ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

“sai hkr Allah yayi masa rasuwa……

Saidai sukajini nazube kasa timmm……….

Mrs bb
Mom muhseen.
Love u my All fans ????????????????????????????????????
[6/28, 2:12 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

Not edited.

            41

Gaba d’aya hankalinsu yayo kaina sadda zasu dagata jinine male male yakebin kafafunta………..hankulansu suka kara tashi ko kagani wajen kuka yake share share da hawaye,har su dady hawayen suke……..dandanan aka anshita akai emergency da ita……..dady da Abba suka fita don zuwa fara hidimar shirya dr akaishi gidansa na gaskiya…………Areef ke lallashin ummi yana bata baki don shikanshi lokaci lokaci yana share hawayensa,shikenan Abokinsa ya tafi bai tab’ajin mutuwar data ratsashi irin wannan ba,tausayin khairat ya lullub’eshi yarinya karama ta zama zajawara,,,ga karamin ciki wane irin ciwo takeji cikin ranta,ai komi tayi bai wadatar da kuncin da rad’ad’in da zuciyarta kemata,dole zata yake jiki tafad’i…………likitoci uku ne kanta kowa yana aikinsa,domin samun ceto abunda ke cikinta don jinin dake fita idan yacigaba da fita ba tantama za,a rasa cikin.iyakar kokarinsu suke har Allah ya tai makesu cikin yadaidaita…..sannan suka shiga nemo numfashinta Amman abun yaci tura,abu guda zai nuna masu cewar ta da rai shine bugun zuciyarta,inbashi ba babu wata kafa ta jikinta dake nuna tana da rai………sunyi mata iyakar abunda zasuyi mata suka kyaleta zuwa wani lokacin.
Koda suka fito daya daga cikinsu yake ma ummi bayani cewar,ansamu nasarar daidaitar cikin saidai har yanzu numfashinta bai dawo ba,munyi mata allurai insha Allah zuwa gobe ko anjima da dare numfashin zai iya daidaita,karku damu zata samu lfy shikuma Allah yajikansa.”
Areef kurun ya iya ansawa saboda daga unmin dr har ummin yahAreed kuka suke sosai………tsawon lokaci sunanan zaune kowa da abunda yake sakawa,,,,,,sun hkr sunbar kukan saboda yadda yarok’esu kar suyi mashi kuka………su dady sunzo sun dauki gawar antai anyi mashi suturra ankaishi gidanshi na gaskiya,sunkira gida sun sanar da rasuwar zuwa safe zasu juya zuwa nigeria……….jin haka yasa suma su ummi sua koma gida don shirya kayan su,Areef da imran sun tafi ummin dr da dadynsu sun wuce masauki,ummina ce kurun akabari tabada sakon asanar da mimi manyan akwatunan su zata shirya masu kayansu,don ita tana saka ran bama zata dawoba daman don Abbansu yana aiki nan ne shiyasa,to yaringa zuwacan karshen wata…..kasuwamcinta kuma zata san yadda tai tamayar dashi Abujar….tafison zamakusada yar uwarta da kuma khairat.

Can cikin dare na farka gaba d’aya nayi losing abunda ya faru,kallon dakin nake ina son tunawa amman nakasa,idona ya sauka kan ummi dake ta bacci ban tasheta ba na koma na kwanta,nasan dai na fad’i amman miye dalilin faduwar tawa shine nakasa tunawa……..abunda yasa kuwa shine likitan sukai shawara da Areef kan cewar idan sunyarda zasuyi mata allurar mantuwa na wucin gadi,yadda za,asamu daidaituwar abundanke cikinta,don muddin ta tatashi mutuwar zata sake dawo mata sabuwa,kuma cikin yana bukatar hutu da natsuwarta,kuma hakan zaiyyi wuya karshe arasa cikin,amman idan akai allurar zata manta har zuwa kwana biyu sannan cikin ya samu sauki don yanzu baida isassar lfy idan tayi abu mai karfi zai iya fita………hakan yaa Areef yace suyi mata kawai,yaje yayiwa ummin bayni itama tace ayi hakan shine samun natsuwarsu,don sun tabbatar tashin hankalin da zata shiga shine nasu tashin hankalin……..kai jama,a mutuwa babban tashin hankalice ubangiji ya kyautata makwancinmu Amee.

Washe gari ummi ce ta tai maka man nayi sallar asubah,sai dai ta fakaici idona ta share hawayenta,bayan nayi break da youghout shikadai nasha sannan nayi wanka,riga kawai na zira kwanta don jikina kwata kwata babu karfi,hakanan nakejin zuciya ta tana kareyewa,,,hawaye suka ziraromun ina kan cinyar ummin kuka nake can k’asa k’asa…. Batace mun komi ba don bazasu iya hanani kuka ba. tabbas sadda na farka adaren nan banzan iya tuna komi ba,aman gari na wayewa komi ydwo ma sabo,jin abunda ummi ke sanar wa da maaah da suke waya tana gaya mata allurar da akaiman,shiyasa nai iyakar kokarina wajen ganin ban tadawa kowa hankaliba,kuma ahalin yanzu babu abunda nakejin ina mutuwar so sama da abuna ke cikina,inajinsa tamkar fitar nufashina shiadaine abunda zan gani inaji sanyi cikin raina,domin kuwa dr mutunne harda rabi,yayi soni ya nuna man kauna da gata tsawon watannin da mukai dashi.
Yanzu babu shi doran k’asa saidai yaransa idan Allah yasaukeni lfy,zanyi fatan nima na haifi twins din domin inbawa ummi itama ta ringa ganin photocopy din d’anta………gobarar dake ci cikin zuciyata kad’ai ta isan,basaina na bayyana wata afiliba,inajin rad’ad’i da zafin rashin dr jinake abun kamar ba gaskeba jinake kamar mafarki nake ko labarine akebadawa ba gaskiyaba………..tun shekaran jiya da wannan malolon ya tokare makoshina da kirjina har yau bai wuce ba,banajin zaitaba wucewa domin ganin dr kad’ai shine maganinsa,,,,,tokuwa ina zanganshi yana can kabarinsa wasu hawayen masu zafi suka ringa sauka kan cinyar ummina,shikenan katafi bazan sake ganinkaba ina rokon Allah ya hadamu a lahira,gidan Aljanna ina maka fatan samun rabo mai albarka acikin kabarinka,ubangiji yakai rahma gareka drna zancigaba da maka addua har sai ranar da nabar numfashi adoran kasa………..jin abunda nake cewa yasa su ummi gane cewar nasan abunda nake ciki,allurar tasakan,jinina maikarfine bzata dauki lokaci tare daniba.

Karge goma duk mun wuce airport akwatuna na nakalla,ina girgiza kai komi kecikinsu tare mukaje mukasiya,muna cikin farinciki lokacin da tsananin soyayyar juna…….daga jiya zuwa yau wani sabon son Dr yake kwarara cikin zuciyata,jinake bazan tab’a son wani mahaluki irin yadda nakejinsa ahalin yanzuba,,,,,,,haka rashi yake haka d’acin mutuwa yake ashe haka takeda rad’ad’i……ya Allah karka sake nuna man irin wannan mutuwar,ya Allah duk wanda zai mutu kasanya inrigashi,bazan iya cigaba da jurewa ba domin xuciyata bugawa zatai………(???????????? Allah sarki ta alkairin Abbu,hakika kinacikin radadin rashi,tabbas duk abunda kikaji yadace kijinshin,domin rashin miji,uba,uwa,d’a su shagaban duk wani tashin hankali,na tausaya maki Alah yabki ion jurewa.)

Vaccine yasake saceni cikin jirgin,don har lokacin allurar baccin bata sakeni ba,mune bamu isa Abuja ba sai karfe bakwain dare,don mun tsaya ta london jirgin ya sauke fasinja ya huta sannan muka karaso.
Sadda idona yasauka kan Abbuna sannan naji wani irin kuka ya kubceman…….rungumeshi nai ina rusa kukana ina sauke ajiyar zuciya.

“Abbuna dr yatafi,dr yatafi yabarni Abbu ina zan saka rayuwata Abbu bazan iya rayuwa mai dadi babu shiba,yabarni lokacin danake tsananin bukatarsa,yabarni Abbu Dr ya barni yatafiyarsa……….shikanshi hawayen suka sauko mashi tausayinta maitsanani ya cika zuciyarsa….maah da ke kusada su kuka ta kamayi tanajin tsananin tausayin kharat d’in……..kasa kallonta tai don zuciyarta karyewa zata suhadu suyita kukan,,,,anan filin jirgin su Abbu sukaiwa dadynsu dr gaisuwa tareda jajanta masu,kafin aka shiga mota kowa ya wuce gida.

Wannan rana kamar lokacinne dr ya rasu don gidanmu haduwa mukai dani da yah meenah,mimi,Salma da tazo don inajin ansasatan ta koma sai husna itama tazo,kuka muka raba dare munayi karshe dole Annie tazo tatafi dani bangarenta,lallashi da ban baki shine taitayi man,tana man nasiha akan addua ce kurun yadace naringa mashi ba kuka ba,mamaci baison kuka duk yadda kikejin d’aci da ciwon hakan daurewa zakiyi kizama jaruma,shikadai zakiyi yaji dadi a inda yake,zaikumayi alfahari ake.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button