ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

9month daidai tahaifi danta namiji mai kama da Baban shi a clinic dinsu Dad, daga Dad har Aliyun dawowa sukai kaman yara sabida murna, kafin kace me asibitin yashiga da Yan uwa harda su Zayn da matanshi Ayshu da itama kedauke da karamin ciki, mantawa da duk wani kishi Aliyu yayi yakawomai Baby, Zayn yama baby addu’a.
3days tayi a asibiti aka sallameta suka wuce gida bayan 7days yaro yaci suna Hilal.

Rayuwa kenan, ance inhar akwai soyayya koyaya wanda kikeso yake zaki iya zama dashi, Aliyu baida matsala kodaya sai zafin kishi da fushi and Ummulkhairy learn to live dashi like that, and they cherish each other har karshen rayuwa.

END!!!!

This novel is one novel dana raba kan fans dina akai, wasu nayin Aliyu wasu nayin Zayn!!!!
I promise you next novel dina will be epic, team Zayn I will make it up to you all.

Kuskuren danayi cikin Wanan novel din Allah ya yafemin.

M shakur loves you and thanks for supporting me❤️

Love concur everythingZ❤️
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
8️⃣2️⃣

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Ahankali take bude idanuwanta jin zafi datakeji ajikinta, Aliyu tagani ya kankameta akan gadonta yana bacci dagashi sai singlet fari kal da gajeren wando ya lullube su da bargo, agogon bangon dakin ta kalla ganin karfe bakwai gently tazare jikinta daga nashi zata wuce bayi tajuyo takara kallonshi komawa gaban gadon tayi sanan ahankali taja bargo ta lullube shi sanan tajuya tawuce bayi, brush tayi tadauro alwala tazo tai salla tana idarwa takoma bayi tai wanka bataso ta tadashi hakan yasa tabude wardrobe tadebi kayan dazata saka sanan tafito afalo ta sanya jean da Riga na english wears ta gyara gashinta ta taje tai parking atsakiyan yana lilo tasaka dan kunne sanan tafeffesa turarukanta ta kwashi komi takoma dakin ta maida ta ijiye sanan tafito, kitchen tawuce tafara kokarin hada musu breakfast Wanan dataji jikinshi na zafi tasan zazzabi ne yakamashi tsabagen masifan fitinan dayayi jiya, smoothies ta hadamai na fruits tasaka a fridge sanan tashiga hada lafiyayyen girki, sinasir tayi da farfesu tana aikin ne komi daya faru jiya yana dawomata abin Ya bala’in damunta batasan wanda zata fadamawa ba batason koda wasa yan gidansu susan abinda yafaru, bamataso susan bakin mahaukacin kishin Ya Aliyu but at the same time bama tasan yanda zatayi ba all she knows is tanason mijinta so sosai ma bana wasa ba.
“Pickle!” Taji ankirata da karfi dayasa firgigit tafarka daga dogon tunanin data tafi daidai Aliyu ya matsar da ita daga gaban fas da sinasir wanda yake shine last one din datake toyawa yakone sosai.

Sauke pan din yayi daga wuta dasauri ya ijiye a sink sanan yajuyo yazo gabanta dasauri yakama hannunta yana dubawa kota kone cikeda damuwa yace “are you okay”? Kallon kwayan idanunshi tayi kafin ahankali ta karbe hannunta daga nashi tace “I am, thanks, ina kwana” tai maganan tana wucewa wajen warmer datake zuba sinasir din tasa marfin tarufe tadauka dasauri yazo gabanta hannunshi yasa ahankali ya karbe kulan yace “lemme help u” batacemai komiba tawuce wajen fridge tabude tadauki smoothie dinshi duk yana binta da kallo tawuceshi tafice daga kitchen din, ijiye smoothie tayi kan dinning batare daya kalleshi ba tanuna smoothie da hannu ahankali tace “I made smoothie for you it will help with temperature dakake running, nama sinasir da pepper soup, have your breakfast after kagama kaje hospital” yanda take maganan wani irin sanyi yaji jikinshi yayi banawasa ba, juyawa tayi dasauri zata wuce chak taji anrike mata hannu hakan yasa ta tsaya batare daya wuceba ta lumshe idanunta jin hawaye na zuwan mata, ahankali yasauke kulan sunasir din da hannu daya sanan yataho inda take tsaye jikinshi yay mugun sanyi ahankali yahada kirjinshi da bayanta Awani irin hankali ya rungumeta yana daura kanshi akan wuyanta sanan yadaura hannayenshi akan cikinta, lumshe idanu tasakeyi ahankali jin yanda jikinshi yay zafi kafin ahankali tabudesu, cikin wata Yar murya kaman nadan yaro ahankali yace “are you angry with me”? Shiru tayi batare datacemai komiba, murya chan kasa yace “ki hukunta ni Pickle but my heart can not take this silent treatment please” shiru tasakeyi batacemai kala ba.

Cikin wata kalan raunanniyan murya yace “I am sorry Baby, I am sorry about everything bazan karaba, please forgive me kinji Ummulkhair, forgive Aliyun ki” wani irin juyowa tayi takalleshi ido cikin idanu sanan takama hannayenshi duka biyun da bandeji kekai tanunamai su tace “did you say I should forgive you bayan kajima kanka ciwo haaaa”? Dan lunshe idanu yayi yabude su yadaura kan idanunta da all he sees is irin fushin datakeyi dashi, cikin fushi sosai tanuna kanta tace “Ya Aliyu is mee, mee Ummulkhairy ka, what made you think zan taba so wani sama da kai eh? Why will you think of that” sake lumshe idanu yayi sanan yabude su ahankali, cikin fushi sosai tace “I am human aren’t I? And I am bound to make mistakes and to feel pity, koba komi Ya Zayn is my brother idan naganshi injured I should attend to me, Ya Aliyu why will you be thinking so negative eh, why? Kanaso ka kashe kanka ne kana jima kanka ciwo u were bleeding so bad inda jinin ka yakare fa, kazaci I can leave without you ne?” Hawayen daya zubomata tashare dasauri sanan tasake kallonshi cikin idanu sosai tace “no I will not forgive u, just eat ur breakfast and leave for hospital” tai maganan tawuce fuuuuu sama yadade tsaye awajen yana binta da kallo yadade tsaye awajen sanan yadawo dinning ahankali wani babban tray yadauka ya ijiye sanan yazuba musu iya abincin dayasan zasu iya cinyewa yahada komi kan tray din sanan yadauka yawuce sama yana tafiya ahankali sabida kanshi kaman zai faZdi.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️️

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button