NI DA SHUGABANKASA

“Dama nasan bazaki yarda da abunda na fada bah…but I want u to know dat I love u…n I’ll never stop loving up2 eternity”
Daga nan ya juya yabar dakin umaima kam kwanciya tayi a gado a hnkli wani sanyi ya fara ratsa xuciyarta wani farin cki ya lullubeta …ikon Allah kenan, dama bash yana sonta? Wow….alhamdulillh Allah Nagode maka” bitt…ta tashi ta fada toilet alwala tayi ta fito ta fara nafila…ohhh su umaim buri ya cika????????????????.
Da safe sun hallara a dinning table suna kari amma banda umaima saboda jiya batayi bacci da wuri bah..bayan sun gama karyawa kwata2* hnklin bash baya jikinsa saboda rashin ganin umaima yana tunani ko wani abu ya faru da ita…shuairat ta lura da halin da Dan uwan nata yake cki tayi murmushi tace
“Ummm…su bby gal kam anata sharar bacci”
Mr president yace
“Ba dole bah…jiya ina jin motsinta a falo I tink batayi bacci da wuri bah”
Gauron numfashi bash ya sauke Suka hada ido da shuairat tana murmushn gulma tare da daga masa gira ..ya shareta saboda mr president.bayan sun gama kowa ya wuce sabgarsa yaran sun wuce wajen wasa shuairat kuwa daki Suka shige tare da mijin ta, bash da jankim ne Suka rage a dinning.jankim tana jansa da hira ba laifi yana amsa mata a can daki kuwa shuairat ta kwantar da salman a kasa mr president yana gefe yana masa wasa tace zata duba umaima daga nan ta fice xuwa dakin umaima, tun a bakin kofa hancinta ya shaki wani dadaddan qamshin turare tana budewa kuma subhanallah….umaima ce ckn Chinese silk gown mai uban kyau armless gown ne pink touches of blue ta saka blue fashion earings na R&R tayi kyau sosai wani karamin blue veil ta yafa a kanta da ya sha gyara se shinning yake..shuairat tace
“Masha Allah…princess is looking gorgeous, kinyi sosai zaki haukatar da yaya Nah”
Umaima ta fada jikin shuairat cike da jin dadi tace
“Wllhi jiya ya furtamin..yace yana sona..I can’t bliv it”
“Dakata malama! Irin azarbabi haka? Kinga..bawai haka zaki fito kina ta xumudi bah no! Ckn yanga da Jan hnkli xaki fito masa ki kame kanki idan kinje gaisuwa kawai xakiyi mai kingane ai”
“Ok tnx mom sultan… I’ll surely do dat”
“Yawwa..bawai kije kina wage baki bah..ki kame kanki ki ja aji kada kije ki fara xuba kamar aku”
Murmushi umaima take daga nan ta dauko wayarta tace
“Na tafi..kimin adua”
“Allah ya bada sa’a “
Shuairat tana mmkin irin son da umaima takewa yayn nata daga nan ita ma ta koma gun mijinta Suka cigaba da hirarsu.
A hnkli take tfy qamshin turarenta ne yasa bash ya daga kansa ya juya tare da kura mata ido..shi kadai xaune a dinning yana kurba coffee a hnkli don jankim ta tafi duba patients nata , umaima ta karasa kafin taja kujera bash ya rigata ya jawo wani kujera kusa da nasa ya nuna mata babu gardama ta xauna fuskarta dauke da murmushi tace
“Morning uncle bash”
“Morning.. But nifa bana son uncle din nan gara ma ki nemi wani sunan daban”
“Toh kai ba uncle dinmu bane..yayan mom “
“Naji…but bana so”
Bata ce komai ba ta fara xuxxuba abinci ..samosa ne da source sai kuma chips da kwai ga kuma oda Chinese dishes , soyayyen kwai kawai ta dauka guda 2 sannan ta hada tea da jinseng coffee ta fara sipping a hnkli komai nata ckn yanga bash de se kallonta yake ita kuwa dadi kamar ta fasa ihu..ya katse shirun da cewa
“Baki ce komai dangane da maganar da mukayi jiya bah”
“Aw..xancen jankim wai…maybe anjima xan…
“Umaima! Ya kira sunanta da wani salo saura kadan ta kware???????? ya cigaba da cewa
“Haba umaima… U knw i was just kidding about jankim, pls joke apart umaim ina son ki wllhi am serious”
Bata tanka masa bah ta cigaba da kurba coffee tana lumshe ido wani dadi takeji shi kuwa bash lumshe ido da take ya burgesa yana kara jin sonta a ckn zuciyarsa
“Umaima pls naa…ya marairaice ta juya tana dariya tace
“Uncle bash u r not serious”
Nan ta tashi rike da cup a hannunta dayan hannun kuwa rike da phn ta juya da niyyar tafiya yayi sauren tare gabanta yana mata wani kallon so ya marairaice yace
“Pls say somtin..
“I don’t have anything to say”
“Haba umaima ki tausaya min plsss…
“Uncle bash am sorry..is too late cos an riga an zabamin mijin da zan aurah”
“Waat…..????
Kawai bash ya yanke jiki ya fadi????????????
Ckn razana umaima ta sake cup din hannunta ruwan ya xube a kafarta amma ko kadan bataji xafinsa bah ta fara jijjiga bash ..hawaye sun fara saukowa???????????? nan nima na fara kuka nace shikenan mayb xuciyarsa ta buga…..
Fans ku taya umaima da adua Allah ya tashi kafadar masoyinta???????????????? idan ya mutu kuma????????????
Lol…ku biyoni kusha labari????????????
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
84
By Reefat yahya
Umaima ta cigaba da kukan da take tana kiran sunansa a hnkli ta kwantar da kanta a kirjinsa tana rera kuka tana cewa
“Uncle bash I so much Lov u pls ka tashi kada ka barni ..I can’t do widout u pls ..”
ta cigaba da kukan ta daga karshe ta yanke shawarar xuwa kiran shuairat da dad don haka ta tashi tana share hawaye kawai taji ya jawota ta fada jikinsa ya kankameta yana mata rada a kunne
“Don’t leave me baby..I Lov u too”
Ckn raxana ta juya Suka hada ido yana murmushi ya lakuce hancinta yace
“Ashe dai ana ana sona ..dama Jan aji ne”
Ckn tsananin kunya umaima ta zame jikinta daga nasa da niyyar guduwa ya cafke hannunta sannan ya tashi tsaye yana rike da hannunta Suka wuce falo a kasan carpet Suka xauna suna mai fuskantar juna
“Na tsorata ki koh?…sorry bazan barki bah har abada muna tare insha Allah”
Ckn jin kunya ta rufe fuakarta yasa hannu ya cire yana kallonta ckn so da kulawa yace
“Plss..umaima ki amince da soyayyata wllhi ina kaunarki pls ki yarda dani “
Bata ce komai bah ya daga habarta yana mata wani kallon sace xuciya???? ya wani marairaice tamkar xeyi kuka yace
“Pls baby Nah…don Allah kiyi accepting dina don Allah..
Nan ma shiru batayi magana ya sake make kafada yace
“Plss…don Allah fa nace”
Bata San lokacin da ta fara dariya bah tace
“Kai uncle bash.. Kamar wani karamin yaro “
“Nidai ki amince da soyayyata pls”
“Ok fine…i’ll tink abt it”
“Haba baby Nah..me abun tunani a ciki , kin sanni kinsan iyayena da halayena me abun tunani a cki”
“Umm..I know but just give me somtym “
“Ah-ahh nikam bana so ..ynxu xaa bani amsata if not kuka zanyi”
“Haba uncle bash..
“Haba baby…
Yana kwaikwayon abunda ta fada nan ta fara dariya ya kura mata ido sosai yake jin sonta na bin duk ilahirin jikinsa ya girgiza kai yace
“Allah..ameen”
“Mene uncle..
“Adua nayi ina rokon Allah a ckn xuci”
“Hmm..aduar ma sirri ce”
“Ehhh..bana son kowa ya ji aduar tawa se mala’ku kawai da kuma ubangiji na”
“Uhmm..yayi maka kyau”
“Umaima Allah kina da kyau sosai”
“Tnx..”
“Ba tanx xaki fada bah.. Kice ina sonka my love”
Dariya take haka suka kasance duk nacin bash umaima taki nuna masa cewa ta amince da soyayyarsa.
Da yamma kowa ya dau wanka banda jankim wacce take gun aikinta yaukam har matar Chinese president tare Suka fita sunje yawo sun zagaya wurare da dama tana nuna musu gidajen tarihi mr president yana manne da salman a jikinsa duk inda sukaje hannunsa na sakale da hannun shuairat sultan da waleed kuwa suna makale da bash sun hanashi sakewa da umaima ita kuwa dariya take masa duk sanda Suka hada ido gwalo take masa ya cika yayi famm…se bayan isha Suka koma gida a gajiye.
Kowa ya wuce dakinsa sultan da waleed kam bacci Suka fara yi tun a ckn mota dama sun ci abinci a restaurant don haka daki kawai bash ya kaisu Suka cigaba da baccin da suke. Umaima tayi wanka ta shirya ckn kananan kaya tea kawai take bukata don haka ta fito xuwa dinning table ta xuba ruwan xafi da Lipton ta saka Zuma instead of sugar..earpiece ne a kunnenta tana jin wakar tum hi hona ~ashique~ ..tana matukar son wakar kamar Reefat????????wakar na sanyaya mata xuciya yana sata manta duk wata damuwar da take cki..a hnkli take sipping black tea nata ckn kwanciyar hnkli bata Ankara bah taji ana bin wakar ta juya Suka hada ido da bash ya cire mata earpiece na kunne 1 yana sauraron wakar yana bi ..murmushi yasakar mata yana daga gira umaima tayi saurin dauke kanta yasa bakinsa dai2* kunnenta yana bin wakar inda ake cewa
~zindagee abhi tum hi ho~ wani irin mutuwar jiki umaima take ji gaba daya jikinta ya mata nauyi tana kallon kasa yasa hannu ya daga fuskar tata ya kanne mata ido daya yace