HASSANA DA HUSSAINA COMPLETE HAUSA NOVEL

HASSANA DA HUSSAINA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALLAH KASA MUNADA RABON SHIGA CIKIN ALJANNA MAD’AUKAKIYA ALFAAR ANNABI MUHAMMAD (S A W ).????????????????

AIKI ME FALALA????

MANZON ALLAH (S A W )YACE “IDANUWA BIYU WUTA BAZATA SHAFESU BA ,IDON DA YAYI KUKA DOMIN ALLAH (TSORAN ALLAH)DA IDON DA YA KWANA YANA TSARO DOMIN ALLAH

     ***Ta dad'e tana kuka kafin barci ya d'auketa kanta kwance a cinyoyinta .   Shima Hamma Sageer haka yasami kansa cikin zubda hawaye da k'uncin zuciya kafin ya rarrashi kansa yayi lamo cikin kujera kwance ,yunwa yakeji sosai amma yakasa cin komai a cikinsa ,sai misalin wajen 2:00am na dare sannan yaji yana buk'atar shiga toilet Dan yarage mararsa ,haka ya mik'e yana takawa a hankali hannunsa dafe da cikinsa yashiga bedroom d'in.

Yayi mamakin ganinta sosai a inda ya barta ,a zatonsa tuni ta kwanta tayi barci ,d’auke kansa yayi zai wuce sai kuma yaga rashin dacewar barinta a hakan musamman yasan wuyanta zai iya sagewa tunda tadad’e ahakan ,takowa yayi har zuwa gabanta ya sunkuyo kanta ….hannayensa duka yasa ya d’agota ya had’ata da jikinsa yanufi bed d’in ya shimfid’eta ,yana niyyar d’agowa yaji wani abu yarik’e masa gaban rigarsa a jikinta ,tilas ya sunkuya saman k’irjinta yana k’ok’arin cire abin sark’arta da ya rik’e masa riga, yadda numfashinta ke hawa da sauka yabawa k’irjinta damar d’agowa har abubuwanta na shafar kumatunsa ,yaji tsigar jikinsa ta mik’e har yana lumshe idanunsa ,yasa hannu yana cire rigarsa daga jikin k’arfen sark’ar yana taka tsantsan kar hannunsa yakai k’irjinta ,amma ina bai samu nasarar hakan ba saboda saida hannunsa yagogi k’irjinta ,cikin runtse idanu yasaki wata zazzafar ajiyar zuciya jin yadda jikinsa ya motsa sosai har yana k’ok’arin mik’ewa ,rabon da yaji hakan kuwa tun kafin rasuwar sweetyn sa …lokacin baya ko hira yakeyi da ita yakan sami kansa cikin tsananin sha’awa ,Dan wataran har b’aci jikinsa yakeyi inya koma gida sai ya gyara jikinsa .

Da sauri yaja bargo ya lillib’eta ya nufi toilet jin wata haniniya da jikinsa yakemasa ,da yayi fitsari saida ya runtse idanunsa wajen yin tsarki saboda yana kai hannu yaji yadda tazama wata k’atuwa kamar tafasa wando tafito ,a hankali ya lumshe idanu jikinsa na kerma yace “na rantse sai dai kigama fushinki ki kwanta domin bakida abincin ci ……”haka ya maida wandonsa k’ugunsa yana cije lips saboda wani zafin sha’awa dake tasomasa ,alwala ya d’aura sannan yafito daga toilet d’in yana tafiya a hankali bai dubi gun da take kwance ba ,ya shimfid’a darduma yatada sallar nafila ,haka yaita jerata saida yayi raka’a goma Sha biyu sannan ya tsahirta yayi addu’o’insa yamik’e tsaye yana wata irin mik’a duk gab’ob’insa jinsu yake sun k’age ,haka yadinga takawa yana layi yafice daga bedroom d’in yakoma kan kujerar sa da ya tashi ya kwanta ya hard’e k’afafuwansa saboda yadda jikinsa ke damunshi da zunguri ,runtse idanunsa yayi yana sauke ajiyar zuciya akai akai har yasamu barci yakuma d’aukeshi ……

    Da asuba shine yatasheta tayi sallah ,har tadinga mamakin ya akayi takoma gadon bata saniba ,kawai saita share aranta tanacewa k'ila ina magagin barci ne sanda nakoma .

Da misalin k’arfe 10:00am na safiyar ranar fitowarta daga wanka kenan d’aure da towel a saman k’irjinta Wanda tsawonsa ko rufe santala santalan cinyoyinta baiyi ba ,abinda yasa ta sake saboda tunda yayi wanka ya shirya yafice bata saka ran dawowarsa a lokacin ba ,ta d’auki mai me k’amshi tana shafawa ajikinta cikin rashin kuzari ,sannan tashafe jikinta da wani irin turare me tsananin k’amshi Wanda sakeenan Hamma Sulaiman ce tabatashi ,kamar da wasa kunnenta yafara jiyo mata muryarsa daga falo da alamun waya yakeyi kuma bada kowa ba saida Hamma Sulaiman ,aikuwa batasan sanda ta watsar da kayan dake hannunta da ta d’ebo zata sakaba ta zunduma da gudu tayi falon cikin second biyu sai gata gabansa tana zare idanu tana kallon yadda yake wayar cikin nutsuwa suna gaisawa da Hamma Sulaiman ……..

  D'ago shanyayyun idanuwansa yayi da suka kuma shanyewa saboda takurar da yasamu kansa ciki daga daren jiya zuwa yanzun ,yabita da kallo tun daga samanta har yadire zuwa k'afafunta ,wata irin bugawa k'irjinsa yayi tuni yanayinsa yafara canzawa duk yajishi wani iri ,ita kuma gabad'aya ma ta manta cewar babu kaya a jikinta daga ita sai towel ,yarfa hannuwa tafarayi fuskarta k'unshe da fara'ar da bai tab'a ganiba tace "ayya ,da Hamma Sulaiman kake yin waya .....!?don Allah kabani inji muryar D'an uwana mana kaji Hamma Sageer ...." Har tana durk'usawa gabansa jikinta narawa tana zumud'i .

Idanunsa akan k’irjinta ya D’an d’auke kansa ya had’iyi miyau ,sannan cikin kasalar jiki da ta zuciya yayi magana cikin wayar da yakeyi yace “Hamma Sulaiman gatanan bari inbata Ku gaisa ….” Kafin ma yamik’o mata wayar takai hannu tana k’ok’arin fizga daga hannunsa har kamar ta haye cinyoyinsa ,da sauri ya sakarmata yana jujjuya idanunsa da had’e k’afafuwansa saboda wani zillo da yaji jikinsa nayi masa.

  Tana karb'a ta kara a kunnenta cikin kyarmar murya tace "Hellow ,Hamma Sulaiman d'ina " cikin muryarsa ta kamala da tasanshi da ita ya amsa mata da "k'anwata amarya ya kike.....!?sai taji hawaye yazubo mata tafara kuka da shesshek'a tace" Hamma Sulaiman ina ummana da Babana da ya Abdurrahman kowa da kowa ....!?yanajin kukanta sai yaji mugun tausayinta ,sai yace mata "bawa Sageer d'in wayar minti biyu ina zuwa ...." Haka tamik'awa Hamma Sageer d'in wayarsa tana kuka tace "gashi yace inbaka " ya karb'a yana kallon yadda hawayenta yake sintiri akan fuskarta sai ya lumshe idanu karo na farko da yaji bayason ganin hawayenta kodan kar Hamma Sulaiman yaga ya kasa rik'emasa amanarsa ,yana d'ora wayar a kunnensa sai Hamma Sulaiman yace"Sageer karka manta da alk'awari na ,ka rarrashi matarka ,kuma karka fad'a mata cewar tare da Mamma zamuzo jibin ,inason nayi surprise d'inta ne "yana fad'in haka ya katse wayar .

Ganin ya sauke wayar sai takuma fashewa da kuka saboda taso yin magana da Hamma Sulaiman ,ya tsuramata ido fuskarsa ad’aure yace ” mik’e tsaye …”ganin yadda yasha kunu yasata mik’ewa tana shesshek’ar kuka ,yabita da kallo sannan yakuma cewa “matso nan ” tad’an matso gabansa jikinta na rawa tamkar towel d’in ta zai kwance ,shammatarta yayi yafizgo ta kan cinyarsa har towel d’in jikinta na sub’ucewa zuwa k’asan cikinta ,wani irin bugu k’irjinta yayi ta zaro idanu jikinta babu inda baya rawa da makerkyata hawaye kuwa kamar ank’ara ingizosu ,shikuwa k’irjinta yabi da kallo ganin abubuwanta sunyi cirko cirko madaidaita dasu sai shining sukeyi da walwali ,nan da nan yaji hankalinsa nason tashi yakuma jawota kan cinyarsa sosai yana kwantar da ita a k’irjinsa shikuma yana zamewa ,mutsu mutsu tafarayi tanason k’watar kanta amma takasa ,cikin wata irin murya yace “keh kitsaya ,aiki aka bani akanki shiyasa zan aiwatar Dan haka kinutsu na aiwatar da umarnin Hamma Sulaiman ….yace nefa na rarrasheki na sharemiki hawayenki …” Ya d’ago yana kallon fuskarta da idanuwansa da suka fara sauya kala ,a hankali yabusa mata iskar bakinsa akan idanunta ,tayi wata kalar ajiyar zuciya k’wak’walwarta na hautsinewa ,a hankali yafurta cewa “cloth your eyes ….” Cikin wani irin salo tayi luuuuuu da idonta tana lumshesu har tarufe idon rufffff jikinta na matuk’ar rawa .

Kallon fuskarta yayi da eye lashes d’inta da sukayi Zara Zara hawaye ya jik’asu sai k’yalli sukeyi ,a hankali yakai harshensa saman idonta guda d’aya yana zagayawa da lashewa da tsotse hawayen nata, haka yadinga bin fuskarta yana lasar hawaye kamar yasami sweet yana sakin numfashi .

Ita kuwa tamkar ta suma haka takeji Dan wani Abu dake mata yawo aka tamkar tsutsa ,bata k’ara fita a hayyacinta ba saida taji saukar tattausan hannunsa akan k’irjinta yana matsawa ,tasaki wata Y’ar k’ara tana yunk’urin mik’ewa amma yamaida ita,cikin wata murya yafizgo magana numfashinsa na carkewa yace “ahhhhhh menene wannan nake tab’awa ne ….!?please kifad’amin menene ….!?tayi wani zillo tana k’ank’ameshi ajikinta saboda yadda taji mararta ta d’aure tamkar fitsari zai zubo ,k’amshin turaren datayi amfani dashi Yakuma gigita sha’awarsa ,cikin fita hayyaci yakuma dank’ar k’irjinta d’aya yana wani irin Abu ajiki yakuma cewa ” ya sunan wannan abun ….!?please kifad’amin mana …..”ganin kamar yana son tsinke matasu yasa tabud’e bakinta tana wani irin nishi da numfarfashi tace “wayyoooo Hamma Sageeeerrrrrr no…..no…..nono….. nono ne ……..” Tsigar jikinsa takuma mik’ewa tamkar yayi hauka yakeji ,ransa na rayamasa cewa da sweetynsa yake tare ,bakinsa yasa saman lips d’inta yana zagayawa a hankali idanunsa a rufe, tabud’e baki zatayi magana a wahalce hakan yabashi damar shigar da bakinsa cikin nata yafara tsotsar harshenta cikin wata gwaninta da baisan yanada itaba ,k’iris yarage su sumewa juna saboda yadda suka fita hayyacinsu ,da k’er ta fizge bakinta tana nishi tace “Hamma Sageer fitsari nakeji ….zanyi fitsari kaji ……!?cikin fita hayyaci yace ” yi abinki ajikina ….nima zanyi nawa a jikinki kinji ….”yana wasa da halshensa cikin ramin dimple d’inta ,tayi wata mik’a ajikinsa tana cewa “wayyoooooo zanyi fa …..Hamma Sageeerrrrrr fitsarin zai zubo fa …….!?wani irin k’ank’ameta yayi kansa a tsakanin k’irjinta yana fesa mata zazzafan numfashinsa ,cikin k’aramar murya yake cewa ” nima fitsarin zanyi ……wayyooooo nima zai zubooooooo “sai suka k’ank’ame juna suna shirin shid’ewa saboda wani irin Abu da sukaji yana fita ajikinsu tamkar fitsari ……….????!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Leave a Reply

Back to top button