SARKI HAUSA NOVEL

Da murmushi kan fuskarta tace “rufe mana ƙofa ki ƙaraso”
Murmushin na maida mata sannan nayi yanda tace ɗin na ƙarasa gadon na zauna sannan nace “ina kwana”
Murmushi ta saki tace “lafiya Batool kinyi kyau sosai” ta ƙare tana shafa fuskata
Murmushi na saki nace “nagode”
Hannu ta sanya ta birkitoni na faɗa jikinta, bakinmu ta haɗe waje guda ta fara tsotsa
Ganin ta saki jiki ya sanya na darzaza mata haƙorina a leɓe
Cikin sauri ta janye bakinta tana faɗin “bakida hankali ne?”
Girgiza kai na shigayi idona suka kawo ruwa nace “kiyi haƙuri ban iya ba ne”
Tsaki ta ja sannan ta sanya hannu ta fara cire kayan jikinta, sai da ta cire komai ya rage daga ita sai pant tace “zo ki sha” tana pointing boobs ɗinta
“Ya rabbb ka yafemin” na faɗa cikin zuciya na ƙarasa inda take na kama ɗaya na fara tsotsa, sai da naga ta sakankance na gasa mata uban cizo
Ihu ta kurma tana faɗin “bakida hankali ne, tsigemin nipples zaki yi”
Ƙwalla ce ta taru a idona nace “dan Allah kiyi haƙuri ban ƙware ba ne”
“No, idan na biyeki kasheni zakiyi, ko da na ce a samo min maid mai hankali nake nufi ba mahaukaciya ba, tashi ki fita sannan kada na taɓa jin wannan abin ya fito fili”
Ƙwalla ce ta zubomin nace “dan Allah kar ki koreni”
“Fita dan ubanki na sallameki” ta faɗa cikin tsawa
Fita nayi inata dariya ƙasa ƙasa, ina ƙoƙarin barin building ɗin naji an riƙe hannuna
Ɗago kai nayi na saukesa kan Prince Yameen da ke ta murmushi
“Zo muje zamuyi magana” ya faɗa yana ja na
Kan kujera ya zaunar da ni sannan ya riƙe hannuna gam yace “jiya na jima kafin nayi bacci, jarumtarki ta tsaya min a rai”
Murmushi nayi nace “toh yayi”
Murmushin shima yayi yace “are you a virgin?”
“A’a” na bashi amsa ina yaba tsantsar rashin kunya ta Prince Yameen
“Well kika ce gobe period ɗinki zai tsaya ko” ya ƙare yana ɗan matsa hannuna
Ban kai ga bashi amsa ba wayarsa ta ɗau ƙara
Ɗagawa yayi yana faɗin “Man bakada mutunci fa”
Banji mai aka ce ta ɗayan bangaren ba yace “mai kuwa zanyi inada dukkan abinda nake buƙata, i’m just fucking girls and taking alcohol”
Furucinsa yasanya nagane shi ɗin wawa ne kawai burinsa enjoyment ne a duniya kuma yanada dukkan abinda yake buƙata, is hardly ya kasance shine wanda nake nema
Bayan ya ajiye wayar na dubesa na ɗanyi murmushi nace “wai ni aikin mai kakeyi ne?”
“Wani aiki zanyi?” Ya faɗa cikin mamaki
“Business fa?” Na tambaya
“Inada dukkan abinda nake buƙata, so i’m just enjoying myself” ya ƙare yana pecking ɗina a kumatu
Hannu na saka na goge ina taɓe baki sannan na miƙe
“Meya faru?” Ya tambaya yana riƙe hannuna
Fincike hannuna nayi sannan nace “stupid men disgusts me, na ɗauka kana wani abu ne kamar aiki ko business da na bari munyi rayuwa da kai amma tunda nagane kai ɗin wawa ne kawai i’m leaving, kar ka sake nemana”
Hannu ya saka ya tsinkeni da mari yana faɗin “ke bakomai ba ce face maid, nan masarautarmu ce, so you are nothing but our slave, and tunda kika zageni i’m having you this instance ko jinin haihuwa kike” ya ƙare yana feka rigar jikina
A fusace na ɗaga hannu na wankesa da mari sannan nace “ko da nake maid a nan bakada damar keta min haddi, and this is the last time da zaka kuma marina in ba haka ba sai nayi maganin tsagerancinka, in murɗe shegiyar abar ta ka inga dame zaka dinga fyaɗen” na faɗa ina ficewa cikin sauri idona cikeda ƙwalla
Kuka nake, gudu nake dan na kai sashenmu kasancewar tun daga saman rigar har ƙasa ta feke
Ban ankara ba naji na faɗa jikin mutum mai faffaɗan ƙirji, idona na hawaye na ɗago kai na kallesa
Wani mugun shock naji da na kallesa, kasa zare idona daga dubansa nayi ƙirjina ya hau bugawa da gudun bala’i
Lumshe sexy sleepy eyes ɗinsa yayi a kaina sannan yace “did he raped you?”
Maimakon na bashi amsa ko na janye jikina sai na kasa furta komai na fashe da sabon kukan da bansan dalilinsa ba, i just feel like kamar akwai wani bond tsakanina da wannan gayen duk da bansan wane shi ɗin ba
A hankali ya cireni daga jikinsa sannan ya cire mayafinsa ya rufa min a jikina ya ja hannuna zuwa sashen Prince Yameen, bansan dalili ba amma sai na kasa masa musu na bi sa
Prince Yameen da ke tsaye yanata shawagi a parlor ya juyo jin buɗe ƙofar, a firgice ya fara kallonmu alamun tsoro sun bayyana ƙarara a fuskarsa
Chan yace “Ya Sydeek yaushe ka dawo”
Sydeek da ya harɗe hannayensa a ƙirjinsa bai furta komai ba ya zuba masa ido
Prince Yameen da ke tsorace sosai yace “uhm, babu fa abinda nayi mata believe me, ke faɗa masa dan Allah”
Prince Sydeek nufarsa yayi tareda wankesa da mari biyu sannan yace ” sau nawa nace maka ka daina raping yaran mutane, kai wani irin daƙiƙi ne da zaka dinga kama innocent girls saboda suna aiki ƙarƙashinka kana keta musu haddi” ya ƙare da fara kai masa duka
Sai da yayi masa lilis jina jina sannan ya dubeni yace “ke fita!”
A tsorace na fita jikina sai kakkarwa yakeyi na nufi sashenmu
Ina shiga ɗaki Junnut ta miƙe bina ta farayi da kallo sannan ta fashe da kuka tana faɗin “mai ya sameki haka Batool, mai yayi miki?”
Salamat dake zaune tana cin chewing gum tace “mai kuwa zaiyi mata wanda ya wuce abinda ta nema, itama ai ƴar iska ce”
Murmushi kawai nayi sannan na dubi Junnut nace “ki kwantar da hankalinki babu abinda ya faru tsakaninmu”
“Kin tabbata?” Ta faɗa
Gyaɗa kai nayi nace “haƙiƙa”…..
SARKI IS NOT FOR FREE
[11/9, 06:05] Mss Flower: ???? S A R K I
By Mss Flower????
SIMILARITIES OR RESEMBLANCE OF STORY/LIFESTYLE IS COINCIDENTAL
SHAFIN NAKI NE NIMCY SARAUTA????
*13&14*
Misalin huɗu na koma sashensa. Bakina ɗauke da sallama na tura ƙofar
Babu kowa parlor sai dai pc ɗinsa da ke a kunne ta tabbatar min bai jima da tashi ba, waige waige na shigayi ina ƙara sallama ganin bai amsa ba ya sanya na nufi pc ɗinsa dan bincike ko nasamu wani abun
Sosai na maida hankalina ina laluben folders folders, wani farinciki ne ya lulluɓeni da idona ya sauka kan wata folder da aka rubuta Secret Folder
Ina dannawa naji yace “in kin gama neman abinda kike nema tashi ki bani waje”
Gabana ne yayi muguwar faɗuwa, ɗagowa nayi na kalleshi sannan nace “ina yini”
Wani mugun kallo ya watsa min ya zagayo ya zauna a kujera hakan ya sanya nikuma na miƙe da sauri
Sosa kai nayi sannan nace “dama computer ce tana burgeni sai kuma na ganta a kunne” na ƙare ina sakin wani smile
Bai tankani ba, bai ma ko nuna alamar yaji abinda nace ba
Taɓe baki nayi sannan nace “akwai abinda kake buƙata da zanyi maka?” Muryata chan ƙasa
Ɗagowa yayi da ga kan pc ɗin tareda lanƙwashe hannayensa sannan ya kafeni da idanunsa masu sanyani cikin ruɗani dole na sadda kaina ƙasa
“Kin san mai nafi tsana a rayuwata?” Ya faɗa cikin muryar da ke nuni da shi ɗin namiji ne ba raggon maza ba ne
“A’a” na faɗa a sanyaye batareda na kallesa ba
“Na tsani naci da yawan magana, banida buƙatarki ki, dan haka ki bar takura min” ya faɗa idanunsa na yawo kan fuskata
Hawaye na ƙaƙalo nan da nan suka zubo bisa kuncina, zubewa nayi ƙasa kan gwiwoyina sannan nace “na roƙeka kada kayi min silar aikina, ni kaɗai ce mai ƙarfi cikin gidanmu da kuɗin aikina muke ci muke sha muke rayuwa, mahaifina ya rasu, mahaifiyata kwance take babu lafiya inada ƙanne biyu ƙanana dukkaninsu a ƙarƙashin kulawata suke, ka taimakeni kamar yanda Allah ya taimaka maka” na ƙare ina fashewa da matsanancin kuka