NI DA SHUGABANKASA

“Mutuniyar kinga kyawun da kika kara kuwa? Sai wani shinnin kike ko dai..ta kanne mata ido daya shuairat ta buge kafadarta tace
“Munafuka! Toh ba abunda kike nufin bane
“Hmmm..wa yasani Abu a duhu..maybe rabo ya zauna naga sai wani kyau da haske kikayi”
“Shukrah kenan..baki da dama wllhi, don kina da ciki shine kike zaton kowa ma haka ne?
“Hee…wa yagaya miki ciki ne dani?
“Ahaf..tun yaushe naji labarin a gun Yaya”
“Hmmm..zai dawo ya sameni ai tunda Allah yayi shi da shegen suru2”
Shuairat ta fashe da dariya tana tsokanarta shukrah tace
“Ke dinma na baki nan da wata daya..naga wani kalan soyayyan da kuke har rakaki anguwa yake hmmmm”
“Oho dai..ki fama dashi “
“Baby me sirrin ne, naga alama fah mr president ya fada kuma naji labarin xuba love da kukeyi a gaban kowa ma Baku jin kunya”
“Ikon Allah..shiko Yaya dan sa ido ya koma! Lallai zan gayawa mr president “
“Keee..rufamin asiri wasa nake miki”
Haka Suka kasance suna yiwa juna shakiyanci .
Yinin ranar curr..tare sukayi ckn farin cki da walwala har xuwa 7pm sannan aka zo daukan su shuairat ta koma gida.
Karfe9 ta gama shirin baccinta tsaf xata kwanta sai kuma ta tuna tabar wayarta can falon mr president kuma tana son shiga watsap dole ta tashi ta Dora hijabi kan kayan baccinta ta nufi bangaren mr president.
Yana xaune a falo yana shan coffee idanunsa nakan TV yana kallon news, ta shigo tare da sallama can cki ya amsa ba tare da ya juya ya kalleta bah.wayar na gefensa akan kujera batayi masa magana ba taxo wucewa zata dauka ckn rashin saa tayi tuntube da kafar mr president tayi luuu…ta fada jikinsa jagwab Suka kurawa juna ido , turo kofar akayi tare da sallama umaima CE ta shigo suna hada ido da shuairat ta saki wani shuumin murmushi nan kuwa ta Dora bakinta kan bakin mr president ba shiri ta fara kissing nasa tamkar xata cinye shi.
Mutuwar tsaye umaima tayi ta fara jin haushin kanta tayi regretting xuwan da tayi ckn axama ta juya tabar falon shuairat na ganin haka ta cire bakinta mr president kam saura kadan ya suma..tunda yake a rayuwarsa bai taba shiga irin yanayin da yake cki a hlin yanxu bah, shuairat kuwa wani irin kunyarsa take ji ta kasa tashi daga jikinsa kuma ta gagara hada ido dashi.sun share minti 10 ckn wannan halin sannan ta tashi tmkar Mara gaskiya ta fara tafiya a hnkli rike hannunta mr president yayi sannan ya damka mata wayarta a hannu daga nan ta juya tayi tafiyarta.
Bacci ya gagaresu mr president shuairat da kuma umaima kowanne da kalar tunanin da yake dakyar bacci ya sace su.
Asuba tagari ….
????????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
55
By Reefat yahya
Haka rayuwa ta kasance shuairat ta share shekara daya a gidan mr president zaman nasu ba laifi tana bashi kulawa irin Wanda baa rasa bah, sultan kam ya manta da cewa shi maraya ne cos shuairat ta maye masa gurbin uwa tana basa kulawa fiye da komai.shukrah ta haifi danta namiji mai kama da ubansa sak aka rada masa suna Bello ana kiransa waleed. Ynxu kam duk fadin Nigeria babu inda baa San fuskar shuairat bah tana yawan xuwa gidan marayu tana tallafa musu haka nan ta bada shawara aka bude makarantun islamiyya da dama ga kuma masallatai, bangaren asibitoci ma sun bada gudunmawa.
Shuairat ta kara cika tayi kyau sosai alamar Hutu ya bayyana a jikinta ta kara haske sai sheki take yi, shuairat ce a kitchen tana bada umarnin girkin da zaayi yau surukan nata xasu kawo musu ziyara itama ta taba xuwa sau daya. Karfe 4 Suka shigo gidan ckn murna ta tare momsi direct dinning Suka wuce nan Suka gaisa ta xuba mata abinci ta tura a gabanta
“Hoo…shuairat daga xuwan mutum ki tura masa abinci a gaba “
Murmushi tayi tace
“A’ah momsi kamata ki fara da abinci kafin ki huta koh”
Ba gardama fara cin daga nan shuairat ta tashi taje gun daddy Suka gaisa.
Da dare suna xaune a babban falo a bangaren shuairat ita da momsi da sultan da kuma umaima suna ta hirarsu umaima bata sa baki bah don ta lura da shakuwar dake tsknin momsi da shuairat. Sultan ne ya juya gun shuairat yace
“Anty muje mu kwanta bacci nake ji”
Carab momsi tace
“Kaji min yaro! Dama kullum da ita kake kwana ne”
“Ehh..mana granny baki sani bah dakinmu daya da anty nah , ita take kula dani tana sona sosai”
Zare ido momsi tayi tana kallon shuairat har umaima tayi mamakin jin hakan shuairat kuwa ta sunkuyar ya kai kasa ckn jin kunya ta gane kallon da momsi take mata..Muryar momsice ta katse ta tana kiran ladi mai aiki ba bata lokaci taxo ta rintsina ckn girmamawa
“Ki raka sultan dakin baccinsa”
Dakyar sultan ya amince saida shuairat ta lallabasa tace masa tana nan xuwa.wayar hannu momsi ta fitar ta kara a kunne
“Ka sameni a falon matarka”
Daga nan ta kashe wayar ta juya tacewa umaima ki bamu waje xamuyi magana, nan ta tashi ta koma bangarenta.ckn kankanin lokaci mr president ya shigo falon tare da sallama ya nemi waje kusa da ita ya xauna nan ta fara magana
“Ina son jin meke faruwa a gidan nan”
Ckn rashin fahimta mr president ya daga ido ya kalleta
“Momsi wani Abu aka gaya miki ne? Nidai nasan ba komai muna xaman lfy da ita kodai tace na mata wani abun?
“Boy kenan.. Ka bani mamaki wllhi, ynxu da girman ka da ilimnka amma ka kasa sauke hakkin aure dake rataye a kanka?
“Momsi wane irin hakki? Wllhi muna xaman lfy da ita gata nan ki tmbayeta koh my lady na taba bata miki raine?
Sunkuyar da kai shuairat ta kara yi momsi ta ja tsaki sannan tace
“Ynxu irin xaman da kukeyi kenan? Tsawon shekara 1 da auren naku Amma ….
Ta kasa karasa maganar sabida nauyin Kalmar sai kuma tace
“Kasan idan Alh yaji wannan maganar ranku xai baci ba kadan bah, garama Ku daidaita tskaninku Ku wuce Kuban waje sakarkaru kawai”
“Kiyi hkri momsi Allah ya huci xuciyarki”
Shuairat ce ta furta a hnkli mr president kuwa kansa a kulle yake ya kasa gane me take nufi haka nan shima ya bada hkri sannan ya mata saida safe ya koma bangarensa, itama ta tashi tace
“Ni zan Kwanta maza ki shirya kibi mijinki ynxun nan”
“Mu kwana lfy momsi”
Daki ta wuce ta fada wanka bayan ta fito ta shirya ckn kayan baccinta ta fesa turaruka daban2 sannan ta wuce bangaren mr president wani irin kunya take ji gani take tmkar bodyguards din duka ita suke kallo.a hnkli ta turo kofar dakin tare da sallama yana xaune ya buga uban tagumi yana ganinta ya tashi a hnxarce ya karasa ya jawota tare Suka xauna a gadon yace
“Pls Aysha wane laifi na miki zaki hadani da momsi na Wanda bazaki iya gaya min bah..kinsan tunda muke bata taba fushi dani bah amma yau naga alamar hakan a fuskarta”
“Am sorry mr president wllhi ni…
“Just tel me Aysha me na miki”
Nan ta fashe da kuka tana cewa
“Ni..ni baka min komai bah kuma babu abunda na gaya mata”
Ya fara rarrashinta yace
“Ok naji …ba laifinki bane , toh gaya min me ya faru”
“Umm…ba sultan bane ya gaya mata cewa kullum tare muke kwana “
“Ok..nagane, kinga ynxu sultan is 8yrs old tana ganin ya girma bai dace kuna kwana tare ba koh?
“Ah’ah..tana nufin cewa uhmm..uhmm”
Shiru tayi ckn jin kunya ta rufe ido tana murmushi dogon numfashi ya ja sai ynxu ya gane me momsi take nufi da cewa ya kasa sauke hKkin aure …hmmm anya zai iya????
Masu karatu ya kuke gani hakan zata faru kuwa??
Hmmmm…muje xuwa
Love u oll????????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
56
By Reefat yahya