NI DA SHUGABANKASA

“Ok fine! Amma kinsan kin jawo wa kanki magana koh?
“How?ta tambaya tana kallonsa
“Yes of course, kinsan halinku na reporters dole zasu zargi wani abu musamman idan kikayi laakari da yanayin da aka tarar daku a ciki n kuma yana share miki hawaye a gaban idon jamaa.”
Shiru suka yi kowannensu da tunanin da yake yi.tabbas itama tayi mamakin ganin mr President yana share mata hawaye, kodai ya tuna da matarsa ne?
Hmmmm….muje xuwa
Drop yah comments
~dr reefat~ 4u lov u all
????????????????????????????????
[2/21, 2:29 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
15
By Reefat yahya
Duk kofofin yada labarai sun hallara a gidan shugabankasa don jin Karin bayani game da labarin hotunan da aka kai musu na mr President tare da matashiyar budurwa kyakkyawa wacce basu San komi game da ita ba.mr president yana xaune a ofishinsa shi da bash ya rike kansa yana tunanin amsar da ze basu game da wannan alamarin, bash ne ya katse masa tunani da cewa
” mr President me zaa gaya musu? Mutanen nan fa sun hanamu sakewa wai dole se sun gana da kai”
Shiru mr President yayi ya rasa me zai gaya masa can ya nitsa yace
” I rily don’t know basheer “
” ok sir! Zanje in musu magana ina zuwa”
Ya fito ya tarar da yan jarida daban daban yace musu
” kuyi hakuri mr President yana da aiyuka dayawa a gabansa Ku dawo gobe”
Nan ya juya ya tafi ya barsu suna ta guna gunai ya koma ofishin mr President.
Yana nan xaune inda ya barshi kansa na kallon kasa yayi nisa ckn tunani, wayarsa ya hau ruri bash ya daga yace
” mr President senator Sadik ne akan waya”
Ya karbi wayan ya amsa daga dayan bangare senator yace
” mr President meyake faruwa ina jin wasu irin labarun da ban gane Kansu ba”
Ya sunkuyar da kai tare da kulle idonsa yana jin wani iri ya rasa amsar da zai bayar kawai ya kashe wayar.bash ya juya yana kallonsa ya rasa me yake damun mr President ne?
” are u ok sir?
” am fine basheer tank u”
Daga nan ya mike yace
” zan koma ckn gida ina bukatar Hutu”
Bash ya bi bayansa Suka fita bodyguards Suka Mara masa baya ya koma ckn gida dakinsa ya shige a yayinda bodyguards din Suka tsaya a bakin kofa , ya kwanta a saman gadonsa ko takalma bai cire bah ya shiga duniyar tunani shin ina Aisha bello ( shuairat ) ta samo asalin tarihin rayuwarsa?
Meyasa ya share mata hawaye?
Amsoshin da ya kasa samu kenan. An turo kofar dakinsa da karfi babu ko sallama ya juya don ganin mai shigowar umaima ce fuskarta a murtuke ckn bacin rai ta nuna masa iPad nata ckn mamaki mr President yaga hotonsa da shuairat yana share mata hawaye…
” wacece ita?
Umaima ta tambaya tana bin baban nata da ido, ya rasa me zai gaya mata ?
[2/21, 2:37 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
16
By Reefat yahya
Umaima ta fashe da wani irin kuka me ban tausayi ta fara magana tana cewa
” dad wato dama sabida yarinyar nan ne yasa ka daina kulamu?
” no…umaima pls ….
“Pls wat dad! Me zaka fada? Wannan shine amanar da mom ta bar maka kenan? Hw many years da rasuwarta har ka fara son wata?
“Pls umaima let me explain “
“Explain wat dad! Baka da abunda xaka gaya min….fuuu ta juya ta bar masa dakin ya rintse ido yana jin wani irin radadi..
Meyasa abubuwa suke faruwa dashi? Ya Allah
Ya xeyi yayi convincing din umaima? Yana ckn tunani aka kwankwasa kofa bash ne ya shigo ya sanar dashi cewa lallai akwai taron gaggawa ana nemansa ynxu ynxu .dole ya tashi ya watsa ruwa yayi sabon shiri sannan Suka fita don xuwa meeting.
Shuairat CE a office nasu ta zauna ta kurawa hoton da ta gani a internet ido, hoton mr President ya sa handkerchief yana goge mata fuska wani haushi da kunya ne ya lullubeta wato shiyasa yau tunda ta shigo ake binta da ido.ynxu shikenan duk duniya anga wannan hoton?
“No!!! “
Ta fada da karfi Sarah CE ta kura mata ido tace “lafiya shuairat?
“Ba komai “
“Ok oga na son ganin ki”
A hnxarce ta tashi ta shiga ofishin mr Muawiya yana zaune tare da Mahmud yana ganinta ya fara murmusawa , bayan ta xauna ya fara magana
” Aisha n Mahmud ina jin dadin aiki daku sosai, so yau ma ina son zan turaku meeting din da Senate Suka kira ina son samun labarin komai dangane da kiran gaggawa da aka wa mr President”
Dum..dum! Gaban shuairat ya fadi ita da mr President again?
“Shuairat dama kina da alaka da mr President ne? Muryar mr Muawiya ne ya katse mata tunani..
“Emm …emm no! Ni ban sanshi bah”
” Aisha kada ki boyemin komai, hotunanku ake yadawa a koina kuma idan ban manta ba ke kika bamu takaitaccen tarihin rayuwarsa kuma idan nayi laakari da cewa jahar Ku daya dukkanku yan Adamawa ne sai naga kamar kuna da wata alaka mai karfi a tsakaninku”
Gumi ne ya fara keto mata tabbas ta daure kanta da labarin mr President da ta bayar
“Tashi Ku tafi”mr Muawiya ya sake mata magana sannan ta tashi Suka fita ita da Mahmud.
A ckn mota ma babu Wanda yace uffan tsakaninsu shi Mahmud haushinta yake ji sabida ya fada sonta kwatsam se ya ga hoton ta da mr President ynxu ya xaiyi idan mr President ne yake nemanta?
Shuairat kuwa tana tunanin haduwarta da mr President da kuma yan jarida Allah ne kadai yasan tambayoyin da zasu jera mata.
Shin xata amsa tambayoyin ne ko aa? Da ire iren tunanin har Suka kai inda ake meeting din, jamaa a cike makil a harabar wajen ga manya manyan yan jarida ga maaikatan gidajen rediyo da na telbijin da dai sauransu ai kuwa shuairat na fita aka fara nuna ta ana gulma wasu har daukanta hoto suke yi ta gane sarai ana nunata alamar gulmar ta akeyi don haka ckn dabara ta bar wajen ba tare da ta sanarda Mahmud bah.ckn building ta shiga tana dube dube tamkar me Neman wani Abu taxo dab wani lungu xata sa kanta carab aka rike hannunta juyawar da xatayi Suka hada ido da mr President????????????
“Mr pre….
“Shhhhhh! Bai bari ta karasa ya toshe bakinta tare da Jan hannunta da karfi Suka koma da baya…
Hmmmmmmm..
Ku biyoni
~reefat~ Lov u my fans????????
[2/21, 2:37 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
17
By Reefat yahya
Sun kurawa juna ido babu ko kiftawa bugun xuciyar shuairat se karuwa yake kasa kasa suka jiyo muryan yan jaridan na tattaunawa dangane da maganan mr President da shuairat daya daga cknsu yace
” dole ya fito ya fadawa duniya me hadinsa da yarinyar domin jamaa sun damemu da sakwanni”
Dayan yace
“Idan bai fito fili ya gaya mana bah tabbas xaa xargeshi da zargi mafi muni kuma hakan xeyi affecting na gwamnatin sa ko ince kujerarsa”
Shuairat ta kurawa mr President ido ynxu ne ta gane dalilin boyeta da yayi da xata hadu da wadannan yan jarida kuma dole su jera mata tambayoyi.
Ynxu me mafita?
Bayan wani Dan lokaci yan jaridan su wuce nan mr President ya sake mata hannu ba tare da yace mata ko uffan bah ya juya da niyyar tafiya tayi saurin cewa
” mr President sir! Me xakayi dangane da wannnan matsalar ?
“Ba damuwar ki bane”
” damuwata CE mr President”
Ya juya a fusace ya hadata da bango sun kurawa juna ido ya fara magana a hnkli
“Who d hell u tink u are da zaki dinga shiga affairs dina?
“Am nobody! Ta bashi amsa kai tsaye
“Mind ur own business den, ki fita sabgata “
Wal wal hasken camera CE ya haska su gaba daya Suka juya wasu yan jarida ne su biyu suna daukansu hoto ….
“Oh no! Mr President ya furta tare da sake Jan hannun shuairat Suka shiga ta wata kofar da be San ina xasu je bah.duk inda ya leka akwai jamaa ya rasa ya xaiyi nan ya sake mata hannu yana maida numfashi yace