SARKI HAUSA NOVEL

Kauda kaina nayi tareda janye hannuna daga nasa
Gaisawa aka shigayi da jama’a anata congratulating ɗinmu, Big Madam ƙarasowa tayi inda nake tareda rungumeni tace “Alhamdulillah!, i’m so happy” ta ƙare tana zare gold bangles ɗin hannunta ta saka min tareda cewa “keep them safe”
Murmushi na saki a zuciyata ina faɗin kamar ta san bayarwar nake, bayan an gama gaisawa mota guda muka shiga da Sydeek
Ni na fara shiga yayinda ya tsaya yana magana da abokansa, bayan ya shigo ya furta “Alhamdulillah!”
Satar kallonsa nayi sannan na maida kaina ƙasa batareda nace komai ba
Kusadani ya matso tareda ɗora hannunsa saman nawa yace “you are mine!”
Murmushi na saki tareda sunne kaina cikin veil
Murmushi yayi shima sannan ya sanya hannunsa ya janyoni jikinsa ya rungume, lumshe idona nayi ina jin daɗin ƙamshinsa tareda jin sabuwar ƙaunarsa na shigata
Mun jima a haka kafin ya raba hug ɗin yace “nan da awa biyu zamu tafi”
Wasu hawaye ne suka sauko min, cikin sauri ya janyoni jikinsa ya rungume ya fara buga bayana yana faɗin “kar ki kuka, i will take care of you”
Ina a jikinsa har muka ƙarasa gida
Misalin biyu Big Madam da jama’arta suka zo har gidanmu domin tafiya da ni, nayi kuka sosai kamar ba gobe ina maƙale jikin Mom
Sydeek da hannunsa ya amsheni daga jikin Mom da ke shedding tears itama ya rungumeni yana rarrashina sannan ya miƙani hannun Big Madam kana yaje sukayi musabaha da Daddy tareda masa godiya sannan muka shiga motoccin da zasu kaimu airport
Jirgi guda ne ya kwashi tawagarmu yayinda tsiraru ne muke first class, ina kusada da Sydeek hannunsa na riƙe da nawa
A hankali na ɗaga idona na kallesa, murmushi ya sakar min sannan yace “sleep” ya ƙare yana kwantar da ni
Murmushi na sakar masa batareda nace komai ba sannan na lumshe idona……
[11/24, 7:23 PM] Muslima????: 98&99
Ko da muka sauka ina bacci, Sydeek ne ya ƙara matsa hannuna gamida cewa “wake up sleeping beauty”
A hankali na buɗe idona na saukesu a kansa, murmushi nayi masa sannan na fara ƙoƙarin tashi zaune dan na kishingiɗa ne
Hannuna cikin nasa muka sauko, haka muka nufi motar da zamu shiga
Tafiyar mintina ta kai mu, ƙofar masarautar cike take danƙam da al’umma da ke farinciki da auren suka kuma zo ta ya S A R K I nsu murna
Wani daɗi naji ya kamani ganin yanda kaf gari ke farinciki da zuwana
Bayan mun isa ciki part ɗin Big Madam muka zarce nan ta sanya nayi wanka da ruwan flower masu ƙamshin gaske, sannan na canza kaya zuwa na larabawa farare masu tsadar gaske, nan nayi sallar magrib har isha’i, na ci abinci kafin ta kaini sashen Sydeek da kanta
Tayi min nasiha sosai sannan ta tafi ta ja jama’arta suka wuce aka barni ni ɗaya ƙwal
Na jima ina zaune a parlor kafin ya turo ƙofar bakinsa ɗauke da sallama
Da murmushi na amsa masa ina jin ƙaunarsa na bin kowani sashi na jikina, lallai yau na kuma tabbatarwa da ina son S A R K I, Haƙiƙa S A R K I shine zaɓin raina
Hannayensa ya buɗe alamun na isa garesa, murmushi na saki sannan na miƙe na nufesa tareda faɗawa jikinsa, rungumeni yana faɗin “ina sonki sarauniyata”
Mun jima a haka kafin ya ja ni har zuwa ɗaki, dubana yayi yace “je ki yi alwala”
Ban tanka ba na wuce dan aiwatar da abinda ya umarceni, bayan munyi sallah ya buɗe mini fridge tareda ɗauko madara da zuma, cup biyu ya haɗa na madara da zuma sannan ya miƙomin guda
Amsa nayi duk da cikina na a cike bani son masa gardama na shanye
Bayan na shanye gado na haura dan bacci sosai nake ji a idona, ya ɗan ɓata lokaci dan har wanka yayi kafin ya kashe fitila ya hauro gadon
A hankali ya ɗora kansa bisa gadon bayana, rintse idona nayi domin wani yanayi naji ya ziyarceni, cikin raɗar da ta kuma jefani wani yanayin yace “bacci kike”
Shiru nayi ina jin yanda zuciyata ke bugawa da gudu
Hannunsa ya sanya ya birkitoni sannan yace “shiru kika min?”
A hankali na ɗan buɗe idona na kallesa
“Ki bani” ya faɗa cikin wani yanayi gamida narkewar murya
Duk da duhun da ya gauraye ɗakin sai ƴar fitila mai kaloli da ke ƙyalla bai hanani ganin yanda ya langaɓar da kai ba kamar ƙaramin yaro, shiru nayi dan wani tsananin tsoro ne ya kamani
Janyoni yayi jikinsa ya matse yana faɗin “kinyi shiru”
A sanyaye nace “toh mai zance?”
Bai tanka ba sai matsoni da yayi sosai ya kama laɓɓana ya haɗe da nasa, sosai ya shiga tsotsa kamar ya samu minti wanda dole nima na fara maida masa martani domin wata gigitacciyar sumba yake bani mai warware notikan kai baki ɗaya
Cikin so ya ɗaura hannunsa saman ƙirjina ya shiga bawa albarkatun ƙirjina kulawa da hannayensa masu laushi
Ya ɗauki lokaci yana romancing ɗina kafin ya shiga babban wasa a filin daga
Ya jima yana abu guda yayinda nikuma banda kuka babu abinda nakeyi sannan ya janye jikinsa yana maida numfashi, cikin so in bridal style ya ɗaukeni ya kai bathroom haɗe da haɗa warm water sannan ya sakani ciki, jin tsananin azaba ya sanya na miƙe da sauri
Danna ni ciki yayi sannan ya fara cewa “shhh! zai rage zafi, i’m sorry” ya faɗa
Bayan na gama nayi wankan tsarki sannan ya naɗeni, in bridal style ya kuma maidani cikin ɗaki ya kwantar da ni kan sofa
Bayan yayi wanka ya shirya nima ya dawo ya saka min kaya sannan ya bani pain reliever, ya canza mana bedsheet sannan ya ɗaukeni ya maida kan gado yana ta min godiya haɗi da saka min albarka
Washegari da safe nayi wanka na kuma gasa jikina duk da naji sauƙi sosai sannan na zauna dining ina cin abinci, shima zuwa yayi yai joining ɗina
Bayan mun gama Yameen ya shigo shi da Salamat
Mun gaisa cikin mutunci sai dai ban sakar masa fuska sosai ba, ya bani haƙuri tareda mijina sannan suka fita shi da Sydeek
Salamat cikin jindaɗi ta kalleni tace “ashe zan kuma ganinki Batool kuma a matsayin matar S A R K I
Murmushi na saki sannan nace “nima nayi mamakin sake haɗuwa da ke matsayin matar Yameen, amma kika ce min yanada HIV baki da ita” na faɗa ina kallonta
Kanta ta sadda ƙasa sannan tace “Batool ƙarya nayi muku banida jarumtar da zan sanar muku ina ɗauke da HIV nasan guduna zakuyi ƙila ku hantareni” ta faɗa tana hawaye
Murmushi na saki sannan nace “ki bar wannan batu, Allah dai ya baku zaman lafiya”
“Ameen” ta amsa sannan ta kuma ɗaga ido ta kalleni tace “nayi tunanin dawo da Junnut wajena” ta faɗa
Girgiza kai nayi sannan nace “a’a tana wajena, anjima kaɗan zan aika a taho da ita ma”
Gyaɗa kai tayi da murmushi
Bayan tafiyarsu Salamat na aika a taho min da Junnut
Bayan sun iso maid ta fita nace “yau ba hug”
Dariya ta saki tace “yanzu kam kin fi ƙarfina” muryarta cikeda jindaɗi
Dariya na saki sannan na nufeta na rungumeta, hugging ɗina back tayi tace “wallahi i’m so happy, baki san daɗin da nake ji ba”
Dariya na saki nace “nayi missing ɗinki Habeebty, yanzu kin dawo nan ɓangaren”
Cikin jindaɗi tace “nagode sosai, kinga wani matsayi lokaci guda na dawo attendant ɗin Queen ni da nake kitchen ɗin maids”
Dariya na saki sannan na ɗan bigeta kaɗan
Misalin biyar Junnut da masu min kwalliya suka fara kasancewar akwai walimar da za’ayi a gabatar da ni a matsayin Queen yau ɗin, sosai nayi kyau na shirya cikin golden gown wadda tayi matuƙar amsata
Wajen biyar Sydeek yazo, tare muka jera muka nufi hall ɗin da ke cikin masarautar, biki ne sosai wanda ya haɗa manya da ƙanana kowa sai shagali yake abin ba’a cewa komai