NI DA SHUGABANKASA

“Oho! Ynxu nagane me yake hanaka aure wato wannn ja’irar ya’r taka ce bata son kayi aure koh? Toh karya kike umaima aure kam dole sai yayi kuma nan ba da dadewa bah”
“Daddy pls..
“Rufemin baki, baka da abunda xaka gaya min.Amma ka bani mamaki wallahi “
“Daddy plsss…
Fuu..umaima ta tashi ta bar falon ta tafi bangarenta Alh Mohammed ya juya yana kallon Dan nasa yace
“Boy! Irin tarbiyar yaranka kenan? Gaskiya nayi mamakin ganin haka a ckn gidanka son.kai kadai Allah ya bamu mun dauka son duniya mun dora a kanka amma hakan bai hanamu baka tarbiya mai kyau bah but y?
“Daddy am sorry wllhi umaima bata jin magana na ban….
“Quiet! Boy…kai ka haifeta ko ita ta haifo ka? Which one? Tell me!
“Daddy am sorry”
Mr President ya marairaice tmkar xeyi kuka nan kuwa mahaifin nasa yaji tausayinsa yasan sarai Suleiman be iya fada bah he is too cool shiyasa umaima take yin abunda ta ga dama can yace
“Ok son! Gobe insha Allah xan gana da mahaifin yarinyar xaa saka ranar aurenku nan ba da jimawa bah, aurenka na fari ni na xaba maka matar da ka aure n dis tym ka kawo wacce kake so dole xan jajirce don ganin na cika maka burinka.Allah ya bada xaman lfy insha Allah wannan yarinyar xata xame mana alkairi xata kawo farinciki a rayuwarka believe me son”
Yana magana yana kallonsa bayan ya gama ya tashi yayi shigewarsa dakin da ya saba sauka duk lokacin da ya kawo musu xiyara.sultan yabi bayan kakan nasa aka bar mr President shi kadai a xaune yasa abinci a gaba yana tuna kalaman mahaifinsa “shin da gaske Aysha xata kawo farinciki a rayuwarsa? How? Meyasa daddy ya fadi haka?
Hmmmmm….. Ya xata kaya tsakaninsu?
Muje xuwa
????????????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
36
By Reefat yahya
Mr President ne xaune a falonsa yayi nisa ckn tunani bash ya shigo tare da sallama
“Mr president sir!
Firgigit ya motsa a hnkli yace
“Ehmm…basheer pls ina son ka kai daddy na gidansu Ayshah Bello”
Jim bash ya tsaya yayi shiru se kuma yace
“Ok sir!
Daga nan yayi waje wayarsa ya fitar yayi dialing din numbar mama ckn kankanin lokaci ta daga tare da sallama
“Mama ya gajiya”
“Lfy ya aiki”
“Alhamdulillh, dama mahaifin mr President ne zaizo Neman auren baby ynxu haka xamu taho tare shine nace bari na sanar daku”
“Tohh! Ikon Allah , dama shuairat ta daidaita da shugabankasa shine bata gaya mana bah?
“Mama kada ki sa damuwa a ranki kawai ki sanar da baba gamu nan xuwa yanxu”
Ya katse wayar a dai2 nan daddy ya fito yasha many an kaya se uban qamshi ke tashi bash ya fara soshe 2 kamar Mara gaskiya daga nan aka bude musu mota Suka dau hanyar kubuwa xuwa gidansu shuairat. Bash ya turawa matarsa text akan ta tanadi kayan motsa baki danginsu snacks da fruits se kuma lemuka masu sanyi ya sanar da ita gasu nan a hanya yana tare da manyan baki.
Baba da mama suna xaune a falo mamakin alamarin sukeyi domin basu taba tunanin cewa mr President xe auri ya’rsu bah suna nan xaune suka ji dirar motoci a kofar gidan bash ne ya sauka da sunan zeyi sallama don a basu ixinin shiga ya tura kofar gidan a hnkli yasa kai a ciki (basu San cewa gidansu bane lol) bayan kankanin lokaci ya fito ya shaidawa daddy ya fito nan Suka shiga har falon baba yana xaune shi kadai daga nan bash ya bar musu falon…
Bayan sun gaisa nan Suka fara hira tamkar sun Dade da sanin juna daddy ya shaidawa baba kan cewa shi Dan jahar Adamawa ne haka nan shima ya gaya masa shi Dan Adamawa ne sosai sunyi hira harda dariya tamkar sun saba da juna tun asali
Shukrah CE ta shigo tare da sallama ckn ntswa ta gabatar da kayan motsa baki bayan sun gaisa ta sa kai ta fice ta koma bangarenta bayan wani Dan lokaci mama ta fito Suka gaisa da daddy sannan ta koma ckn daki daga nan daddy ya gabatar da bukatarsa na Neman auren shuairat baba yayi shiru can kuma yace
“Alh da zaka bani lokaci zan…
“Haba Alh bello ai anzama daya, kuma yaran nan suna son juna tunda sun fito fili sun bayyana hakan.kuma shi yaron matarsa ta Dade da rasuwa munyi iya bakin kokarinmu ya kara aure amma Sam yaki, don haka ina rokonka ka taimaka ka bamu ya’rka tunda de sun daidaita suna kaunar juna”
“Alh Muhammad bawai zan hanaku bane, kasan shaanin yara”
“Haba Alh..Suleiman fah ba yaro mana shekarunsa 40 da doriya na tabbata xai rike ya’rka bisa gaskiya da amana , nidai burina ka amince mu sanya musu albarka kuma in son samu ne a daura auren nan da sati 2 masu xuwa”
“Ahhh..abun ma da wuri haka ne?
“Ehh mana..burina shine ka amince batun wani shiri koma menene bai taso bah ba se ansiya mata komai ba ni xanyi kayan daki da duk wani abunda zaa bukata na auren”
“Haba Alh Muhammad bazaayi haka bah”
“Alh bello bazaka gane farinciki da nake ciki bah, Suleiman shi kadai Allah ya bani a duniya burina shine naga ya tara min jikoki dayawa se kuma Allah ya kaddara matarsa ta haifi yara2 ta bar duniya.don haka nake son ayi wannan auren da wuri ko Allah zaisa da rabo a ciki”
Baba yayi shiru yana naxarin kalaman daddy
“Kayi shiru Alh bello, kada ka manta yanxu mun xama yan uwan juna fah ” ya fada yana dariya baba yace
“Shikenan Allah ya tabbatar da alheri ya basu zuria ta gari masu albarka”
“Ameen yanzu naji magana! Nagode sosai ALh bello Allah yabar xumunci ya saka da alheri” nan ya xare bundir na yan dubu sabbi fil har bandur 3 ya ajiye a gaban baba
“Me wannan Alh Muhammad? Kaga abunda bana so kenan, ni ban nemi koda sisi ba daga gareku don Allah ka maida shi kuma auren nasu idan yazo bana son almubazzaranci a kimanta komi a yishi dai2 gwargwado nasan kuna da kudi amma ni bana son hakan”
“Alh Bello jahar mu daya da kai kasan al-adunmu na Adamawa idan anzo Neman aure da goro ake xuwa , nikuma ban siyeshi ba saboda ina marmarin xuwa don haka wannan kudin goron Neman aurene ba komai bah”
“Nasan da hakan Amma na yafe”
“Aa’a bazamuyi haka da kai bah alada CE dole sai anyi , batun almubazzaranci kuma insha Allah bazaayi bah na maka alkawarin hakan”
Baba ya xare bandir daya ya maida sauran yace
“Allah yayi albarka ya sanya alheri nagode”
“Sauran kudin fah Alh”
“No! Wannan ma yayi yawa kawai bana son gardama ne”
“Toh nagode sosai Alh bello se a fara shirin daurin aure nagode sosai”
Nan sukayi musabaha baba ya rakashi har bakin mota sukayi sallama driver ya ja a yayinda bash yake zaune a gefe Suka dau hanyar gidan mr President.
Hmmmmmm.muje xuwa
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
37
By Reefat yahya
Shuairat tana xaune a ofishinsu ta buga uban tagumi wayarta CE ta hau ruri numban mama ta gani ckn mamaki ta daga sabida mama bata taba kiranta ba muddin tana wajen aiki
“Hello mamana”
“Baby kizo gida yanxu”
“Lfy dai koh?
“Kizo ina jiranki”
Ta kashe wayar tayi jugum se kuma ta tashi ta fara harhada takardunta bayan ta gama tayiwa Sarah sallama akan cewa ana nemanta a gida carab Suka hada ido da Mahmud yayi sauri kauda fuskarsa gefe taku biyu tayi ta karasa inda yake
“Mahmud ina son yin magana da kai”
“Sorry am busy”
“I knw but maganar is very important”
Ba gardama ya tashi Suka fita waje
“Mahmud wane laifi nayi to deserve dis?
“Bangane bah ! Wani Abu ne ya faru?
“Mahmud pls ka gaya min me namaka plss…
“Shuairat baki min komai bah”yana gama fadin haka ya juya ya koma ciki ya barta nan tsaye tsaki taja ckn jin haushin kanta wato ma har wani rigima yake mata mtswww…
Nan ta tare taxi ta kama hanyar gida.