ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

“Idasa mana,yanzu kuma kin girma harkin haihu koba haka kikeson cewa ba.”
Shagwabe fuska nai na hade hannuna alamun rok’o nace”kayiwa girman Allah kabarni haka katafi wani zai iya shigowa wlh,nidai plssss don Allah.”
Matsowa yai sosai inda na takure runtse ido nai ina sake k’ank’ame jikina,
“Babu Mai shigowa duk sunfita bacinan ma na rufe k’ofar da key kingan shi nan,yafiddoshi daga aljihun wandonsa.”
Dalalo ido nai ina sake zarosu.
Bansan sadda kuka ya kubceman ba ina cewa”wayyo maah nabani wai menatare makane don Allah,kabarni nashirya nafita husna nacan najirana,kuma ma kaida amaryarka nacan najiranka mezanma ka ni,katashi kabarmun d’aki ko in maka ihu.”
Ai bama jira mezan sake cewa ba ya sunkuceni ya dora kan cinyarsa,dukansa nake ina hawaye amman kama ina dukan bango,ban sake shiga shock ba saida naji ya fixge wannan d’an towel d’in ya yarda k’asa……..wata kara na fasa yayi saurin rufe man baki da tafin hannunsa……na daddage na gartsa mashi cizo.
“Lalalala kika cijeni.”
Murmushi yayi mai kyau ya zauna sosai ya matso man yafara shafowa daga bayana,ba arziki na gantsare saboda wani irin abu danakeji………..b’oye kirjina nai ta hanyar rungeme shi gam,,,,,,,,kunnena ya kamo yad’an ciza kadan yace cikin wata irin murya maitsananin kashe jiki “suger nah,kiyi ihun mana,i wish kiyi azo aganmu haka kinga dolensu subanke,nafi kowa ne namiji bukatarki,donke akayini haka kema don ni akayiki,so plsss stop this mu fuskance su cewar muna son juna……ko ke bakya sona.”
Yadda na matsesa jikina kadai ya isa yagane cewar abunda yake man bazai barni nayi magana ba.
Cikin wayau da salonsa da dubararsa ya cironi daga jikinsa ya kwantar dani plat banda hawaye babu abunda nake,don wannan bakinciki ne yadda ya gama kalle man jiki……….man ta shiga shafaman ga sauran jikina,wata irin m’ika nake ina kankame zanne gadon,still kwallah basu bar zubaba………babu inda babi ya shafe da maiba sannan ya shiga clothes d’ina ya duba ga kayan dazan saka nayau,ya dauko ya nemo bra yazo ya saman ita,bakinciki danake ciki shiyasa hawayena fita,wannan iskancin da yake man har cikin raina i don’t like.
Less ruwan coffee da milkne,zanen flwers masu kyau manya ajikinsa riga da siket ne nayi,dakashi ya saman kayan ina turjewa ina komi yasaman.
Zaunar dani yayi kan stool d’in ya mik’omun powder,
“Shafa ko na idasa ladata.”
Wata harara na wurgamai idona yayi ja saboda kuka.fizga nai ina nuna mashi k’ofa………..dariya yake wadda ban tab’a ganin yanayi ba,tunda nake dashi ban tabaginin dariyar sa irin wannan ba.
“Oh na gama wahalar shine zaki koran,kinsan Allah bazan barki ba yau d’inan har saikince man i love u,duk inda kika shiga inabiye dake don haka kishirya………..zanfita ina wajen get cikin mota am waiting for u idan ba haka ba har cikin gidan zanshigo wlh indaukeki kamar yadda nake daukar sweetie Airah,nasaki mota kinsan ba karamin aikina bane yadda kuma gidannan yae cike da mutane.kika tsaya sake da baki kina kallona zanzo na shanyeshi ba ayena bane.”
Guntse bakina nai ina magana k’asa k’asa cewa”bansan sadda ya koma marar kunya ba,don allah jebeshi ko kunya baiji.”
“Mekike cewa suger,maganata kike gulamata kike ko dawowa yake wajena naruga zan shige toilet ya cafkoni ya matse,mekike cewa fad’a man kokuma………..ya fara zuge zif din rigata wayyo zan fad’a wlh zan fad’a.
“Cewa nai fah bakajin kunya kazama marar ……..uhm nazama marar kunya.
“Indai akankine komi zaki kirani ban zuciya kirani komekiso……..kuma wlh yau saikince man i lov u kinjima na rantse inba haka ba nikadai nasan me zanmaki………ya sunbaci wuyana da goshina yajuya yafita sai kuma yadawo,
“Ina waje zanje na shirya wlh inbaki zo ba……..basai na idaba.”
Ya fice zubewa nai kasa ina dafe da zuciyata inajin wani irin happiness yana ratsani,hakika inasonsa amman ya makomar soyayyarmu shin yadda maah tayi dogon fushinan zata iya hkr muyi aure,inaa i don’t think so maah akwai taurin kai don zance hakinsune suduka itada ummi,bcos idan ban manta ba haka mahaifinsu yake da taurin kai don da ba dadynsu yah zata auraba,wanine takeso amman saboda shi gawanda yakeso dadynsu mimi yace ko mutuwa zatai saidai ta mutun amman bazata auri wanda takeson ba,ra,ayinsa ne shizai zab’amasu mijin aure.
Ajiyar zuciya nai nadaga hannu sama ina hawaye nace,

“YahAllah kai kace murokeka zaka biyamana bukatunmu,ya rabbi solve my problems……….hawaye suka zubo inajin kaunar sa tana karuwa duk bayan second ko awa.”

Tashinai na isa shirya wa nayi simple make up nasaka turare saisa saisa,sannan na dauko milk gyalena da milk jikkata da takalmi na saka,kallon kaina nai ina murmushi bazakace nai aure ba balle haihuwa.
Allah sarki sweetie i missing so much wlh,wayata na cire a caji na nufi kofa……….gidan cike anata hidima wajen maah naje suna d’akin Annie itadasu yan uwan Annie nagaidasu suna tambaya ta sweetie nace tana wajen ummin dr sai gobe zata dawo.
Nace”Maah zan wuce wajen event.”
Wani kallo tamun kamar na mara gaskiya tace”tun d’azu ina kika shiga,naje d’akinki na tadda kulle.”
Gabana yayi wata irin fad’uwa ban bari hakan ya nuna ga face dina ba,ina yak’e nace”ina shashen ummi munyi aikine dasu mimi shiyasa.”
“OK saikun dawo,kikula dakanki kuma.”
Nace”i will insha Allah,naima su annie sallana na fito ina sauke Abbu nahad’u dashi muka gaisa yace”ina ki ka shiga maah dinki taita nemanki.”
Karyar da naiwa maah ita naimashi.
Yace”ga mukullin motarshi yaban sabuwa dal batai sati biyuba,yace”kihau wannan nasan kince napep zaki hau.”
Bazan iya cewa aa ba don karramani yayi yaban don yanata yaa kwalliyata wai kamar budurwa,dariya nai nasaka hannnu na ansa ina godiya……..bansan yazanyi da shi ba hi wancan,ni bason ma had’a ido dashi kunyarsa nakejin,yadda yaganeman jiki abaza…..text namai cewa Abbu yaban new car dinsa intai da ita yazanyi
Yana ma cikin gida yaje kiran umminshi akan zasu gaisa da yan uwan dadynsu dasuka zo,yana kan hanyar fitowa yatsaya yadauki lemo frige saimurmushi yake yanajin wani irin farinciki wanda baisan yaushe rabonsa dashi ba,exotic ya d’auko karamin kwali yana sha yana nishad’i,reply ya mata da cewar.
suger nah where a u

Bansan smile ya kubceman ba waiyau ni yah areef yake cewa suger dinsa,maida mashi nai da cewa.
niba suger ka bane,na dr na ne,kuma ina opposite da wajen exercise dinku.

Maimakon yaji haushi dariya yayi ya zagaya ta baya inda zai sameta,hangota yayi tana waige waige baisan sda yace “wow my suger.”
Ta ba yanta ya zagaya yarungumeta ta baya…….afirgice na juyo zanyi ihu don na tsorata ainun,dariya yayi yana cewa “matsoraciya kawai.”

Turo baki nai ina kallonsa ta gefen ido saboda masifar kyan dayayi man,maganarsa ta katseni yace”inaga muje cikin ta Abbun don karya ji badadi bari nabar tau bakin get,muje to ko bakya iya daga kafar ma yanzu sai andaukeki………..wayyo jinai kamar na nitse cikin k’asa.
Gaba nai wsjen motar ina turo baki,mik’mashi key d’in nayi nashiga gaba……yau jina nake nafita daban.
Kallonsa kurin nake asace don wlh yayi man kyau wata zuciyar tace”kin manta ango yake.”
Ras naji kirjina ya buga dandanan naji kwallah sun cika idona kauda kai nayi ina kallon window,hanky na fiddo cikin jikata afakaice ina gogewa……….Rufe duka glass din yayi ya kunne AC,tafiya yake kamar baiso hannu d’aya yana shan lemon sa,daya yana sarrafa sikiyarin motar……..duk farincikin danake ciki naji cikin minty daya yabarni…….”kuka kike suger?,kukan namiye kuma.”
Share kwallata nai nace batare dana juyoba “ba kuka nake ba mura nake.”
Murmushi yayi yace”sorry suger anshi nan to,ga maganin mura.”
D’an juyowa nai naga lemun hannunsa yake mik’omun kallonsa nai nace”akwai sanyi fah.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button