NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

3montz leta shuairat ta sauka lfy ta haifi ya’ mace kyakkyawa aka rada mata fateema( sunan mama) suna kiranta umaisa, daddy momsi baba mama umaima bash shukrah tare da ya’yansu Suka shiga jirgi xuwa Delhi bayan suna sun kara 2weeks sannan Suka dawo Nigeria. Umaisa Nada shekara daya da watanni 10 shuairat ta sake haihuwa wannan karon namiji ta Haifa aka rada masa bello suna kiransa saleem, a wannan lokacin ta kammala masters dinta tace karatun ya isheta haka Suka dugunxuma xuwa Nigeria tare kyawawan ya’yansu.
Yaran mr president 5 umaima sultan salman umaisa saleem.yana ji dasu tamkar ya hadiyesu amma yafi ji da salman da umaisa musamman ma umaisa yarinyar ta hadu sosai kamar ya’yan larabawa , umaima kuma ya’yanta 6 maza 3 mata 3 ..Ummi Abbas Ahmad feena Azeez shukrah. Suna xaune lfy kalau gwanin shaawa, shuairat ta kara kyau tayi maintaing na jikinta batayi kiba har can bah amma ta cika tayi kyau sosai an xama manyan mata naira ta xauna musu masha Allah.
Suna xaune a makeken falonsu ga yan jaridar tambari magazine sun xagayesu ana musu interview tare da daukansu hotuna saboda mr president ya tsaya Dan takarar shugabankasa kuma ana sa ran xaiyi nasara ga nan yaransu a gefe suma ana daukarsu hotuna wani Dan jarida ne ya matso kusa yace wane heading xaa saka a fuskar magazine din tarihin rayuwarku” shuairat tayi carab! Tace ni da shugabankasa murmushi mr president yayi nan ya fara tuna ranar da Suka fara haduwa..ikon Allah kenan.
ALHAMDULILLH….
anan xan dakata da wannan littafin nawa as usual bana wuce 100pages a novels dina???????? saura kuce am laxy ehen….

Nagode wa Allah subhanahu wataala da ya bani ikon kammala wannan littafin ckn rai da lfy…godiya gareku masoyana da kuke bani karfin guiwa da kuma shawarwari Nagode da kulawarku Lov u all…masu turamin sako da masu kirana ina godiya gareku Allah yabar mu tare..
gaisuwa gareku
Anty baby ( ummu Suleiman shuaib yan awaki)
Hadiza Salish Sharif
Abdulazeez sani
Shehu usman Mohd
Maryam k/mashi
Adda benah
Kheeleesat haiydar
Ummi Aisha
Batul Mamman
Maman shakur
Da sauran writers…
blood is thicker dan water…sis Reedat (Mmn haisam)
Sis teemah (Mmn afra)
N mie…(Mmn haneef)

jinjina gareku (grps)
Matan gidan gyara
Nisa’ul jannah
Professional writers
Duniyar novels
Manshat novels
FGGC yola class of 2012…
N to all fans of nida shugabankasa Lov u all

maryam jika my PA???????????? jinjina gareki tare da kaneem dost na gode da taimakon da kuke min????
nanasticaly Nah ban manta dake bah..tare da xeetah n teemah lov
Allah yasa mu dace…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59

Leave a Reply

Back to top button