HASSANA DA HUSSAINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ba kamar Abdurrahman ba shi Hamma Sageer tunda suka fara tafiya yasa hannu d’aya ya rik’e tafin hannun Sweetynsa yana murzawa ,yayinda yake tuk’i da hannu d’aya ,duk bayan minti biyu kuma sai ya juya ya dubeta yace “sorry” bayason ganin hawayenta ko kad’an ,alla alla yake su isa gida yasamu ya shanye hawayen tadenai masa asararsu,
Sun samu gidan nasu tamkar aljannar duniya saboda had’uwa ,abubuwa da yawa Mamma ce tasaka na more rayuwa ,tun a harabar gidan yafara k’wak’umarta har zuwa cikin falonsu ,ya kanainayeta yana nuna mata falon yana cewa “Sweetyna munzo inda zamuyi rayuwarmu ….Sweetyna wannan gidanki ne mallakinki ne ,kinaso ko …..!?tayi shiru tare da b’ullowar hawaye,hakan yasashi jawota jikinsa ya zauna yad’orata akan cinyarsa ,wani irin zutttt sukaji ajikinsu tamkar wuta ta jasu ,musamman shi da mazaunan Sweetynsa sukayi balance akan cinyoyinsa ,k’ank’ameta yayi yana zira harshensa cikin kunnenta yana juyawa da busa mata iskar bakinsa ,da sauri tak’ara cusa kanta cikin k’irjinsa jikinta na rawa, gabad’aya Sageer yafara rud’ata ,acikin kunnenta yake tambayarta dalilin kukanta ,hawayenta na d’iga a jikinsa tace” yau ce rana ta farko da zan raba makwanci nida sisina ,tun zuwanmu duniya yauce rana ta farko da zan kwana a wani muhalli ba tare da itaba ….zan….
Kafin ta k’arasa ya katseta da fad’in “ai zan maye miki gurbinta Sweety ,na rantse daga yau nine Hussaininki ,zamu dinga bacci tare ,zamu dinga cin abinci tare ,zamu dinga wasa tare ,zamu dinga karatu tare ,Sweety hatta wanka tare zamu dingayi ,nayi alk’awarin duk gurbin da kika rasa na gidanku zan maye mikishi ….Wallahi Sweety ni kaina ban San yawan adadin halittar soyayyarki a k’irjina ba ,nidai nasan ina sonki ina fatan na rayu dake har k’arshen numfashin mu ” zafafan kalamai masu juya k’wak’walwa Hamma Sageer yadinga fesawa Sweetynsa kafin ya tattarata ya d’auke abarsa zuwa cikin bedroom d’insu.
Ya nemi alfarmar ta tayashi sallah saboda ko sallar isha’i bai samu yayi ba ,tare sukayi alwala suka gabatar da sallah tamkar yadda Annabin rahama ya koyar ,sukayi addu’o’insu masu yawa cikin nutsuwar zuciya ,
Yadda Adda Nabeela ta tanadarwa su Abdurrahman abinda zasuci Yakama Aunty Nafeesa ta tanadarwa su Sageer ,itama Hassana tayi gardamar bazata Ciba ta k’oshi ,aikuwa shima sai yak’ici yace bazaici ba tunda Sweetynsa bazataci ba ,Hassana tasan Hamma Sageer d’inta akwai yunwa a tare da shi musamman yadda yayi zuru zuru dashi hidima bata barinsa cin abinci ,ganin haka sai tace zataci ,yadinga murna kuwa yanata shisshige mata ,kuma sosai yaci abincin ganin itama taci, suka dinga ciyar da junansu cikin soyayya da k’aunar juna,
Suna kammalawa ya dubeta yana rik’o hannunta yace “zo kitayani wanka Sweety na ” zaro idanuwa tayi sannan ta runtse su k’irjinta na bugawa ,ya kuma sanyaya murya yace “please Sweety ,in kikayi min nimafa zanyi miki ” da sauri ta girgiza kanta da fad’in “nayi wanka a gida fa ” murmushi yayi kawai ya mik’e yana Y’ar wak’a da k’aramar murya fad’i yake “duk wayon amarya dai sai ansha manta ” ita dai bata fahimci abinda yake nufi ba har yashige toilet d’in Dan yin wanka .
Tana ganin haka tamik’e tabar d’akin takoma d’aya bedroom d’in , tayi brush ta k’ara tsaftace jikinta sannan ta haye gadon ta kwanta ba tare da tacire kayan jikinta ba ,kewar gida da sisinta na damunta hawaye naciko idanuwanta har bacci yafara d’aukarta ,
Cikin magagin baccin taji Hamma Sageer na shigewa jikinta yana kiran sunanta ,tabud’e idanuwanta a hankali tana dubansa ,ya k’uramata ido yana cewa “wai bacci zakiyi ne …!?a irin wannan Daren fa ba’ayin bacci sweety na….” Ta lumshe idanu jin hannunsa na yawo a jikinta tace “me akeyi idan ba bacci ba !?ni bacci nakeji fa ” da hanzari ya kwanta kan k’irjinta ya tura hannunsa bayanta yana lalubar zif d’in rigarta ya zuge yayi k’asa da ita, cikin k’ank’anuwar murya yace “soyayya Sweety ,Soyayya akeyi da raya sunna a irin wannan Daren na rantse miki ba’ayin bacci acikinsa…..bari kiga na nuna miki ,
Kafin ta ankara tuni Hamma Sageer ya narke ajikinta yana Nuna mata kalolin zafafan soyayya ,bidiri sosai yadingayi ajikinta yana lasheta da tand’eta da tsotseta ,banda mimmik’ewa da wani irin nishi babu abinda Hassana keyi ,bata k’ara Fita hayyacin ta ba saida taji bakin Hamma Sageer kan dukiyar k’irjinta ,da sauri tarik’e kansa idanuwanta a juye cikin fitar hayyaci take girgiza masa kanta da fad’in ” ah ah Hamma Sageer ,wannan baby ake bawa ba’a bawa babba”
Yawani ja numfashi tamkar ransa zai fita yace “nima babyn ne ,babyn sweety ne ,” bai k’ara bi ta kanta ba ya maida Kansa yafara zuk’arta son ransa tamkar zai cinyeta ,haka ya rikitata ya rikita kansa da zazzafar soyayya ,yafita hayyacinsa yanajin duk duniya babu Wanda ya kaishi jin dad’i a lokacin ,
Bai tashi gane kuransa ba saida yazo Neman hanya yajita b’am ,Yakuma rikicewa harda kukansa yana cewa “zan mutu sweety don Allah ki nunamin kinji…” Ganin yadda ya gigice tilas tafara sakin jikinta da ta k’ank’ame Dan yasamu hanya ,amma ina, tamkar a to she haka hanyar take,ba k’aramar wahala suka shaba dukansu sun had’a uban gumi da hawaye ,haka yadinga cusa kansa cikin jikinta numfashinsa na carkewa ,wahala da azaba suka ishi Hassana amma batason katse masa jin dad’insa ganin yadda ya rud’e a jikinta tamkar zai sume, haka taita dauriya tabarshi yanata hak’arta ,saida yaga zata mace masa idanuwanta na k’ak’k’afewa sannan yafara sarara mata……!
Zaman lafiya da kwanciyar hankali abubuwane da kowane D’an Adam yake buk’ata a rayuwa,amaren da angwayen sun samu hakan suma atasu rayuwar zaman auren ,kullum soyayyarsu k’ara bunk’asa takeyi da kwanciyar hankali da yawaitar arzik’i ,ga tsananin zumunci da bai tab’a yankewa ba ,Baba dai kullum cikin alfahari da zuri’arsa yakeyi,sana’arsa ta kayan miya kuwa tuni ya dainata musamman da Hamma Sulaiman yahad’a kai dasu Sageer da sauran mazan suka dinga rok’on Baban akan ya daina,tilas ya hak’ura ya daina ,komai sune sukewa Baban saboda sosai Hamma Sulaiman Yakama k’asa arzik’insa sai hab’aka yakeyi,
Shekara d’aya da auren Hassana da Hussaina sannan suka samu ciki ,Hassana dai matsanancin laulayi taita fama dashi Wanda ko ruwa tasha sai ta amayar ,gabad’aya Hamma Sageer yayi bala’in ramewa saboda tashin hankalin da suke ciki,had kuka yakeyi inyaga wahalarda takeci ,itace me rarrashinsa ma ,akwai randa tamkar tamutu Dan ciwon ciki ,yadinga kuka yanacewa su tafi asibiti acire cikin duk da tsananin son haihuwa da yakeyi,Mamma ce tta dinga lallab’ashi ya hak’ura ,a lokacin ta tattaro daga abuja tadawo gidan Sageer domin kulawa da Hassana,
Hussaina kam bata wani laulayi ,amma Indai taje gidan Hassana sai tayi kuka ganin yadda take shan wahala,idan Hassana taga Hussaina da Sageer na kuka ta kanyi murmushin k’arfin hali tace”kudena kuka masoyana ,wannan abinda nakeyi shima ibada ne…”
Saura kwana biyu EDD d’inta yacika tafara nak’uda ,suna shirin tafiya asibiti ma saiga mummyn su Ya Abdurrahman tamkar an cillota ,itace ta karb’i haihuwar a gida da yake tana yawo da kayan karb’an haihuwa a motarta,Namiji ne yafara fad’owa kafin mace tabiyo baya, santala santala dasu tamkar d’iyoyin larabawa,fad’ar murnar da Sageer yayi k’auyanci ne ,nan da nan haihuwa tabazu gida yacika da y’an uwa da abokan arzik’i,Hussaina hard a kukan Murna da tirtstsen cikinta itama,
Lokacin da Hamma Sulaiman yaji haihuwar yana hanya ya d’auko sadauki daga school ,kawai sai suka zarce gidan HASSANA.