SARKI HAUSA NOVEL

Gyaɗa kai nayi sannan nayi mata godiya nima
Bayan fitarta wata matashiyar budurwa sanye da uniform irin na maids ta shigo, dubanta Hajiyar tayi sannan tace “kai wannan wajen maids head kice a sama mata post” ta ƙare da nunani
Miƙewa nayi ina faɗin “nagode Hajiya, Allah ya saka da alkhairi”
Cikin izza ta ɗaga hannunta tace “bakomai kije”
Wani moderate building ne wanda gininsa yake kamar hotel muka nufa, bayan mun shiga ne sai naga wajen is super amazing, the wall, the arts and decoration were all superb, shagala nayi da kallon wajen coz arts ɗin sun masifar tafiya dani
Ɗan taboni yarinyar tayi da murmushi a fuskarta tace “this way please”
Murmushin na mayar mata sannan muka cigaba da tafiya, babu jimawa muka ɓulla ta wani corridor, daidai wata babbar ƙofa muka tsaya sannan tayi knocking ƙofan, few seconds aka buɗe
Wata dattijuwar mata ce irin age of 50-55 haka ce tsaye, tana sanye cikin blue black n white shirt irin dai uniform ɗin maids ɗin but su nasu tight gown ne da ta ɗan wuce knee ɗinsu
Matar dubanmu tayi tace “how can i help?”
“Sabuwar maid ce, Madam tace na kawota ki bata wajen aiki” cewar budurwar tareda juyawa
Matar dubana tayi tace “shigo ciki”
Gaisheta nayi bayan na shiga ɗin
Dubana tayi tace “wani fanni kika fi ƙwarewa a aiki?”
Murmushi nayi nace “kowanne kika bani zan iya”
Ɗan taɓe baki tayi sannan tace “okay, zan nemeki, kije room C8 sai kiyi occupying remaining space ɗin”
Godiya nayi mata sannan na fita, wani hallway na bi ina kallon wajen cikeda sha’awa, a hankali na furta “it’s a great palace”
Wata maid na tambaya room ɗin, cikin fara’a tace “nan ne room ɗinmu, let me take you there nima ina hanyan zuwa ne”
Murmushi nayi tareda cewa “thank you”, sannan na bi bayanta
Babban ɗaki ne with three moderate beds, ɗakin bayada tarkace dayawa and it looks neat and tidy
Da murmushi tace “welcome, sunana Junnut” ta ƙare tana miƙomin hannu
Maida mata murmushin nayi na miƙa mata hannu tareda cewa “Batool”
Nuni tayi min da gadon dake loko tace “wancan ne gadonki, bari na baki aron bedsheet kafin a baki naki” ta ƙare tana buɗe drawer haɗe da miƙomin
Amsa nayi tareda cewa “nagode sosai”, bayan na shimfiɗa na zauna
Dubana tayi tace “ina ne post ɗinki?”
Sigh nayi sannan nace “har yanzu ba’a bani ba tukunna”
“Ohh Allah, Allah dai yasa kar akai ki site ɗinsu Prince” ta faɗa tana zama kan gadonta
Gyara zama nayi dan na samu na tatsi wani abun daga gareta coz ni dalilin zuwana ma nan ɗin akan Princes ɗin guda uku ne kamar yanda aka faɗamin, da murmushi nace “maiyasa halan?”
“Huhh” ta faɗa sannan ta miƙe tana waige waige, rufe ƙofa tayi sannan ta dawo gadona ta zauna, chan ƙasan murya tace “kinga a cikinsu akwai womanizer, a rapist, kinga cikin maid ladies na nan almost mu 100, guda 30 suna aiki a site ɗinsu kuma cikin 30 ɗin nan duk wadda tayi masa having sex da ita yakeyi ko tana so ko bata so, believe me ko ba aiki kike a ɓangarensu ba once he set his eyes on you yaga kuma kinyi masa the next thing zaiyi requesting a tura masa ke, he is an evil asshole shiyasa nake jindaɗi da aka barni a kitchen and i hope kema a barki a nan” ta faɗa
Wani abu mai kamada damuwa da tsoro naji ya taremin maƙogwaro, the way naga tana emphasizing akansa he must be so devlish gashi taƙamaimai akansu su uku zanyi bincike bare nace na ware shi womanizer ɗin na fita sabgarsa, dafe goshina nayi nace “ya rabbb, see me through”
“Insha Allah baza’a kaiki chan ba, just keep praying” ta faɗa tana matse hannuna
Gyaɗa kai nayi sannan na kwanta tareda lumshe idanuna, tunani nake ta inda zan fara gudanar da aikina, cikin Princes ɗin uku dole nasamu intimate shaƙuwa da dukkansu dan samun nasarar aikina
Bayan nayi zuhur kwanciya nayi, har akayi asr ina kwance, Junnut ce ta taɓani sannan tace “ki tashi kiyi sallah, ni na wuce kitchen, idan nagama zan amso mana abinci”
Gyaɗa kai nayi nace “sai kin dawo”, bayan fitarta tashi nayi na gudanar da Sallah sannan nakoma na kwanta
Ina kwance naji an turo ƙofar, wata matashiyar budurwa ce mai garin jiki, kallona tayi ta taɓe baki sannan tace “new roommate?” Cikin tambaya
Sai da na ƙare mata kallo tsaf sannan na maida idona na rufe batareda nace mata kanzil ba, coz da ganinta zaka san irin ƴan rainin hankalin nan ne wanda in suka samu waje zasu zaƙe ne dayawa coz idannunta a buɗe suke da ganinta
Tsaki ta ja sannan tace “………….
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I
By Mss Flower????
SIMILARITY/RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL
???????????????????? ????????????????
3 & 4
Da wannan tunanin nayi bacci
Washegari da asuba Junnut ta tasheni tana faɗin “Batool ki tashi, you are almost late for morning prayers”
Miƙa nayi sannan nayi mumbling prayer, ina dirowa cikin bacci nace “why is it morning already, i’m damn sleepy”
Banyi taking much time ba nayi saying prayers ɗina
Junnut da ta gama shiri cikin uniform tace “i will be heading to the kitchen, breakfast will be served around 7:00am don’t be late”
“Alright, thanks sweetheart” na faɗa ina hamma
I wanted to sleep more amma ganin yanda dukkan maids ke ta shiri suna gifta ɗakinmu yasanya na ja tsaki nace “it’s gonna be tough here”
Salamat da ke zaune kan gado tana shafa ce ta dubeni sannan tace “ke! Ina aka kaiki aiki?”
Ko inuwarta ban kalla duk da nasan da ni take zancen, honestly yarinyan ta fara kaini wuya i’m this kind of person da bani son raini ko kaɗan
Ganin na mata shiru ta ja tsaki tana faɗin “ko ina aka kaiki bata dameni ba, just avoid Prince Yameen coz he is mine, kar ki taɓa nuna fuskarki gabansa”
For the first time naji ina san mata magana, murmushi na saki sannan na kalleta tareda cewa “why?”
Ɓata fuska tayi sannan tace “because zaiyi using ɗinki ne, after yayi sucking the sweet liquid in you yayi dumping ɗinki just the way ake discarding trash”
“Why do you care?” Na faɗa fixing my bright and brave eyes kan fuskarta
Tsaki kawai ta ja without responding sannan ta miƙe ta fara shiri, her uniform were shorter than mine coz nata da ta saka ma ya kai ƙasan cinyanta ne kawai
Miƙewa nayi daga praying mat sannan na cire kayana haɗe da saka bathrob na faɗa toilet, ban wani jima ba sosai na fito nayi drying long silk black hair na
In hurry ganin almost 6:45 na fara shiri, uniform ɗin sosai sun kamani but sun min kyau sosai, murmushi na saki sannan na saka ƴar ƙaramar himar wadda take ta uniform ɗin ce nayi fixing working tools ɗina sannan na fice
Maids na gani sunata wucewa hanya guda, hakan ne yasanya na fahimci they are all heading to kitchen for breakfast, we were served bread and red beans porridge, bread ɗin dai kawai na tura sannan na miƙe na nufi site ɗinsu Princes ɗin
Bayan na amshi long broom daga wajen head na site ɗin na fara aiki, na jima ina sharar duk bayana ya gaji sannan naga fitowar Prince da muka haɗu dashi jiya, maids ɗin naga sai zubewa suke suna gaishesa while shikuma yana ɗaga musu hannu with bright smile a fuskarsa
“First target” nayi mumbling, kusada ni naga yana nufowa, murmushi na saki ina faɗin “perfect”
Yazo daidai kusada ni intentionally na watsa masa shara, a gigice kamar gaske na yadda broom ɗin na nufesa ina faɗin “i’m so sorry, dan Allah bankula ba ne” ina yarfe hannu