NI DA SHUGABANKASA

11:10pm tana kwqnce a saman gadonta bayan ta gama haddace tambayoyin da zata yiwa mr President sai kuma ta fara tunani toh yaransa nawa? Shin ina matarsa? Don gaskiya bata taba jin wani ya ambaci sunan matarsa bah.wayarta ta fitar ta danna layin yaya bash ringing biyu ya daga yace ” reporter bakiyi bacci bah?
” yaya I need ur help”
” ok ki bude min kofa gani nan xuwa”
Ckn kankanin lokaci ta fito falo ta bude kofar shiga flat din tana xama kenan ya shigo tare da sallama.
” yaya matan mr President nawa n yaransa nawa?
” y not gobe ki tambayesa zai gaya miki ai” ” no pls yaya ka taimakeni”
“Ok fine! Mr president bashi da mata a ynxu haka”
” sun rabu kenan?
” ok bari in baki takaitaccen tarihin rayuwarsa….
Suleiman Mohammed Dan asalin jihar Adamawa ne haifaffen garin mayo-belwa shi Fulani ne gaba da baya, shi kadai ne a gun iyayensa babansa maaikacin banki ne ya tashi a Lagos can yayi karatun primary da secondary sannan yayi first degree a UK ya karanta public administration sannan yayi masters kafin ya dawo ya auro matarsa zainab wacce aka hadasu auren xumunci .sunyi zaman lafiya sosai da ita bayan shekaru 3 Suka haifi ya mace sunanta Aisha ana kiranta umaima daga nan Suka koma Cyprus yayi PhD dinsa a bangaren international relations kafin ya dawo Nigeria ya fara aiki a Lagos, president na wancan lokacin abokin babansa ne shi ya kirasa ya bashi minister of d federation haka ya fara politics bayan shekaru da dama ya rike manyan offices har zuwa tym din president Joshua okafor aka bashi vice president, bayan an sami matsaloli a bangaren mr Joshua senators sukayi meeting aka cireshi aka bawa Suleiman acting president kuma suna son yayi contesting na next election da zaayi.Suleiman is a nice n friendly person b4 mutuwar matarsa , tayi accident da jirgi ta rasu ta bar shi da yara 2 umaima ya’r 18 yrs da sultan 7yrs old.daga nan ya zama shiru shiru kullum baya ckn walwala, kuma baya son shugabancin da aka bashi yana son ajiye aikin a halin da ake ciki wannan shine tarihin rayuwarsa kenan.
Hmmmm…..shuairat ta ja wani dogon numfashi ” shekarunsa nawa “
” he is 45yrs old” ” gaskiya yana da jiki mai kyau, bazaka taba cewa yana da ya’ har 18yrs bah”
” shikenan koh?
” ehh tank u yaya “
” je ki kwanta toh” har ya kai bakin kofa ya juya yace “ohh namanta naji labarin yau kun hadu dashi koh? ” yaya …
“. Yeah kinyi kokari kin kafa tarihi” daga nan ya sa kai ya fita ta tsaya tNa murmushi ita kadai.bayan ta kulle kofa ta koma dakinta ta fara nazarin labarin da yayanta ya bata na mr President. Allah sarki no wonder aka CE yana da girman kai don bai Faye magana ba, tabbas yana ckn matsala Wanda Allah ne kadai xe fitar dashi toh meyasa bai kara aure bah? Oho ta bama kanta amsa haka ta cigaba da sake sake har bacci yayi gaba da ita.
( lols..som people will b wondering wai president 45 yrs old? Anyways don’t mind me am just trying to entertain ????????????)
Happyy reading hop kuna jin dadin labarin ….Lov u all????????????????
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
9
By Reefat yahya
Da safe ta gama shirinta tayi brkfast ta gama komi tana zaman jiran Mahmud bayan wani lokaci kadan ya kirata a waya ya shaida mata yana kofar gidansu tayi sallama da mama sannan ta fita Suka dau hanyar xuwa villa.
Ta nunawa wani bodyguard note din da mr President ya bata akan cewa zasu gana dashi yau, firr mutumin ya hanasu shiga haka Suka hakura Suka koma Suka xauna.wasu bodyguards ne Suka fito daga wani bangare sun saka wata yarinya Ya’r kyakkyawa a tsakiya tana tafiya tana waya daga ganinta shuairat ta gane cewa ita CE umaima , a bude mata kofar shiga ofishin baban nata suka wuce ita da bodyguards nata.a ranar ma haka Suka yini ba tare da ganin mr President bah har yamma Suka tashi ckn bacin rai Suka kama hanyar gida. Mahmud ya lura da yanayin da shuairat take ciki na bacin rai don haka ya fara tuannin hanyar da xaibi don ganin ya faranta mata yayi parking a gaban wani supermarket na cash n carry ya juya Suka kalli juna yace ” sis ki rakani ciki pls”
” no Mahmud am not in d mood kaje kawai”
” yi hakuri muje”
” no just go ” haka Mahmud ya hakura ya shiga ya danyi light shopping ya siya mata turare da kuma chocolates sannan ya fito ya ja mota babu Wanda yayi magana bai tsaya ko ina ba sai national stadium.shuairat ta juya tana kallonsa bcos bata taba xuwan stadium din bah murmushi yayi yace ” bismillqh ” ba musu ta sauka bayan ya kulle mota yana rike da chocolate a hannu Suka fara trekking har xuwa inda aka tanadi kujerun xama stadium din a cike yake Amma ba makil bah ana kallon wasa ko na ina ne oho! Shuairat dai sai kalle kallenta take nan Suka xauna ya siya musu popcorn da drinks ya mika mata chocolate ta fara ci haka Suka kasance bayan wani lokaci Suka tashi Suka zaga ckn stadium din yana nuna mata ko ina sun dauki hotuna da dama. Daga nan children’s park n zoo Suka wuce nan ma ya siya musu icecrm Suka dauki hotuna da dabbobi suna tafiya yana bata labaru masu ban dariya har magariba Suka fita ya ajiyeta a gida tare da mika mata ledar cash n carry tayi godiya sosai sannan Suka rabu.
Ta idar da sallar isha tana zaune tana tunanin hanyar da zasu bi su cimma burinsu, wayarta CE ta fara ringing shukrah CE nan ta daga Suka sha hirarsu shukrah tana bata labarin saurayinta Abkr yayi aure .bayan sun gama wayar ne ta ajiye kenan mama da babanta Suka shigo falon hira sosai suke baba ne kawo xancen auren yaya bash yace”
Yaron nan bashi da niyar aure ina ganin jibi xan tafi can Adamawa xan nema masa auren shukrah’
” yeee baba Allah da ka kyauta kuwa”
” ke dallah rufe mana baki auren dole zaa masa ne malam?
” haba Fatima kina ganin yaron nan ya girma yana da 30 da doriya zaman me yake yi?
” malam ka Dan bashi lokaci man “
“Ke dai baki son laifin danki”
” Allah baba shukrah zata dace da yaya” shuairat ta fada ckn marairaicewa
” rufemin baki, ke da kike zancen yayan naki ke ma kin girma ai aurar dake zaayi” mama ta fada tana kallon shuairat. Bash ne ya shigo tare da sallama ya nemi waje ya xauna ” yauwa Dan albarka dama xancen auren ka mukeyi” a hnkli bash ya daga kai Suka hada ido da baban sa.” Gani nayi har ynxu baka kawomin wacce kake so bah shine nace mezai hana Ku daidaita da shukrah Ya’r wajen malam Habu”
Shiru yayi shi baya son yayi gardama da iyayensa kuma shi bazai CE yana son shukrah bah kuma bazai CE baya sonta ba hasali ma shi bai taba yin soyayya bah
…”kayi shiru baba na”
Muryan mahaifinsa ne ya katse masa tunani
” ba komai baba na amince a je a nema min aurenta”
” masha Allah Allah ya muku albarka”
” ameen ” gaba daya Suka amsa.
Shuairat kuwa dadi kamar ta hadiye yayan nata nan kuwa ta rungumesa tana jin dadin amincewar da yayi.
mama ma ta Sanya musu albarka
Haka Suka cigaba da hira suna shan fruits suna kallon news har xuwa 11pm sannan kowannensu ya koma dakinsa da shirin bacci.
Asuba ta gari 1 family
Lov u all my fanx
07030077024 4corrections o advise
????????????
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
10
By Reefat yahya
Yau shuairat bata da niyyar xuwa wajen aiki bayan tayi sallan asuba ta koma bacci bata tashi da wuri bah mama taji shiru shine ta leka dakinta tana nan tana baccinta ckn kwanciyar hnkli a hnkli ta fara tashinta dakyar ta bude ido.
Bayan tayi wanka ta shirya tana karyawa mama ta bita da kallo tare da cewa ” me ya hanaki tashiwa da wuri”
” uhmm mama ni fah yau baxanje aiki bah”
” akan wane dalili? Ko wata daya baki yi ba ki fara….
” toh ni mama…ta katseta tana xumbura baki
” kinga malama bani xaki gayawa bah, ki bari yayan naki yaxo se ki gaya masa tunda shi ya sama miki aikin” daga nan mama ta tashi ta bar mata falon shuairat kuwa se kumbure kumbure take .
Ko ya Mahmud ya tashi oho se ynxu ta tuna da cewa wayarta na silent wuff ta koma daki tana daga wayar taga misscalls 15 yayanta , shukrah da kuma Mahmud ta rasa was xata fara nema.
Falo ta koma ta tattara kwaninkan da tayi amfani da su ta wanke tana fitowa taji sallama lallai muryan Mahmud ne. Ta zare mayafi tayi waje, yana nan tsaye a bakin gate ta sakar masa murmushi a yayinda shi kuma ya watsa mata harara tana murmushi tace ” tuba nake big bro “
Beyi magana ba ta kama kunne ta marairaice tace
” sorry naa” wani irin Yarr Mahmud yaji dakyar ya saita kansa yayi gyara murya yace
” is ok ya wuce Amma gskiya kin bata mana show, kinsan mr President da kansa yace a kira JF Reporters but baki nan na kira wayarki har na gaji baki daga ba, na nemi yaya bash shima yace baki daga ba”
” sorry yayana ” nan ta wuce tayi sallama da mama sannan ta dauki handbag dinta da duk wani abunda take bukata.
Yana ckn mota yana jiranta ta bude gidan gaba tare da sallama nan ya tada mota Suka dau hanya.shiru Suka can Mahmud ya katse shirun da cewa