NI DA SHUGABANKASA

10:30pm tana kwance tana chatting a watsap ita da princess maimah tana korafin son ganin pix nata haka nan itama dukkansu basu taba saka pix nasu a dp ba sai na cartoons ko na couples shuairat tace nikam nafi son muhadu face-face ne”
“Allah koh..tohh ynxu haka ina Abj kefa?
“Uhmm…nima haka toh yaushe zaki zo gidan mu”
“A..ah ke zaki fara xuwa gidan mu”
“Naki wayon”
“Toh shikenan na yarda zanxo jibi, xan kiraki”
“Ok toh..ina jira”
“Let’s sleep bacci nake ji”
“Ok nyt” daga nan shuairat ta kashe data dinta cos shukrah bata online. Wayarta ya fara ringing mr president ne bata daga bah ta tashi ta fada wanka bayan ta fito ta shirya ckn kayan baccinta masu daukan hnkli ta fesa turaruka da humra ta jefa chewing gum din orbit a bakinta sai qamshi yake sannan ta rike hijabinta ta nufi hnyar xuwa dakin oga..
Yana kwance ya kurawa ceiling ido baiji shigowarta ba ta jefar da hijabin a gefe ta fada a jikinsa wani dogon numfashi yaja sannan ya sauke idanunsa a kanta
“Ohh my lady kin tsoaratani”
“Haba..babba dakai”
“Ehh.mana banji shigowarki bah”
“Soryy..but tunanin me kake yi”
“Tunaninki nake” ya fada yana kallonta ta juya ido sannan ta xagaya hannayenta a bayN wuyansa tace
“Toh..ba gani bah”
“Yeah..am hpy to c u” ya hada lebensa da nata ya fara kissing a hnkli tun tana nokewa har ta fara maida martani haka Suka cigaba sai kuma ya fara shafa duk ilahirin jikinta a hnkli yake wasa da kirjinta nan ya turata ta fada kan gado ya susuce ganin yana Neman wuce gona da iri yasa shuairat ta fara kuka Amma ina..kamar kara tunxurasa take dakyar ta bude baki tace
“Plss…kasan ban gama warkewa ba fah..
A wahalce yace
“I knw baby ..don’t wory a hnkli xanyi pls”
“No…”
Daga nan ta turashi gefe ta tashi ta xauna tana rawr jiki ya runtse ido ckn bacin rai ya juya yana kallonta kawar da kai gefe tayi ya tashi zai fita a hnkli tace
“Am sorry..
Tsaki yaja yayi ficewarsa xuwa falo ta rike kai innalillahi! Badai fushi yayi bah, Allah ka yafe ni”
Ckn axama tabi bayansa yana xaune da gorar ruwa a hnnunsa ya kurba sannan ya ajiye a hnkli ta karasa ta sunguna a gabansa
“Am sorry swt hrt ka yafemin pls”
“Tashi ki koma daki”
“Don Allah kayi hkri pls..
Kawar da fuskarsa gefe yayi nan ta tashi ta xauna a saman cinyoyinsa ta rungumesa tana kuka tana cewa
“Pls dad sultan ka yafemin kasan mala’iku xasu tsine min kuma ubangiji ma yana fushi dani pls am sorry”
Yana shafa kanta yace
“Baby baki jin magana ..toh na yafemiki shikenan?
“Da gaske?..tank u so..much????
Ta manna masa peck a kumatu kai yarinyar nan xata haukatashi bakinta takai dai2* kunnensa tana yawo da harshenta ckn kunnen ..hmmm sauran kadan mr president ya suma baiyi wata2* ba ya dagata sai bedroom dinsa.acan Suka Lula duniyar masoya yaukam bata ji xafi sosai bah ita kanta tayi sambatun bare oga kam????hmmm..se a slow sau3 yayi sannan Suka kwanta manne da juna har bacci ya sace su.
10am mr president yana xaune a conference room suna meeting sai faman murmushi yake yana lumshe ido shi kadai yana tuna Daren jiya tabbas shuairat daban ce a ckn mata tana da abubuwa da dama Wanda ….
“Mr president sir!
Firgit ..ya juya yaga an xuba mishi ido wani senator ne yace
“Are u ok sir?
“Sure..am ok! Yeah…
Yana girgiza kai tmkar Mara gskiya sannan yayi gyaran murya yace
“So! Wat am I saying”
Gaba daya Suka juya suna kallon juna dakyar dayansu yace
“Sir! We are discussing about your trip to China”
“Waat? No..no.no pls…maybe mr Joshua will represent me”
“But sir! Its very important n u….
“I said am not going daz final” ya fada ckn daka tsawa daga nan ya tashi
Yana hushi sannan ya bar dakin taron kowa yana mamakin wannan al’amarin bash ne ya shigo a matsayin p.an sa ya basu hakuri kan cewa zai shawo kan al’amrin nan Suka sanar dashi lallai ya gaggauta yin hakan saboda muhimmancin tafiyar kuma gobe ne ya kamata su tafi don meeting na duniya gaba dayane zaayi a can kan tattalin arxiki don hada kasuwanci da kasar China.
Ku biyoni????????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
62
By Reefat yahya
Dakinsa ya wuce kai tsaye ya xauna kan rest chair ya cire hularsa ya ajiye a gefe ..sam bazai Iya yin nisa da shuairat ba koda na dare 1 tlkless of sati 1 no…yana runtse ido wani daci yake ji acan ckn makwakwaronsa .
Shuairat tana kwance a dakinta tana danna laptop wani file take saving na gidan marayu list din da aka turo mata jiya shine take shigarwa ..wayarta CE ta hau ruri yaya bash ne ta daga tare da sallama
“Baby ki fito falo ina jiranki”
Xumbur ta tashi ta saka hijabinta a hnkli take tfy har ta fito falon yana tsaye
“Zauna mana yaya”
“No..am ok! Dama magana nake so muyi”
“Ina jinka”
“Mr president ya shigo ne?
“Bangane bah…ba ya tafi office ba yacemin yana da meeting”
“Wato bby ina rokonki pls kisan hanyar da xaki bi ki tabbatar ya amince da wannan tafiyar”
“Wace tfy kuma?
“Ana nemansu a China ne n is very important shi kuma yace bazashi bah”
“Hmmm..mr president akwai rigima, don’t wory I’ll talk to him”
“Ynxu fah…pls ana meeting ne ya fita kuma dole suji daga garesa don asan shirin da xaayi na tafiyar”
“Ok..go n continue ynxu xaku ganshi insha Allah”
Murmushi yayi yace
“I trust mah sisy ..ina jiranki plss”
“Worry not my guy”
Daga nan ta wuce xuwa dakin mr president bash kuma ya juya ya tafi.ta shigo yana nan xaune shuairat Ya’r duniya tana ganinsa ta sakar masa Murmushi ta karasa ta xauna a kan cinyarsa tace
“Wane bako mukayi da tsakiyar rana haka, mr president yaukuma lfy dai ka shigo da wuri haka”
Harara ya jefa mata sannan yace
“Wato ma nikadai na damu dake koh…ina can na kasa tabka komai sai tunaninki nake amma ke kina nan hnkli kwance “
Ta langabe kai tace
“Eyya…Bahaka bane fah! Nima nayi missing dinka sosai” sai kuma ta hau kissing nasa saida ta tabbatar yazo hannu sannan ta sake shi tace
“Now..gayamin, me yasa ka dawo da wuri haka bayan kacemin kunada meeting?
Ya bata fuska sannan yace
“Wai tfy xamuyi xuwa China 4 1week”
“Allah sarki..Allah ya taimaka ya bada sa’ar abunda aka je nema”
“Haba..Aysha meyasa baki damu dani bane pls”
“My man..kaima kasan ina sonka kuma baxan so rabuwa da kai koda na min1 ne but ya xama dole ka kula da aikinka hkkin miliyoyin jamaa ne rataye a wuyarka kaga dole ka sauke hakkin ko?
Yayi shiru yana sauraron kalamanta tabbas abunda ta fada gskiyane muryarta ce ya katse masa tunani
“Ni taka CE har abada babu mai rabamu sai Allah, don haka ina son ka maida hnkli kan aikinka Allah ne ya baka shugabanci ba yinka bane so u have to tank him n handle everything ok”
Kai ya gyada mata nan ya rumgumeta sosai idanunsa a rufe yana rada mata a kunne
” tank u so much Ayshata Allah ya barmin ke tabbas ke macce ta kwarai nagode Allah ya miki albarka ya baki gidan aljannah nagode”
Murmushin jin dadi ne bayyane a fuskarta ta Dan sassauta rungumar tace
“Tashi kaje ana jiranka”
Yana murmushi ya tashi har ya kai bakin kofa sai kuma ya dawo ya manna mata peck a goshi yace
“Lov u”
“Lov u too” daga nan ya fita yana murmushi yana godewa Allah da ya hadashi da mace ta gari.
A can conference room sun fara surutun rashin ganin mr president kwatsam! Ya shigo fuskarsa dauke da murmushi sunata mamakin wannan al-amrin haka aka cigaba da meeting daga karshe aka zabi wadanda xasu raka mr president a yayinda mr Joshua kuwa xai xauna ya kula da harkokon kasar.
Ba karamin murna bash yayi ba da ganin mr president lallai kanwarsa tana ja????????.