NI DA SHUGABANKASA

“Ke me kike ji dashi da baraki bude baki ki gaisheni bah”
Ko uffan shuairat bata tanka bah ta cigaba da danna wayarta masu aikin duk sun rakube a gefe saboda sanin halayen umaima
“Ba da ke nake magana bah …
Shuairat tayi wani kayataccen murmushi tace
“Aw…dota! Welcome back kije ki huta daga baya ma tattauna koh”
“Dota! Umaima ta maimaita sunan “dankari ..Amma yarinyar nan ta raina mata wayo” ta nuna ta da yatsa
“Am not ur dota n I’ll Neva b…mtssww matsiyaciya kawai”
Daga nan ta juya tayi shigewarta daki shuairat tana murmushi tace
“Drama queen is back zaa sha kallo kenan”
Bayan an gama sefe mata kan ta haura sama ta wuce daki, wanka ta fara yi bayan ta fito ta caba ado ckn wata gown black mai stones da adon fulawa golden n Orange tayi parking gashin kanta ta kwantar da jelar a gefen kafada nan tayi rolling da Dan karamin Orange veil tayi kyau sosai ta fesa turare sannan ta tsaya a gaban mirror tana murmushi tace
“Welcome back umaima sai kin raina kanki is time for d show”
Ta fito rike da wayarta a hNnu tana takawa a hnkli ta fito harabar gidan bodyguards Suka bude mota direct bangaren Mr president Suka nufa bayan anyi parking ta fito tayi shigewarta, dakin baccinsa ta shiga tasan war haka baya nan ta haye gadon tayi kwanciyarta.
Umaima ta shigo falon mahaifin nata tazo ta bashi hkri baya nan sai ta wuce dakin barci shuairat ta baje a gado tana chatting suna hada ido shuairat ta sakar mata murmushi umaima ta ja wani dogon tsaki juyawar da zatayi saura kiris suyi karo da Mr president.
Hmmmmmm muje xuwa
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
51
By Reefat yahya
Rawar jiki umaima ta fara yi sabida ynxu tana shakkar dad nata baya sake mata nan ta fara in ina..
“Amm..am soryy dad..bansan baka”
Bai bari ta karasa bah ya sa kai a gefenta ya shige dakin shuairat kuwa tana ganin haka ta tashi tayi hugging nasa tare da ajiye masa Peck a kumatu ckn kissa tace
“Oh..my swt hrt I rily missed u”
Murmushi ya sakar mata shima yayi missing nata don sun kwana 2 basu hadu bah umaima ta gagara tsayuwa wani kululun bakin ciki ne ya tokare mata wai dad nata ya manta da mum nasu har zai iya soyayya da wata irin haka? Lallai maza mayaudara neh hawaye ne ya cika idanunta fal ya fara gangaro wa a fuskarta nan ta juya ta bar dakin da guduwa ta fito a bakin kofa Suka ci karo da bash tana ganinsa ta kara fashewa da kuka ba sai ya tambaya bah yasan matsalarta hannunta ya rike Suka wuce bangaren ta.
Shuairat kuwa tana ganin burinta ya cika ta zame jikinta daga na Mr president ckn jin kunya shi kuwa murmushn jin dadi yake yace
“Mom sultan 2days..ya kike ya boy naki”
“Lfy alhamdulillh ya aiki”
“Lfy kalau alhamdulillh hop kina tayani da adua..
“Uhmm..ta fada sai kuma ta tura baki ckn zolaya tace
“Ni da sultan muna fushi da kai”
Ya langabe kai kamar karamin yaro yace
“Eyya..
Am sorry ku yafe min ba laifina bane kinsan kasar tamu ce sai adua”
Murmushi tayi tace
“Haka ne ..Allah ubangiji ya taimaka ya bada saa..
“Ameen…my first lady nagode”
“Ka gaji koh..bari na hada maka ruwan zafi sai kaji dadin hutawa”
Daga nan ta wuce toilet nasa????????ita kam bata taba ganin haduwa irin haka bah, bayin ya tsaru sosai ta tsaya tana yan dube-duben ta dakyar ta gano heater din ta hada masa ruwan xafi sai kuma ta hada da turarukan wanka nan ruwan ya fara bada wani irin qamshi mai dadin gaske ta tara shi a Jacuzzi sannan ta fito ta sanar dashi nan ya fada bayin .
Tnx all
[2/21, 2:39 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
52
By Reefat yahya
Sorry pals page 51 is not up2 d oda pages kuyi hkri somtin came up ina sauri ne daz y.
Mr president ya fito daga wanka shuairat bata ckn dakin Amma ta ajiye masa kayan da zai saka bayan ta feshe su da turaruka masu uban qamshi, ya gama shiryawa ya fito falo tana zaune a kujera tana danna wayarta motsin da taji ne yasa ta juyawa Suka hada ido ta sakar masa wani qayataccen murmushi ya maida mata martani nan ta tashi tayi serving dinsa wani lafiyayen jolof rice da hanta da kuma kayan lambu ta xauna a gefe yana ci a hnkli tana satar kallonsa. Mr president yana da kyau sosai komi nasa yana burgeta shuairat ar u inlov? No…it can’t b wanann tsohon yasan love ne? Kawai he is nice to me daz all…
“My lady ar u ok”
Muryar mr President ne ya katse ta
“Yeah..am fine”
Ya bita da kallon tuhuma yace
“Are u sure?
"Am sure mr President.. Trust me"
“Ok tunda haka kika fada but gaskiya ban yarda ba.
“Ba komai fah”
” Allah yasa”
Haka Suka kasance har mr President ya gama cin abincinsa sannan Suka koma falo .
kusa dashi ta xauna a kujerar 2seater yana mamakin irin shige masa da takeyi duk da yasan dama suna zama tare Amma yau yaga changes a tattare da ita ko meyasa oho! News suke kallo shiru ya ziyarci falon kowa da tunanin da yake yi.
Umaima kuwa suna shiga falonta ta sake fashewa da sabon kuka tayi regretting dawowarta Amma skul nasu anyi resuming babu yanda da iya dole ta dawo ta cigaba da xuwa, bash kam tsayawa yayi yana kallonta ya rasa me zai gaya mata ta daina kukan da take yi.tayi kuka mai isarta sannan tayi shiru hanky ya mika mata ta share hawayen sannan tayi ajiyar xuciya yace
“Wia have u bin umaima”
“Um..um..naje gun sistan mom dina
“Kin sallami dad naki lokacin da kikayi tafiyar?
Shiru ba amsa ya cigaba da kallonta
“Talk to me umaima”
“A’a ban gaya masa bah”
“Umaima baki jin magana , tunda hakane ba ruwana dake daga yau kada ki sake nema na”
Yana gama fadin haka ya juya yayi ficewarsa . ta shiga uku nan kuwa ta sake fashewa da wani sabon kuka mai ban tausayi amma kash! Babu mai rarrashin ta.
Da yamma sultan ya dawo yaji labarin dawowar yar uwar tasa yayi murna sosai , dakinta ya wuce tana kwance a gado tayi shiru idanunta duk sun kumbura ta rasa me ke mata dadi a duniyar gaba daya sultan ne ya fada jikinta har ta wani tsorata sabida bata San da shigowarsa ba..
“My boy I missed u so much”
Ta kankamesa a jiki nan kuwa wani sabon hawaye ya fara fitowa sultan ya saketa yana share mata hawayen yace
“Muje ki gayawa anty nah me ya saki kuka kinji “
Ta bisa da kallon mamaki
“Sultan wace antyn taka?
“Lahh…baki San dad ya kawo mana wata anty kyakkyawa tana sona sosai tana kula dani a dakinta ma nake kwana ynxu tana …
“Kai sultan waccan ba antynka bace kaji , kada ka sake xuwa kusa da ita koh..
“Um..um nikam ina sonta , don tana kula dani sosai har wanka ita take min tana koyamin karatun Qur’an tana taimakamin da assignment dina kuma tana…
“Stop it! Will u? Nace maka ba antynka bace , kuma ba wai sonka take bah munafurci ne ka dawo nan mu dinga kwana tare kaji”
“Bana so..nikam da anty nah zan kwana”
Ya fara kuka ya gudu ya bar dakin umaima ma kukan take yi tana nanata ..innalillahi shikenan shuairat ta mallake kowa a gidan har da kanin nata.ta kai minti 20 tana kwance tana kuka garam aka bude kofar dakin..????????????mr president ne tare da sultan daga ganin fuskarsa zaka San cewa ransa a bace yake baiyi wata2 ya wanka mata mari ji kake tasss….aikuwa umaima ta sake wani irin razananniyar kara shuairat tNa kwance a falo dama tana jin karan ta fito da wuri nan Suka ci karo da ladi mai aiki jikinta sai rawa yake
“Haj..Hajiya ki taimaka ki ceci umaima ..mr..
Bata karasa ba shuairat ta sauko a guje ta wuce part din umaima tana shigowa ganin mr President tayi ya sake kaiwa umaima wani Marin da saida ta ga taurari ckn Sauri ta karasa ta shiga tsakaninsu ran mr President sai tafarfasa yake umaima na kuka mai tsoma rai shuairat ta juya tana fuskantar ta tasa hannu zata rike ta umaima tayi saurin komawa ta baya ckn daga murya tace
“Don’t dare touch me …munafuka Allah ya isa sai…