NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

Bayan sallar isha ta gama shirya kayan da mr president xeyi tfy dasu tana kwance a dakin ya fito daga wanka bayan ya gama shirinsa tsaf yana kallonta yana murmushi yace
“Baby I have somtin 4u”
“Aw..da gaske?
“Ehh.. Nan ya rike hannunta Suka fito falo wata Ya’r karamar kofa Suka bi ta bayan gidan Suka bullo suna tfy can sukaje garage inda yake ajiye motoci nan yaje kusa da wata katuwar mota an rufeshi da wani bakin kyalle a hnkli mr president yace ta rufe idonta bayan ya irga 3 ta bude guess wat????????h……….mmmmmmmmmmm….nikam saida na fadi a kasa shuairat ta bude ido a hnkli wata arniyar lemo CE fara Sol…yeah lemozin da kuke ji ko kuma kuna gani ???????? motar da take da komai a ciki ga kyau da tsada idan xaa kirga masu shi a duniya ma kalilan mutane ne basu da yawa☺☺.shuairat kam shiru tayi ta kasa cewa komai , daga nan ya sake nuna mata wata hadaddiyar Ferrari baka wuluk yana murmushi yace
“Dis my gift 4u na mallaka miki su duniya da lahiraa”
Hawayene Suka gangaro a kumatunta yayi saurin riketa yace

“No..pls bana son kuka”
Daga nan ya dagata cak! Suka koma ckn gida a dakinsa ya ajiyeta yace

“Cloz ur eyes again”
Ta rufe idonta alamar takardu taji a hannunta ta bude ido yana murmushi yace

“Ki duba ki gani”
Takardun filayene guda 5 ???????? daya a mubi, yola, Lagos,2 a Abj .habawa ta rungumesa tana hawayen farin cki

“Tnk u soo..much Alllah ya biyaka nagode sosai”
Ita kam ta rasa wane irin godiya zatayi tace

“Bani da abunda xan biyaka dashi bansan da wane baki ko kalamai xan gode maka bah..nagode nagode I Lov u so much”
Ta kara shige jikinsa yana murmushi yace

“Bana bukatar komai ..fatana ki soni ki zauna dani ki haifamin yara masu kama dake”
Ckn jin kunya tace

“Ina sonka kuma har abada baxan barka komin tsanani komin wuya insha Allah, yara kuma Allah ya kawo masu albarka”
“Ameen”

Nima reefat nace
ameeeennnn…….
Ku biyoni????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
63
By Reefat yahya

Sun dade suna rungume da juna sannan shuairat ta sakesa ta juya ta koma dakinta wani sabon wanka ta sake yi ta fito ta shafa mai ta gama shirinta ckn wata doguwar vest Iya cinya ko ina qamshin turare ne me tashi a jikinta ta dauko wayarta tana duba tym new mssg tagani tana budewa ???????????? tsayuwa ya gagareta dakyar ta xauna ta kurawa wayar ido..alert ne daga bankin first bank kudi kimanin 500mil???????? tunda take a rayuwrta bata taba shiga irin yanayin da take cki bah gaba daya ta rikice nan kuwa ta tashi ta koma dakinsa yana kwance ya gama shirin bacci ta shigo ckn sanyin jiki hannu ya nuna mata alamar ta taho gunsa ta fada jknsa sai kuma ta fara kuka hnklinsa ya tashi ya fara rarrashinta dakyar ta daina kukan ta gaya masa batun alert da ta gani dariya sosai ya dinga yi yace
“Ki kwantar da hnklin ki dama akwai allowances na first lady shine na hada da kyautar da nayi niyya na bayar aka tura miki a account”
Godiya sosai tayi sannan Suka kwanta bacci a wannan Daren shuairat ta faranta masa sosai gaba daya tana Neman haukatashi da kalan soyayyarta ta kware sosai haka nan itama ta kasance ckn farin ciki.

Karfe 6:30am suna airport a ckn mota suke dakyar mr president ya banbareta a jikinsa shima yaji wani iri tmkar ya fasa tfyar ya cigaba da kwantar mata da hnkli sannan ya fita ya barta ckn motar taku 2 yayi ya sake dawowa ckn mota ya rungumeta gam a jiki yayi pecking nata a goshi yace

“I Lov u Aysha ki kular min da kanki da kuma ya’yana da dukiyata”
Daga nan ya juya ya tafi wani sabon kukane ya kubce mata driver ya shigo ya tada mota Suka dau hanyar gida.
A ckn jirgi sai faduwan gaba yakeyi idan ya tuna halinda ya bar shuairat a cki Allah sarki shuairat yarinya me hnkli haka dai mr president ya cigaba da tuna kyakkyawar fuskar matar tasa .
Shuairat kuwa yinin ranan sukuku tayi shi bata ckn walwala ko abinci ta kasa ci wayartace ta hau ruri princess maimah ce dakyar ta daga

“Kawata ya kke”
“Lfy princess ya gida”
“Lfy alhamdulillh dama ina son xuwa gidanku ne”

“Allah..gskiya naji dadi sosai “
“Kibani address dinki”
“Uhhmm..ynxu haka dai bana gidan mu naje villa ne”

????”???? really…kina ckn gidan ynxu haka?
“Ehh…
“Wane side?
“Ke dai idan kinxo bakin gate ki kirani”
“Ok toh”…

1hr leta..phn din shuairat ya fara ringing princess CE
“Kina ina”
“Na shigo ina ckn gidan”
“Ok kice a nuna miki bangaren mr president xan jiraki a bakin kofa”
Shuairat ta fito tana tsaye umaima taxo tayi shigewarta shuairat ta tabe baki tace kya jida shi”
Umaima CE ta sake fitowa wayarta ta xare tana danne2* can ta kara a kunne dai2* lokacin phn din shuairat ya fara ringing
“Hello princ…
Ckn mamaki da raxana Suka juya suna kallon juna
Wayar hannun umaima CE ta fadi a kasa ji kake kasssss…..
Screen yayi hali…

Hmmmmmm …muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
64
BY Reefat yahya

Sun dade suna kallon kallo sannan shuairat ta wuce ckn gida falo ta nufa ta xauna tana sauke numfashi har ynxu tana mamakn wannan al-amari wai umaima CE princess da suke chat a watsap…umaima ta shigo ckn mutuwr jiki ta xauna sunyi shiru can umaima ta daga kanta a hnkli tace
“Ynxu dama ke kanwar bash CE?
Murmushi shuairat tayi ta gyada kai alamar ehh..shiru Suka sake yi umaima kam mamakine karara a fuskarta sai kuma ta tuna irin abubuwan da takewa shuairat a matsayin matar mahaifinta nan taji wanni kunya ya kamata anya burinta na son auren bash xe cika? Ita kam bata San ta ina xata fara bah ta juya Suka hada ido shuairat kam se murmushi take umaima tana son bada hkri Amma girman kai ya hanata don haka ta tashi ta koma bangarenta.
Shukrah ce tazo mata ta Dan debe mata kewar rashin mjin nata a kusa haka Suka kasance tare da sultan shi kuma yaxo yana wasa da waleed don sultan akwai son yara shukrah ta kalli mutuniyar tata tayi Murmushi tace
“Ikon Allah …an fada tarkon so hmmm!

“Nifa bana son gulma azo gidanka ana sa maka eyes”
Shuairat ta fada tana murguda baki
Shukrah ta kwashe da dariyan mugunta tana mai cewa

“Allah sarki wata tayi missing din mijinta…hmmm ko 1 day baiyi ba fah baby”

“Wai ke kwantar min da hnkli kika zo yi ko me?

“Oho..nidai ina son kiyi accepting cewa u r inlov daz ol”

“Ok fine shukrah.. Shuairat is inlov wit her gorgeous Darling husband, Alh Suleiman Mohammed shikenan!
Habawa me shukrah xatayi inba dry ba tayi mai isarta sannan Suka cigaba da yiwa juna shakiyanci.
Haka Suka kasance har dare suna xaune shukrah tana sanyawa waleed kaya saboda suna shirin komawa bash yana kan hanyar xuwa maidasu gida. Umaima ta shigo tare da sallama shuairat CE kawai ta amsa shukrah kam ko kallo bata isheta bah ..Sam! Ta tsani yarinyar umaima ta lura da rashin amsa sallamar da tayi ta tabe baki ta nemi kujera ta xauna can ta juya gun shuairat tace
“Amm…mom sultan nace bah..

Shuairat ta juya tana kallonta tana mmkin sabon sunan da ta kirata dashi mom sultan sabanin ke da ta saba
“Nace kunyi waya da dad ne layinsa baya shiga”

"Wllhi bamuyi bah..even me am worried Allah yasa dai lfy"
"Ameen...maybe yana busy ne"

Shuairat tace

“Ga matar bro dina Ku gaisa..
Shukrah ga umaima”

“Sannu koh..
“Yawwa ..kema sannunki”
Shukrah ta fada a takaice tana mai yatsina fuska umaima tabi ta da kallon mmki gaba daya shukrah ta canza don tana da pix din aurensu , tayi kiba ta kara hske tayi kyau sosai sai kace matar wani minister lallai bash ya Iya kiwo Amma ta rasa meyasa shukrah ke daure mata fuska haka ko meyasa oho! Ta tashi tayiwa shuairat saida safe abunda bata taba yi ba duk Iya tsawon xamansu a gidan a bakin kofa Suka cikaro da bash saura kadan su buge juna yayi saurin komawa da baya ta sunkuyar da kai kasa tana murmushi
“Sorry…
Kamar hadin baki suka furta Kalmar tare murmushi Suka sakarwa juna dai2* nan shukrah ta hangosu wani kululun bkn ciki ne takeji tmkar ta shake wuyan umaima????????shukrah akwai xafin kishi nan ta tashi ta karasa wajensu tace

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button