NI DA SHUGABANKASA

“Ai yana da kyau mutum ya zagaya duniya yasan abunda ke cknta idan har yana da halin yin hakan..dama baba kasan traveling yana daya daga ckn likes dina “
“Hmmm…Allah ya bada saa ya kaiku lafiya ya dawo daku lfy”
“Ameen”
Gaba daya Suka amsa haka Suka Dan taba hira daga bisani sukayi sallama Suka tafi.
Ku biyoni…????????????
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
82
By Reefat yahya
salam masoyana ina son sanar daku cewa bana karban ko sisi akan littafaina na samu labarin cewa wasu suna fakewa suna karban kudi kafin su turawa mutane littafai na , duk wacce ta karbi kudi da sunana ban yafe mata bah Allah ne zai mana hisabi ranar gobe kiyama..don haka masoyana ina son kusani cewa duk wacce tace ku tura mata kudi kada ku amince suna yin hakan ne don cimma wata manufansu Nagode…Lov u all
11pm jirginsu ya sauka a hong Kong ..Chinese president tare da yan gidansa su Suka karbesu tun a airport cki kuwa harda jankim, ta rungume shuairat tana murnar sake ganinsu nan kuwa ta karbe salman a hannun umaima haka Suka karasa ckn mota sannan Suka dau hanyar gidan president.
Kyakkyawan masauki aka basu tare da lafiyayyen abinci, bayan sun huta sun ci abinci tare da gabatar da sallolin da ake binsu nan kowa ya shige daki don ware gajiya.shuairat ta fada wanka tare da salman bayan tayi masa wankan tayi nata sannan ta fito mr president ma ya gabatar da nasa wankan nan sukabi lafiyar gado ya kankameta a jiki salman kuwa yana kwance haka sukayi baccinsu mai dadi.d next day Suka shirya Suka fita yawon bude ido..sunyi kyau sosai umaima kam hnklinta a tashe yake don rashin ganin bash duk da tasan cewa tare xasu xo da shukrah.. Yinin ranar gaba daya hnklinta a tashe yake tana tunanin ko lfy har dare Suka koma gida sun gaji likis! Sallah suka fara yi sannan sukayi Wanka , a dinning table Suka hallara amma banda umaima.jankim se zuba musu hira take sultan ma yana zaune a gefenta mr president de se dariya yake ..kamar daga sama bash ya shigo tare da waleed ckn kananan kaya suke sunyi kyau sosai se qamshin turare ke tashi ya karaso tare da sallama fuskarsa dauke da murmushi , kamar hadin baki umaima ma ta fito a wannan lokacin tayi kyau sosai ..sanye take da pencil trouser fari da pink 3qtr gown mai Karen kyau tayi parking kitson calabar dake kanta da pink ribbon ga uban lipgloss a bakinta se sheki yake ..gaba daya kallonta suke musamman bash da ya gagara zama har ta iso ta jawo kujera ta xauna yana tsaye yana kallonta mr president ne yace
“Basheer xauna mana…yaushe ka iso”
“Uhmm..amm dazu nazo nagaji ne shiyasa na biya hotel nayi wanka na dan huta”
“Ok yayi kyau..u wlcm zauna kaci abinci”
Waleed kuwa kusa da sultan ya koma jankim kuwa se satar kallon bash take gayen ya hadu???????? bayan ya xauna ne shuairat tace
“Yaya ina ka baro shukrah”
“Tana gida wllhi ..akwai bikin da zaayi a can Adamawa shine tace barata samu daman xuwa nan bah”
Shuairat ta tabe baki tace
“Ikon Allah..shukrah da son zuwa outside shine tayi rejecting? ..abun mamaki”
“Auren Ya’r uwar mamanta ne daz y”
“Ok Allah ya tabbatar da alheri “
“Ameen”
Daga nan ya xuba abinci ya fara ci a hnkli..Amma gaba daya idanunsa na kan umaima wacce ta sunkuyar da kai tana shan fruit salad..shuairat ta lura da hakan tayi murmushi tace
” umaima gskiya kinyi kyau sosai irin wannan kwalliya haka ai se ki rikita mutane “
Bash ya daga kansa Suka hada ido da shuairat ta masa gwalo yana hararinta mr president ne ya tashi yace
“Nidai bacci zanyi don na gaji sosai gudnyt evr1”
Nan ya juya ya tafi jankim ta tashi tare da sultan da waleed falo Suka koma tana basu tarihin kasar China da harshen turanci..shuairat ma ta tashi rike da salman tabi bayan mijinta.
Umaima ta tashi kenan taji Muryar bash yana cewa
“Kema tafiya zakiyi ki barni”
Harara ta watsa masa tace
“Me zan maka idan na xauna”
Murmushi mai daukar hnkli ya sakar mata yace
“Haba dad”s gal…we used to b gud frenz b4 bansan laifin me na miki ynxu kike wulakantani”
Sunkuyar da kai tayi tana kallon kasa don bazata jure ganin murmushn nan nasa me daukar hnkli bah..
“Kinyi shiru umaima tel me..
“Ba komai” daga nan ta cigaba da tafiya
“Pls.umaima dawo ki zauna”
“Uncle bash kayi hkri bacci zanyi”
“Bazan hanaki bacci bah ..but pls kibani koda 15 mins neh”
Duk abunda takeyi hudubar shuairat ne nan kuwa tayi murmushi lallai plan nasu ya fara aiki
“Pls…pls ki taimaka min”
Ta juya ckn salon yanga tace
“Ok..ur time starts now”
“Tnx..but dawo ki xauna “
“Hmmm..namiji kenan wato don matarka bata nan shiyasa kake kulani koh”
“Bahaka bane umaima just listen to me”
” go on..ina sauraronka” nan ta ja kujerar dake fuskantar nasa ta xauna yaja dogon numfashi sannan ya fara magana
” shawara nake nema”
“Uhmmm…”
“Aure nake son karawa umaima”
Da Sauri ta daga kai Suka hada ido tayi saurin dauke nata tace
“Uhmm…toh me nawa a cki”
“Taimako nake so umaima”
“Uhmmm…
“Amm…jankim xan aura pls ko xaki iya taimakin ki mata magana”
Ta daga kai tana kallonsa ..lallai wannan Dan rainin wayo ne..hmmm wato ma..
“Ya kikayi shiru..pls ki taimakamin “
“Bazan iya bah ka sameta da kanka ko ka tura mom sultan”
Daga nan ta tashi tsaye tace
“Time up..gud nyt”
ta juya ta fara tafiya yayi saurin tare gabanta yace
“Pls…ki taimaka am serious, yarinyar ne tana da kyau ga kuma hnkli nasan xamu xauna lfy da ita”
Xuciyarta na bugawa ta sunkuyar da kai ta cigaba da tfy ya sake shan gabanta yana leka fuskarta ga mamakinsa hawaye ne ya gani suna gangarowa a hnkli ..nan kuwa ya rude ckn rawar murya yace
“Umaima am rily sorry..I din min to hurt u pls kiyi hkri”
Ta turasa a gefe da gudu ta wuce xuwa dakinta.bisa gado ta xauna ta hada kai da guiwa tana rera kuka ..dama haka so yake? Dama namiji idan ya fahimci cewa kana sonsa haka xe wulakanta kah? Haka ta cigaba kukanta me ban tausayi…bash kuwa zama ya gagareshi domin kuwa yau yaxo da niyyar faiyace mata sirrin xuciyarta , baiyi wani tunani bah ya wuce dakin da yaga ta nufa a hnkli ya tura kofar tana xaune tana kuka ckn hnxri ya karasa kusa da ita ya sunguna a gabanta yace
“Umaima am so sorry pls…kibar wannan kukan da kike I hate it”
Ta daga kai ckn jajayen idanunta tace
“Bana son ganin ka ..ka fitar min a daki I hate u”
Ta sake fashewa da kuka, bash ya zama abun tausayi yace
“Kiyi hakuri nasan na bata miki…but I have my own reasons”
“To hell wit ur reasons… Leave now..I min now”
Ta fada ckn daga murya bash ya sauke numfashi a hnkli yace
“But I lov u umaima”
????????????ckn mamaki ta daga kanta Suka kurawa juna ido yace
“Yes if coz…i do Lov u from d very moment i saw u, ina son ki umaima “
Itakam ta kasa gane yanayin da take cki wai da gaske yau bash ne ya furta cewa yana sonta???????
…..
Hmm muje xuwa
….Lov u all????????
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
83
By Reefat yahya
am still emphasizing abt dos dat r collecting money o recharge cards b4 forwarding my novels,……. pls my fanz if som1 ask u abt money just ignore dat person tnx n love u all…mssg from Reefat yahya
Kallon -kallo suke ..bash ya fara magana
“2b frank..umaima I rily Lov u, in fact u r d 1st girl I ever Lov in my lyf…ina sonki umaima.na kasa furta miki ne saboda gani nake ban dace dake bah..a da can baya kina matsayin Ya’r shugabankasa nikuwa ni talaka ne kinga soyayyar baxata yiwu bah”
“Leave my room now… Bana son rainin hankali, ni zaka maida karamar yarinya?…pls uncle bash just leave plss….”
Idanunta sun cika da kwalla bash yasa hannu zai share mata tayi saurin buge masa hannun murmushi yayi sannan ya tashi tare da tura hannu ckn aljihu yace