ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

MU HADU FINAL PAGE INSHA ALLAH.

INA MATUKAR ALFAHARI DAKU MASOYANA HAKIKA BANDA KAMARKU ALLAHBYABARMU TARE,YA KAWAR DA IDON MAKIYA KANMU KARKU MANTA COMMENT DINKU SHINE KWARIN GUIWATA,KUCIGABA DA YADDA KUKE MAMAN MUHSEEN TAMUCE INSHA ALLAH.

MRS BB CE
MOM MUHSEEN.
[7/19, 6:24 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

           *FINAL*

LAIFIN DADI KAREWA,BAKINA BAZAI IYA BIYANKU IRIN GODIYAR DA ZAN MAKU BA,KUN NUNA MAN KAUNA KUN SONI KUNSO BOOK DINA,ALLAH YA BARMU KU YASAKA DA ALAKIRI.

WANNAN LAST PAGE DIN SADAUKARWA NE GAREKU MASOYAN ABIN CIKIN RUHINA.KUYI DUK YADDA KUKE SO DASHI.

Rana bata karya saidai uwar d’iya taji kunya,Allah yayarda lokaci yayi akawarin Allah ya tabbata khairat agidan Abin cikin ruhinta bayan tsawon shekaru dasuka gaba,bayan duk wata gwagwarmaya da akasha,bayan duk wasu kalubale dasuka fuskanta,bayan sallar magaruba Annie da Mimi da ummin dr suka rakata har gidanta,a can suka tada amaren anty shida husna Yah meenah.sai salma data zo itama Airah nai nai tazo ta k’iya tana lik’e jikin ummin.
Suna kawo ni sukai sallar mangaruba suka wuce.
Nanfa aka bude chapter hira nida nazo Ina risgar kuka saigashi na bige da dariya Anty shidah kuwa tashi tayi don jin maganar damuke husna kecewa.
“Hum wlh khairat na tantance abunda kikaji lokacin da naje na sameki gidan dr.alokacin fah ganin bekenki nake,akan baki hkr da lalurar mijinki.”
Dariya nake Ina rik’e ciki yah meenah tace”uhm ai in ana salla ba,a magana duk yan gidanmmu kaf babu Wanda ban kiraba saboda azaba,banyi tunanin yah imran zai tab’aniba ranar nan,saboda yi yayi kamar bai damuba,ashe cewa yake gama bacin.”
Dariya harda kwalah nace”yah meenah baki kirani ba,aida dagudu zanzo na kawo maki d’auki.”
Hararata tayi tace”wlh sunanki yafi na kowa ya wan kira don har gobe dashi yake Jana.”
Dariya suke abunsu salma tace”wlh konidai da ba sabuwa ba randa na koma Ameer baimun da sauki ba,naji jiki don haka kibar dariya kilan duk area nan saikun jiyo ta yah meenah.”
Jinai gabana ya fad’i nai zuru ina zare ido.
Anty shida dake cangefe tana danna waya ta kallan murmushi tayi tace”kuma wlh bamu zuwa muma.”
Me zasuyi ba dariya ba idona yayi kwalkwal dariya suka dunga mun,husna tace”kyalesu ta alkairin Abbu,babu wani abu dazai sameki abunda ma yayan naki ne sai yadda kikai dashifa.”
Nan dai sukaringa kwantar mata da hankali har sadda su Areef sua shigo anyi sallar isha,i zuwa lokacin khairat tayi wanka tasaka riga da siket,sai tsananin kamshi take,su husna sunbud’e gidan da k’amshi na turaren wuta da freshener.
Yah jahid ne yafara shigowa idonsa akan anty shida dataje tayo wanka tayi gayu sosai,sakin baki yayi yana kallona,batama San yanayi ba sai fesa freshner,wjenta ya isa ya rungumo bayanta yana cewa”my dear u look so beautiful I love u.”
Salma dake kusada su takauda Kai tana dariya,husna tace”nidai saina tanka,yah ko ganin ido bakayi.”
Murmushi yake yana rik’eda hannun ta yace”Wankan makaho,Wanda yagani shiyaji kunya.ko ba haka ba dear.”
Dariya tayi tana janye wa daga gareshi,Shahid ne yashigo yana cewa”kifito muwuce gida wlh,don ango yace sai duk kunfita zaishigo,gara mufece kafin yakai ga samana bulala.”
Dariya sukai shida yah jahid,salma tace”wai dagase kake yah shahid.”
Yana rik’eda husna yace”wlh yana waje yamaki fitowa daga cikin motar.”
Jinjina Kai sukai itada yah meenah,suka kalli khairat suna dariya.
“To amarya Mudai bari mufece Allah yasa Alkairi,ayita hkr.”
Dariya suke duk suka dauki gyaluluwasu sukafice,kuka nake sosai saboda a bun yaban haushi,donme zai korar Mani su,duk salon zakewa da rawar kafa aisai yazo yaci uwarda zaici.
(Lol khairat kenan harkin gama kewartasa.)
Salma ameer daman yana kan hanya,suka wuce gidan su don yanzu kauna suke zubaw kamar zasu cinye juna,yaje har gidansu Raihana ya kaimata takardar sakinta.
Hakan yayiwa salman dadi ba kadan ba,don yanxu gudun b’acin ranta yake,Abbu ya Samar masa aiki sabon company daya bud’e shi yaba MD din wajen.

Sallar isha i nai na fito falon komi need sai k’amshi ketashi,zanso kuga yadda falon yake babbane yasha manyan labulale different color’s,ga kujerunta royal set biyu ga wasu can a karamin falon.
Bedroom dinta kuwa gadajeni na Gan na fad’a,kuma Duk Areef ne da wannan aikin,sauran kayanta na gidan dr kuma yace salma ta dauka.
Aikuwa ba karamin dadi yayi mata ba,don daman raihana ta kwashe mata kujeru ta siyar.gadon kuma ya lalace.
Komi sabo haka ta Alkairin abbu akai Mata,kayan kitchen ne kurun dadyn yah meenah ya ba Annie kudi tasake mun.
Gaskiya ban San irin godiyar dazan wa iyayena ba,don kuwa ta KO ina nasamu gata da jin dadi.iyaka dai addua da gama wa da duniya lafiya shine zamuyi tayI masu.
Tana zaune falon ya shigo,shan mur tayi duk da yadda gaban ta yake mugun faduwa,ta mance rabon data ganshi kwayar idonta so take ta kalleshi Amman ta hana ta.
Tunda ya shigo wani irin fitinennan kamshinsa ya bud’e Mata hanci,lumshe ido tayi tanajin kabanta yana sake faduwa.
Wani glub ya kunna wanda ya karama falon kyau da haske.
Green da red sai purple ne hasken,yana walwali.
Kamar nariga haka naji Amman na kasa motsawa har sadda ya idasa isowa wajena.
Kallabina ya ture yakaranta mun wasu adduoi.
Yana gama wa ya sunkuceni yayi bedroom dina dani,zazzare ido na keyi shikuma yayi nasarar tura idonsa Viki nau,wani Shu,umin kallo yake jifata dashi,Wanda bansan sadda naji wata irin kasala ta rufeni ba,toilet ya ajiyeni yana kunna mun famfo.
Cikin wata lallausar murya da bantab’a jinshi Da ita ba.
“Kiyi alwallah in mai daki.”
Kallonsa nake kamar yau nafara ganinsa sun kuyowa yayi ya sunbaci goshina yace”oya do it now.”
Kamar yar koyo nafara alwallar,har nagama yana tsaye kaina.
Sake d’aukata yayi yamaida cikin bedroom din sannan ya dauko mun hijab cikin wadrop ya Samun.
Ya shimfida praymate ya mikardani ya lalubo kunnena yace “zamu godewa ubangijinmu daya zab’ama mana buna has nun da Rabin mallakar junanmu,”
Lumshe ido nai najinjina kai naka sa magana.
Jammu jam,I yayi mukai raka a hud’u sannan muka sallame,yajima yana her adduoi masu tsayi ina amsawa da Amen.
Duk na Neman Alkairin Ne da juria ta gari da kuma kariya daga shedanin mutun dana Aljan.
Tashi yayi yaciro mun kayan baccina masu masifar lays da taushi,kamar gashin mage,yasamun banyi yukurin yimashi gardama ba,har yah samunkuma babu abunda ya tsayayi min kayan kurin ya Saman.
Fita yayi yabarni nai zuru Ina zare ido,Anya yah Aref zaibarni awannan daren.
Tunani Kala Kala babu Wanda banba kafin naji alamun shigowarsa.
Tire ne yake dauke dashi kazace sai tiri take ma,ga wata d’anyar madara Mai shegen sanyi,sai lemo na kwali ga cups guda hud’u masu tsananin kyau da tsari.
Dire shi yayi gabana yasha mur Lamar bashine yake murmushi mai kyau na yace”oya banson gardama banson kuma inji kince nakoshi.”
Daga Kai Kurun nai debowa yake yana Kai wa bakina wani zubin saiyajani yayi kamar zaiban sai yajanye saikuma yaban,saida naji kamar zanyi amai sannan yakyaleni.
Yace inbashi shima dole na Saki jiki ina bashi yana Jana da labari,har nadaina wannan d’ari darin dashi……saigani ina dariya har saida shima yaci ya koshi sannan ya kauda kwanonin yawuce d’akinsa ya shirya. Brush nashiga nayo na dawo sadda zai shigo har bacci ya saceni ban sani ba gyara mata kwanciya yayi sannan shima ya kwanta.
Abunda nai zargin bai yimun ba saidai yasani cikin jikinsa kamar zai mayar da cikinsa,saida asuba bayan mun gama salla labarin yaso can za wa,lamarin yazo mun a bazata don kuwa Kai na ya kunce nayi losing control d’ina domin yah wani salo yazo mun dashi da tunda maah ta haifeni ban tab’a jinsa ba,saboda yadda nakejin salon sa jinake kamar zan mutu,kuka nake harda hawayena saboda yadda nakejin salon yafi karfina,saida yakaini makura sannan ya nemi hanyarsa.
Ashe kukan baizo ba tukun dazun kukan dadi nayi yanzu kuwa Kukan azaba nake,tun Ina gane karatun har nazo bangane komi IBU da neman dauki kuwa nayishi Karsh dad’emun baki yayi harsaida Allah yasa ya Kai linta.daidai da Dan yatsa ban iya dagawa kamar wadda ta mutu haka nakeji.nasha why ba karama ba saidai kokisa ban kai wuyar da tasha gidan dr ba don kuwa banbancin abayyane yake,duk da lokacin ina budurwa ne amman yah yabini salo salo daki daki,dalla dallah banda ajiyar zuciya babu abunda nake,shima sai albarka da addua yake samun.
Yah kamar mahaukaci haka yakoma man kuka harda kururwa har yaban tsoro.
Wanka yajani mukai sai riritani yake kamar d’anyen kwai,nikuwa sai shagwabe mashi nake haka muka samu muka koma baccin safe.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button