NI DA SHUGABANKASA

“Look Ayshah! Ki nemi hnyar da xaki bi ki fita ba tare da kin saurari kofofin yada labarai dinnan kinji? Xan nemeki gobe plss “
Ya fada ckn rashin kuxari , bash ne ya karaso yana faman haki da alama ya gaji dayawa
“Mr president Wia have u bin tun dazu ina Neman …bai karasa ba saboda ganin shuairat da yayi a gefe don da farko bai ganta ba mamaki ne zalla a fuskarsa yana binta da wani irin kallon tuhuma.
Mr President ne yayi gyaran murya ckn tsarguwa yace
“Ehmm …bash pls help her n c her out”
Yana gama fadin haka ya juya ya kama hanyar xuwa dakin taron nasu.
Sun kai minti 5 babu Wanda yayi magana
“Wat is going on here little sis” yana mata kallon tuhuma
“Uhmmm…is just…
“Wait baby! Don’t tell me dat abunda jamaa ke fada da gaske ne”
ta daga kanta Suka hada ido
” wat do u min?
“Wat Eva dai ,yau ne karo na biyu pls baby kada ya cika uku mind ur way he is not ur type”
“Me kake nufi yaya?
Bai CE mata komi ba ya fara tafiya ta juya tabi bayansa suna tfy suna labewa dakyar ta samu ta fito ta shiga ckn jamaa ba tare da an gane ta bah.Mahmud ta hango yana nan inda ta barshi
“Mahmud!
“Allah na shuairat ina kika shiga inata nemanki”
Hannu ya mikawa bash Suka gaisa bash yace ” ka kula da ita pls”
Daga nan bash ya koma ciki su kuwa Suka wuce mota.a kan hanyarsu ta komawa kowanne yayi shiru da tunani fal a zukatansu
“Shuairat soyayya kukeyi da mr President? Ya jefa mata tambayar da bata San amsar da xata bayar bah
“Ki ban amsa pls”
“Ba abunda ya hadamu Mahmud”
“Hmmm…gara ki fito fili ki bayyanawa jamaa akan batun soyayyarku if not darajarsa da taki zasu xube”
“Kamar yaya darajarmu xata xube?
“Of course! Yau ankira shi meeting baice komi bah dangane da maganar, ynxu mutane sun fara cewa idan har baiyi magana ba dat mins ke farkarsa CE”
“Waat? Farka? Innalillahi wato abinda yaya bash yake nufi kenan da yace mata kada ta bari ya cika uku?
“Shuairat gaskiya xan gaya miki maganan ya girma fiye da ynda kike sammani domin ance zaa Iya sauke mr President akan kujerarsa idan har an tabbatar da zargin da ake yi da gaske ne, don haka gara ki fito ki dayawa duniya gaskiyar alamarin”
“Me kake nufi da gaskiyar alamari Mahmud? Kasan ni ba mazinaciya bace”
“Nasani but jamaan gari fah? Kiyi tunani akai shuairat”
Ya sauketa a gida yayi tafiyarsa ckn bacin rai, shuairat kuwa tunanin maganganun Mahmud take tana Neman mafita.
Hmmmmmm……akwai ~work~
Muje xuwa
Taku a kullum Reefat????????????
[2/21, 2:37 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
18
By Reefat yahya
Mr President ya koma gida a gajiye yake likis ga ciwon kai sabida hayaniyar da sukayi da jamaa a meeting nasu ya cire babbar rigarsa ya xauna a kan gado ya buga wani uban tagumi.
Umaima CE ta shigo tare da sallama ckn sanyin jiki ta xauna kusa da mahaifin nata ta sunkuyar da kai hawaye ne ya fara sauka
“Dad don Allah ka rabu da yarinyar nan kana sauke girma da darjarka too much”
Ta nuna masa sababbin hotunan da aka tura yau , kunya ne ya kama shi don ganin yanayin hotunan sun kurawa juna ido shi da shuairat umaima CE ta katse masa tunani
“Dad pls promise me”
“Don’t worry my baby babu abunda yake tsakaninmu kinji? Ki kwantar da hankalinki hakan bazata sake faruwa bah”
“Promise?
“Yes promise” wani murmushn dadi tayi daga nan Suka fara hira sannan ta koma bangarenta ckn wani irin farin ciki.
A hanya Suka hadu da bash yana waya bai lura da ita ba sauran kadan suyi karo ta ja gefe ta bashi hanya ya juya kenan Suka hada ido ya kashe wayar ya sunkuyar da kai alamar girmamawa
Murmushi ta sakar masa tace
“Dama ina son magana da kai”
Mamaki ne a fuskarsa sabida yasanta da shegen girman kai ta gane hakan tace
“Kana mamaki koh? Don’t wory wasu yan tMbayoyi ne zan maka”
Nan Suka zauna bayan ta bashi ixinin xama a harabar gidan ne akan wasu kujeru kyawawa.
“Na dade ina ganinka tare da mahaifina kuma nasan kai kana daya daga ckn mutanen da Suka fi kusa da mahaifina, don haka nake son sanin wani Abu dangane dashi da wannan yarinyar”
“Ranki ya dade ni bansan komi game da maganar ba , kawai nasan babu soyayya a tsakaninsu kuma babu wata alaka mai karfi a tsakaninsu”
“Toh kana nufin mahaifina yana bin matan banxa kenan?
“Subhanallah! Ya daga idonsa Suka fada ckn nata
“Yes! Idan babu soyayya ko wata alaka a tsakaninsu toh me hadinsu?
Ran bash ya baci sosai yace
“Ita wannan yarinyar ba karuwa bace”
“Who knows” umaima ta fada ckn kwanciyar hnkli idanun bash sun canza xuwa ja yace
“Kina xargin mahaifinki da aikata xina?
“Ya zanyi? Duk laifinsa ne shi ya jawowa kansa ana ta zaginsa a gari”nan ta fashe da kuka me ban tausayi tabbas abun akwai daure kai ynxu haka ake zargin Ya’r uwarsa? Kai baxai yiwu bah dole ya dau mataki.
A hnkli ya fara rarrashin umaima tmkar yace ta kara, bash dama yana da tausayi nan ya fara bata baki bayan ya cire handkerchief ya mika mata ta karba a hnkli tana share hawayen se kuma ta tuna hoton dad nata yana sharewa wata hawaye nan ta sake fashewa da sabon kuka.
Bash yayi shiru yana kallonta ya rasa me zai gaya mata
“Sorry pls is ok ki daina kuka ni na tsani ganin hawayen mace pls”
ta share hawayrn a hnkli ta daga kanta tana kallonsa shi ita yake kallo
“Tnk u”
“U ar welcom”
Ya fada yana murmushi sunyi shiru can ta tashi tace
“Zan koma ciki but pls ina bukatar num wayarka”
Babu gardama ya rubuta mata tana murmushi ta daga masa hannu sannan ta koma ckn gida shi kuwa yana mamakin chanjin halin nata.
Bash ya koma gida ya sami labarin cewa baba na nemansa a chan mubi saboda sa ranan aurensa don haka ya nemi ixini daga wajen aikinsa.
Shuairat tana kwance a falo tayi nisa ckn tunani wayarta ya hau ruri shukrah CE
“Kawata ya akayi”
“Uhmm…gani nan dai
“Baba yaxo Neman aure fah…
“Auren wa? Shuairat ta fada tana dariya
“Munafuka dama nasan kin San xe xo amma baki taba gaya min bah”
“Ya ake ciki “
“Oho! Nima bansani bah
“Gulma koh! Ana so ana kaiwa kasuwa kinsan yaya na mai tsada ne yarinya
“Kya ji dashi munafuka
“Ehh din, nasan ana son yaya na dai ana wani nokewa xamu gani ai”
Haka Suka cigaba da hira har na tsawon wani lokaci.
Bash yana kwance a falonsa ya kurawa wayarsa ido lambar shukrah CE kullum yana son kiranta Amma ya kasa, ga kwanakin se matsowa yake amma har yau be taba kiranta bah yau dai yayi ta maza ya danna kira yayi ringing har ya kusan katsewa sannan ta daga ckn wani irin murya mai dadin sauraro tayi sallama ya amsa se kuma yayi shiru
“Hello! Wa ke magana don Allah
“Yayanki ne
“Eyya..wanne daga cki
“Yaya bash
Nan taji wani irin kunya ta rufe ido tmkar yana ganinta dakyar tace
” ina yini yaya
“Lfy ya kike ya gida”
“Lfy alhamdulillh ya su mama”
“Lfynsu lau”
Nan Suka sake yin shiru chan ya fara magana
” kiyi hkri ban taba kiranki ba wllhi aikine ya rikeni”
"Ba matsala Allah ya taimaka"
” ameen nagode” nan ma shiru Suka yi bayan minti5 tace
“Hello!
” ina jinki”
” kayi shiru
“Ehh..kema ai shirun kika yi Kiban labari toh
” ba komi fah
“Ke baki da surutu ba kamar kawarki bah
Haka Suka Dan taba hira sannan sukayi sallama bayan ya sanar da ita gobe xai kama hanya da yardan ubangiji.
????????????
……………muje xuwa
[2/21, 2:37 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
19
By Reefat yahya
Bayan bash ya nemi ixini a ofishin shugabankasa aka bashi kwana3 nan yabi jirgin 12 ya sauka a yola international airport daga nan ya shiga motar xuwa mubi.
Karfe 4:00pm ya sauka daga ckn adaidaita a kofar gidansu daga shi sai akwati, baba yana xaune yana lazimi bash ya shigo tare da sallama bayan sun gaisa yayi salla sannan ya watsa ruwa nan ya shaidawa baba zai je gun shukrah.