ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

“Stop said that,because har abadan hakan bazai faruba,khairat k’anwata ce kadauka ciki daya muka fito,aure ya haramta agaremu,plss don’t said that again banson b’acin raina yasa nayi ma yarinyar abunda har ta mutu zata tsaneni akanshi,don haka daga yau karka sake mun maganar that girl.”

Janyewa jahid yayi yafice Areef ya silale kasa jikin bango dafe da zuciyarsa,ya lumshe idonsa shikad’ai yasan feeling din da yakeji ahalin yanzu,ya dauki almost thirty minutes awajen kafin yatashi ya fito.

Meenah ce tafito sauri kawai take don ganin goma saura minty goma, kad’an ya hana basuyi karo da Areef din ba,tayi saurin jaa baya cikin tsoro tace,

“Am sorry yah ban gankaba ne ina sauri,ina kwana.”

Saida ya gama kalleta duk da har lokacin fuskarnan turb’une,sannan yace.

“Lafiya,Ina zaki kike sauri.”

Kallon agogon hannunta tayi tace,
“Wlh yau muke fara attending lectures shine nake sauri.”

“OK u can go.”

Har ta juya tayi taku uku ya juyo cikin dakakkar voice nashi yace,

“Meenah”

Saurin dawowa tayi ta tsaya,
“Ke kadai zaki school dinne ina sweetheart.”

Jin abunda yace ne yasa tasan bada khairat yake ba yasa tace,
“Ita sai offer monday suke farawa nida khairat ne muke starting.”

Shiru yayi kafin yajuyo yace.
“Ta na Ina.”

“Bata idasa shiryawa ba shine zanyi gaba,gudun yin let.”

Jinjina kai yyi ya shige gidan ciki tafiyarsa ta takama,tasan tasota gaba zai shiyasa ta d’an jira A little bit.

Wanka na fito inata sauri tsane jikina nashiga yi kafin nafara mulke jikina da cream,idan kuka ganta sai ku rantse yanga take,Amman nan iyakar iyawarta take sauri,farar powder na saka da lipstick sai kwalli daya fito da ainahin kyawun idona,sunyi k’ar k’ar kamar farar takada kaya na fara kokowar cirowa,don aron kayan yah meenah zanyi,kasacewar size dinmu daya har shoes,kayan sunyi mun nisa yasa na jawo stool na taka,Ina cikin jawo kayan aka banko k’ofar dak’arfi wanda tsoro yasani fasa k’ara…………stool din ta jurgud’e muka taho tare k’asa……………na sadak’ar karairayewa zanyi kawai………amman sainajini nafado jikin mutun,jinai yace washhh……….wata nannauyar ajiyar zuciya na sauke nafara bud’e idona surprise fuskarshi nayi tozali da ita……….idona cikin nashi ga towel dina ya gama tattarewa cinya waje,har d’an pant dina ana gani……..babu alamun sakin fuska tare dashi,ganin kallon yaki karewa yasa ya sakeni k’asa timm…….wata kara na saki ta azaba,don k’uguna har saida ya ansa……..kuka nafara ina murza bayana katseni yayi da tsawa…….

“Tashi anan ko in makeki ubanwa kikeyi har yanzu baki fitaba,ok tun yanzu kin fara wasa da karatu ko,to wallahi kika sake naga spill over ga result dinki kinshiga uku gidan nan,zaki tashi ki shirya ko saina tattakaki.”

Kukana nake silently ina mik’ewa da k’er kayan nake kokarin komawa in dauko,don bankai ga jawosuba ya kallan yaja tsaki,hannu ya mik’a kurun ya fiddosu ya watso mani ga fuska………ya fita yana cewa kisake na sake dawowa.”

Haka nasaka na dauko log hijab dina nasaka da takalmi,matching color nayi na pink anda red……..babu wanda nayiwa bankwana nafita……amman kafin na isa compound din gida na gyare fuskata,kamar komi bai faruba.
Koda muka shiga mota tace me yayi mani cewa kawai nayi fada yayi mun infito………munje kan lokaci kowa ya nufi department dinsu,Alhamdulillah lectures din sunyi mani dadi nesa ba kusaba,don yawancin abubuwan duk i knowing them,Amman fa da alama zamusha lectures harsai munce masha Allah,ga azumi tafe kuma cikinshi zamu fara test,natsinci kaina cikin farincikin dana jima banjiba,nayi friend guda husna ladan……..d’an zaman da mukai da ita na lura tanada natsuwa sosai,zanji dadin friending da ita,koda muka samu hutun thirty minutes mukaje capteria na nemi yah meenah ban ganta ba,na tambayi ko yan department dinsu sun fito akace sai four,wanda lokacin mu zamu koma sai six zamu tashi.

Husna ta siya mana lemo nikuma na siya mana pizzer da shawarma…….sannan muka koma muka cigaba da attending,na lura itama hazik’ace wajen karatun,shiyasa zan zage bazan yarda tafiniba.don inda kishi kan hakan,bazan yarda kafiniba saidai muzo tangal..

Muna class naga miss call din yah meenah,alamun sun tashi,saidai namata text cewar mu sai six tatafi da motar zanhau taxi.

Husna hostel take sai naji inama nima Abbu zai barni na zauna hostel din da nafi samun natsuwar karatun…….amman yau zan mashi magana Allah yasa ya yarda.

Koda muka tashi nayi wata irin gajiya,har wata juwa nake gani yasa nazauna na fiddo phone dina nayi dialing number yah jahid………..muna zaune da husna ta rakoni bakin get.

“Plsss yah don Allah kazo kad’aukeni wallahi bazan iya kawo kaina gidaba,wallahi nagaji.”

Dariya yakeyi yana daidai fitowa daga gida yayi wani matsiyacin wankan yamma,dama fita zaiyyi takira daidai lokacin.

“OK my dear am coming now.”

Godiya nayi ina kallon husna tana murmushi,
“Kincika rangwanta kinga mu mun d’an saba tunda tun satin akafara.”

“Uhm tunda nake wallahi ban tab’a shan irin wannan wuyarba,lectures fah akwai dadi amman akwai gajiya wallahi.”

Hira muke ahankali tana k’ara nuna man sauran abunda akai ban nan…..har sanda yah yashigo da motarshi da tasha wanki sabuwar prado dinsu shida yah Areef,don itace gift dinsu sanda suka dawo daga UK…….sun gaisa da husna tayi mun bankwana tatafi.

Har mukaje gida ina bashi labarin karatun mu yana kara karfafamu guiwa,anata sallah muka iso gidan yah Areef yana Alwallah bakin get da gani unguwa yaje yau,kafin motar tayi parking yah jahid yake cemun.

“Dear matsayin yayanki zan baki shawara kinjiko.”

Na maida duk hankalina kanshi,

“Karki kullaci Areef akan abunda ya faru kinjiko,ki d’auka hakan damace Allah ya baki kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali,kicire shi daga cikin ranki kidaina kallonshi irin kallon dakike masa baya,ki kalleshi irin kallon da kikeman kikewa shahid,zaki samu kwanciyar hankali da natsuwar zuciya kin fahimceni.”

Ina wasa DA azurfar hannuna nace,
“Nagode yah Kuma nayi maka alkawrin hakan,daman wallahi yah Jahid tun ajiyan banyi bacciba saida nayi ma kaina karatun ta natsu,nasan cewa samu da rashi duk na Allah ne,haka zalika wani baya auren matar wani,nasan cewa wata kila daman badanni akayishiba rabon yar uwatane,har abadan zancigaba da yi mashi kallon da yakeman matsayin k’anwarsa ciki guda,nima matsayin yaya shahid zan cigaba damai namaka alkawarin cire wannan feeling din.”

Murmushi yayi mani yace,
“That my dear khairat”
ya bani hannu muka tab’a sannan muka fito angama sallah lokacin,har yah Arref yafito daga masallacin cikin gidanmu….kallonmu yayi yana ma yah jahid alamar baiyyi sallaba,yace”sorry oga yanzu zanyi ai,dear jeki gida ayi sallah da wanka ahuta ko.”

Nace to tare da bin bayan yah Areef har na cinmmashi naji yace mun”ba gaisuwa ta Alkairi.”

Mamakinsa ya kasheni amman sai ban nuna bah nayi murmushi nace masa”sorry yah ina wuni.”
Gaba yayi yana cewa”lafiy ya school din”.
Answa nayi nima na shige d’akinmi don duk yau banga salma ba,da maah.

Mrs bb ce

09034722970
[5/28, 2:22 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????????
ABIN CIKIN RUHINA

Written by [Mrs bb]

Mom muhsen ce

________________________

????????AINUWA ????RITER’S✍????
????SSOCIATION????????
{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
________________________

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button