NI DA SHUGABANKASA

“Bbn waleed tun dazu ina jiranka shine kazo ka tsaya bayan kasan munyi missing diinka sosai nida waleed”
Tana magana ckn wani salon makirci umaima kam xuba mata ido tayi tana kallon ikon Allah
“Ok sorry gani nan xuwa koh” ya fada kai tsaye shukrah ta juya tana hararin umaima ita kuma tayi wani guntun murmushi kamar cewa zanyi maganinki tayi saurin cewa
“Ohh..namanta zamuyi magana ynxu pls idan baxaka damu bah ka roki matarka ta bamu aron 10min pls”
“Sure..ba komai muje waje kiyi maganar”
Suka sakarwa juna harara shukrah ta koma ckn falo umaima kuwa tabi bayan bash Suka fita waje .
Shukrah ta koma kan sofa wani irin radadi take ji sai huci take kamar zakanya tace
“Hmmm…yarinyar nan xata ci ubanta wllhi xata San dani takeyi, hmmmmm…”
Abun yaso bawa shuairat dariya ta danne tace
“Wacce…
“Mtswww…wacece kuwa idan ba umaima ne ko me take da suna..
“Me tamiki best”
Da gangan shuairat tayi tmbayar shukrah sai karkada kafa take tace
“Dallah..karki rainan wayo, xaki CE baki lura da take taken bane..kina gani tana kashewa yayanku murya tana wani yanga…mtswww xata gane batada wayo..hmmm mijina take so koh? Tahmmm…xanyi maganinta”
“Chill..bestie kibi a hnkli kinga…
“Ke dakata malama! Nabi a hnkli? Lallai ma baby hmm…toh ba dai ni bah wllhi babu wata shegiyar da xata shiga tsakanina da mijina”
“Ah’ah shukrah abun bai kai hakaba Allah ya huci xuciyarki”
“Yakai harma ya wuce ..ahaf aikin banza Allah ya huci xuciyata? Daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa…mtsww”
????????????????
Shuairat kam taja bakinta tayi shiru daga nan ta dau sultan ta kaishi daki ta dawo remote ta dauka ta kunna TV tashar CCTV ta kama ta koma kan sofa ta gyara kwanciya shukrah kuwa tana cika tana batsewa.
Wani jirgi aka nuna ya fadi dayan bangaren jirgin duk ya kone ana fitoda gawarwaki shuairat ta gyara xama tana xare ido innalillahi take nanatawa sai kuma repotern ya fara magana ckn yaren China ana fassarawa da turanci
yau da yamma ne akayi hadarin jirgin sama a kusa da garin Beijing ta kasar China an samu I’d card din matattun da kuma lambar jirgin Wanda ya nuna cewa jirgin ya fitone daga kasar Nigeria , bayan munyi bincike da hukumar kula da jiragen sama ta kasar Nigeria anshaida mana cewa jirgin yana dauke da jamaa da dama cki kuwa har da shugabankasa kasar….. kunnuwanta basu karasa jin Kalmar karshe bah ta sake wata irin razananniyar kara ji kake timm! Ta fadi kasa bata ko motsi shukrah ta rude ta tashi tana taba jikinta Amma inaa…dai2* nan bash tare da umaima Suka shigo ckn tashin hnkli bash yana tmbayar lfy..shukrah se kuka take tana cewa
” mr president ne Allah yayi masa rasuwa ynxu muka…
Wani gigitaccen mari umaima ta ajiye mata idanunta sun rikide xuwa kalar ja tace
“Karya kike munafuka..karyane mahaifina bai mutu bah…
Tohfah…yau akeyinta ???????????????????????????? masu karatu shin da gaske mr president ya rasu?
Ana surviving hatsarin jirgi kuwa?
Shin ya shuairat xata yi kodai itama mutuwar tayi?
Ya rayuwar umaima xata kasance?
Ku biyoni…mai fatan nishadantar daku
Reefat CE hop u enjoying d story….dis is just d beginning
4 comments o correction ~07030077024~
Bana editing so don’t wory abt typing errors????????????
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
65
By Reefat yahya
A hnkli ta bude idonta tana bin dakin da kallo sai kuma ta tuna abunda ya faru hawaye ne ya fara gangarowa a gefen fuskar ta bash ne ya shigo tare da momsi suna mata sannu suna hada ido da momsi shuairat ta fashe da kuka nan Suka fara bata hakuri
“Momsi da gaske ne mr president ya rasu?
“Shhh…mr president yana nan ki kwantar da hnkli”
Ta xare ido ckn tsananin mamaki
“Hw comz”
“Ikon Allah kenan..ya’ta, Allah ya kaddara da sauran numfashinsa a doron kasa..ynxu haka mun sami lbrin cewa su 2 Suka rage a ckn jirgin suna can asibiti a Beijing”
“Alhamdulillh..
Ta furta a hnkli tare da ajiyar xuciya tana kokarin tashi xaune sai ynxu ma ta lura da drip da aka saka mata
“Ina sultan da umaima”
“Suna nan ki kwantar da hmklinki ga abinci nan ki ci”
Momsi ta deba mata abinci dan kadan taci tace ya isheta sai ynxu ta daga ido ta kalli agogon dake makale a dakin 8am lallai ta Dade a kwance nan ta koma tayi kwanciyar ta bada dadewa ba akayi sallama Muryar mamanta CE nan ta juya Suka hada ido mamace tare da shukrah Suka shigo tana ganin haka ta fara kuka dakyar aka rarrasheta daddy ne ya sake shigowa
“Ah..ta farka ne..alhamdulillh ya jikin de Aysha”
“Da sauki”
“Masha Allah..kici abinci ki kwantar da hnklinki mijinki yana nan a raye ynxu haka xamu tafi nida yayanki kinji koh”
Kai ta gyada masa daga nan sukayi sallama shi da bash akan xasu tafi China don ganin halin da mr president yake ciki.
Haka jamaa Suka dinga xuwa jaje gidan kullum cike yake makil da jama’a mr Joshua kuwa kullum sai ya shigo ya duba lfyar yaran tare da shuairat. Umaima ta rame kullum ckn tunani take tana yiwa mahaifinta adua haka nan shuairat ma ta warke se yawan tunani shiyasa momsi take matukar bata kulawa ta musamman.bash tare da daddy sun share 2 weeks kafin Suka dawo akan cewa yana samun sauki Amma shuairat kam Sam hnklinta bai kwanta bah don haka ta dage cewa xataje ta kula dashi babu yanda Suka Iya dole daddy ya amince aka mata visa ta faran shirin tafiya..bash yace tare zasu tafi firr taki yarda tace ya xauna ya kula da yara hakan kuwa akayi daddy da momsi sun shirya sun koma Lagos sultan kuwa gidan mama aka turashi can xai cigaba da xama umaima kuwa bash yace a gidansa xata xauna ba don tana so ba dole ta amince da haka.
Shuairat ta tattara motocinsu da nata da na mr president ta aika gidansu tare da duk wani Abu mai muhimmanci ta tura can daga nan taje sukayi sallama da iyayenta baba ya mata nasiha sosai daga nan ta koma gidan babu dadi sam .
Jirgin 7 Suka bi ita da bodyguard din da xai rakata bayan ta xauna ta fara jera aduoi kam???????? don ynxu ta tsani jirginma kwata2* .bayan sun sauka taxi Suka shiga xuwa doushin hospital ga yan China nan birjik kowa na shaanin gabansa babu mai kula harkar wani har dakin aka nuna musu Suka shiga yana kwance ckn coma ko motsi baya yi ga na’urori daban2* a manne ajikinsa shuairat tana ganin haka ta fara kuka bodyguard din yana bata hkri daga karshe ya mata sallama ya tafi ta kura masa ido yana kwance tmkar matacce haka ta cigaba da xubda hawaye babu mai bata hkri har ta gaji don kanta ta daina.toilet ta shiga tayi alwala ta fito da abun sallar ta nan ta biya duk sallolin dake kanta tana idarwa ta koma kusa dashi ta xauna tare da kura masa ido.gashi dai babu rauni sosai a jikin nasa Amma baya motsi lallai ikon Allah kenan, Allah mai yin yanda yaso da bayinsa.wata nurse CE ta shigo nan ta wuce ta dudduba na’uororin ba tare da tayuwa shuairat magana ba , allura ta saka ckn ledar drip din sannan ta juya ta fara yarensu murmushi shuairat tayi sannan ta nuna mata bata jin yaren yarinyar ta fita bayan mintuna kadan ta dawo tare da wani saurayi.
Murmushi yayi sannan ya fara magana da turanci
“Sunana baek San chu..ni ma’aikacin wannan asibiti ne, mr president yayi loosing memory dinsa..
????????innalillahi nan hawaye ya wanke mata fuska .
Yace
“Kiyi hkri ki kwantar da hnklinki xan warke very soon ana bashi kulawa ta musamman, kuma Chinese president ya aika a wuce dashi Hong Kong gobe..he is lucky to survive a plane crash”