NI DA SHUGABANKASA

“Ko zamuyi miming na wakar ne”
Ta kasa cewa komai ya hura mata iska a ido umaima ta tashi saye tace
“Me haka…pls bana so” ta juya tana tafiya ya rike mata hannu ta tsaya cak!
Yasa bakinsa ya sumbaci hannun tare da cewa
“I Lov u my princess”
Da gudu umaima ta wuce zuwa dakinta don bash yana nemar xautar da ita…dama haka ya iya soyayya? Ta tuna muryarsa a lokacin da yake mata waka …wow…tamkar shi yayi wakan ga husky voice dinsa ????????????
“Oh God he is so….romantic I Lov him”
ta fada tare da rungume pillow tana murmushi ita kadai kamar wata xautacciya…qamshin turarensa ya gauraye dakin tana faman lumshe ido aikuwa tana budewa carab!! Idanunta sun fada ckn nasa wani kunya ne ya rufe ta nan ta cusa fuskarta ckn filo…murmushi yayi yace
“Don’t worry banji abunda kika fada bah..dama phn naki kika manta shine na kawo miki”
Daga nan ya juya yabar dakin yana murmushi.
******* Haka Rayuwa ta kasance sunyi 2weeks a hong Kong sannan Suka wuce Singapore....sunyi yawo sosai shuairat da mr president kam tamkar sabon ma'aurata soyayyar nasu ba'a magana haka nan bash yana nunawa umaima salon soyayarsa duk da cewa kunya ya hanata sakewa dashi Amma shi kam bai
Damu bah…
Yau suna xaune a falon hotel da Suka kama a can Singapore, mr president ya fara magana
“Umaima ina fatan baki manta da alkawarin mu bah…
Da Sauri ta daga kai tace
“Dad…alkawari kuma?
“Wateva..jiya daddy ya kirani yace suna jiran komawar mu cos iyayen yaron sun damu da xancen auren naku”
“Aure kuma dad? N wane yaro kake nufi dad”
“Dan abokin daddy..suna jiran komawar mu xasu kai kudin aure sabida dama can daddy ya basu ixinin hakan “
“Waat?….kudin aure? Shine bazaa tambayeni ko ina son sa bah”
“Will u keep quite n listen…ki saurareni da kyau aurenki dashi babu fashi babu Wanda ya isa ya hana se Allah”
Mr president ya fada ckn daga murya
Umaima ta fara kuka tace
“Wllhi ni bana sonsa sai dai idan gawata xaa kai gidan “
“Wateva…idan ta kama gawar taki xaa kai se a binneki a can gidan nasa aure ne anyi angama idan kika kawomin wargi kuma gobe zamu koma a daura auren muga karshen tsiya”
Ckn bacin rai mr president yayi wannan furucin daga nan ya tashi ya wuce dakinsa shuairat tabi bayansa bash kuwa suma ne kawai ya rage baiyi bah..Amma matukar raxana kam ya raxana don mutuwar xaune yayi ko motsi ya gagara umaima fuskarta ya jika da hawaye ta juya Suka hada ido dashi nan ta tashi ta ajiye masa wani lafiyayyen mari har wayata ta subuce ta fadi????????????…
Toh me laifinsa a cki?
Hmmm…ya zasuyi?
Shikenan bash ya rasa princess????????????????
Muje xuwa…Lov u all????
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
85
By Reefat yahya
Bash ya bude baki xeyi magana ta sake ajiye masa wani Marin tana kuka tana bugunsa ta zama tamkar wata xararriya tana cewa
“Duk laifinka ne..kai ka jawo min wannan bala’in bayan kasan cewa duk duniya babu Wanda nake so sama da kai, shikenan ..gashi ynxu xaa rabamu hankalinka ya kwanata koh”
Ta cigaba da kukanta tana kai masa duka dakyar ya samu ya rike hannayenta se kiciniyar kwacewa take daga nan ya rungumeta gamm…a jikinsa tana kuka ta kwantar da kanta a kirjinsa wani sanyi ne ya ratsa xuciyoyinsu yana shafa bayanta a hnkli alamar rarrashi ..baa dau wani tsawon lkci bah tayi shiru se ajiyar xuciya take.. Yakai bakinsa saitin kunnenta yace
“Am sorry…pls ki daina kuka I don’t like it..yana dagamin hnkli”
Ckn wani murya mai ban tausayi tace
“But uncle bash kana gani anason a rabamu”
“Ki kwantar da hnklinki babu Wanda ya isa ya rabamu se Allah..idan Allah ya kaddara ke matatace babu Wanda xe hana hakan faru OK “..
Kai ta gyada masa haka ya cigaba da kwantar mata da hnkli ya rada mata “I Lov u*
A kunne se ynxu ta tuna yanayin da suke cki ..kunyane ya sa ta xame jikinta daga nasa tana rufe fuska yayi dariya yace
“Anaso ana nokewa..bayan kin wani lafe min a jiki tamkar mage yanxu xaki nuna wai kina jin kunya”
Ckn shagwaba ta tura baki tace
“Toh ba kai ka kwantar dani bah…ni nace maka ina so ne”
Dariya sosai yake yana tsokanarta tayi fushi ta wuce dakinta ta barsa a tsaye yana dariya.
*d next day bayan sun gama brk mr president bai fito ya karya bah yana can daki shuairat tana faman lallabashi batun auren umaima fir..yaki amincewa yace aure babu fashi dole ta hakura ta rabu dashi ..ya fito falo fuskar nan a tamke , yaran suna kallon cartoon bash yana danne2 a wayarsa chatin suke da masoyiyar tasa don tana daki bata fito bah bayan sun gaisa da mr president yace masa ya kula da yaran su xasu wuce Korea dashi da matarsa sai kuma salman..bash ya amsa masa ckn girmamawa.shuairat ce ta shiga dakin umaima tana kwance a gado tana chatin nan ta tashi xaune
“Mom sultan anguwa zaki ne irin wannan kwalliya haka tamkar mai shirin xuwa dinner “
Murmushi shuairat tayi tace
“Zamu wuce Korea shine naxo miki sallama”
“Aw…mijin nake fushi yake damu koh..babu damuwa Allah ya tsare hanya “
“Uhmm..rabu dashi xamuyi maganar insha Allah yayana xaki aura”
Ta tabe baki tace
“Hmmm..nidai na karaya, cos ban taba ganin dad yayi fushi irin haka bah..ko meyasa oho”
“Don’t worry I’ll handle him..bari muje Korea xamu daidaita lamarin”
“Allah yasa”
“Ameen…insha Allah xamuyi nasara ki kwantar da hankalinki ki tayamu da adua”
“OK tnx..n safe trip”
“Tank u..ki kula da kanki da kuma sultan n waleed”
“Ok..I’ll “
Daga nan Suka rungume juna se kuma shuairat ta juya ta tafi.
Airport yaran Suka musu rakiya amma banda umaima daga can Suka hau jirgin xuwa Seoul city of Korea bash ya juya ya koma gida tare da waleed da sultan.
Da yamma Suka shirya ckn kananan kaya gwanin kyau wani filin shakatawa Suka je ..waleed da sultan na ckn cable car suna viewing wani mountain mai kyawun gaske umaima da bash kuma suna xaune a karkashin wata bishiya bash ya juya yana kallonta se murmusawa yake umaima tace
“Uncle bash kallon ya isa haka mana”
“Ina ruwanki.. Ke nake kallo?..mutum da matarsa”
“Ummm…Allah yasa”
“Kefa na lura Ke matsoraciya ce…I told u not to worry Amma kin kasa kwantar da hankalinki”
Umaima ta marairaice tace
“Allah uncle bash bana son rabuwa da kai”
“Mmm…shine baki taba cemin I Lov u bah”
ta sunkuyar da kai tana wasa da yatsun ta yayi murmushi yace
“Ba ga irinta nan bah..shiyasa shukrah take burgeni cos bata jin kunyata ko kadan”
Jin ya ambaci shukrah umaima ta hada rai se ynxu ta tuna cewa yana da wata a gida Ashe ba ita kadai bah..wani kishine ya turnuke ta , bash yana sane yayi maganar yana son ganin ko xataji haushi ya cigaba da cewa
“Kinga!.. Shawara xan baki ki daure ki rage wannan kunyan if not mijin nan naki na Lagos baxai…
Bata bari ya karasa ba ta jefeshi da wayar hannunta yana dariya nan ta tashi wai tayi fushi ta juya tana tafiya ckn axama ya dauki wayoyinsu yabi bayanta
“Haba umaima daga baki shawara kuma se ya xama fada”
Tsaki taja tare da cigaba da tafiyan da take ya Dora hannunsa a kafadarta tayi saurin ture hannun yasake mayarwa ta ture haka Suka cigaba da abu guda..yace
“Smile mana amaryar mutanen lag ..smile plss..”
Ta juya tana shirin kuka yace
“Ok sory sory…matar…mutanen lag “
A zatonta xai ce matar bash ne..nan kuwa tayo kansa da gudu yabar wajen tana binsa Suka fara guje2* gwanin shaawa wasu yan chinese suna daukarsu hotuna sai da umaima ta gaji ta fada kan wasu carpet grass mai kyau ..tana maida numfashi bash yaxo ya xauna a gefenta ta koma gefe ta kwanta fuskarta na kallon sama a hnkli take sauke numfashi.. Ya mirgino ya koma kusa da ita ya kura mata ido idanunta na kallon yanayin gajimaren dake sararin samaniya tana murmushi wani nishadi take ji bash kuwa ya shagala da kallonta se faman lumshe ido take dakyar ya iya furta mata
“I Lov u my bby gal…I want to spend d rest of my life wit u”
“I Lov u too”
Ckn mamaki ya juya Suka hada ido ta sakar masa wani kayataccen murmushi tace