NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

Muje xuwa…….

????????????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
58
By Reefat yahya

Haka rayuwa ta kasance kullum shuairat da mr president suna Dada shakuwa da juna akwai kyakkyawar fahimta a tsakaninsu kuma suna girmama juna sosai babu raini a ciki mr president ya siyawa mahaifin shuairat wani dankareren gida a can maitama gidan ya hadu sai San Barka shuairat tare da iyayenta sunje hajji sun dawo tana kwance a dakin mr president ta gaji sosai sabida yan xuwa mata Barka da dawowa, wanka tayi da towel a jikinta haka ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita.
Karfe 10 mr president ya shigo dakin ya tsaya ya kura mata ido babu ko keftawa tayi kyau sosai gashin kanta ya baje akan gadon don ta wanke kan nata batayi parking bah.a hnkli ya daga ta zan gyara mata kwanciya ???????? towel nata ne ya kunce kurr…ya kurawa jikin nata ido????hmmmm…wani irin yanayi ne ya ziyarci xuciyarsa chak! Ya tsaya ya kasa motsawa ita kuwa baccin takeyi ckn kwanciyar hnkli ya dau tsawon minti5 a ckn wannan hali dakyar ya daga kafansa ya fara tfy sannan ya kwantar da ita ta juya akan gadon towel din ya kunce gaba daya ????????????ckn hnxari mr president ya fada toilet yana rufe ido tmkar Mara gskiya dakyar ya saita kansa.
Ya share 30mins ba tare da yayi wanka ba kurum ya xauna xuciyarsa na dukan 3-3 haka ya daure ya watsa ruwa ya fito har ynxu tana nan inda take ya kawar da fuska gefe sannan ya jawo bargo ya rufa mata jikin, ya gama shirinsa na bacci tsaf ya koma kan rest chair yayi kwanciyarsa ya kulle ido Amma me? Hoton shuairat kawai yake gani.

 12:15am ta bude ido a hnkli ganin haske a dakin yasa ta juya tana kallon koina mr president ta hango saman kujera yana bacci ckn kwanciyar hnkli sai ta fara tuna yanda akayi ta dawo kan gadon cire bargon tayi ????ganin babu kaya a jikita nan ta kwala ihu take mr president ya farka 

“Lfy…my lady meya faru”
A hnkli ya karasa kusa da ita tace
“Don’t touch me pls”
“Meya faru?
Tayi shiru ta rasa me xata ce masa kawai ta fashe da kukan shagwaba take ya rikice ya xauna kusa da ita ya jawota jikinsa har ynxu bargon ne ta rufa dashi
“Tell me my lady! Mafarki kika yi?
“Um..um “
“Toh meya sameki?
“Ba Kaine bah…ka ciremin kaya na ka barni haka …
Dariyane ya subuce masa lallai ma wannan yarinyar
“Nifa ban cire miki kaya bah haka na tarar dake kwance “
“Allah ban yarda bah” ta tura baki tana magana
“Shikenan tunda karya xan miki”
Ya kawar da kai gefe hannu ta sa ta jawo kumatunsa tana murmushi tace

“Bance karya kake bah my man wasa nake ma”
Bai kulata ba yana kallon gefen har ynxu
“Eyya..ur excellency fushi kake dani! Am sorry toh”
Nan ta rungumesa ta baya gashi babu kaya a jikinta wani irin shock ne mr president yakeji a jikinsa ya kasa daurewa nan ya juya ya hada bakinsa da nata …..????????????

Hmmmmmm….muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
59
By Reefat yahya

~love zone~ I knw many will love dis page irinsu anti waine????????

10mins kiss sukayi dakyar Suka rabu da juna kowannensu yana maida numfashi kunyane ya hana shuairat daga kanta a hnkli ta juya tayi kwanciyarta tare da rufawa da bargo daga sama har kasa ta shige bargon lub…murmushi yakeyi ya yaye bargon dai-dai fuskarta ta kulle ido nan ya kwanta a gefe ya jawo kanta ya dora a saman kirjinsa yana shafa gashin kanta wani irin nishadin da bai taba samu a rayuwarsa haka ya tsinci kansa a ciki wai dama wannan shine so? Tabbas idan hakane babu abunda yafi dadi a duniya irin ka samu wacce kake so Ku kasance tare har abada..rayuwarsa a baya ya fara tunawa da irin zaman da sukayi da zainab, Allah Sarki zaman mutunci da girmama juna sukayi Amma babu so a ciki ko kadan..Allah yajikanta yasa
“Ur xcelency are u ok!
“Uhmm..am fine “
“Sure?
“Yeah am sure, kawai tunanin rayuwa nakeyi”
“Uhmm..ka tuna da Maman umaima ne?
Baice komai ba ya rintse ido tmkar mai jin bacci Amma Sam baccin ya ki xuwa shuairat ta kura masa ido tana kallon kyakkyawar fuskar tasa ya bude idanun nasa Suka fada ckn nata tayi murmushi ta cire idon ya daga mata gira yace
” kallon bai isheki bani”
Ckn jin kunya ta cusa kanta a kirjinsa tana murmushi.

1:40am suna nan kwance basuyi bacci bah shuairat ta lura da halin da mr president yake ciki a hnkli ta tashi baiyi magana da bargon a jikinta ta fita dakinta taje bayan 10minz ta dawo sanye da kayan bacci tana rike da wani littafi a hannunta yana kallonta ta dawo tayi kwanciyarta a saman kirjin nasa nan ta bude littafin “d little mermaid” haka aka rubuta batace komai ba ta fara karanta masa story buk din yana sauraronta yana jin wani irin nishadi , haka Suka kasance har 2:15 taji saukan numfashi a hnkli ta daga kanta ya fara bacci ckn kwanciyar hnkli ya kara kyau sosai nan ta kura masa ido tana kallonsa tanajin wani shauki a tattare da ita tabbas kaunar mr president ya mamaye mata xuciya ba komai bane ya janyo hakan in banda kulawar da yake bata sai kuma kyautawa iyaye da danginta yana matukar girmamasu yana karramasu ….haka ta kasance se 3 bacci ya saceta.

Tana zaune a falo ta harde kafa daya kan daya tasha kwalliya tamkar sabuwar amarya sultan ne ya shigo ya fada jikinsa yana cewa
“Mami kinga anty umaima ta ki ta kaini shopping koh”
“Me kake son siya a shopping my boy”
“Story books nake so kuma ina son chocolates da ice cream”
Zuwaira itace sabuwar mai aikin shuairat ita take kula da duk wasu hidimomin ta.shuairat ta bada umarni a kira bodyguards 5 suxo su raka sultan shopping , babu bata lokaci Suka shigo nan ta dauko kudi masu yawa ta mikawa zuwaira tace sukai sultan shopping su kula dashi sosai daga nan Suka sa kai Suka fita.
TNa nan xaune mr president ya shigo tare da sallama nan ta tashi ta rungumesa tana murmushi tace
“Wlcm back my man! Nayi kewarka sosai”

“Really?
“Yeah…Sosai fah ba kadan bah”
Suna dariya nan taja hannunsa daki ta nufa dashi ta hada masa ruwan wanka tare da ajiye masa kayan da zai saka bayan ta fesa kayan da turare me kamshi.bayan minti10 ya fito daga wankan ya zauna a Gavan mirror shuairat ta karasa hannunta rike da karamin towel nan ta fara goge masa ruwan jikin nasa mr president de se binta da ido yakeyi yana ganin sabon salon kulawar , bayan nan ta shafa masa mai yana xaune ko Kwakkwaran motsi bayayi..a takaice dai shuairat ce ta taimaka masa har ya gama duk wani shirin da zaiyi sannan Suka fito falo ta xuba masa abinci yana ci tana basa labarin gida.

10:30 pm suna kwance akan rug carpet a ckn dakin mr president yana rike da newspaper yana karanta musu a yayinda shuairat tayi filo da kirjinsa suna duba jaridar tare daga karshe ya ajiyeshi a gefe ya juya yana kallon shuairat yace
“Oya…gist me”
Tayi fari da ido tace
“Gist kuma? Wane iri?
“Kowanne…maybe about ur love story”
Shiru ta masa ta rasa me zata fada
“Ina jinki”
“Uhmm…nifa ban taba yin soyayya da kowa bah”
“Uhhhh..uhhh fadi gaskiya man my lady”
“Serious”
“Aww…sai a kaina koh?
“Ni nayi soyayya da kaine?
“Oho!…tsohon da kike cewa bazaki aureshi ba dai shi kike so kuma dashi zakiyi soyayya insha Allah”

“Waya gaya maka cewa ina son ka , kuma waya ce ma zanyi soyayya da kai?
“Idan baki soni bah wa zaki so? Kuma da waye zakiyi soyayya idan ba da mijinki bah?
Shiru sukayi suna kallon juna yace

“Trust me Aysha! Muna kaunar junanmu kawai we didn’t realized it ne shiyasa, I can admit it now..I have feelings for u n am ready for it ryt now.
Aysha zan iya sadaukar da komai akanki cki kuwa harda mulki da kuma rayuwata, matukar zaki soni ki xauna dani I can give up anytin..pls let’s start a new life.”
Shuairat kam shiru tayi ta kura masa ido tmkar taga sabuwar halitta ya cigaba da cewa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button