yayi bacci ta shigar dashi daki tana xaune ta buga uban tagumi ya shigo tare da sallama sanye yake ckn kananan kaya yana ta qamshi se shinning yake, suna hada ido ta fashe da kuka ai kuwa ya rikice ya xo kusa da ita ya xauna ya marairaice yace
“Umaima am sorry nasan ban kyauta bah na tafi ba tare da sallama ba”
Ta daga idanunta suna kallon juna se kuma ta sake sunkuyar da kai ta cigaba da kukanta har ckn ransa yana jin kukan Amma ya xaiyi? Ya lallabata amma taki dainawa.

“Umaima I said soryy naa kiyi hkri pls bana son jin kukan nan naki don Allah”
“Bash! Farkon haduwarmu da kai u promised dat xaka kula dani xaka xame min kadangar da xan jingina a kai ashe ba haka bane?
Bash har xaka iya aure baxaka sanar dani ba?
Damm…gabansa ya fadi, toh ya akayi tasan yayi aure?

“Kana mamakin ya akayi na sami labarin aurenka koh? Ba abin mamaki bane amma gskiya banji dadin hakan bah

“Am sorry umaima”

“Sorry 4wat? Sorry dat kayi aure ko sorry dat ka tafi baka sanar dani bah? O sory dat ka kasa cika alkawarin da ka dauka?

Carab! Suka hada ido, hawaye na diga tace

“Y basheer? U knw dat I kia a lot meyasa zaka min haka? But….

Kuka ne yaci karfinta ta kasa karasar da maganan da take a hnkli ya jawota jikinsa????????…..
Gam ta kamkameshi tana kuka me ban tausayi.
Dakyar ya rarrasheta ta sagaita kukan

“Kiyi hakuri umaima auren ya xomin unexpected ne iyaye na Suka hadani da yarinyar wllhi ba wai…
Se kuma yayi shiru toh wai meyasa yake kokarin kare kansa ne?.

Shiru sukayi na Dan wani lokaci a hnkli ya daga kansa ga mamakinsa umaima har ta fara bacci haka Suka xauna har sunkai 1hr a xaune sannan ya xame jikinsa a hnkli ya kwantar da ita a saman kujerar 3str sannan ya fita ya shige motarsa ya kama hanyar gida.
A hanya ma yana tuki yana tuna kalaman umaima da kuma halin da ta shiga toh meya bata mata rai? Kuma yaga alamar damuwa a tattare da ita ko meyake damunta ne
Oho! Nima nace oho!

????????????lov u alll
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
31
By Reefat yahya

Shukrah ta gama shirin kwanciyarta ta hau gado ta kwanta bash ne ya shigo dakin tare da sallama ta amsa cki-cki a dole fushi take ya karasa kan gadon inda take kwance yana murmushi yace
” my wife fushi kike dani”

Ko uffan bata CE masa ta kirkiro wani guntun murmushi

“Am sorry kiyi hakuri “
“Uhmm..ba komai”

“Sure”
“Uhmm”

“Toh ki danyi murmushi mana”
Hakan kuwa ta sake masa murmushi yana dariya yace

“Daz my wife, tashi mu ci abinci toh”

“Na koshi”
“Pls mana ” ya marairece hmmm bash akwai iya salo..lolx
Nan ta tashi ta xauna nama ne da exotic mai sanyi ya CE shi xai shiga wanka ta fara ci daga nan ya wuce dakinsa ya watsa ruwa tare da sa kayan baccinsa ya dawo ya sameta a inda ya barta.
Yana lallabata tana ci tana yauki???????? kamar bata so har Suka gama Suka kora da juice nasu se kuma Suka dawo falo ya kunna musu wani series film walking death suna kallo.

Shuairat kuwa 11pmta tashi daga bacci dama tun suna hira ita ta shige daki ta kwanta . falo ta nufa don yunwa take ji sai kuwa tayi saa foil pepa ta gani tana budewa taga nama a ciki nan ta hau ci se da ya isheta ta sha ruwa sannan ta koma dakinta xama tayi a carpet saboda bata jin bacci ta rasa me zatayi sai ta kunna data dinta watsap ta shiga mssgs Suka fara shigowa new number ta gani an tura mata hi”
Ta shiga ta ga num na online
“Helo!
Babu bata lokaci aka mata rply da
“Hw u”
“Fine alhamdulillh n u”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button