SARKI HAUSA NOVEL

SARKI HAUSA NOVEL

FOR PAYMENT CONTACT 08167888934
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I

By Mss Flower????

SIMILARITIES OR RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL

☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSO….

       *23&24*

“Get out you dirty being!” Madam ta daka min tsawa

Cikin sauri na fice, zama nayi kan wani slope ina kallon farin wata, ina missing gidanmu, actually nasan da a gida muka haɗu as my Anitha duk cikinsu babu mai min wannan tozarcin, mu masu kuɗi ne na sosai

Wasu hawaye ne suka gangaromin nace “ya rabbb, yaushe zan gama wannan wahalar na koma gidanmu, why is everything not working?”

Jingina nayi da bango ina tunanin rayuwa, kifa kaina nayi kan gwiwata ina saƙe saƙe da warwara

Hannu naji ya dafani, ɗagowa nayi ganin Prince Yameen sai na murtuke fuska na maida kaina

Murmushi ya saki yace “ban taɓa ganin mace mai taurin kai kamarki ba”

“Yanzu ma ka fara gani” na faɗa ƙasan throat ɗina

Cikin fushi ya fizgoni tareda haɗe ƙirjina da nasa, tureshi na shigayi da dukkan ƙarfina sai dai na kasa coz dukkanin Prince are tall and well body builded

Murmushi ya saki sannan yace “kingani, bazaki taɓa gujemin ba, wallahi sai na kashe quench ɗinki” ya faɗa yana ɗora hannunsa saman ƙirjina tareda matsesu da ƙarfin gaske

Wani kuka na fashe da shi nace “dan Allah ka ƙyaleni, dan girman Allah”

Kansa ya ɗora kan kafaɗata sannan yace “no baby, ki jira ma tukunna sai nayi going through your body this week and it’s gonna be painful tunda bakida mutunci” ya ƙare yana haɗe bakinmu waje guda

Gimtse bakina nayi tareda sakin wani kuka mara sauti, wani irin baƙinciki nake ji a zuciyata kamar zata fashe

Murmushi ya saki yace “have no worries, riƙe bakinki dan yanzu, but a satin nan zan ɗaureki jikin gado and fuck you, i promise to make it as painful as hell” ya ƙare yana kuma maida hannunsa kan ƙirjina da na kare da dukkan hannayena

Fizge hannayena yayi tareda kuma matsesu da ƙarfin gasken da sai da na kurma ƙara

“Yawwa haka nakeso, ihunki da kukanki nakeson ji babe” ya faɗa yana sakin smile tareda sakina ya wuce

Wani gigitaccen kuka na saki tareda durƙushewa na haɗe kaina da gwiwa, na ɗauki tsawon minti sha biyar kafin naji alamun fitowar jama’a

“Kuka kikeyi?” Naji muryar Prince Yar in affection

Ɗaga fuskata nayi da tayi jage jage da hawaye na kallesu shi da Prince Sydeek

Prince Yar ne ya ƙaraso inda nake tareda ɗagoni ya bani hankey yace “goge hawayenki, it’s a mistake i know”

A sanyaye nace “thanks” na shiga goge idona

“Ke!! Taho mu tafi” cewar Prince Sydeek yana wucewa

Na kama hanyar binsa Prince Yar ya riƙe hannuna, kallonsa nayi a sanyaye

Murmushi ya sakarmin sannan yace “ki daina kuka kinji, ba zai miki faɗa ba” ya ƙare da ɗage gira in assurance

Gyaɗa kai kawai nayi na janye hannuna na wuce

Gidan gaba na shiga, sai dai har muka ƙarasa kuka nake ƙasa ƙasa, boobs ɗina babu abinda suke sai mugun zuƙi

Bayan na buɗe masa ƙofa ban ko shiga ba na miƙa masa makullin nace “gashi”

“Ina zaki?” Ya tambaya a sanyaye

“Sashenmu” nace ina goge sabbin hawayen da suka zubomin

“Maiyasa kike kuka?” Ya tambaya idanunsa a kaina

Wani sabon kukan ne naji yana ƙoƙarin taho min, cikin dagewa nace “ba..ba..banida lafiya”

Shiru ya ɗanyi sannan yace “biyoni” ya shige batareda ya karɓi keys ɗin ba

Ba dan na so ba na shiga, ɗaki ya wuce nikuma na samu waje na zauna kan carpet dan wani zazzaɓi nakejin yana shigata sai a lokacin na tuna na jima ƙasan farin wata

Bai jima ba ya dawo riƙe da magani da glass of water, miƙomin yayi yace “sha”

Cikin ɗan mamaki na amsa na sha sannan na furta “nagode “

“Kin ci abinci?” Ya tambaya yana ɗora hannunsa kan wuyana

Wani spark na ji da hannunsa ya kai kan jikina, sai da nanata tambayar kinci abinci sannan nace “a’a”

Bai kuma cewa komai ba ya miƙe ya nufi kitchen, ya ɗan ɗauki mintina sai gashi ya dawo da tea mug a hannu

Tea ne mai kaurin gaske da bread

“Ki ci abincin ki shanye tea ɗin zazzaɓi ne a jikinki, in kika shanye it will cool down your fever, and ki kwana a nan” ya ƙare yana nufar ƙofa

Locking ƙofofin yayi sannan ya wuce ɗakinsa

Biscuit ɗin ƙwalli biyu na ci na shanye tea ɗin na kwanta, zuciyata fal tunanin kyautatawar da Prince Sydeek yayi min which is unlike him

Wasu hawaye ne suka zubomin tunawa da nayi irin tozarcin da Prince Yameen yayi min, a hankali nayi mumbling “Allah ya isa”

Kusan awa ɗaya na kasa bacci saboda sanyin da nake ji, ina dai kwance kan kujera jikina sai ɓari yakeyi

Ƙarar buɗe ƙofa naji hakan ya sanya na rufe idona ƙirjina ya fara lugude dan banga abinda zai dawo da Prince Sydeek parlor ba

Jin yana kusanto ni na kuma curewa waje guda nayi lamo zuciyata gudunta ya ƙaru, naji tsayuwarsa a kaina na sakanni bai yi komai ba kafin ya ɗora hannunsa kan goshina yana jin ko zazzaɓin ya sauka

Cirewa yayi sannan ya rufa min wani soft blanket mai kauri, fitilu ya kashe sannan ya koma ɗakinsa

A hankali na buɗe idona tareda kuma ƙanƙame blanket ɗin inajin ɗumi da ƙamshinsa, a haka bacci yayi gaba da ni cikeda tunanin Prince Sydeek…..

S A R K I IS NOT FOR FREE ITS 300 NAIRA TO 1401611541 Fatima lawal said, access bank, THEN SCREENSHOT TO 08167888934

Or mtn recharge card digits to 08167888934
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I

By Mss Flower????

SIMILARITIES AND RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL

☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSO….

???????????? ????????????????????

         *25&26*

Washegari da asuba na tashi, bayan nayi sallah na koma bacci bani na farka ba sai ƙarfe bakwai da rabi

Ban jima da farkawa dan ko tashi banyi ba naji ƙarar buɗewa da rufewar ƙofa, hakan ya sanya nagane Prince Sydeek ne ya fito, rufe idona nayi kamar mai bacci

“Ke tashi ki fita!!” Naji ya faɗa muryarsa a sama

Ɗan buɗe ido nayi sai naga idonsa a kaina, cikin kunya na miƙe nace “ina kwana?”

Bai tankani ba ya kauda kansa gefe ya fara danne danne a waya

Linke blanket ɗin nayi sannan nace “nagode” na ajiye na fice

Ina tura ƙofa naga Junnut tsaye fuskarta na ɗauke da tsantsar tashin hankali, cikin sauri ta nufoni tareda rungumeni, mun ɗan jima a haka kafin tayi breaking hug ɗin sannan tace “ina kika shiga tun jiya, i was so worried and har Madam ta aiko ki je” ta faɗa cikin kulawa

Rungumeta nayi sannan nace “i’m sorry dear, mun dawo late ne and zazzaɓi ya kamani shiyasa kawai na kwana a parlorn Prince Sydeek”

Gyaɗa kai tayi tace “how are you feeling now?”

“I’m a bit better” na faɗa

“Bari na samo miki abinci” ta fice batareda ta saurareni ba

Murmushi nayi sannan na faɗa wanka, shiryawa nayi cikin simple doguwar riga, ban kai ga kammala shirina ba Junnut ta dawo haɗe da abinci

Ajiyemin tayi a kan gado sannan tace “in kin ci ki lallaɓa kije Madam sau biyu tana turowa”

Bayan na gama duk abinda zanyi na nufi sashenta, zuciyata sai pounding ta ke da na shiga

Zaune su ke kan kujera itada Prince Yar suna magana, kaina a ƙasa na ƙarasa tareda tsugunnawa nace “Madam ga ni”

“Ba tun ɗazu na aika a kiraki ba sai yanzu kika ga damar zuwa?” Ta faɗa kamar a fushi

“Please Ammi, ga ta yanzu ai ta zo” cewar Prince Yar

“Hakane, i’m sorry about yesterday ba yanda zanyi ne dole ta sanya nayi miki faɗa” ta faɗa tana sassauto da muryarta

“Bakomai” na faɗa still idona a ƙasa

“Well hope yana cin abinci sosai?” Ta tambaya

Jim na ɗanyi ina contemplating na faɗa musu ko kar na faɗa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51Next page

Leave a Reply

Back to top button