NI DA SHUGABANKASA

” who knws ma ko ya kira wasu journals olredy”
” c’mon yaya I said sorry naa”
” I knw ! Ni ba wai ina blaming naki ne, kawai ina ganin munyi loosing opportunity ne”
” kada ka damu insha Allah zasu bamu second chance” a haka Suka cigaba da tattaunawa.
Sun shigo dakin ana ta binsu da ido saboda kowa yaji cewa shugabankasa na son ganawa da su, mutane suna ta gulma ana nunasu shuairat cewa ga yan jf din da yake son ganawa da su ko meye dalili oho!
Wani bodyguard ne shuairat ta masa magana tayi mishi bayanin komai nan yace mata yana xuwa
Bayan kankanin lokaci ya fito ya kira shuairat ya bata ixinin shiga , ta kira Mahmud bayan an duba I.dcard nasu sannan an duba jaka da komi nasu aka basu ixinin shiga.
Bodyguard din yana gaba suna biye dashi a baya wata Ya’r tafiya sukayi ko ina securities ne suke zarya kai tsarin ginin yayi , wata kofa Suka bi sannan ya sada su da wani ofishi kamar falo mai dankareren kyau wani matashi ne yana xaune ya dukufa se faman rubuce rubuce yake ga kuma securities nan birjik , sun sake shiga wani ofishi kafin Suka iso inda mr President yake ganawa da baki.
Dankareren daki ne kamar conference room ga kujeru masu kyau, kai a tsaya baiyana kyaun wajen ma bata lokaci ne, yana zaune a kan kujera hannunsa rike da jaridar daily trust yasha fararen manyan kaya masu uban kyau da tsada idanunsaa sanye da farin gilashi nan shuairat ta kafa shi da ido tana kallonsa guy din ya hadu????( Allah yasa dai Meenat bata fole ba)
Hannu ya daga nan da nan bodyguards din duk sun fita se yaya bash kadai ya rage yana tsaye a gefen mr President ya wani sunne kai tamkar ma bai taba ganin shuairat ba.
Shuairat ta lura cewa idan zasu yini a wajen mr President baxai taba cewa ko uffan bah, sabanin Mahmud da yake rawar dari sabagen kwarjinin mr President????????akyar ta daure tace
” sir! We ar here 4d interview”
Se da ya kai minti 3 sannan yace
” I knw”
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGAN KASA????
11
By Reefat yahya
“Sir!
Ta furta a hnkli ya daga kansa ya kai dubansa gareta a yayinda Suka hada ido tayi saurin sunkuyar da kai tana kallon kasa .
Ya fara magana ckn harshen turanci
” ke wace irin yarinya ce wacce bata San aikinta bah? Tun dazu na kiraku baki zo ba, dama haka kika saba yi a wajen aiki?
” sorry sir! Ta fada a hnkli tmkar Mara gaskiya.
” irin kune Baku xuwa aiki idan anzo ba a biya salary ba kuma xaku fara korafi”
” sorry mr President sir!
Ya sake kallonta daga sama har kasa ya maida hnklinsa kan jarida.Mahmud ne ya daure yace
” sory mr President idan Allah ya yarda hakan baxe sake faruwa xamu kiyaye”
Ya share 5mins sannan ya duba hadadden agogon dake makale a hannunsa yace
” well! Na Baku minti 10 “
Shuairat da Mahmud Suka kalli juna tare da xare ido cos sun San cewa 10minz yayi kadan Amma ya Suka iya.
Shuairat ta fara magana
” mr President sir! We will like to know abt u”
” am Suleiman Mohammed d acting president of federal republic of Nigeria, am from Adamawa state.
Ya cigaba da duba jaridarsa shuairat tayi Jimm…toh shikenan abunda xai Iya gaya musu kenan? Anyways
Ta sake cewa
” sir! Munji labarin cewa zaka fito Dan takarar shugabankasa nan….
” no! Bani da burin haka kuma yanxu ma ba da son raayi na ne na zama acting president ba, bana bukatar mulki ko wani shugabanci”
Ya katse shuairat tun bata gama fadar abunda tayi niyan cewa ba.
” mr President shin xamu Iya jin ko yaranka nawa “
Ya daga kai yana kallonta sannan yace
” ina da yara biyu mace da namiji”
” wane lokaci ne Wanda baxaka taba mantawa dashi ba a tsahon rayuwarka, na farincki ko bakin ciki
Tsitt dakin yayi babu Wanda yayi magana mr President ya ajiye jaridar hannunsa tare da mikewa yace
” mintuna 10 da na Baku ya kare u can leave pls ina da abun yi”
Shuairat ta gama rubuce rubucenta sannan ta juya tace
” mungode da lokacin da ka bamu , but mr President wane irin Abu yaranka suka fi so kuma….
” leave now!
Ya fada da karfi har shuairat ta tsorata nan ta tattara takardunta tana rawar jiki bayan Mahmud kuma ya dauko camerarsa sukayi waje yaya bash ya kulle kofa sannan ya dauko ruwan sanyi ya mikawa mr President Wanda take yaji wani ciwon kai na damunsa.
A waje Suka tsaya ta gama har hada takardun Mahmud ya kalleta yace
” kinyi kokari sis Amma kema meyasa zaki yi tambaya akan personal lyf dinsa”
” babu wani personal life kawai de baya son ya tuna wani Abu ne da yake ci masa tuwo a kwarya”
” wane irin abune haka” murmushi tayi tace
” mu tafi kawai kada ka damu xakaji komi”
Nan Suka wuce anata kallonsu suna jin dadin samun nasara yau de sun huta da balain mr Muawiya.
Mota Suka shiga direct office nasu yayi parking Suka jera har ciki, ba karamin dadi mr Muawiya yaji ba duk da cewa sun sanar dashi mr President be basu time sosai ba nan Suka fara tataunawa akan yanda xasuyi publishing don samun cigaba a kamfanin nasu shuairat kuwa tayi alkawarin kara musu wasu bayanai daga ckn tarihin rayuwar mr President Wanda ta sani game dashi.
Bayan sunyi sallama da kowa akan gobe zasu fara aikin nan Mahmud ya sauketa a gida sannan ya wuce nashi gidan.
Lov u mah fanz drop yah comments????????????????
Dr Reefat Lov
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
12
By Reefat yahya
Da misalin karfe 10 na safe sun hallara a office dinsu nan Suka fara editing na interview da sukayi da mr President, shuairat ta kara basu wasu information da basu sani bah nan Suka tura xuwa website nasu da blogs da Facebook da sauran social media bayan sun buga shi a magazine nasu.
Ckn kankanin lokaci Suka fara samun likes da comments ko ta ina , farin ciki a gun mr Muawiya baa misalta shi ckn jin dadi ya musu ordering na snacks da drinks suna celebrating din samun nasara.
Mr President yana xaune a dakin hutawarsa shi kadai bayan ya sallami masu tsaronsa suna daga waje a bakin kofa , yana son kasancewa shi kadai yana bukatar Hutu ya kurawa hotor wata mata ido babu ko keftawa kalaman shuairat ne ke yawo a kwakwalwarsa
” wane lokaci ne bazaka taba mantawa dashi a rayuwarka, na farin ciki ko bakin ciki”
Ya fashe da kuka tamkar karamin yaro ya rungumi hoton a kirjinsa bai San cewa yana son matar tasa ba sai da ya rasata
Yana tuna irin xaman da sukayi a farkon ranakun aurensu , baya nuna mata kulawa kawai biyayyane yasa ya amince ya aurota. Ya tuna kalamanta na cewa ” yaya Suleiman kayi hakuri nasan an hadamu auren nan ba don son raayinka ba, amma duk da hakan bai hanaka xama dani bah baka taba wulakantani ba, shiyasa nake maka adua Allah ya baka wacce zaka so itama ta so ka Ku xauna har abada”
Wiwi ya cigaba da kuka tabbas yayi rashi saboda zainab macece mai hnkli da hakuri tana da kawaici sosai.
Ya tuna ranar da zata tafi lokacin da ya ta sameshi a falonsa zata masa sallama ta so suje airport tare Amma ya nuna mata yana da aiyuka a gabansa , ckn sanyin jiki ta fara magana
” Dadyn umaima ga amanar ya’ya na ka kular min dasu kada ka bari wani ya cutar dasu , kai kuma ina maka fatan alheri kuma Allah ya baka mace ta gari wacce xata rikeka tsakani da Allah”
“Haba zainab don zakiyi tafiya shine kike irin wadannan maganganun? Ya bata amsa ckn sakin fuska
” no ina nufin ka kula dasu kafin na dawo daga tafiyar da zanyi, batun aure kuma nasan ni baka sona shiyasa nake maka aduan Allah ya baka wacce zaka so”
Murmushi yayi sannan yace
” kedai yau kuma kishin ne ya motsa” ya rakata a bakin mota sukayi sallama tana daga masa hannu har driver ya ja motar Suka wuce airport daga nan kawai sai labarin mutuwarta ya riske shi.kuka sosai ya cigaba da yi tabbas shuairat ta tabo inda yake masa ciwo mutuwar ta dawo masa sabuwa
Ya Dade baiyi kuka irin na ranar bah.
Kalaman shuairat ya sake tunawa a karo na biyu ” mr President me yaranka Suka fi so a rayuwarsu?
Ya salam! Anya ya rike amanar da mamansu ta bar masa kuwa?
Innalillahi wen last ya zauna dasu har yasan matsalarsu, baisan me suke ci ba bare me suke sha kwata-kwata bashi da lokacin zama dasu..lallai bai kyauta musu ba ga rashin uwa ga kuma rashin uba.
Ckn zafin nama ya tashi tsaye kofa ya nufa yana kai hannu aka bude masa duk da kansa na kallon kasa amma hakan be hana bash gane cewa wani Abu na damun uban gidan nasa amma ba halin tambaya.bangaren yaran ya nufa bodyguards Suka Mara masa baya ya iso dab bakin kofa ya daga musu hannu nan Suka tsaya shi kuma ya karasa ciki suna mamakin changin da mai gidan nasu yayi ckn kankanin lokaci.