NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

“Toh mom ina kika Santa kuma me takeyi a gidan yaya bash”
” a wani grp din watsap ne aka taba tura pix dinta dama tana grp din ta nemi wata daga ckn yan grp din da lalata yarinyar CE ta tona asirinta aka cireta daga grp tare da tura pix nata , kuma mun taba haduwa da ita a sahad stores ta cemin tana son yaya bash bata taba jin wani namiji ya burgeta ba sai shi..kuma tayi ikirarin aurensa kinga dole hankalina ya tashi “

Wani dogon numfashi umaima taja sannan tace
“Hw comz tazo gidan ?
“I rily donno…but ina zargin cewa a watsap Suka hadu da shukrah don shukrah ta fiya shiga grps sosai”
( mata a kiyaye masu shigan groups da basu sani bah muyi hnkli kada mu shiga inda yafi karfin mu ..ynxu watsap yayi kaurin suna ya zama hanyoyin yada jita-jita yada gulma da hotunan batsa , kungiyoyin cult , lesbians da sauransu don haka a kiyaye a kula asan grp din da zaayi joining Allah ya tsaremu baki daya ameen..wasu sun shiga watsap ne da wata manufar ta daban Allah ya tsaremu da sharrinsu)

Haka dai shuairat ta cigaba da bawa umaima labarin fatee har magriba tayi Suka gabatar da sallah tare da shirin komawa don umaima da sultan duk tare xasu tafi.

shukrah kuwa ta juya gun fatee tace

“Dama kun taba haduwa ne?
Fari da ido tayi ckn kissa tace
“Laa..nifa yau na fara ganinta tamin kyau ne shiyasa na tsaya kallonta ita kuwa ko meyasa take son na bar gidan oho”
Guntun tsaki shukrah taja tace

“Rabu da munafuka haka take sai ta dinga commanding mutane tmkar ita ta haifesu wannan ma an sauke girman shugabancin da har ynxu mijintane shugabankasa kam bansan wane kallon banza zata yiwa mutane bah”

“Ohh…shuairat CE? Gaskiya tana da kyau akwai alamar Hutu a tattare da ita”
“Hmmm ba tana cin arxiki bah”
“Shiyasa nace miki ki daina sakewa mijin nan naki don zai rainaki wllhi matukar kina yawan bashi girma ze dinga nuna miki iko da gadara”

“Toh ni ya zanyi sahibah…
“Yawwa ki bude kunne da kyau ki saurareni…da farko duk wata tarba na Barka da dawowa ba naki bane, idan ya shigo ki daure fuska ki bari shi ya fara miki magana kuma ki daina yawan sake masa fuska don kar ya raunaki.matukar baki sake masa wllhi zeji tsoronki sosai, zancen girki kullum2* ba naki bane yana da kudi meyasa bazai kawo miki masu aiki bah? Ita kanwar tashi ba ke kanki cewa kikayi ko tsinke bata dagawa a gidan bah?”

Shukrah tayi shiru tana nazarin kalaman fatee????????????
“Kuma haka ne fah…wllhi duk abubuwan da kika fada gskiyane”

“Ahtoh…ki zauna kekam kina ta shan wahala kullum gaki nan a kitchen kamar wata mai aikin salary, wllhi kika sake kina aiki kullum ynxu zaki rame ki sabe kiyi losing shape ya auro sabuwar budurwa su zauna tare”

“Dankari…wllhi bai isa bah…cabdi ni da kishiya? Hmmmm…lallai zaa yita kuwa”
Dariyar mugunta fatee tayi tana xancen xuci tace

“Kidahuma bagidajiya kawai…xaki gane kurenki ai sai na auri mijin naki muga karshen tsiya”
A fili kuwa murmushi tayi tacewa shukrah

“Yawwa..ina fatan kinyi amfani da pils na hana daukan ciki da na kawo miki koh?
“Haba tun yaushe na shanye gaba daya mah”
Dariyar mugunta fatee tayi tace
“Ba sauki “
“Ah..kina ganin waleed kawai na Haifa Amma har na fara tsufa gashi nan da shegen jaraba “
Suka fashe da dariya har da tafawa ( hmm..Allah ya shirya).
Bayan sallar isha bash ya shigo tare da sallama suna xaune fatee ce ta amsa shukrah kam hankalinta na kan TV bash ya danyi Jim..sannan yace
“Shukrah tafiya ki sameni a daki”

“Me kake son gayamin ai wannan Ya’r uwata ce koma menene kam fada kawai”
Murmushi mai ciwo yayi sannan yace

“OK dama tafiyace ta kama ni
ynxu jirgin 10 xamu bi xuwa chicago”

“Aw..toh yayi kyau a dawo lfy”
Daga nan ta cigaba da kallonta ran bash ya baci sosai haka nan ya juya ya dauki jakarsa yabar gidan xuwa gidan iyayensa don waleed ma yana can..kuma duk shirin fatee CE ta CE shukrah ta mayar da waleed gun iyayen bash don ragewa kanta dawainiya.
Karfe 11 Suka kwanta bacci shukrah ta gama shirinta Sab…dama irin wannan Damar take jira ,ta tashi daga dakin da aka mata masauki ta xuba wasu kwayoyin magani a ckn exotic mai sanyi dakin shukrah ta wuce kai tsaye ta tura kofar shukrah tana danna wayarta da alama chat takeyi

“Sahiba bakiyi bacci bah”
“Mtsww wllhi na kasa baccin kuma wani tsoro ne ya shigeni “
“Haba dai..ko zaki zo mu kwana tare”
“Bazan takuraki bah”
“Aa ba komai wllhi”
“Toh nagode ..ga juice fah”
“No..kisha kayanki am ok”
“Kyamata kike yi? Ok sorry “
“Haba sahiba wace irin kyama kuwa”
Nan shukrah ta tashi ta karbi cup din fatee tana murmushn samun nasara aikuwa ta shanye gaba daya ta ajiye kofin…fatee ta kwanta a gefe dama wata Ya’r vest CE a jikinta.bayan 5mins shukrah taji gaba daya jikinta ya mutu ga kuma muguwar sha’awar da ta taso mata se maida numfashi take
“Lfy maman waleed”
“Uhmm..wllhi bana jin dadin jikna ne”
“Kodai kin fara missing din maigidan ne”
“Wllhi kuwa”
“Ok bari na taimaka miki”
“Taimako? Hw?
Bata Ankara ba taji bakin fatee ckn nata tana mata wani kalan kiss da koh bash bai taba mata irinsa bah..sai kuma ta fara shafa na fulaninta tana murzasu hankalin shukrah ya gushe nan itama ta fara maida martani haka dai Suka kasance har after 12 daga nan kuma fatee ta tura yatsanta a gaban shukrah ta fara wasa dashi har kururuwa shukrah take fatee shu’uma CE sosai…

(Hmm Allah ya tsaremu)
Muje xuwa
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
78
By Reefat yahya

Da safe shukrah ce ta fara tashi ganin kanta babu kaya a jikinta yasa ta fara tuna abunda ya faru…nan kwakwalwarta ya tuna mata abubuwan da Suka faru a daren jiya, wani wawan mari ta sakarwa fatee ba shiri ta farka tare da tallabo kumatu wani Marin shukrah ta sake ajiye mata tare da cewa
“Azzaluma! Munafuka! Mayaudariya! Dama halinki kenan?…Allah ya isa tsakanina dake bazan yafe miki bah, kuma ynxu zaki tashi ki barmin gida macuciya…tirrr da hali irin naki”

Tana me xubda hawaye ta fada bayi wanka tayi tare da daura alwala sannan ta fito fatee bata dakin haka tayi sallah tana istigfari tana kuka tare da yin Allah wadai da hali irin na fatee.
Fatee kuwa dariyar mugunta tayi tare da cewa

“Yarinya ai kuka ynxu kika fara …mu xuba nida ke kuma wannan marin se na dau fansa akai”
Daga nan taja akwatinta tabar gidan mai gadi yana mamakin fitan safiya irin haka.
Bayan kwana3 bash ya dawo daga tafiyarsa bai samu wani tarban kirki ba don kuwa har ynxu tana amfani da hudubar fatee ..sai wani hada rai take.

shuairat CE zaune a falonta daga gefe kuma salman ne yana kwance ckn gadaje irin na kananan yara umaima ta shigo tare da sallama a gajiye ta fada kan kujera
“Yadai ..yan matan final year”

“Hmmm..mom wllhi na gaji sosai, exam din yau de se adua”
“Allah ya bada sa’a”

“Ameen…don Allah mom sultan ki tayani da adua”
“Don’t worry u’ll pass insha Allah ..ki kwantar da hankalinki baki da matsala”
“Nagode”
Waya ta kira masu aiki Suka shigo mata da abinci bayan ta gama ci shuairat tana murmushi tace

“Albishirinki”
“Goro”…
“Fari ko ja?
“Ummm…se wanda kika xaba amma xan baki fari Sol”
“Yawwa..gobe insha Allah dad xe bude textile industry a kano ki shirya flight din….

“Yeaaa…umaima bata bari ta karasa ma ta fada jikin shuairat ta rungumeta tana dariya”
“Nidai kada ki karyamin mata da shirmen nan naki”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button