NI DA SHUGABANKASA

Mama CE zaune a dakinta tayi shiru tana tunannin kalaman aminiyarta Hajiya mairo
“Amina ki godewa Allah da irin kyautar da ya baki ki kwantar da hankalinki , ai wannan shine arxiki na binka kana gudunsa idan ba haka ba waye xaiki amincewa da auren shugabankasa? Kawai ki nusar da shuairat ki gyarata sosai ki koya mata dabarun xama da miji ba wani batun ya tsufah ki manta da zancen shekaru ki tashi tsaye ki nemawa ya’rki hanyar da xatabi ta zauna da mijinta lfy wannan shine abunda ya dace kiyi tagumi ko tunani ba naki bane”….shuairat CE ta katse mata tunani ta shigo tare da sallama ta fada jikinta tana juyi
“Oh mama! Kin tsoratani I tot wani Abu ne ya sameki tank God u ar fine”
Murmushi mama tayi tace
“Lfy ta kalau na kiraki ne ina son muyi magana”
“Go ahead ina jinki”
“Dazun nan mahaifin shugabankasa ya bar nan, ya zo Neman aurenki”
Dumm…xuciyarta ta buga nan ta tashi xaune
“Waat? Neman aurena? Me baba yace masa?
“Me zai fada kuwa an saka ranan auren nan da…
“No! Mama it can’t b nikam baxan auri tsoho bah”
“Aww really? Bazaki auri tsoho ba kika fito gaban dubban jamaa kika bayyana cewa kuna soyayya? Kiyi amfani da hankalinki shuairat ke fa kika amince masa ya turo iyayensa me kika maida mu?
“Haba..mama kinfa San komai akan alamarin nan na gaya miki yanda abun ya faru kuma wllhi bamu taba wani xancen soyayya dashi bah ..ni ..ni”
Se kuma ta fara kuka
Mama ta tabe baki tace
“Kanki ake ji yarinya da can wani ne ya turaki kika CE kuna kaunar junanku? Ko a wancan lokacin baki San shi tsoho bane se yanxu? Bazaki maidamu mutanen banza bah bari kiji gara ma ki saita kanki kisan abunda kikeyi”
Nan mama ta tashi ta bar mata dakin shuairat ta nemi hawayen ta rasa???????? da can ta dauka mama xata rarrasheta ne aikuwa ta tashi ta nufi bangaren shukrah a falo ta sameta tana buga game
“Yadai mutuniyar”
“Mtswww…wato kina xaune ckn kwanciyar hnkli baki damu da halin da nake ciki ba koh”
“Me ya faru bestie” shukrah ta fada a yayinda take ajiye wayar hannunta ta gyara xama
Shuairat ta tura baki tace
“Kina ji wai daddyn mr President yaxo neman aure nah”
“????????kai …dama shine yaxo gun baba dazun nan?
“Mstsww…ke ana serious kina wani mtsww
“Yi hakuri bestie dama kina soyayya da mr President ne baki taba gaya min bah”
“Allah na! Shukrah! Haba try to understand mana haaa da muna son juna xan damune ?????????
“Okkk…calmdown n tell me meyake faruwa”
Nan shuairat ta kwashe labarin kaf ta gaya mata murmushi shukrah tayi tace
“Trust me kuna son junanku just dat Baku fahimci hakan bane but wit tym…
“Hey hang it girl! Ar u kidding me? Ya zan fara soyayya da tsoho ne ..yurk! U know I can’t “
“Babe baki gane ….
“Pls bestie stop it! Shi tsoho ne bai San me ake cewa love bah n shima ya gaya min bai taba yi bah”
“Tsoho? Ya kai 80 ne?
“Ahh..haba he is 40+”
“Hmmm bestie he is still young u can handle it, waima lemmi ask u salman khan na Indian film shekarunsa nawa?
“40+”
“Wat of sharukh khan?
“40+”
“Akshay kumar fah?
“???????????? shima haka”
“Me zasu nunawa mr President? Kyau? Ilimi ko arziki? Hey girl wake up! Mata nawa suke neman mutanen da basu kai mr President bah? About 1000+ n duk fadin duniya babu macen da zata ki auren mr President but y bestie? Kiyi aiki da brain naki pls ke da kanki kika CE he is so cool..meyafi hakan toh namiji kyakkyawa ga ilimi ga hankali ga tausayi ga arixizi ga ga …komai ya tara me laifinsa? N tell me ke din kintaba son wani namiji? Maza nawa Suka so ki Amma baki sauraresu bah kinga kenan Allah ne ya hadaku shi bai taba soyayya ba kema haka kiyi tunani akai shuairat u can do it u can handle it after all u ar a lady ni kaina ke kika koyamin wasu abubuwa da dama y not kiyi amfani da su? Ki zauna da kyau kiyi tunani”
Daga nan shukrah ta tashi ta shige kitchen ta bar shuairat da dogon tunani akan kalamanta…
Hmmmmm
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
38
By Reefat yahya
Mr President tare da daddy da sultan suna cin abincin dare a dinning table na bangaren mr President umaima kuwa taki xuwa a dole wai tana fushi daddy ne ya fara magana
“Boy u ar lucky wallhi surukinka mutumin kirki after ol Dan Adamawa ne”
“???? ..uhmmm ehh dad namanta ne ban gaya maka cewa shi Dan Adamawa ne ba “
Lallai shi da bai taba xuwa gidan surukan nasa bah ina zai San halayensu…
“Boy kana ji nah”
“Ehh..ina jinka daddy”
” idan na koma zanyi magana da momsin ka batun hada lefe xatayi magana da sakeena ya’r wanta wacce take business na kaya zaa hada komai a kawo daga nan sai a kai gidan nasu koh”
“Ok daddy nagode but da nace kudi zan bata ta siya da kanta”
“No! Mu zamu siya komai kuma babanta yace baya son almubazzaranci saboda haka komai dai2 gwargwado zaayi”
“Ok daddy nagode Allah ya kara tsawon rai “
“Ameen! Auren naku nan da 3weeks ne”
????????wani tari ne yaxo masa wani bugun xuciya yaji…damm
“Boy ar u ok!
“Ehm..umm.am ok daddy am am fine”
Gub…gub haka xuciyarsa ya cigaba da bugawa innalillahi kawai yake maimaitawa can yaji muryan daddynsa na cewa
“Sultan tashi muje muyi hiranmu koh kasan gobe jirgin 7 zanbi insha Allah”
Daga nan Suka tafi aka barshi shi kadai nan ya fada duniyar tunani ….yanxu da gaske aure zaiyi? Ya zasu kaya da umaima? Ya zaman nasu zai kasance? Shuairat zata zauna lafiya ta rike masa sultan ? Anya xai iya kallonta a matsayin mata? Wace irin rayuwa zasu yi? Hmmm lallai yana da babban aiki a gabansa…haka dai ya cigaba da tunane tunanensa..
Shuairat CE xaune a gaban dressing mirror tayi jugum tana tunani wai ynxu da gaske aure zatayi? Mr President xata aura? Ze iya bata romantic lyf da ta Dade tana mafarkin samu? Zai iya kallonta a matsayin matarsa? Zata iya zama da umaima da sultan? Ya rayuwarta zai kasance? Ya…..
Bude kofar dakin da akayi ne ya dawo da ita daga kogin tunanin da take mama CE rike da waya a hannunta ta mika mata
“Hajiya mairo xata miki magana”
“Ok” nan ta sa hannu ta karba ta kara a kunne tare da sallama
“Ina yini anti”
“Lfy my baby ya kike ya aiki”
“Lfy alhamdulillh”
“Baby nah magana xamuyi ta fahimtar juna”
“Ok anti ina jinki”
“Mama ta gaya min halin da kike ciki Amma ina son ki kwantar da hankalinki ki gane cewa aure nufi ne na Allah kuma matar mutum kabarinsa ki daure ki amince da zabin da Allah ya miki alkairi ne insha Allah, ki sake ranki ki cigaba da activities dinki kinji?
“Ok anti nagode”
“Ki kwantar da hankalinki munyi magana da yayanki zai sama miki ticket ki bi flight gobe kixo Kano gida kinji”
“Ok anti tnxx”
“Yawwa my baby takkia sai na ganki koh”
“Ok anti bye”daga nan ta mikawa mama wayar ta kashe ta juya suna fuskantar juna mama tace
“Ki shirya kayanki gobe jirgin safe zaki bi ki tafi Kano “
“Ok mama “
“Batun events kuma walimah kadai ya wadatar ko kuwa akwai program da zaki yi”
“Walima is ok “
“Toh shikenan ki fara shirya kayanki yanxu”
“Ok toh” daga nan mama ta bar dakin shuairat ta hada kayanata kala10 a travelling bag bayan ta gama se ta shiga watsap mssgs Suka shigo dama ta kwana2 bata shiga bah. Mssg din princess maimah ta gani
“Hi dear fren ya kike
“Fyn ” ta mata reply tana online dat tym se ta tura
“Wia have u bin shiru 2days”
“Ina nan just busy ya gida n evrtin”
“Fine alhamdulillh kawai gt a little prblm wit dad ne”