SARKI HAUSA NOVEL

Murmushi yayi sannan yace “Batool ai kece kika kashe shi ba wai taimakawa kikayi ba, ba kece kike ba shi abinci ba?”
Shiru nayi ina tunanin maganarsa
“Idan har kika ɗaga murya aka ji Prince Sydeek ya sha deadly poison bazaki kuɓuta ba, domin kece wadda ragamar cinsa da shansa ke hannunki, kuma bazan taɓa barinki ki aikata hakan ba” ya faɗa yana murmushi
Tsaki na ja nace “kayi min abinda Allah bai min ba, sakarai mara imani, munafuki, Prince Sydeek ko ba komai a ɗan zamana da shi na fuskanci bai nufin kowa da sharri, hakan ya jima da tabbatar min kai azzalumi ne, domin you were so nice and kullum kushesa kakeyi, while he don’t care about your life” na ja tsaki na wuce na bar shi tsaye ya rufe ido tsananin baƙinciki
Faɗin tashin hankalin da nake ciki ba kaɗan ba ne, ba ni ko kallon gabana haka na dinga wurga ƙafata har na kai ciki
Kwance na taddasa kan kujera jini ya watsu a kan carpet ɗin da jikinsa, cikin hanzari na wuce kitchen, roba na ɗauko da towel na goge masa jikinsa sannan na ɗauko masa jallabiya mara nauyi na ajiye masa nace “ka canza wannan, rigar jikinka ta ɓaci” na ƙare ina nufar kitchen
Porridge na kuma yi masa dan nasan ita kaɗai ce zata masa daɗin sha a halin yanzu, na ɗauko bowl ɗin sai na tuna furucinsa nice na bashi poison
Tau! Idan har ni ɗin ce ba da sani ba ne rufeni akayi ƙila cikin kayan abincin raw aka zuba
Zaro idona nayi da na dubi bowl ɗin hannuna, gabana ne ya faɗi daidai lokacin na sakesa a ƙasa ya fashe, tabbas poison ɗin na acikin kwanukan da suka na ce sai na amsa ne
Wani na ɗauko chan daban na zuba a ciki, ko da na dawo ya canza zuwa rigar da na kawo masa
Ya sha porridge ɗin sosai sannan na ajiye bowl
“Nagode” bakinsa yayi mumbling
Murmushi nayi nace “Prince Sydeek you have to leave this place, ƴan uwanka su ke bin rayuwarka, bazasu taɓa ƙyaleka ba sai sunga bayanka, sunyi poisoning ɗinka, dole ka tafi!” Na ƙare da hawaye
Murmushi ya saki a hankali yace “barsu kawai, mai yayi saura da ni, rami kawai nake jira”
Cikin tashin hankali na hau girgiza kai nace “a’a, wa zaka nema ya tafi da kai a ɓoye?, ka bar ƙasar nan”
Girgiza kai yayi yace “i’m okay”
A fusace na ce “wani irin okay, na salwantar da rayuwata saboda neman cetonka, an gane identity na banyi completing mission ɗina ba saboda kai, sannan kace min ka zaɓi mutuwa despite all the sacrifice i made?, you have to leave please!!!” Na ƙare ina riƙe hannayensa biyu da nawa hawaye na fita daga idona
A galabaice yace “who are you?”
Yawu na haɗiya sannan nace “i’m a spy”
“Wa kike nema?” Ya tambaya muryarsa so down
“Cocaine and poison dealer cikinku nazo nema” na faɗa
“Prince Yar ne, he is dangerous in har ya ganoki ba zai ƙyaleki ba, so you have to leave now!” Ya faɗa yana raba hannunmu
Cikin ƙaguwa nace “how do you know shine?” Na tambaya
“Nayi bincike akansa, it’s this same poison da sukayi using suka kashe mahaifiyata, i can’t survive it” ya faɗa innocently
“No, you must survive it!” Na faɗa ina kuma kama hannunsa haɗe da knodding in assurance
Ƙura min ido yayi sannan yace “ɗauko min pc ɗita”
Miƙewa nayi na kawo masa, buɗewa yayi tareda min bayanin inda zan shiga
Cikin tashin hankali na fara bin informations akan Prince Yar, tabbas shine wanda nake nema, insects and wasu dangerous plants yake rearing da su yake making RICIN which is very dangerous and deadly poison
Ɗaga kai nayi na kalli Prince Sydeek idona cikeda son jin abinda zai ce
Murmushi yayi yace “send it to them, save souls, ni bazan iya ba, sun gama da ni”
Wasu ƙwalla ne suka zubomin, sharewa nayi nace “atleast munyi saving thousand of souls” na ƙare ina ɗan murmushi
Bayan na tura musu komai harda location da yake rearing ɗinsu na kashe pc ɗin sannan nace “you need to run i beg you” na ƙare da hawaye
Gyaɗa kai yayi sannan yace “bani phone na”
Dialling number PA ɗinsa yayi ya mishi bayanin ya zo ya ɗaukesa and zai wuce NIGERIA
Bayan ya gama wayar na kallesa nayi murmushi nace “i’m glad”
“You are in great trouble, follow me zuwa mahaifar mahaifiyata, mutane ne masu karamci da kirki, zaki so wajen kafin ki nutsu ki koma gida” ya faɗa chan ƙasa
Murmushi nayi sannan nace “kar ka damu ko yanzu nayi achieving great goal, nayi saving mutane da dama daga wannan poison ɗin, anyi poisoning prime minister ɗinmu da two of our senates da shi, atleast nayi accomplishing something great!” Na ƙare da murmushi
“Follow me!” Ya faɗa a raunane
“I will run, yanzu zan fara shiri gobe da sassafe da asuba zan bi masu cefane na bar wajen nan, just take care!” Na faɗa ina miƙewa
“Take care!” Ya faɗa a sanyaye
Murmushi nayi sannan nace “bakomai” ina rufe baki na ji knocking
PA ɗinsa ne, sosai ya shiga tashin hankali da ya gansa a haka, ni na wuce bedroom ɗinsa na haɗa masa komai nasa sannan nayi locking wajen
Har bakin mota na rakasa, bayan ya shiga yace “Batool, you saved me bazan taɓa mantawa da ke ba, in ban mutu ba zan nemeki har ƙarshen rayuwata, nagode” ya ƙare hawaye na ɗiga daga idonsa
Hawayen nima na ke amma sai da nayi smiling nace “i will wait for you!”
“Sure, wait for me, zan zo” ya faɗa
Rufe masa ƙofa nayi har suka jaa ina tsaye a wajen
Hanyar part ɗinmu na nufa ina jin wani iri, na ɗanyi nisa kenan naji taku
Juyawar da nayi naga ƙarti har huɗu cikin baƙaƙen kaya fuskarsu da mask sun nufoni cikin gudu
“Innalillahi wa’ina ilaihi raji’un” na furta tareda tattare rigata na kwasa a guje
Kafin na kai ga entrance sun zagayeni, cikin tashin hankali na saka hannu na yage rigar jikina na wullar ya rage daga ni sai jeans da body hug
Tsayawa nayi tsam ina jiran wani yayi making move na kwashesa coz na ƙuduri niyyar sai na bar masarautarnan da raina, wani ne ya tunkaroni nan da nan na ɗaga ƙafa na kwaɗa masa a cinya
Ɗaya daga cikinsu ne ya zaro abu, ban ankare ba suka watsamin nan duk jikina yai laƙwas na zube a ƙasa
Ina ji ina gani suka ɗaukeni suka shigar da ni mota, na kasa motsin komai sai hawaye ke zarya a kumatuna……
SHIN WAYE YA ƊAUKI BATOOL?, PRINCE YAMEEN NE?, PRINCE YAR NE?, KO PRINCESS ZAIRAH CE, KINA SON SANI?, FOLLOW ME A PAID GROUP DAN WARWARE ZAREN
S A R K I IS NOT FOR FREE, IT’S 300 NAIRA TO 1401611541 FATIMA LAWAL SAID. ACCESS BANK, THEN SCREENSHOT EVIDENCE TO 08167888934
OR MTN CARD TO 08167888934
FREE PAGE YA ƘARE
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I
By Mss Flower????
SIMILARITIES AND RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL
☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSO….
???????????? ????????????????????????????????????????????????????
*27&28*
A WEEK LATER
Bakina ɗauke da sallama na tura ƙofar apartment ɗinsa
Kwance ya ke kan kujera yayi fari tas, ya ɗashe, lips ɗinsa sun ɗan tsatsage sunyi jajur fiyeda baya
A hankali ya buɗe idonsa ya kalleni, ɗan yatsina fuska yayi kaɗan sannan chan ƙasan murya yace “sai yanzu?”, na fahimci abinda ya faɗi ne dalilin idanuna da suke kan laɓɓansa
Wani tausayinsa ne ya kuma tsirgarmin, abin ya ɗauremin kai namiji ingarma, jarumi ace lokaci ƙanƙani ya kwanta jinyar da ba’a san wacce iri ba ce, PA ɗinsa yayi ƙoƙari wajen kawo likitoci ƙwararru su zo dubasa har gida amma kowanne bincikensa babu abinda ke damunsa yake nunawa
Wajensa na ƙarasawa cikeda kulawa na ce “sannu, mai zan haɗa maka?” Na ƙare cikin tsantsar muryar da ke nuni da tsananin tausayinsa