SARKI HAUSA NOVEL

SARKI HAUSA NOVEL

Murmushi ya sakar min yana faɗin “ya isa, kar ki damu”

Cikin ƙwalla nace “please i’m sorry”

Murmushinsa ne ya faɗaɗa sannan ya nufoni sosai tareda zaro hankey ya miƙomin yace “wipe your tears, kar ki kuka, it’s alright” ya ƙare yana ɗaga min kai in assurance

Bin hannunsa da kallo nayi haɗe da hankey sannan sheepishly nayi knodding kaina nace “bazan amsa ba”

“Why?” Ya faɗa smile ɗinsa bai yanke ba

“It’s expensive” na faɗa ina pouting lips ɗina

Murmushi kawai ya saki sannan yace “alright” ya ƙare yana juyawa cikin apartment ɗinsa

Murmushi na saki na bi bayansa da kallo ina yaba sauƙin kansa

Wata maid ce ta dafani tace “ke amma sabuwa ce ko?”

Gyaɗa mata kai nayi sannan nace “why?”

“Hmm, toh wallahi ki raba kanki da Prince Yar saboda matarsa bala’in kishi gareta, wallahi ta ganki da shi haka kashinki ya bushe” ta ƙare tana ƙwafa haɗe da wucewa

“Prince Yar!” Na maimaita, kenan bashi ne Yameen ɗin ba, ina tsaka da wannan tunanin Salamat ta zo ta wuce ta gabana tayi apartment na tsakiya

Apartment ɗin tsakiya ɗin nan ya tsayamin dan shine naga maids na yawan shige da fice, wata maid na matsa kusada ita nace “dan Allah chan na tsakiya na wane?”

“Prince Yameen” ta bani amsa

“Wanchan kuma fa?” Na ƙare ina nuna mata wanda ke right handside

“Prince Sydeek amma bai cika zama ba ne shi” ta faɗa

Murmushi nayi mata nace “thank you”

Yadda broom ɗin nayi nasamu wata cement chair na zauna ina shilla ƙafafuna ina tunani

Ƙamshin turarensa naji yana nufoni, ɗaga kaina nayi na kallesa sai naga ya canza kaya zuwa wasu daban

Idonsa ne ya sauka cikin nawa, ɗan murmushi na sakar masa shima ya maido min sannan ya wuce parking lot inda chauffeur ɗinsa ya buɗe mai ƙofa ya shige

Bayan tafiyarsa ɗaki na nufa nima na kwanta sannan nayi loading ƴan bayyanan da na samu akan Prince Yameen cikin system ɗita, kiran mahaifana nayi muka gaisa sannan na kwanta bacci

Ina cikin bacci naji an turo ƙofa da ƙarfin gaske, Salamat ce ta shigo tanata kuka wata maid da suka shigo tare tana lallashinta

Cikin kuka Salamat tace “haba! Yanzu abinda Prince Yameen yayi min ya kyauta, gaban mutane ya buɗe ƙofa ya hankaɗani waje dan ya samu wata”

Shiru nayi dan naji hirar tasu sai dai basu wani faɗi abin arziƙi ba sama da wanda nasani

Misalin bakwai da rabi bayan nagama dinner, nayi sallah na nufi sashen Princes ɗin

Zama nayi ina dakon wucewar Prince Yar, na ɗauki almost an hour harna fidda ran ba zai zo ba sannan naji alamun shigowa da mota

Ajiyar zuciya na saki ko da naga fitowarsa sannan na ɗauke kaina daga wajen na cigaba da shilla ƙafata ina kallon sky

“Ehmm” yayi gyaran murya da yazo saitin da nake

Cute smile na saki sannan nace “sannu da dawowa”

“Mai kikeyi a nan?” Ya tambaya

“Ina kallon stars ne, they are beautiful here” na bashi amsa da smile a fuskana

“But zaki iya ganinsu a inda kike ai” ya faɗa

“I love the scent here” na faɗa ina kallonsa straight in the eye

“Uhm” ya faɗa yana sakin smile sannan ya wuce

Murmushi na saki sannan nace “welldone Anitha” saurin rufe bakina nayi ina dariya nace “opps welldone Batool”

Nayi taking few more minutes sannan na miƙe na koma maids building

Junnut da ke zaune kan gado ta kalleni tace “beauty daga ina haka?”

Murmushi na saki sannan nace mata “na ɗan fita walk ne, har kin dawo”

“Yeah, here” ta faɗa tana miƙomin wrapped paper

Ajiyar zuciya na sauke ko dana buɗe naga burger, murmushi na saki nace “thanks so much Junnut”

Murmushi ta saki tace “welcome”

Duk da burger is big sai da na cinyeta tass coz i’m damn hungry, all these arabs dishes ba son su nake ba wallahi

Bayan na cinye nayi brush sannan na kwanta bacci cikin jindaɗin nasarar da nake gani na fara samu. …….

S A R K I IS NOT FOR FREE
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I

By Mss Flower????

SIMILARITIES OR RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL

???????????? ????????????????????????????

2

Tsaki tayi tace “kin ma uwarki banza”

A yanda nakeda zafin zuciya da saurin hassala maganar tayi min zafi sosai amma tunawa da nayi cewar aiki ne kawai ya kawoni ba ɓata lokaci ba sai na basar da ita kawai na kuma closing idanuna

Almost 2 hours da fitan Junnut sai ga ta tadawo, tapping ɗina tayi tana faɗin “wake up sleeping beauty”

Buɗe idona nayi sanan na bata smile tareda cewa “i thought you will stay much longer”

“No, i just make salad for big Madam, ga abincinmu nan, let’s eat after that maids head tace kije” ta faɗa tana ajiye huge tray ɗin dake ɗauke da varieties and aromatic arabian dishes

Gyaɗa kai kawai nayi tareda ɗaukar spoon and thinking of what to eat coz all the food are damn attractive

“Salamat, ki taho muci abinci, kun gaisa da new roommate ɗinmu ko?” Cewar Junnut tana duban wannan mara kunyar yarinyar

Taɓe baki tayi sannan tace “no, i’m sated naci abinci wajen Prince Yameen” ta ƙare tana kaɗa ido

“Uhm” kawai Junnut ta faɗa sannan tayi concentrating kan plate ɗinta

Ban wani ci dayawa ba coz i prefer junks as my own food, it’s not like i’m unfamiliar with the food here coz my Mom is an arab lady, ta kan making arab dishes time to time haka

Bayan Junnut tagama tace “muje na rakaki wajen Head maid ɗin”

Miƙewa nayi ina faɗin “thanks for the food Junnut”

Smile kawai tayi ta ɗauka tray ɗin muka fita

Bayan isarmu head maid ta miƙomin uniforms tareda cewa “shiga ciki in kin samu size ɗinki toh” tana pointing wani room

Godiya nayi sannan na shiga ciki, guda biyu ne sukayi min sai dai tsayinsu bai kai gwiwa ba, unlike nasu da ya wuce gwiwa

Da uniform ɗin na fita dan su gani

“Perfect” cewar headmaid tareda miƙo min heavy blankets and bedsheet sannan tace “kiyi joining cleaners na part ɗin Princes, and always be neat coz basu san ƙazanta”

Murmushi nayi sannan nace “thank you” muka fice da Junnut

Muna fita Junnut tace “Batool kina nufin haka zaki dinga yawo, the gown is too short for you, maiyasa bakice tayi kaɗan ba, the headmaid is lazy kawai ta kira tailor ne tayi masa bayani ne fa bazata iya ba shiyasa tace miki perfect”

Murmushi nayi mata sannan nace “thought tsayinsu ɗaya da naku, i will just manage it for the timebeing kar ki damu”

“Alright!” Ta faɗa tana sighing

Wata budurwace ta taho a guje tana kuka with blood stains jikin kayanta, bangazata tayi har kayana suka zube ƙasa ta wuce office na headmaid da gudu

“Gosh! What’s wrong with this lady, sai kace nice nace tayi staining kayanta da menstruation” na faɗa ina hissing

Junnut da ta tsugunna tana tayani kwashe kayan tace “she was raped shiyasa kika ganta haka, just the day before yesterday aka kaita part ɗin Prince Yameen, it’s such a pity”

Cikin mamaki nace “you mean wanda Salamat ɗin nan tace ta ci abinci wajensa?” Na faɗa sounding suprised

“Hmm, shi fa, he is the rapist and Salamat is his favourite playing tool” ta faɗa tana waiwayawa gudun kar ajita daidainan muka miƙe

My heart was seriously pounding fast, abin ya bigeni sosai the way yake raping ladies kamar is rapid and scary, dukkan mission ɗina ina yinsa ne confidently but this issue of Prince Yameen ya girgizani coz duk wani abu da zai taɓa mutuncina bani son sa

Sighing nayi ina faɗin “ya rabbb!”

“Kar ki damu just don’t ever smile at him, and in kin haɗu dashi try and hide yourself somewhere” ta faɗa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51Next page

Leave a Reply

Back to top button