NI DA SHUGABANKASA

Haka rayuwarsu ta kasance ckn kwanciyan hankali da rufin asiri kullum ana kawo musu abinci daga gidan shugabankasa , idan kaga shuairat baxaka ganeta ba tayi kyau sosai tayi fresh alamar Hutu ya bayyana a jikinta.yauma kamar kullum tana xaune tana karanta magazine a dakinta , ita de wannan shugaban kasan yana birgeta gashi very young Amma yana da ilimi yana aiki sosai bai wuce 5montz akan mulki bah Amma ko ina ji dashi.yayanta ne yayi sallama a bakin kofa ta bashi ixinin shiga , ya tura kofar ya xauna a kujera a yayinda ita kuwa tana kwance a saman gado.” My guy sannu da dawowa”. Tnx girl ya kike ya xaman kadaici”
” wllhi ina nan ina fama wannan ma don magazine din nan yana debe min kewa neh”. ” ohh dama kina karantawa ne ai ina dasu dayawa a daki nah”
” yaya ka manta I want 2 b a journalist”
” haka ne na tuna,idan result dinku ya fito xan nema miki aiki dashi”
” da gaske? Woww daz y I Lov u, yayana nagode”
Murmushi yayi yana kallonta shi da kansa bai San kalar son da yakewa kanwar tasa bah ” ki shirya toh tunda yau weekend xan fita na nuna miki gari ” …yeeehhhh nagode yaya” yana mata dariya ya fita ya bata daman shiryawa.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
4
By Reefat yahya
Shuairat ta shirya ckn wasu atampa superwax white background touches of red n yellow adon fulawane a jkn kayan ta daura dankwali tayi kyau sosai , rike dake da karamar purse red color ta fito falo ta same su suna hira nan sukayi sallama Suka tafi.ckn mota yaya bash ne ke ja tana xaune a gefe suna tadi tana kallon gefen titi garin ya burgeta sosai ko ina jamaa ne kowa na ta harkar gabansa tace ” my guy yaushe xaka koyamin mota?
” anytym idan ina free xan dinga koya miki, kuma xan sama miki abin yi bana son xamanki haka nan but se kin huta b4″
” ok yaya no p” haka Suka kasance ya xaga garin da ita sunyi yawo sosai har yamma Suka koma gida.
Haka rayuwarsu ta kasance bayan wata daya result na shuairat ya fito ta fita da second class upper, babu bata lokaci yaya bash ya sama mata aiki a wani gidan jarida na JF reporters gobe xata fara xuwa.murna gun shuairat baa magana babu bata lokaci ta sanarda shukrah itama tayi murna sosai haka nan iyayenta sun sanyawa bash albarka adua sosai Suka dinga masa.
Da safe ta gama gyare gyaren gidan ko ina tsaf da yake ynxu sun fara girki , kunu sukayi da chips da kwai sai kuma tea saboda baba yana son kunu sosai.bayan sun gama karyawa tayi wanka ta shirya ckn wani lace mai kyau ash n orange, tayi kyau sosai tayi sallama da iyayenta suna mata fatan alheri sannan Suka tafi tare da yayanta.a can maitama office din nasu yake ya sauke ta tare Suka shiga dama tayi interview ta gama komai , a ofishin manager dinsu Suka je bayan sun gaisa yace ” Muawiya pls kaga kanwata bata San kowa ba ka kula da ita don Allah ” ba damuwa my man ai tamkar kanwa take a guna” daga nan bash ya tafi ya barta Mr Muawiya ya kirata yaje ya nuna mata kujerar xamanta cos office din a hade yake kowane bangare akwai ofishinsu, misali akwai bangaren fashion magazine, akwai bangaren daily news akwai kuma na weekly reporters wato nan ne bangaren da shuairat take.su 5ne a cikin offis din maza uku mace daya se kuma shuairat. Mr Muawiya ya gabatar da shuairat a matsayin sabuwar maaikaciyar su Sarah tafi jin dadin ganinta sabida dama ita kadai CE mace a cknsu , mr Muawiya ya koma ofis dinsa nan ya bar shuairat Suka gaisa da sauran maaikatan akwai Daniel ..Sadik..Mahmud..sannan Sarah , ita ma ta shaida musu sunanta ” wow! Shuairat wat a nice nem” ” gaskiya ban taba jin irin wannan sunan ba” Mahmud y fada yana murmushi da alama de shine shugabansu nan ya nunawa shuairat aiyukan da xatayi ya bata wasu scripts yace ta dubasu tayi editing. Daga nan kowa ya koma wajen xamansa Suka cigaba da aikin da ya kawo su.tym na sallar azahar yayi suka tashi brk shuairat ta shiga wani madaidaicin dakin da suka tanada don sallah , ta gabatar da salla daga nan ta fito Suka ci karo da Sarah ta mika mata takeaway tace” ur lunch miss” murmushi shuairat tayi tana mamaki wai dama abinci ma su zasu baka ne? Tamkar Sarah ta San tunanin da take tace mata ” kullum oga moawiya shiyake kawo mana lunch he is a nice person” shuairat ta karba tare da yin godiya nan Suka xauna suna ci suna Dan taba hira bayan nan Suka koma bakin aikinsu.haka Suka yini shuairat ta saba dasu duka tamkar sun Dade da sanin juna har yamma Suka tashi yayanta ya dawo ya dauketa Suka wuce gida.
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
5
By Reefat yahya
Bayan sati daya shuairat ta saba da colleagues nata musamman Mahmud tafi shakuwa dashi.suna xaune a gaban computer suna editing na wani story da aka tura musu , Mr Muawiya ne ya shigo yace ” Aishat Bello n Mahmud Adam com 2my office now” yana gama fadin haka ya juya ya koma ofis nasa. Shuairat ta juya Suka hada ido da Mahmud ya sakar mata murmushi yace” c’mon let’s go ba wani Abu bane aiki ne zaa tura mu” haka Suka jera xuwa ofishin manager.
” Mahmud ina son kuje ofishin shugaban kasa Ku masa interview saboda mun samu sakonnin jamaa da dama suna mai son jin tarihin rayuwarsa”
” but sir ya xaayi mu ga shugabankasa? Shuairat ta tambaya ckn tsananin mamaki
” daz ur assignment Aishat! Ku xaku nemi hanyar da zaku bi ku gana dashi”
” sir! Ba kowane Dan jarida bane yake samun ganawa da shugabankasa kasa face Wanda aka gaiyace sa musamman saboda….
” look Mahmud n Aishat I don’t knw u r going 2do dis but nidai ina bukatan details na Mr president kunsan meyasa? Saboda shi sabon shugaba ne Wanda aka bawa rikon kwarya , babu Wanda yasan tarihin rayuwarsa fans namu suna tura mana sakonnin son jin takaitaccen tarihinsa.so tell me, meyasa baxamuyi producing information din bah? N wat do u tink idan har mukayi nasara? Dat minz our company will b among d Best journals in d country “…shiru ya xiyarci dakin sai bugun xuciyoyinsu kake ji kowannensu da tunanin da yake yi.dakyar shuairat ta furta cewa ” xamuyi bakin kokarinmu sir”
” ba kokari nake so ba Aishat biyan bukata nake nema na Baku 5days all d best now u can go pls” ya nuna musu kofa . a hnkli Suka tashi ckn kasala Suka koma ofis nasu, Sarah ce ta lura da yanayin da suke ciki a hnkli ta dawo kusa da shuairat tace ” kawa meyake faruwa? ..mtssww manager ne fah wai yana son muyi interviewing Mr president” ???? huh wannan acting President din? Hmmm lallai u gat job dia Allah ya Baku nasara but is not easy”
Mahmud kam kasa magana yayi yana ta sake saken hanyar da xasu bi don ganin bukatarsu ta biya.
Haka Suka kasance har lokacin tashinsu yayi yayanta yaxo daukanta nan ta tsaya sallama da Mahmud ya kura mata ido tmkar mai nazarin wani Abu can yace ” pls kije ki nema mana mafita kuma ki nemi shawara gun yayanki tunda yana aiki da shi abun xai xo mana da sauki”
” ok I’ll try my best” murmushi ya sakan mata sannan yace ” karki manta I.d card naki” ” ba damuwa ” ” ok a gaida gida” daga nan ta wuce gun mota.
Ya bita da wani kallon tuhuma ya kura mata idanu ” wat! Ta tambaya tana kallonsa .. ” baby don’t tell me har kin fara soyayya”
” c’mon yaya don’t u trust me? Kasan idan soyayya muke xan gaya ma koh”
” ok I tot”
” oh is not wat u tink toh”
” mene? F/ship?
“Yayaaa…haa stop it”
” ok ok a gaya min mene?
” yaya I need ur help, muna bukatar taimakonka. My first assignment shine to interview d acting President”
” wow lallai xaa nuna cute sis a TV kenan?
” hmm..muna Neman hanyar da xaabi mu ganshi kai kana batun xaa nuna ni a TV? Information kawai muke bukata , kuma a newspaper xaa saka ba wai…..” Ok nagane don’t wory xan Iya bakin kokari xan sama muku hanya kinji? Ki kwanatar da hankalinki my bae “
” ok yaya tank u but gobe xamu fara aikin”
” no it can’t b bcos Baku ckn schedules nasa for d day , so ba lallai bane ku samu ganinsa goben but ku gwada maybe xaku dace”
” ok tanx” haka Suka cigaba da tattaunawa har sun isa gida.