HASSANA DA HUSSAINA COMPLETE HAUSA NOVEL

HASSANA DA HUSSAINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kafin ya isa part d’insu tuni yafara gigicewa da muguwar sha’awa wadda ta fara fitar dashi hayyacinsa ,sosai jikinsa yake rawa yanajin kamar abarsa zata tsinke saboda feelings ,kamar Wanda aka tura falon haka yafad’a babu cikakkiyar nutsuwa ,yana shiga ya hanging Hussaina sai zagaye falon take tana kuka saboda yadda jikinta yake rawa matuk’ar sha’awa na nuk’urk’usarta ,yana shiga tayo kansa ta rik’eshi tana hawaye ,idanunta a jujjuye take fad’in “wayyo Hamma Sageer zan mutu jikina k’aik’ayi yakemin ,k’irjina k’aik’ayi yakemin ka sosamin kaji …wajan fitsarina yanamin k’aik’ayi kuma fitsarin yak’i zubowa ….”

Da azama Hamma Sageer yajata jikinsa ya rungume jikinsu na rawa ,ji yakeyi in bai sadu da itaba zai iya mutuwa a wannan lokacin ,rigar jikinta ya tattara ya jefar a k’asa shima yacire tasa ya jefar yana wani irin gurnani ,kan kujerar falon ya turata tafad’i kwance jikinta na makyarkyata ya haye kanta yafara rud’amata jiki da zafafan wasanni ,tsotsarta yakeyi da lasarta ta ko’ina ,k’irjinta kuwa tamkar zai cirematasu Dan tsabar luguiguitar da sukasha,ta gigice ta rud’e yayinda batasan lokacin da take taimaka masa da wasu abubuwan ba ,jikinsa na rawa da zufa yafara karanta addu’ar saduwa yana k’ok’arin tura jikinsa cikin nata jikin ,da iyakacin k’arfinta tabud’e bakinta ta ambaci “WAYYO HASSANA TAAAAAAAAAAAA”

ADAI DAI LOKACIN DA TAFARKA DAGA MUMMUNAN MAFARKIN DA TA KWASHE LOKACI TANA YINSA.

Da gudu Hassana da Abdurrahman da Umma suka shigo d’akin suna k’ok’arin rik’e Hussaina da ke zunduma ihu tana kirani Hassanarta ta ceceta Sageer zai kasheta …….

Mafarkin Hussaina yak’are ,mafarkin da tafarashi tun a page 39to 40 lokacinda Abdurrahman yake lallashita a d’akinsu har tayi bacci ajikinsa ya kwantar da ita ,daga fitowar Abdurrahman tafara wannan mafarki daga lokacin duk abubuwan da suka faru cikin mafarki ne ,har zuwa sanda sukayi had’ari har mutuwar Hassana da aurenta da sageer da zuwansu abuja zuwa wannan lokaci da sageer take niyyar saduwa da ita duk cikin mafarki ne ……

Cikin gigita Hussaina tabud’e idanunta tana bin su Hassana da kallo da suka rud’e suna tambayarta meyafaru take ihu da yammar nan ……..!?

Comment
Share
Vote
Pls

HASSANA D’AN LARABAWA✍✍✍


TYPING????

???????? HASSANA ????????

            *DA*

❣???? HUSSAINA ????❣

TAREDA ALK’ALAMIN HASSANA D’AN LARABAWA✍✍✍

page6⃣7⃣to6⃣8⃣

Wattpad:hassana3329

® PEN : WRITERS ASSOCIATION


~only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers~

https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/

TUNASARWA????

CUTAR TALAKAWA DAGA MASU MULKI

BABU WANI BAWAN ALLAH DA ZAI BASHI KIWON BAYINSA ,KUMA SAI A SAMESHI RANDA ZAI MUTU YANA MAI CUTAR DA MABIYANSA,FACE SAI ALLAH YA HARAMTA MASA SHIGA GIDAN ALJANNA

AIKI ME FALALA????

MANZON ALLAH (S A W ) YACE “DUK WANDA YA LAZIMCI ISTIGFARI ALLAH ZAI SANYA MASA MAFITA DAGA KOWANE IRIN RINTSI ,KUMA DA FARINCIKI DAGA KOWACE DAMUWA KUMA YA AZURTASHI TA YADDA BAYA ZATO

????????????????????????

Amma Aunty Hassana kin shammacemu????????????
Amma Aunty Hassana kin rud’amu????????????
Amma Aunty Hassana kin rikitamu????????????
Amma Aunty Hassana kaza …..Amma Aunty Hassana kaza…….Amma Aunty Hassana kaza…..

kalaman da nayita cin karo dasu kenan a kowane group da na lek’a????????????????

HASASHEN MUTANE YANADA YAWA AKAN WANNAN LITTAFI NAWA TUN FARKON FARASHI ,AMMA BABU WANDA YA HASASO GASKIYAR ABINDA ZAI FARU ,READERS NA GANIN DUK WATA K’IYAYYA DA TAYI TSANANI TSAKANIN MACE DA NAMIJI TO K’ARSHE SOYAYYA TAKE ZAMA HAR AKAI GA AUREN JUNA ,ABINDA YASA SUKAYI TUNANIN ABINDA ZAI FARU KENAN ,SABODA YAWANCI ABINDA MARUBUTAN MU KE AMFANI DA SHI KENAN ,TOH KUNASO MUYITA MAI MAITA ABU D’AYA NE ,YAKAMATA ACE KOWACE MARUBUCIYA SALONTA YA DINGA SAUYAWA AKAN HAKA ,AKWAI HANYOYI DA DAMA DA ZAKA DAI DAITA ALAK’AR BA SAI AN KAI GA AUREN JUNA BA ,NAJI DAD’I K’WARAI DA KUKA FUSKANCI INDA NA DOSA HAR KUKETA YABAWA FASAHATA DA K’IRK’IRA TA ,BA WAYONA BANE KO DABARATA HAKAN BAIWACE DAGA ALLAH ,KUMA INA GODIYA GA RABBIL IZZATI ,MASU CEWA NA SASU KUKA SOSAI SUYI HAK’URI HAKA YANAYIN LABARINA YAKE ,KUMA TUNAWA DA MUTUWA WANI K’ARIN IMANI NE DA SAMUN LADA ,KUDAI KUCIGABA DA BINA KAWAI ,LABARAINA SUNA D’AUKE DA FAD’AKARWA ,NISHAD’ANTARWA ,ILIMANTARWA ,TAUSAYI ,SOYAYYA ,JIN K’AI ,ZUMUNCI ,BAN DARIYA ,DAMA SAURAN ABUBUWA,NICE TAKU D’INNAN DAI HASSANA D’AN LARABAWA????????????????????

***Tamkar mahaukaciya haka take zare idanu tana duban mutanen da ke gabanta ,ta kuma runtse idanu tana dukan kanta da hannunta ….yayinda Hassana da Abdurrahman ke durk’ushe gabanta rik’e da hannayenta ,Umma kuma tana tsaye a Kansu idanunta akan Hussainar tana kallonta .

Cikin kid’ima Hassana take kallon yadda Hussaina ta firgice gabad’ayan ta ,girgiza hannunta tayi tana ambatar “sisina…..!
Hussaina ta k’urawa Hassana idanu kamar zata cinyeta sai uban gumi ne yake yanko mata amma takasa magana ,shima Abdurrahman tsananin mamaki da tsoro ne ya isheshi yarasa me yasamu Hussainar haka adai dai wannan lokacin,
Umma dake tsaye ta sunkuyo tana kallon Hussaina yayinda Hassana ta kai hannunta goshin Hussaina tana share mata zufar dake tsattsafowa ,Umma tace” ke Hussaina lafiyarki k’alau kuwa ….!?meke faruwa ne ….!?,
Hussaina tad’ago hannayenta tana Shafa fuskar Hassana zuwa jikinta sannan da k’yar ta fizgo magana a bakinta tace “Ummana ,da gaske Hassanata ce agabana ko kuma haukacewa nayi ne ….!?dukansu suka kalli junansu da mamaki a fuskokinsu ,sai Hassana ce ta katse mamakin nasu tadubi Hussaina da murmushi akan fuskarta tace” nice mana sisinah …,wai anya lafiyarki kuwa ….!?Hussaina takuma runtse idanu murya na rawa tace “kece …!?da gaske kece ….!?na rantse inajin na haukace kawai….!?
Abdurrahman ne ya kalli Umma yace ” Umma ina Babangida ne …..!?
Umma tace “k’ila yana k’ofar gida ….menene…!?
Yad’an karkatar da kansa yace ” a kirawoshi ya mintsini yarinyar nan ko zata nutsu …tunda naga shi gwanine wajen iya mintsini ….”wani irin kallo Hussaina tabishi dashi yayinda shima ya k’ura mata ido yana D’an murmushi yad’agamata girarsa yace “ba sai kin furta ba nima nasan ba ganeni zaki yiba ,tunda kike tantama akan Hassanarki ai kuma duk duniya babu Wanda baza kiyi tantama a kansa ba ….!
Idanu Hussaina takuma rufewa k’wak’walwarta na wani irin nazari ,dukkansu k’ara zuba mata idanu sukayi wajen minti uku kafin tabud’e idanun a rikice tayi wata irin zabura ta afka jikin Hassana ta k’ank’ameta har suna shirin fad’uwa da sauri Umma ta tarosu .

  Kuka me matuk'ar k'arfi ta fashe dashi tanata k'wakumar Hassana da fad'in " Ashe mafarki nake ....!?Ashe ba gaskiya bane ....!?Ashe Hassana na tana tare dani bata tafi ta barni ba ....!?wayyo Allah nagode maka da ka tasheni a wannan rikitaccen mafarki me cike da ......"takasa k'arasawa saboda kukan da yaci k'arfinta .

Ita kuwa Hassana ko motsi takasa saboda matsewar da sisinta tayi mata ,tuni kanta yafara d’aukar caji tana tambayar kanta wane mafarki sisinta tayi da ya rud’ata haka …..!?sai da Abdurrahman ya yunk’ura yasa hannu yana nufin cire Hussaina a jikin Hassana ,da sanyin murya yake fad’in “tawan D’an saketa ,bakiga yadda kika matse rabin ran taki bane …!?tak’i sakinta amma tajuyo tana kallonsa idanunta na fidda hawaye duk tafita hayyacinta tace” Ya Abdurrahman kar nasaketa ta tafi ta barni ,ni kad’ai nasan abinda nagani acikin mafarkina ,ya Abdurrahman naga tashin hankali da masifa fiyeda inda bakwa zato ….!

Yace “mafarki ba gaskiya bane ….saketa babu inda zata kinji …!?da k’yar ta cikata amma hannunta na rik’e da hannunta tana kuka, Umma dai sai kallonta takeyi kafin tayi ajiyar zuciya ,zatayi magana sukaga Hussaina ta zabura ta mik’e tsaye a firgice da k’arfi ta ambaci ” Hamma Sageeerrrrr “wani irin yarrrrr Hassana taji saboda bata tab’a jin Hussaina takirashi da hakan ba sai yau ,da sauri Hassana tace” Hamma Sageer kuma sisinah …!?me Hamma Sageer d’in yayi kuma …..!?
“Ku kaini gurinsa ….” Abinda ta ambata kenan zuciyarta na tsananin bugawa yayinda tabarsu da baki a bud’e suna mamakin lafazinta …..
“Ku kaini wajen Hamma Sageer …” Takuma ambata tana kallonsu ,
Umma ce takamo hannunta tajawota kusa da ita tazaunar da ita ,ta kalleta babu wasa a fuskarta tace “kinsan Allah !zan b’ata miki rai idan Baki nutsu kin dawo hayyacinki ba ,menene kikeyi hakane wai …!?wace irin firgicewa kikayi kike aikata abubuwa tamkar wata shafar jinnu ,me zakiyi was Sageer kike Neman akaiki wajensa ….!?
Sunkuyar da kanta tayi idanunta nacikowa da hawaye ,a hankali tad’ora kanta kafad’ar Umma cikin k’aramar murya tace” zan bashi hak’uri ne Ummanmu ,Ku kaini gurinsa na nemi afuwarsa don Allah ….!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Leave a Reply

Back to top button