SARKI HAUSA NOVEL

SARKI HAUSA NOVEL

Cikin borin kunya yace “A’a don’t misunderstand me, tana gyaramin gado ne, and i accidentally fall on her” ya faɗa a ɗan hargitse

“I see, zan iya tafiya da ita?” Ta tambaya tana kallonsa

“Eh, sosai ma” ya faɗa showing all signs of guilt

Miƙewa nayi inata hamdala a zuciyata sannan na bi bayanta

Ko da muka shiga mota bayananniyar ajiyar zuciya na sauke sannan nace “you saved me, but how do you..?” Ban ƙarasa ba ta ɗora hannunta kan bakina sannan tayi ƴar dariya tace “i have spies everywhere”

“Huhhh!! Nagode sosai” na faɗa heaving a big sigh of relief

Shiru ne ya biyo baya dan bata tanka ba

Chan nace “dan Allah dagaske kuna officializing maid ta zama bedmate na Prince a nan?” Na tambaya coz abin ya tsayamin a rai matuƙa

Nisawa tayi sannan tace “Batool ko da civilization yazo, mu musulmai ne kuma munsan Allah ya haramta zina meyasa zamuyi officialiazing hakan, kawai Prince Yar and his acquintance are so selfish, abinda suke so shine daidai basu duba ko sun cutar da ɗayan ɓangaren, that is why nayi disqualifying ɗinsa zama emir, and for the other Prince Yameen wawa ne, bai san ciwon kansa ba ma bare na wani, babu abinda yasani sai zina da shan giya, the only one that seems responsible shine Prince Sydeek” ta faɗa tana sighing

“Thanks for saving me!” Na faɗa calmly

PRINCE YAR POV

A fusace ya naushi gadonsa tareda faɗawa ya dafe kai yana faɗin “shit!”

Princess Zairah ce ta ƙaraso tana faɗin “My Prince calm down please”

Ransa a ɓace yace “meyasa zaki barta ta shigo min bedroom ɗina, why didn’t you stop her!!”

“Wallahi nayi ƙoƙarin hanata but i couldn’t, ba ma ta kulani ba tayi tura ƙofar” ta faɗa trying to explain

“Kinsan mai hakan yayi causing?, it may affect my throne, wannan munafukar tsohuwar will tell his majesty that i’m in responsible, Oh my God, i’m doomed, what if he chose Sydeek and write a will cewar shi zai gaje shi, mai kike tunanin zai faru dani ne, i will be left with nothing” ya faɗa a fusace

“Hakan ba zai taɓa faruwa ba, ka kwantarda hankalinka muna ƙoƙarinmu and i have this strong feeling cewar kaine zakayi sarautar nan” ta faɗa trying to calm him down

Zubewa yayi kan gadon sannan yace “and i lost Batool” sounding dissappointed

“Amma she is under your control, it’s not a big deal zaka iya haɗuwa da ita later” ta faɗa

“I control her mind not her heart, na so ace na sameta kafin Prince Sydeek yazo, i wanted to give her best sex and make her cum yanda zata zama tawa, i wanted to have her all ba mind ɗinta kawai ba, her heart may fall for Sydeek” ya faɗa sai kuma ya miƙe a zabure yace “Sydeek!, Sydeek!! Sai na kasheka, meyasa dukkan abinda nakeso yake sonka, i wanted to get all the attention and love from anyone, i wanted to be the rich guy wanda kowa ke so, i wanted to have all the good things, meyasa ka tattare komai ka barni left with nothing!!!!” Ya kurma ihu kamar sabon kamu haɗe da zubewa ƙasa ya saki kukan da kana jin sautinsa kasan na tsantsar baƙinciki ne

Princess Zairah ce ta ƙarasa wajensa da gudu haɗe da kwantar da ita a ƙirjinsa tana faɗin “it’s alright please”

Cikin kuka yace “Sydeek got it all, Zairah banida kuɗi babu mai sona, ya fini kyau, ya fini kirki, you know da muna yara idan aka siya mana wani abu, kowa sai yace na Sydeek yayi kyau, no one will ever say Yar toy inka ko bag ko shoe ɗinka yafi kyau, all the love ake showering ma Prince Sydeek, i used to cry hard har na ƙi cin abinci har sai ya barmin toy ɗinsa da abubuwansa, zai barmin sannan yayi hugging ɗina ya rarrasheni har sai na daina kuka, he took very good care of me, da muka girma he engaged himself into business while ni na zauna a gida yana min dukkan abinda nake buƙata, lately na fara fahimtar cewar yayi arziƙi da kuɗi na ban mamaki, kowa Sydeek yakeso saboda yanada kuɗi, i want to have every single penny he has na maida shi nawa, i want to be loved morethan yanda ake sonsa, Prince Sydeek may look like he is lonely, but no!!!… i’m the loneliest and unloved one in the world, i want to be respected, i want people to acknowledge me, amma that will never happen tunda Sydeek yana raye!!” Ya ƙare yana shigewa jikinta tareda sakin wani kukan

Hannu ta sanya ta fara buga bayansa sannan tace “then sai ya mutu, idan ya mutu kowa will acknowledge you, you will have all his wealth, you will have the throne, all the people will sorround and love you”

“How!!!, he is wise sannan yanada taurin rai, and yanzu ba kashesa nake son yi ba, i want him to suffer humiliation yanda nayi suffering, i want him to be jealous of me, i want him to see all the love and attention da ake ba sa ya dawo gareni, and i want him to see the girl he trust around me as my woman”

Zairah dukansa tayi kaɗan sannan tace “ni fa, kuma ai Prince Sydeek ba son Batool yake ba, she is just his maid, why will that make him jealous?”

“Bai taɓa maid ba, not once in his life sai a kanta, that means he has something for her, she is the only maid da tayi masa serving abinci yaci, so he trust her ko bayada feelings for her, koma ya ne i want to have her, i want him to see her running to me, i want him to be so jealous da zaiyi hanging kansa ya mutu” ya faɗa sounding disturbed

Rungumesa tayi tsam jikinta tana faɗin “calm down please, everything will go as you wish, calm down!!!” Ta faɗa tana wiping tears ɗinsa

Childishly ya ɗago ya kalleta yace “will it?”

Gyaɗa kai tayi tace “i’m so sure”

Murmushi ya saki sannan ya kuma kwanciya a jikinta

BATOOL POV

Bayan mun isa Big Madam tace “kije ki kwanta a ɗakin rannan, stay there har sai Prince Sydeek ya dawo, you will be safe here” ta ƙare tana wucewa

“Nagode, Allah ya saka da alkhairi” na faɗa duk da nasan ba zata tanka ba coz tayi gaba

Ɗakin na wuce sannan na faɗa toilet na jima ina wanka, brush kuwa nayi da cikin carbi coz idan na tuna yanda Prince Yar ya dinga licking lips ɗina abin is so annoying and irritating

Bayan na fito sigh na saki tareda zubewa gado nace “i’m safe!!!!” Da ƙarfi cikin jindaɗi, dariya kuma na saki coz abinda nayi is childish

Bayan na gama dariyata sai na zabga uban tagumi nace “Anitha farinjininki na taimakonki kuma yana jefa ki cikin matsala, this is bad!!” Na ƙare ina hargitsa silky dark long hair ɗina da yasha gyara

Ina nan kwance da towel wasu maid su biyu suka shigo, ɗaya hannunta riƙe da tray na kayan abinci, ɗaya kuma kayan bacci pyjamas

Da murmushi nace “thank you”

“Welcome” suka amsa in unison sannan suka fice

Ajiyar zuciya na saki sannan na janyo fara saka pyjamas ɗin coz wancan kayan baccin ni kaina kunyar kwana da su zanji coz they are very sexy, i’m even lucky da Prince Yar bai cire min after ba Big Madam tazo, dan da yayi haka da ya cuceni

Hankalina kwance yake coz ko bakomai nasan i will be so safe a nan har Prince Sydeek ya dawo, muyi carrying game ɗin sannan na idasa aikina nayi setting ma Prince Yar trap a kamasa

Tunowa da nayi na rasa komai na, tau ta ya ma zan nemo CIA ne, tunawa da nayi zan iya using pc na Prince Sydeek ne yasanya nayi heaving sigh of relief “Alhamdulillah” na furta coz na fara tunanin everything will soon end na tafi gida

Tunowa da gidan da nayi na miƙe zaune cikin tsananin murna nace “Home!!, i’m coming home!!!” Na faɗa da ƙarfi ina tsalle a gado

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51Next page

Leave a Reply

Back to top button