SARKI HAUSA NOVEL

The night was damn great, nayi enjoying na ɗanyi childishness sosai kafin na kwanta bacci peacefully without the thought of Prince Yar zaiyi harming ɗina
PRINCE SYDEEK POV
It was midnight around 2:00am, zaune yake kan reading chair gabansa birjik da drawing tools
Gabaɗaya hankalinsa ya tattare ya ɗora bisa takaddar da yake zanenta, ya ɗauki lokaci mai tsayi yana abu ɗaya kafin ya ɗago yana miƙa
Kallon drawing ɗin yayi ya saki murmushi haɗe da cewa “perfect!”
Ya ɗauki kusan minti goma yana ƙarewa hoton Batool da ya zana kallo kafin ya samu gamsuwa ya ajiye yana faɗin “she is beautiful”
Kashe desklamp yayi sannan ya nufi gadonsa ya kashe table lamp ya shige under soft covers ɗinsa
Tunaninta yakeyi kamar kowani lokaci idan ya samu kaɗaituwa shi kaɗai, ya kan yawaita faɗin “ke kika bani sabuwar rayuwa, ke kika bani ƙarfin gwiwar cewar zan warke, numfashin da nakeyi yanzu haka kece sila, kin kula dani alhalin ban amfaneki da komai ba, kin nuna min kulawa kin tausaya min, kin taimaka min alokacin da nake buƙatar taimako, ba ki nuna kulawarki saboda dukiyata ba, zan saka miki, tabbas zan zame miki garkuwa, zan baki kulawa in har kin bani dama, bansan mai nake ji gameda ke ba amma nasan cewa ko mene haɗuwata da ke alkhairi ce Batool, ina nan dawowa gareki!!”
Sabon tunani ya faɗa na maiyasa bata tafi ba bayan ta sanar mishi tafiya zatayi itama, Big Madam da sukayi waya take sanar mishi tana tareda maid ɗinsa a yau, sigh ya saki yace “Allah yasa kina lafiya, yasanya alkhairi ne ya tsaidaki”
Ya ɗauki lokaci yana tunaninta, hasaso fuskarta, yanda take firgita idan ya kwaɗa mata warning, ɗan murmushi ya saki yace “matsoraciya”…..
Pls stop reading my book, in baki yi subscribing ba
[11/13, 1:56 PM] Muslima????: S A R K I
Washegari da safe naje chan sashenmu na tattaro komai na, sai da na biya wajen Junnut dake kitchen na sanar mata sannan na koma chan
Haka na cigaba da rayuwa cikin kwanciyar hankali, babu abinda nakeyi sai cin abinci da karatun novel wanda yake best hobby na
5 days later
Yau an tashi da matsanancin sanyi, tun safe da na je gaida Big Madam ban fito ba har yamma ina ɗaki kan gado
Bayan sallar magrib ina ɗaki akayi knocking, wata maid ce ta shigo tareda cewa “kije Big Madam na nemanki yanzu”
Miƙewa nayi bayan fitarta na ƙara kayan sanyi na ɗora hoodies sannan na fice
Cikin girmamawa na gaisheta
Da ƴar fara’a ta dubeni tace “yanzu ake sanar min Prince Sydeek ya dawo, na sanya ayi preparing ma sa dinner but kije ki ƙara yi masa wani abun da kika san yana so”
“Toh” na faɗa a sanyaye
“Yawwa, kije a kaiki part ɗinsa ki fara gyarawa coz yanzu suna tare da mahaifinsa, kiyi masa girkin a chan” ta faɗa
Ban koma ɗaki ba na wuce parking lot, nan chauffeur ya kaini ɓangarensu
Buɗe na tadda apartment ɗinsa, babu komai a parlor sai jakunkunansa da ya dawo da su, da alamu ko bedroom bai shiga ba
Kayan na tattare sannan na shiga gyaran wajen coz yayi ƙura kasancewar lokacin sanyi ne, bayan na gama na wuce bedrooms ɗinsa nan ma na gyara haɗe da wanke toilet
Kitchen na wuce sai na rasa mai zanyi masa, sanin yafi son abu mai sauƙi mara nauyi musamman yanzu dinner ne nayi masa potato salad na haɗa da ginger drink na saka a fridge
Bayan na gama na tattare poisoned utensils da ban fiddasu ba tun wancan lokacin cikin polythene bag sannan na fidda waje cikin waste bin
Dawowa nayi na fara ƙara gyara kitchen ɗin, ina ciki naji ƴar hayaniya alamun mutum ya shigo
Murmushi ne ya kubce min coz i’m so eager na ganshi healthy, walking majestically like before, ɗan buga goshina nayi sannan nace “Batool what’s wrong with you?, why are you so excited” ganin cewa zaƙewar tawa tayi yawa
Na ɗan ɓata lokaci sannan na fita, tsaye na ganshi yana waya ya juyamin baya, Prince Yar kuma na zaune kan kujera yana latse latse a waya, ganin Prince Yar sai na ɗan ɓata fuska
Prince Yar ne ya kula dani, murmushi ya sakar min sannan ya maida kansa kan wayar hannunsa
Prince Sydeek da ya gama waya ya juyo idanunsa suka sauka akaina, ya kalleni na ƴan seconds sannan ya ɗauke kansa daga dubana ya janyo system ɗinsa yana cewa Prince Yar “yawwa ka ga leather ɗin da nakeso a dinga using, nayi transaction na five hundred roll, zuwa next two weeks zasu iso”
Prince Yar da idonsa ke kan pc ɗin ya jinjina kai alamun gamsuwa sannan yace “gaskiya we are making an oustanding shoes this year” ya ƙare da murmushi
Murmushi shima Prince Sydeek yayi yace “sure”
Gabaɗaya jikina sanyi yayi, i thought ko chance zai bani na gaidasa amma yanda yayi min is like bai ma taɓa sanina ba a rayuwarsa, bansan dalili ba but deep down i feel sad and dissappointed
Sai da naga hirar ta su ta ɗan tsagaita sannan na ƙarasa inda yake cikin girmamawa nace “welcome back Prince Sydeek”
Kallona kawai yayi bai tanka ba, ya ɗauke kansa
Coldly na ja jikina na koma chan ƙusurwa na tsaya
Ina tsaye a wajen naji knocking, buɗewa nayi nan naga maids na sashen Big Madam ne, flasks suka dinga shigowa da su
Tare mukayi setting table ɗin sannan suka fice
Bayan fitarsu sai na tsinci kaina da tsoron masa magana kan ya ci abinci duk da hakan na cikin aikina, chan nayi ƙarfin halin cewa “it’s time for dinner”
Prince Sydeek bai ko nuna alamun ya jini ba, Prince Yar ne ya miƙe tareda cewa “brother let’s eat something”
“No, i’m sated” ya faɗa a taƙaice eyes ɗinsa focused kan pc
Prince Yar ne ya hau dining nayi serving ɗinshi, sai aiko min da kallo yakeyi har na gama zuba masa, ina ƙoƙarin barin waje ya riƙo hannuna sanan chan ƙasa yace “idan na fita ki biyoni ina nemanki”
Gyaɗa kai kawai nayi sannan na koma na tsaya bayan ya cikani
Prince Yar ya jima kafin ya fita, few minutes later nima na nufi ƙofa
Sai a lokacin Prince Sydeek ya ɗago daga pc ɗin yace “ina zaki?”
Cikin kame kame nace “wa..wa..waje”
“Set the chimney” ya faɗa a taƙaice
Gyaɗa kai nayi sanan na wuce kitchen cikin store, na ɗibo coal mai yawa, bayan na hura wutar na miƙe na kuma nufar waje
“Batool!!!” Ya kira
Tsayawa nayi cakkk zuciyata ta hau bugawa da ƙarfin gaske
“Batool!!” Ya kuma maimaitawa cikin muryarsa mai sanyani cikin ruɗu
Cikin wata iriyar kasala na juyo sannan na kallesa, saurin duƙar da kaina ƙasa nayi dan wani spark naji har cikin kwanyata da muka kalli idanun juna
“I’m back healthy” ya faɗa his lips sukayi widening kaɗan
Ɗaga kaina nayi na kallesa ina jin wani shauƙi, sai a lokacin na kula ya ɗan rame, kasa furta komai nayi dan sai na rasa mai zance
“I’m hungry” ya faɗa yana kafeni da idanunsa
Ban tanka ba na wuce dining sannan nayi masa setting plate na kawo masa gabansa
Ɗan yatsina fuska yayi yace “ba ki dafamin komai ba?”
Da ɗan rawar murya nace “na..na dafa”
“Kawo min” ya faɗa idanunsa a kaina
Potato salad ɗin na kawo masa da ginger drink sannan na koma baya dan tsayuwa
“Have a seat” ya faɗa
Zama nayi sai dai a takure nake dan duk wani motsina akan idonsa yake
PRINCE YAR POV
Tsaye yake cikin sanyi, iskar bishiyu na ta kaɗawa, ya ƙudundune hannayensa dake cikin handsocks amma still ya maƙesu a armpit ɗinsa, sai kyarma yake yana jiran Batool
Ganin sama da minti sha biyar bata fito ba, ya furzar da iskar baƙinciki dan jikinsa ya gama ba sa Prince Sydeek ne ya hanata fitowa, ransa a ɗan ɓace yace “Sydeek i will end you, that’s a promise”