NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Same”
“Eyya waye ne”
“New friend dinki ne princess maimah daga grp din gidan gyara “

“Aw Ayya am Ayshah”

“Nice meeting u”
“U too “
“Will like 2b ur kawa idan baxaki damu bah”

“Aww..really ! Naji dadi sosai u r welcm”

“Tnx ya gida yasu mum n ya yayanki da amaryarsa “

“Lfynsu lau..amma nayi fushi bakizo auren bruh bah”

“Eyya sory wllhi bana Adamawa ne daz y”

“Ok wane gari kike”

“Ina kd”
“Wow..daz gud”

“Ki ban labari toh” shuairat tayi murmushi tana jin dadin chat nasu da alama dai princess bata da girman kai sai tayi rply

“Me ya hana princess bacci ko dai tunanin prince ne????

“????????laaahh…wa ya gaya miki? Nayi bacci fah ynxu na farka shiyasa”

“Aww…just like me wllhi”

“Baxaki ban labari ba koh”

“Toh princess wane irin labari kike so”

“Ur love story”

“Lolx…wllhi ban taba yin soyayya bah “

“Ar u serious Ayshah? Nima haka wllhi”

“Meyasa toh”

“Babu fah kawai ban taba bah kuma Wanda nake so din yayi aure”

“Allah sarki???? naki tausayin ki sorry”

“????????tnx”
“Amma ya akayi kika bari yayi aure ko kun bata ne?

“????is a long story”

“Ok hard luck”

“Tnx” haka Suka cigaba da hira har 1 sannan Suka rabu kowacce ta kwanta .

Asuba ta gari first lady????????????????

Love u all????????????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
32
By Reefat yahya

Da safe shukrah ta hada lafiyayyen brkfast ta ajiyewa maigidan nata ta chaba ado ckn atamfa ya’r holland tayi kyau sosai bangaren su mama ta je ta gaishesu suna falo sabida baba kullum se ya kalli news na safe ta ajiye musu brkfast sannan ta shige dakin shuairat bacci takeyi ckn kwanciyar hnkli shukrah ta kai mata duka nan kuwa ta bude ido tare da Jan tsaki ta koma baccinta wani dukan ta sake kai mata a baya aikuwa taja bargo ta gyara kwanciya

“Ke baxakije aiki bane”
Firgigit ta tashi xaune kwata2 ta manta yau xata koma bakin aikinta ban gida ta fada tayi wanka bayan ta fito shukrah bata nan ta shirya kanta ckn material tYi kyau sosai ta fito falo bayan sun gaisa da iyayen nata ta wuce bangaren shukrah.

Suna kari da mijinta ckn so da kulawa ta shigo tare da sallama ta gaida su sannan ta nemi wajen xama abinci ta deba iya cin ta tana ci suna hira bayN sun gama tare Suka fita da Yayan nata ya ajiyeta a wajen aikinsu.


Mr President tare da tawagarsa Suka sauko daga ckn jirgi ga jamaa nan birjik ana ta daukansu hotuna daga nan Suka shiga motocin da aka tanada musu Suka dau hanyar villa.
Bayan ya huta ya bada umarnin cewa bazai ga kowa ba se xuwa gobe saboda yana bukatar Hutu. Ckn gida ya wuce bangaren yaransa bodyguards na binsa a baya ga bash kuma a gefe ya iso dab da falon sauran sun tsaya amma banda bash , tare Suka shiga katafaren falon tare da sallama umaima tana kwance tana chat sultan kuma yana buga game . suna ganin mahaifin nasu Suka ruga a guje Suka shige jikinsa ya rungumesu gam gam gwanin tausayi yaran daga gani ansan cewa kadaici da maraici na addabarsu sun kai minti2 a rungume da juna sannan Suka sake shi yana murmushi yace

“My sultan ya kake”

“Lfy dad I miss u”

“I miss u more my sultan ya jikin sisy”

“Dad bansan meya sameta ba kullum se tayi kuka”
Mr President ya juya yana kallonta ta sunkuyar da kai bash ma ita yake kallo.a hnkli ya rike hannunta ya fara magana

“My baby me yake damunki”

“Ba komai dad”

“No tell me pls”
Sai kawai ta fashe da kuka nan ya jawota jikinsa ya fara rarrashinta dakyar ta bar kukan Suka xauna a kujera daya ya fara jansu da labari suna kwance a jikinsa.
Duk sanda umaima ta daga kai sai sun hada ido da bash , mr President ya kira iyayensa a waya ya hadasu sun Dade suna hira grandpa ya shaida musu yana nan tafe nan ba da dadewa bah haka Suka Dade a falon yana ta basu labarin China sosai ya cire mata radadin da take ji ya rage mata damuwanta , bash kuwa hnklinsa yayi nisa yana son ya gano matsalar umaima Amma ya kasa tuna komai.
Bayan tsawon lokaci mr President ya musu sallama ya tafi bash kuwa ya xauna yace magana xaiyi da umaima.

“Umaima ki gaya min me yake damunki”

“Babu”

“Umaima look at me”
Ta daga kanta idanunta Suka fada ckn nasa tayi saurin kawar da nata

“Umaima dama baki daukeni a bakin komai ba daz y kike boyemin damuwarki”

“Ba haka bane bash”

“No! Nagane matsayi na tnx”

Yana gama fadin haka ya tashi ya fara tafiya se kuma ta fara kuka cak! Ya tsaya ya juya yana kallonta haka nan sultan ma ita yake kallo “ya ilahi me yake damun yarinyar nan ne”
Ya taka yaxo ya sunguna a gabanta yace

“4Allah’s sake umaima ya kike so a miki? Ki fadi matsalarki kin kasa fada kullum se kuka”

Tayi shiru batace komai bah
” pls ki daure ki gaya wa dad dinki tunda ni baxaki iya gayamin bah, kuma ki rage yawan tunani kar ya jawo miki prblm pls”

“Nagode” ta furta a hnkli daga nan bash ya tashi ya tafi tabi bayansa da kallo Allah Sarki bash baisan ma tana yi bah ita kanta takanyi mamakin irin son da takewa bash Wanda bata San yaushe ta fara shi bah haka nan bata San ranar dainawa bah.
Ita dai tayi imanin cewa tana sonshi Amma ko xata mutu ne baxata taba furta mishi bah, kuma bata tunanin cewa xata so wani mahaluki a duniya bayan basheer bah.maybe ita ma auren xumunci xaa mata cos ita kam basheer kawai take so a rayuwarta.

Allah Sarki umaima????????

Muje xuwa love u all ????????????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
33
By Reefat yahya

Shuairat tana xaune a ofishinsu bodyguards Suka shigo Suka sanar da ita cewa mr President na bukatar ganinta ba tare da bata lokaci ba Suka fice tare.

 Yana xaune a dakin hutawarsa ta shigo tare da sallama ya amsa ba tare da kalleta bah yana rike da wani Dan karamin cup black coffee ne a ciki yana sha a hnkli , waje ta samu ta xauna shiru sukayi babu Wanda yayi magana har tsawon minti 10 shuairat CE ta gaji da xaman nasu tace

“Mr president ka aika a kirani ina aiki n u din say anytin”

“My first lady yaushe xaki koyi gaisuwa ne? Ko baki iya respecting magabatanki”

Wani irin kunya ne ya lullubeta amma bata son ya gane hakan tayi gyaran murya tmkar Mara gaskiya tace

“Emm…uhmmm sorry about dat actually…

“Is ok! Neva mind , anyway na kira ne saboda ina son sanin hukuncin da kika yanke ko kuma in CE shawarar da kikayi batun maganar da mukayi som few weeks ago”

Ya tare numfashimta tare da kura mata ido

“Mr president I don’t knw wat to say about it”

“Look Ayshah lokaci yana tafiya ya kamata ki fito fili ki gaya min cos my dad is on his way soon kuma xancen auren ne xe kawo shi”

Shiru sukayi kowanne da tunanin da yake yi ckn sanyin murya shuairat tace
“Mr president idan nace baxan aure ka bah wat will b d outcome”
Murmushi yayi yana girgiza kai yace

“Funny girl! Me a ciki ? Kawqi ki fito ki gayawa yan jarida da sauran jamaa cewa karya kikayi tun da can ba abunda yake tsakanin mu kinyi hakan ne….
” mr President ya xakayi da …

Hannu ya daga mata yace
“Don’t worry about me, kawai ki fito ki gaya musu gaskiyan idan xaa cireni akan mulkin ma fine I don’t kia n xanyi tunani akan abunda xan sanar wa mahaifina so kada ki sa damuwa a ranki”

Ta rintse ido ya ilahi wannan wace irin jaraba CE? Shin ya xatayi? Ta amince da auren ko kuwa ? Toh idan ta fito ta fadi gskiya tabbas jamaa xasu mata kallon mutuniyar banxa daga ita har mr President yanxu me abun yi? Muryan mr President ne ya katse mata tunani

“Ayshah u don’t have to worry about me”

“About u? Mr President dis is about us ya shafeni ka gane koh?
Murmushi yayi yace

“Nasan ma kina son auren kina wani nokewa pls feel free Ayshah”
Ta daga idanunta Suka fada ckn nasa ta murguda masa baki tare da cewa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button