NI DA SHUGABANKASA

Mr President ne ya sake yunkurin xuwa wajenta shuairat tayi saurin rike masa hannu tana kallonsa tace
“Pls…pls ur excellency ka rabu da ita she is just a kid ok”
Ransa a bace idanunsa sun kada sunyi ja..shuairat ta rike hannunsa tana ja a hnkli Suka bar dakin masu aiki suna waje sun rakube sai rawar Dari suke tunda Suka zo gidan basu taba ganin mr President ckn bacin rai irin haka ba ko me umaima tayi oho! Shuairat ce ta umarcesu da su kula da sultan da umaima daga nan ita kuwa dakinta Suka wuce da mr President suna shigar dakin ta tura kofa sai me????? Hawaye ta gani a idanun mr President ya sunkuyar da kai kasa batayi wani tunani ba ta jawosa a jiknta ta rungumesa gam…tana shafa bayansa a hnkli shima hannu yasa ya kankameta????????????
Ku biyoni…are dey in lov??????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
53
By Reefat yahya
Sun kai 10mins ckn wannan hali sannan shuairat ta zame jikinta a bakin gado Suka xauna mr President yace
“Na mareta wit my own hands”
“Is ok mr President”
“Aysha I rily love umaima but bata respecting dina she is taking d advantage of d love I have 4her , tana yawan bata min rai kullum dannewa nake yi but now she pushes me to d wall”
“I know but kayi hakuri ka yafe mata koma menene she is still young ai”
“She is not young Aysha! Daddy da kansa yace ban bawa yarana tarbiya mai kyau ba, kuma Allah yasan nayi iya bakin kokari na but umaima is rily stubborn”
A hnkli ta sarke hannunta ckn nasa tace
“I knw dat but a hnkli zaka lallaba ta ba sai ka hada da duka bah, kuma adua zaka mata kaji koh my man”
Kai ya gyada mata sai kuma ta tashi ta debo pineapple drink me sanyi a firji ta xuba a cup ta dawo ta mika masa ba gardama ya karba ya kurba sau 3 sannan ya ajiye cup din a kasa yana kallonta yace
“Nagode Allah ya miki albarka tnx a lot ..am..
“Shhhh….yatsa ta dora a bakinsa tana murmushi tace
“Is my duty as ur wife, ina alfahari da kai kana da matukar girma da daraja a ido na I can do anything for u.kuma ina jin dadin aduar da kake min nima nagode sosai”
Shi kam yana mamakin hali irin na shuairat tana da tunani da kaifin basira sosai abun mamakin ma shine, bata nemi sanin laifin umaima ba kawai ta hau bada hakuri duk da irin kiyayyar da umaiman ke nuna mata Amma bata taba nuna damuwarta bah hakan ba karamin dadi yake ji ba ta wani bangaren kuma idan yayi la’akari da kulawar da take bawa sultan yakan jinjina mata tabbas yayi dace da mace ta gari.
( mata mu kula pls..mu rike ya’yan mazajen mu da xuciya daya muyi koyi da kyawawan halaye irin na shuairat banda hassada da kyashi , hakan zai sa mijinki ya girmamaki kuma ya kara sonki..Allah yasa mu dace Ameen)
“Mr president tunanin me kake ?
“Uhmm..ba komai nagode zan koma side dina ina Dan wani aiki ne”
“Ok muje na ma rakiya”
“No..don’t worry kiyi xamanki ki huta “
“A’a muje zan tayaka hira idan kana aikin”
Ba musu Suka fito tare suna tfy har xuwa bangaren sa.
Umaima kuwa family doctorn su ne yaxo ya dubata ya bata magunguna nan kuwa zazzabi ya rufeta.
Kowace safiya shuairat tana xuwa tana duba jikinta duk da cewa umaima bata kulata Amma bata fasa xuwa bah haka nan sultan ita ta cigaba da kulawa dashi tana kuma kulawa da mijinta ba laifi ynxu ta saba da mr President sun fara shakuwa Amma ba wai can bah.
Haka rayuwa ta kasance yau da gobe sai Allah ynxu shuairat ta share wata3 a gidan mr President kullum sai tayi waya da mama da babanta su Suka hanata xuwa , umaima kuwa babu abunda yake hadasu kowa na sabgar gabansa sultan kam ya gama shakuwa da ita kullum basa rabuwa idan yana gida dai suna tare a can bangaren mr President. Haka nan suna waya da momsi da daddy mah kullum, rayuwar gidan de gwanin shaawa masu aikin ma suna yaba halayen shuairat bata da girman kai ko kadan.matan ministoci da sauran abokan mr President duk sun saba da ita suna yawan kawo mata ziyara saboda faraarta.
Yau weekend babu aiki tun karfe7 shuairat tayi ado na gani na fada sultan ya koma bacci don haka ta fito ta wuce bangaren mr President , bedroom ta shiga yana zaune da carbi a hnnunsa a gefe ta xauna ta sunkuyar da kai kasa ya juya yana kallonta Murmushi ne ya subuce masa yasan akwai maganar da take son fada Amma ta kasa
“My lady ya dai”
“Ina kwana dad sultan”
“Lfy ya kuka tashi”
“Lfy alhamdulillh”
Sai kuma tayi shiru ta rasa me zata fada
“Fadi bukatar ki my lady”
Kai ta daga Suka hada ido yana murmushi yace
“Kina mamaki ne? Just tell me mene ne..
“Umm..ehmm..dama..
“Mom sultan go 2d point ok”
Ya fada a yayinda ya tallabo habarta ta runtse ido a hnkli tace
“Gida nake son xuwa gun mama”
“Mama’s gal! Kin manta baba yace sai nan da 1 yr zaki fita?
Rau rau tayi xata fara kuka yana murmushi yana kallonta yace
“Oh no! Shagwaba again, gara ma ki Adana hawayenki cos babu inda zaki”
Hawayen da suke makale Suka fara gangarowa mr President ya zare ido yace
“Ohh…yi hakuri ba sai kinyi kuka bah tashi ki shirya muje koh don’t cry pls”
Nan kuwa murna fal har ckn ranta taji dadi kawai ta rungumesa tare ta yi masa peck a kumatu tace
“Tnk u so much mr President nagode”
Daga nan ta tashi zata ruga a guje yayi saurin riketa yace
“Ke lafiyanki? AHakan zaki fita securities suna kallonki? Idan kinyi ma sai mu fasa xuwa sai …
Bai karasa ba ta rungumesa ta baya ckn salon shagwaba ta fara magana
“Eyya fah…yi hkri toh na daina tsallen a hnkli xan tafi kaji”
Shiru yayi yana jin wani irin yanayin da ya kasa tantance ko menene dakyar ya furta
“Ok jeki ki shirya tare zamu je” nan ta bude kofa tana tfya tana murmushi ita kadai har ta fice daga bangaren nasa.
????????????????lov u all
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
54
By Reefat yahya
Mr president yabi bayanta da ido yana murmushi tare da girgiza kai shuairat tana da shirme wllhi tana Abu kamar karamar yarinya.
Shuairat kuwa wani wankan ta sake yi tasha ado ckn wasu leshi maroon n golden da touches din milk color ta saka yan kunnen gwal tayi kyau sosai.
Karfe 8 ta gama shirinta tsaf haka nan ta shirya sultan ma ckn kananan kaya yayi kyau sosai sai qamshin turare ke tashi daga nan Suka wuce bangaren mr president a can sukayi kari ckn jin dadi suna ci suna Dan taba hira.
Karfe 10 na safe motoci sukayi parking a kofar gidan Alh bello maiha shuairat ta fito ckn xumudi ta fada gidan tare da sallama falon mama ta wuce suna zaune suna hirarsu ta fada jkn mama tana dariya farin cki ne bayyane a fuskar iyayen nata baba yace
“Ahh…ya’r baba wato kinfi son mamanki koh”
Nan ta tashi ta koma kusa da mahaifin nata tana dariya tace
“Ba haka bane fah..baba nayi kewarku sosai”
Daga nan Suka gaisa bash ne ya shigo yana hararinta yace
“Bansan yaushe zakiyi hnkli bah , dama kinzo da mr president shine kika baro shi a waje”
“Lalala..baby dama tare kuke shine kikayi zamanki baki sanar damu bah
“Toh baba nikam ba na manta bane”
Ta fada tana xumbura baki daga nan mama ta tashi ta koma ckn daki aka shigo da mr president dama sultan kam yana xaune a falon , ckn girmamawa Suka gaisa da surukin nasa sun Dan taba hira sama2 sannan yayi sallama ya tafi.shuairat kam ta haye gadon mamanta ta mike tana jin wani dadi, sultan kuwa ya sake sosai yana xubawa baba hira mama ta kawo masa abinci yaci sannan ta koma daki gun ya’rtata suna hira tana tambayarta zamanta kewar tasu , shukrah ta shigo Suka baje sunata surutu mama ta koma falo tabar musu dakin.shukrah ta gyara zama tace