ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

Yana yin parking mimi ta arce don daman ina kallonsu suna magana ta madubi,fitowa mukai duk naji yanayi na yayi bala,in canza wa duk tsoron yah yakama ni,saida ya rufe kofar falon yace”muje na rakaki d’akinki.”
Marairaice fuska nai idona dan danan ya kawo ruwa nace”pls katai ai inagani zanje dakaina.”
Dariya yayi mun yana kahe glup din falon gaba daya.
Sand’o nake ina bin hanyar korido d’in da zai kaini d’akina………caraf ya rik’eni har saida na sauke wani gauron numfashi,kan na akare yayi sama dani kamar yar baby,runtse ido nai don jin yadda naji duk jikina yayi sanyi,wlh nidai banson komi yashiga tsakaninmu har sai na tare,don ni wlh ban san ma yadda zamu kare dashiba wannan rawar kafar da yake.
Da kafar sa ya tura kofar dakin,tunani na zanga mimi naga wayem,na jinjina kai tabbas abunda yake gaya mata kenan cikin mota,duk na tsure bai saboda jin yayi filingin da hijab dina.
direni ko ina ba sai cikin bathroom durk’ushewa nai na kudun dune jikina ina saman wani table da nake jera kayan wanka na irinsu turaren wanka man wankin kai,makilin,man goge kafata da lotion din tsarkina.
Tsura man ido yayi yana kallona kamar yasamu wani film,duk ya idasa kashemun jiki da wannan shu,umin kallon.
Cikin sanyin murya nace”yah…….katseni yayi da cewa.
shiiiiiiiitt lumshe idona nai don nasan wlh ba saurarata zai ba,idona duk ya raina fata kasa yin shiru nai nace”wlh ban shirya ba kuma idan maah ta sani ko ummi wlh fada zasuyi mun.”
D’an durkusa wa yayi gabana idonsa akan bakina,araina nace nashiga ukuna fah ba a daura auren ba ma wace Allah cika balle yasan andaura.
“Ni bansan ma haka bakinki yake da bala,in kyauba sai yau,kinga yadda yake shek’i.”
Kauda kai yayi nayi inajin kalaman sa kadai suna rikita mun lissafi.
Hannunsa naji saman kaina ya jare hular dana saka d’azun,cikin wata irin sweet voice d’insa dake narkar da duk wani kuzari nawa yace”wow I love it.”yana shafa gashina dan danan naji kaina ya ansa,jin yatsunsa suna yawo cikin kaina,jujjuya kai nake don yanayin da nakeji bazan iya misalta shi ba.
Tashi yayi yakunna ruwa cikin bathtub ya sirka shida mai d’umi,turaren wankana ya dauko idonsa akaina yana wani killer smile,zubawa yayi sannan ya motsa ruwan,ya maida inda ya ke ya dauko sabulun wankan cream ne,inka zuba ga hannunka zaka ringa bin jikinka dashi…….ajiyeshi yayi gefe wajen komin wankan,ya sake dauko lotion dina na tsarki yana karanta rubutun dake jikinsa,ya kallan yana sake k’awata fuskarsa da smile yace”suger nah meye wannan.”
Dagowa naiina kallon rubar jinai gabana ya fad’i naisaurin anshewa nace”shampo ne na wanke kai.”
Dariyarsa har saida tafito fili yace”ok ai dayake ma zamu wanke kan bari mu ajiyesa gefe.”
Zaro idonai don natabata ya gane kona meye nace kamar zanyi kuka”yah kaina baida datti da bikinnan fa naje saloon.”
Baice mun komi ba ya gama hada komi sannan ya nufi inda nake,zaro idonai nace”don Allah karkayi man irin na rannan plsss kabarni nayi shirin baccina,wlh ni dai nagode kayi tafiyarka.”
Uffan baice man ba ya daukoni ya dire kasa kan kafafuna,rungumeni yayi yana zaga yawa da hannunsa ta baya yana zuge zif din rigata…….runtse ido nai ina k’ank’ameshi don nasan babu abunda zance ya ya dakatar dashi.
Zare rigar yayi dagani sai pant da bra don bansa undey ba d’anja baya yayi yana kallona from head to toy.
Ajiyar zuciya yayi yace”i thank god daya bani mata irin wadda nake so,hannu ya mikomun taho kiji my suger.”
Banda wani zab’i dole na mik’a mashi hannun ya idasa jana jikinsa,fuskar sa ga wuyana yana shin shinani,hannunsa kuma yana 6alle mun bra d’in,numfashi naja ina jin kamar yana zare mun duk wata lakka ta jikina,saida yayi nasarar rabani da komina,sannan ya daukan ya saka ciin ruwannan daya gama had’awa,d’umi garai mai ratsa jiki.
Idona lumshe inajin ruwan yana ratsani,hakika yanayin da nake ciki ko rabinsa ban tab’a tsintar kaina acikiba lokacin da nake tare da Dr,shidai barshi da yan tabe taben sa ya samu ya tadama kanshi tsumi,tofa da zaran ya dau caji babu ruwansa dani zauhau aikinsa baji babu gani,da ya kawo zai tsallakeni yana samun albarka,zan iya cewa tunda nai aure bansan dadin jima,i ba saida na samu ciki shima bawai don kaina ba saboda abunda ke cikina,dr baya romance dani babu ruwansa da wasu yan wasanni shidai yajishi tsundum shine burinsa.
Tunanina ya tsaya lokacin danaji hannunsa saman wuyana yana yawo,zabura nai kamar an tsira man allura……..yawo yake dashi zuwa kunnena zuwa saman fuskata,wani tsirin abune nakejin yana bin jikina banda sauke numfashi babu abunda nake,sabulun ya tsiyaya ga hannunsa yana bin sak’o da lungu na jikana,kua very slowly gently yana ba ko ina muhimmanci,kan kace me nafita duk wata natsawata shima nafitar dashi,bansan sadda najishi cikin ruwan ba,jikina da nashi suka game waje guda,nidashi idonmu duk rufe sai mulkar jikan yake yadda yakeso,nishi kurun nake fiddawa sai faman mik’a nake ina bank’arewa………..minfi karfin minty talatin sannan ya bude magunar ruwan yafita yasake tara wani,ina jikinasa na lafe kamar yar mage,dago habata yayi idonsa akan fuskata,duk sun canza launi cikin wata voice mai laushi da shiga jiki yace”suger open ur eyes and look at me.”
Wani irin numfashi naja ina jan ajiyar zuciya daker na lalubo maganar don muryata b’at bacewa tayi.
“Bazan……..baz….bazan iya..ba.”
Wannan maganar tayi masifar rikita mashi mashi tunani,lumshe idinsa yayi ya bude yace”ohh my suger pls mana,i want see my love In ur eyes,pls open it now.”
Jinai kamar yana zarar raina da wannan maganar,ba kamar da naji hannunsa saman nipple d’ina yana d’an murmmurzawa……bansan sadda nace”ohhhhhshhh.”
Muryar sa can kasan makoshi yace”oya open.”
Ahankali nake bude idon ina jin yanayina yana kara hauhawa,har na budesu tas cikin nasa na tabbata yadda idonsa ya canza haka nau yayi,kallonsa danake sai nakejin kamar zan mutu saboda yadda wasu irin mahaukatan feelings dake taso mun from now where……matso da fuskarsa yake haf da tawa yana cewa don’t cloth it pls.”kamar wata sakara haka na d’aga mashi kai,ahankali yake sake nufo face dina,har yazo gaf da bakina bansan sadda nazo zan lumshe su ba yayi saurin cewa”no don’t do it.” Daker na sake budesu bakina yake kallon yana goga hancinsa saman nawa,da gefe da gefen kuncina kafin yayi masauki saman bakina……..wani dogon nishi muka saki nidashi,dandanan kamar wani mayunwaci yashiga kissing din bakina,bansan ma ina taya sa ba saboda har ga Allah nakai makura,wani irin zazzafan kiss mukewa juna,miyan sa yake jalalamun ina shanyewa,ina bashi nau yana sha munfi awa cikin bandakin nan,mun b’ta ruwa yakai kala uku.
Wanan sabulun na tsarki ya dauko ban ma sani ba,saidai naji hannunsa can kasana wata irin zabura nai ina k’ankameshi,daker nake jawo numfashi matse kafata nai ina girgiza kai nakasa magana.
Ahankali yake mun rad’a ga kunne.
“I’m ur husband,duk abunda nai maki suger is not haram karki manta lada fa zaki samu kuma nima zan samu,plss karki hanani gonata ce Allah yaban damar shigarta aduk sanda naga dama plssss suger.”
Maganar yake yana dora kafata daya kan tasa yasake dora dayar ga dayar kafar,sake matso sabulun yayi yakai hanunsa wurin yana shafawa,nidashi saida mukaja wani irin numfashi,hade fuskokinmu yayi still yana shafawa ahankali,yana murzawa yadda zai shiga cikina daker nake numfashin yanxu,nidashi bazan banbance wanda yake gaf da suma ba,amman inajin nizan rigashi don bazan iya jure wanna feelings dinba.baiga alamar yah zai bar shafa niba,don sabulun ya hade da ruwan gabana yana bada wani irin sulb’i……….saida na fashe mashi da kuka sannan fa ya daina,ya kora ruwan yatara mana wani yadauraye mana jikinmu ya nadoni cikin towel,banda ajiyar zuciya babu abunda nake ja.
Har kan gado ya direni ya shafa man mai yasa man kayan bacci,sanna ya shirya kansa saida naringa rera mashi kukan shagwaba sannan yatai yabarni,wannan rana ban samu bacci ba murje murje naitayi sai gaf asuba baccin ya sureni,ban samu sallar asuba ba sai wajen shidda da rabi,sannan nayi nakoma don idona har rufewa yake.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button