SARKI HAUSA NOVEL

SARKI HAUSA NOVEL

Gyaɗa kai nayi making fake slight smile, zuciyata nace taya zan ɓoye masa bayan so nake mu saba dashi to find the face he is hiding

Muna ƙoƙarin shiga ɗaki, Salamat na ƙoƙarin fita, gwara mukayi da ita nan na ja baya da sauri ina faɗin “ouchhh, it hurts!” tareda dafe goshina ina murza wajen

Salamat da itama take dafe da goshi ta ja tsaki tana faɗin “are you blind” ta ƙare tana hararata sama da ƙasa ta wuce

“Hmmm, Sannu Batool” cewar Junnut cikin tausayawa

Bayan mun shiga ɗaki na zauna na dubi Junnut nace “ko zaki rakani site ɗin Princes ina son naga tsarin wajen kafin gobe”

Zaro ido Junnut tayi tareda cewa “sai dai na nuna miki site ɗinsu gaskiya bazan shiga ba Batool” ta faɗa in slow tune

Murmushi nayi nace “is alright just show me”

“Mu bari after magrib in zani kitchen ko” ta faɗa

“Call!” Na faɗa with a smile

Bayan munyi sallah ta shiga wanka, minutes after ta fito sannan ta shirya muka fice

Kasancewar yanayin sanyi ne gari na saurin duhu, but wajen was so bright and neat, they were huge streetlights, biggest spotlight, and lava lamps were all fixed to bright up the place

Junnut pointing wani moderate gate tayi sannan tace “ki miƙa gate ɗin nan, in kin shiga ƙarshen street ɗin zakiga wani cloister, idan kin miƙa toh zaki ƙare a wani large building sorrounded with 3 apartments” ta faɗa

“Huh, Junnut kwatancen kin nan yayi yawa” na faɗa relieving a heavy sigh

Sallama nayi mata sannan na fara tafiya ina yaba tsarin masarautar, it’s a modern palace with expensive furnishing and furnitures

A hankali na tura gate ɗin na shige, wajen is scented with night queen flower scent, and decorated with varieties of flowers, akwai mutane tsiraru sunata yawatawansu, bunch of maid ladies naga sun tura apartment na tsakiya sun shiga ciki, taɓe baki nayi sannan na fara duban wajen ina gyaɗa kai

Na jima ina tsaye inata analyzing kafin naji giftawar abu ta bayana da gudu, juyowa nayi da sauri sai banga komai ba, ina ƙoƙarin juyawa naga manyan muzurai sun ratato a guje suna nufoni, wani ihu na kurma na ɗiba a guje dan bana son mage ko kaɗan, ina masifar tsoronta

Ina cikin gudu na taka wata leda nan ta kwasheni, rintse idona nayi ina jiran na jini a ƙasa zuciyata ta fara bugu da ƙarfin gaske

Wani big and warm hands naji kan waist ɗina, while ina flinging ni ban faɗi ba, a hankali na buɗe idona na saukesu kan wani handsome arab guy with a smile on his face

Tsayar dani yayi sannan yace “becareful” with a smile on his face

Out of blue nayi grabbing word na “thank you”

Bai tanka ba ya saki slight smile sannan ya wuce apartment na gefen hagu

Binsa nayi da kallo har ya shige zuciyata cikeda tunanin wanne daga cikin Prince ɗin ne, coz the way he smell and dressed babu makawa shima Prince ne

Ganin ɓata lokaci kawai nakeyi ya sanya na wuce dan komawa site ɗinmu, ban tadda kowa ɗaki ba dan haka nayi sallar isha sannan na rufe ƙofa na janyo kayan aikina na harhaɗa na haɗawa, na jima akan system kafin na kasheta na ɓoyesu a ƙasan gado

Wayata na kunna sannan na kira Daddy, mun ɗauki lokaci mai tsayi muna hira da shi sannan na kashe na kira Mom, muna cikin waya da ita aka banko ƙofa a firgice na kashe tareda tura wayar ƙasan pillow

Salamat da ta shigo ta zabgamin harara sannan ta cire kaya ta saka bathrob ta shige bathroom

Ajiyar zuciya na sauke tareda cewa “Thanks ya rabbb”, a gurguje na tura ma Mom text na I WILL CALL YOU AGAIN. TAKE CARE, I LOVE YOU sannan na kashe wayar na tura cikin bumbag ɗi ta, na ja blanket na kwanta ina tunanin wanne ne daga cikin Prince ɗin muka haɗu da shi yau…….
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I

By Mss Flower????

SIMILARITIES OR RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL

         *7&8*

Tun rabuwarmu da Junnut waje na samu na zauna kan gado har akayi kiran magrib, bayan nagama na wuce dining naci abinci na dawo

Ina ƙoƙarin shiga ɗaki naji voice ɗin wata tana cewa “ke ce new roommate ɗinsu Salamat”

Juyowa nayi na kalleta sannan nace “eh ni ce, why?”

“Kije Prince Yameen na kiranki yanzu, yace kada ki ɓata lokaci” ta faɗa

Ɗan murmushi na saki sannan na shige ɗaki, canza kaya nayi zuwa abaya sannan na wuce sashensa

Bakina ɗauke da sallama na tura ƙofar na shiga

Zaune yake kan doguwar cushion da varieties na kayan maye gabansa, ɗago idanunsa yayi ya kalleni sannan ya saki wani killer smile yace “welcome sexy girl”

Taɓe baki nayi sannan na samu waje na zauna na kallesa nace “mai zan maka cikin daren nan ka kirani?”

A ɗan mamakance ya kalleni yace “ke kina shaye shaye ne, waya baki izinin zama kika zauna”

Wani mugun kallo na watsa masa sannan nace “in tafi kenan?”

“Kamarya?” Ya tambaya

“Bana jure tsayuwa tunda ba soja nake ba, ka turo na zo na zo kuma sai ace bazan zauna ba?” Na faɗa cikin dakakkiyar murya

Murmushin gefen baki yayi yace “je ki gyara min bedroom”

Taɓe baki nayi sannan na miƙe nace “ina ne bedroom ɗin?”

Nuni yayi min da wani corridor

Hanyar na bi nan ta sadani da ƙofofi biyu, ta farkon na tura sai naga nan ne bedroom ɗin

Gyaran ɗakin na farayi, bayan nagama sannan na hau gadon dan gyarawa

Ina ƙoƙarin sauka daga gado Prince Yameen ya shigo ɗakin tareda saka sakata yana sakin shu’umin murmushi ya fara nufoni

Murmushi na ɗan saki sannan na samu waje na zauna gefen gado ina jiran ƙarasowarsa, bayan ya zo daff dani nace “wai kai mai kakeso ne?”

Shu’umin murmushi ya sauke yace “sex”

Taɓe baki nayi nace “wai daa dan ɗan wannan kaketa kame kame, indai sex ne ka samu”

Da ɗan mamaki ya kalleni sannan yace “bakya tsoro?”

“Tsoron me?” Na tambaya ina kallon tsakiyar idanunsa

“The sex” ya faɗa

Taɓe baki nayi nace “kai ya kamata kaji tsoro, yanzu ina period ne zuwa jibi zanyi wanka sai nadawo” na faɗa ina miƙewa

Nayi tunanin zai dakatar dani amma sai bai yi hakan ba kawai ya bini da kallon mamaki har na kai ƙofa na buɗe na fice

Ajiyar zuciya na sauke tareda dafe ƙirji ko da na fita daga apartment ɗinsa nace “weldone Anitha”

Sauka na farayi daga ɗan steps ɗin da murmushi a fuskata, idona ne ya sauka kan Prince Yar da ya kafeni da ido yana kallona cikeda tuhuma

Ɗan murmushi na ƙaƙalo sannan na nufesa sai dai kafin na ƙaraso ya wuce cikin sauri

Taɓe baki nayi nace “kai ka jiyo” na wuce sashenmu cikin jindaɗi da shauƙi

Ina tura ƙofa Junnut ta taso a zabure tareda nufoni tana faɗin “mai yayi miki?”

Da mamaki nace “wa?”

“Prince Yameen mana” ta faɗa a rikice idanta na kawo ruwa

Murmushi nayi na ja hannunta muka zauna nace “ke Junnut kin fiya tsoro, waya ce miki i’m that easy person da za’ayi raping ɗina cikin sauƙi, i walk out of his apartment yanda na shiga intact and complete, so ki daina damuwa”

Bayyananiyar ajiyar zuciya ta sauke sannan tace “Batool anya kinyi addua da zaki shigo nan kuwa?”

Dariya nayi nace “nayi, meyasa kika tambaya?”

“Naga daga zuwanki kinata gaba da masifu ne, ga Princess Zairah ga Prince Yameen” ta faɗa sounding disturbed

Murmushi nayi sannan nace “kar ki damu ba abinda zai faru, trust me”

“Gobe friday Prince Sydeek zai zo weekend, you have to be careful coz bashida kirki ko kaɗan kallonsa kikayi cikin ido wallahi zai sa a koreki, yana da power sosai a nan ɗin shine eldest Prince, ki kula” cewar Junnut

Gyaɗa kai nayi zuciyata cikeda ƙaunar ganinsa dan gane halayensa idan naga akwai abin zargi na shige masa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51Next page

Leave a Reply

Back to top button