SARKI HAUSA NOVEL

SARKI HAUSA NOVEL

S A R K I

???????????????????????????????? ????????????????????????????????????

      *45&46*

Washegari da safe bayan na kammala al’adun rayuwata zama nayi na fara karanta novel, coz i’m a fan of reading idan bana yin komai

I read almost three chapters, ina ƙoƙarin tashi dan zuwa toilet naji knock

Nufar ƙofar nayi tareda buɗewa, murtuke fuska nayi ganin maids na sashen Zairah har guda uku

Babbar cikinsu tace “please come with us Mss Batool”

Tsaki na ja nace “ke ni babu inda zani, ku je kucewa uwarɗakin taku na faɗi haka” na ƙare ina ƙoƙarin juyawa

“It’s an official call ma’am” ta kuma faɗa

Ɓata fuska nayi nace “wai me zan mata?” A ɗan fusace

“Please kindly come with us” ta faɗa tareda yin gaba

Tsaki na ja sanin babu yanda na iya sannan na bi bayansu

A parlor na tadda Prince Yar da Princess Zairah fuskarta a murtuke

Da fara’a Prince Yar yace “have a seat Batool”

Zama nayi kawai bance komai ba, duk na ƙagu naji mai za’a faɗi nakoma karatuna coz the book was exciting

Fuska murtuke Princess Zairah tace “you are selected to be his official bedmate”

Galala na ɗaga kai na kalleta sannan na maida dubana kan Prince Yar in need of more information, murmushi kawai ya sakar min wanda ke nuni da yana cikin tsantsar farinciki

“Pardon?!!” Na faɗa dan duk da nasan meaning ɗin official and bedmate ɗin, na kasa grabbing actual abinda take nufi

“Baki ji ba, ya zaɓeki zama bedmate ɗinsa!” Ta faɗa ranta ɓace

“It’s an official proposal Batool” cewar Prince Yar his eyes fixed on me and he looks delighted

“I’m rejecting this proposal, bazan zama wata pillowmate ɗin wani ba, i’m a maid not a slave after all” na faɗa raina a ɗan ɓace

Murmushi Princess Zairah tayi sannan ta miƙe ta zo gabana tareda ɗago kaina ta matse min baki tace “shut up sharp mouth, this is our palace, we make our own rules and maids most abide, you either accept this proposal or resign” ta faɗa looking delighted

Tsabar baƙinciki har huci nake, chan da ta cikani nace “i’m not a sexslave, ban taɓa zina ba, ni ba karuwa ba ce” na faɗa idona dake cikeda ƙwalla a kan Prince Yar

Dariya Princess Zairah tayi sannan tace “tch tch tch!! sorry love, we will make you a sex maid then” ta ƙare tana kashemin ido

Prince Yar miƙewa yayi zai fita

A fusace na miƙe nace “meyasa zaka min haka?, mai yasa kakeson takurani ne?”

“I have feelings for you” ya faɗa sounding cold

“Ni fa official maid ɗin Prince Sydeek ce ko ka manta?” Na faɗa boldly but my eyes were watery

Murmushi ya saki sannan ya matso kusada ni ya raɗamin “we are going to play it like this” sannan ya fice

Princess Zairah tafi ta farayi ta hau zagayani tana faɗin “ɗazu i was angry, i thought kin rabu dani ne just to seduce my husband, but Alhamdulillah God is in my favour, this is a great opportunity Mss Batool Bassam” ta ƙare da raɗa min a kunne sannan ta ɗaga tayi min wink

“Ba zan taɓa haɗa waje da ke ko mijinki ba, ku ƙyaleni na roƙe ki” na ƙare ina haɗe hannayena

“No, never” ta faɗa tana kaɗa yatsanta tana dariya

Tsaki na ja nace “force me then” na ƙare ina nufar ƙofa

Dariya ta saki irin abin na mata daɗi sannan tace “hold her and lock her up”

Take maids kusan goma suka rufarmin, ɗagani sukayi chan ƙoli basu direni ko ina ba sai wani bedroom, turani ciki sukayi da ƙarfin tsiya sannan cikin azama suka datse wajen

Ƙofar na nufa ina bugawa da ƙarfin gaske amma sukayi banza da ni

Durƙushewa nayi sannan na hau yamutsa gashina ina faɗin “Anitha mai kika saka kanki ciki, what kind of wicked palace is this” na faɗa

Ban taɓa yadda cewa larabawa na neman maids ɗinsu da goyon bayan matansu sai a yau, wani tsabagen iskanci da rashin kunya wai official bedmate, wato illegal sex ko nace rape shine sukayi legalizing ɗinsa harda wani ƙara official a kai

Tsaki na ja ina yamutsa kaina nace “Anitha think, how can you get yourself out of this mess”

I was so tensed that my brain couldn’t think of a solution, hannuna na buga a ƙasa nace “shit!!”

Furzar da iska nayi na ɗora hannuna a ƙirjina sannan nace “okay, Anitha take a deep breath”, sai da nayi hakan sau uku sannan nutsuwata ta fara daidaituwa

“Accept him and deceive him” na faɗa, tau sai dai nayi hakan dan dole in ba haka ba nasan raping ɗina zaiyi probably ko bana so

Haka na zauna jugum ba abinda nakeyi sai tagumi sai in naga an kira sallah na tashi nayi coz akwai toilet a ciki

Bayan isha’i ne aka buɗe ƙofar, matar da tafi kowa girman jiki cikin maids ɗin ce tace “zo muje zakiyi wanka”

Ban tankata ba na bita a baya

Wani babban waje ne kamar ɗaki ma sai bathtub a ciki, maids kusan biyar na tsaitsaye

Wata budurwa ce ta nufoni ta fara ƙoƙarin ciremin kaya, da mamaki na bige hannunta nace “mai zakiyi?”

“Please let her, zata cire miki kaya ne?” Cewar matar ta wani murtuke fuska as if tana jin kashi

Taɓe baki nayi nace “Allah ya sawwaƙe” na ƙare ina riƙe after dress ɗita

“Cire da kanki toh” cewar matar

Fizge wani farin ƙyalle da nagani a hannun budurwar nayi sannan na nufi wani corridor na ɗaura bayan na cire kayan

Bathtub ɗin na nufa, take ƴammata kusan biyar suka nufoni, duk yanda na so na hanasu tayani wanka kasawa nayi sai dai na kare ƙirjina

Ruwan was warm and flower scented naji daɗinsa sosai kawai dai wanda suka rage mishi daɗi masu tayani wanka ne

Bayan mun gama wani ɗaki daban muka wuce nan ma na tarar da maids da dama, wata ta hau min gyaran farce, wata ta hau min gyaran gashi da mayuka da turarruka na gashi, bayan sun gama wata daban tayimin shafa na mai da turare, wata tayi min light make up

Bayan sun idar na kalli mirror na taɓe baki sannan nace “a banza kukayi”

Wata arniyar night gown suka bani sanan na ɗora after a kai, kana akayi min jagora zuwa ɗakin Prince Yar

Na jima ina zaune kan gado ina tunani kafin ya shigo ɗakin, da murmushi ya wara hannayensa alamun nazo

Kauda kaina gefe nayi sannan nace “ya ɗauka irin iskancin da akeyi a film anayi a zahiri ne, wawa kawai, hamago”

Ƙarasowa yayi ya zauna kan gadon ya rungumeni sannan ya ja numfashi yace “i like your scent”

Ban tankasa ba dan ba dan nasan marinsa ba solution ba ne wankesa zanyi da shi take

“Na siyo miki hamburger” ya faɗa yana miƙomin leda

Amsa nayi dan sai a lokacin na tuna ina ma jin yunwa

Bayan na gama ci ban ko goge baki ba, ya hankaɗani kan gadon sannan ya ɗora bakinsa yana lashe cream ɗin bakina

Damtse bakina nayi gam, yayinda shikuma ya fara ƙoƙarin kissing ɗina ta ƙarfi….

IN KIKA KARANTAMIN LITTAFI KYAUTA BAN YAFE BA
[11/13, 11:49 AM] Muslima????: LITTAFIN KUƊI NE, KI BIYA KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI, NAIRA 300 KACAL TA ASUSUN 1401611541, FATIMA LAWAL SAID, ACCESS BANK, SAI KI YI SCREENSHOT ZUWA 08167888934, KO KUMA KATIN MTN ZUWA 08167888934

S A R K I

      *47&48*

Ganin na hana masa damar kiss ɗin ya fara kiciniyar zare min rigar jikina

Da dukkan ƙarfina na hanasa ina faɗin “bana yin sallah, dan Allah ka tsaya ka saurareni”, amma ko gezau baiyi ba alamu sun nuna ba zai taɓa sauraramin ba

Da ƙarfi aka banko ƙofar ɗakin, cikin neman agaji na kai dubana wajen

Big Madam ce tsaye bayanta kuma Princess Zairah fuskarta a cunkushe

Prince Yar dakatawa yayi tareda ɗagani ya miƙe ya nufi Big Madam da ƴar fara’arsa yace “mai ya fito dake cikin daren nan kakata?”

Murmushi tayi sannan tace “ina son zaɓawa Prince Sydeek bedcovers ne, sai kuma na rasa kalar da yakeso, na tura a kiramin maid ɗinsa sai akace tana nan, dalilin da yasa nazo kenan, sai kuma na tarar kamar kana wani abun mai muhimmanci da ita ko?” Ta ƙare tana kafesa da ido

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51Next page

Leave a Reply

Back to top button